Sashe 10
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokaci guda kuma ya
ago kansa jin abinda Yaya Bellon ya fa
"Yace a fa
awa Asiya rasuwan, idan da hali kuma ta zo ta ga mahaifiyarta kafin a mata sutura"
As far as he know, Asiya tana Asibiti tun safe.
"Ban gane ba.
Asiya bata Asibitin ne?"
Yaya Bello ya
ago ya kalli Gwamna cikin rashin fahimta yace "ai tunda ka aiko aka
auketa bata sake dawowa ba, kuma nambarta a kashe tun lokacin"
"Na aiko aka
auketa?
Yaushe?
Wa zan sa ya
aukota idan ba kai ba.
Su waye suka zo suka
auketa?
Bata chan gidana kuma?" Yai maganar duka lokaci guda.
"Ance bata koma gida ba tun lokacin data fita da safe.
aninta yace mutane biyu ne suka zo sanye da ba
en kaya suka ce ka ce su
aukota"
Gwamna ya mi
e tsaye yana fa
in "kana so kace ba a san inda Asya ta shiga ba tun da rana?"
"Ranka shi da
e ayi ha
uri"
Gwamna ya fito da waya ya kira wata numba.
Daga yadda yake fa
a ka san ransa ya
aci matu
Bayan tafiyar Yaya Bello, Gwamna ya kira Abba yai masa ta'aziyya tareda neman
arin bayani gameda wa
anda suka zo
aukan Asiya, tsabar ru
ewa ya ma manta cewa Gwani Mahaifiyarsa ya rasa amma haka aka bashi waya bisa umurnin Gwamna, Gwamna ya shiga jera masa tambayoyi kamar
an jarida.
"Ya abin ya faru?
Wani irin kaya suka sa?
Ya kamanninsu yake?
Mi suka cewa Asiya da suka zo?
Mi Asiya tace kafin ta tafi?"
Abu
aya ne Gwani bai fa
a ba saboda lokacin hankalinsa baya wajen, wato batun text da Asiya ta gani daga numbar Gwamna.
"Darling calm down, kanata ihu tun
azu, zaka sawa kanka ciwon kai fa"
"Someone kidnapped Asya kina cewa ina ihu, Bilkisu ina mulkin garin nan amma aka sace min mata, kin san mi za a fa
a gobe kuwa?"
"To naga dai Asiya ba
aramar yarinya bace.
Besides, zai iya zama 'yan adawa ne..."
Wani irin kallo ya mata wanda yasa ta ha
iye sauran maganan da tayi niyya.
Ta tsani irin wannan lokuta da kaifin idanun Saifuddeen ke tasiri akanta.
Ba abinda ta iya cewa har ya fice daga falon sai huci da take akai akai.
Asiya sai da tayi awa shida tana barci kafin ta farka.
Lokacin data farka akan gado ta tsinci kanta, ta bu
e ido tana
an daddanna goshinta saboda nauyi da takeji a kan.
Kusan sakan goma kafin hankalinta ya dawo jikinta har ta hankalta da inda take da kuma abinda ya faru.
akine madaidaici, yana da komai na amfani a ciki, akwai: TV, fridge, AC, fanka, da kujeru guda biyu, table da kuma gado.
Kai tsaye
ofar
akin ta nufa ta shiga bugawa da
arfi, bayan ta mur
a hannun
ofar ya
i bu
uwa.
Ta dinga bugawa har sai da hannunta ya fara zafi.
Ta je ta bu
e ban
akin dake cikin
akin amma shima babu hanyar fita aciki, dan ko window
in wajen
arami ne, kuma kaman ta baya aka kulle dan ya
i bu
uwa ma.
Duk wani
arinta na ganin ta fita daga
akin ya faskara.
Ta tsugunna a tsakiyar
akin ta fashe da kuka tana kiran Umma Umma...
Tafi awa biyu tana kuka kafin ta ankara ko sallah bata yi ba.
Ta duba agogon dake manne a bangon
akin,
arfe tara da rabi na dare.
Ta shiga ban
aki ta
auro alwala abin mamaki data fito ne kuma ta lura da wata akwati da aka jingine a gefen gado.
Tayi saurin bu
ewa dan ganin mi ke ciki.
Kaya ne a ciki duka jallabiya, hijabi guda biyu da kuma underwear na mata.
Da alama wanda ya kawota
akin bai shirya saketa da wuri ba.
"Ya Allah albarkacin mahaifiyata ka fitar dani daga wannan wajen.
Ya Allah mahaifiyata bata da lafiya tana bu
atata kusa da ita Ya Allah ka fitar dani daga wajen nan.
Ya Allah na ro
e ka da girman zatinka da girman
udirarka, na ro
a da
uwwa da ke jikin kalmar La'ilaha Illallah, na ro
a da
arfin ayatul Kursiyyu, na ro
a da girman Al'arshinka, Ya Allah na ro
a da jin
ai da kake yiwa dukkan bayinka, ya Allah ka ku
utar dani daga hannun koma wanene ya ke son cutar dani, Ya Allah Ya Hayyu Ya
ayyum ka kaini wajen mahaifiyata a daren nan, Ya Allah kai ka
ai kake baka da abokin tarayya.
Mala'iku, Manzanni, Annabawa, Aljanu da sauran Mutane dukkanmu muna
ashin rahamarka ne Ya Allah, sai abinda ka ce Rabbul Izza, kaine Kun Fa Ya Kun Ya Allah.
Kai ne Ar-Rahman, kaine Jalla Jalal.
Ya Allah kowanne ganye yana fa
uwa ne da saninka, Ya Allah kowanni numfashi na halittun dake duniyar nan yana fita ne da iliminka, Ya Allah ka fitar dani daga wajen nan naje na ga Umma ta"
Addu'o'in da Asiya ta dinga yi kenan bayan tayi sallah har baccin da ba ta shiryawa ba ya
auketa.
*"Asiya-Shahidah"* wata murya mai sanyi ya tashi Asiya daga baccin da take yi mai da
i.
Umma ta gani a gefenta tana mata murmushi.
Ta tashi zaune da sauri tana fa
in "Umma ke kika kira sunana?
Kin fara magana ne?"
*"Asiya-Shahidah"* Umma ta sake fa
a da murya mai sanyi fiskarta
auke da murmushi.
Asiya ta rungume Umma tana hamdala, tana fa
in ta
ara kiran sunanta.
For the first time a rayuwarta ta ji maganan mahaifiyarta.
"Kiyi ta kiran sunana kawai Umma, ba zan gaji da ji ba"
*"Allah ya miki albarka Asiya-Shahidah"*
Farkawa da tayi daga mafarkin da ta ke yi, yai dai dai lokacin da aka bu
e kofan
akin.
Ta mi
e da sauri tana fa
in "mi kuke so a wajena?
Wa ya sa ku kawo ni nan?"
Bindigar dake hannun mutane biyu da suka shigo ya hanata yun
urin ficewa daga
akin da ta yi.
"Umurni aka bamu akan mu kawoki nan har zuwa lokacin da za a sakeki"
"Wa?, Gwamna?, Umaru Kwom?"
"Ba mu da ikon bayyana miki komai, amma an bamu sa
aya mu gaya miki"
"Kun san ko ni wacece kuwa?
Kun san matsayina a jahar nan kuwa?"
Wata mata sanye da uniform ta shigo
auke da tray
in abinci, ta ajiye akan table sannan ta fita.
"Ance mu fa
a miki cewa ki kunna TV da
arfe tara na safiyar yau saboda za a nuna jana'izar mahaifiyarki live"
"Jana'iza?, Mahaifiyata?, mi ya sameta?, me kuka mata?"
"Ance mu fa
a miki cewa idan kika zauna babu taurin kai har zuwa lokacin da za a sakeki, babu abinda zai samu 'yan uwanki"
Bata ma gama jin mi mutanen ke fa
a ba ta zauna da
as a
asa hawaye na zubo mata.
Har suka fita ba tayi
waran motsi ba.
Kasa yarda tayi da abinda suka fa
"Umma is fine, ba abinda ya samu Umma, Umma tana Asibiti tana bacci, ba abinda ya sameta, babu abinda ya samu Ummata" ta dinga maimaitawa kamar mai ta
in hankali.
Misalin
arfe bakwai na safe Alhaji Umaru Kwom yana karyawa aka kira shi aka sanar da shi rasuwan sirikar Gwamna, da farko ma mahaifiyar Bilkisu Kachallah ya
auka sai da wanda ya kira
in ya jaddada masa cewa matar Malam Nuhu Principal ce.
Bayan ya ajiye wayar yai murmushi.
Matarsa da ke gefe tace "Alhaji lafiya naga kana murmushi, ba maganar rasuwa aka maka ba?"
"Rasuwa ce da ta bu
e min wata dama"
"Wa ya rasu?"
"Mahaifiyar Asiya Kachallah" ya amsa mata har lokacin bai bar murmushi ba.
Hajiya Mariya ta yiwa Umma addu'ar samun rahama yayinda mijinta ya cigaba da cin abinci ba tareda ya amsa addu'ar da Amin ba.
Jiya yadda Gwamna ya ga rana haka yaga dare, bai rintsa ba ko ka
Lokacin daya je Kachallah House tambayar Alhaji Sani yai ko yana da hannu wajen sace Asiya amma yace masa bai da masaniya akan haka.
"Baba dan Allah kayi ha
uri idan ma ..."
"Saifu baka yarda dani bane?
Kana ga zan maka
arya ne?"
"Ka yi ha
uri, ba haka nake nufi ba"
"Ba zan yi wasa da rayuwar iyalinka ba Saifu.
Ina zargin Umaru Kwom da hannu akan wannan, amma zan sa a bincika mani komai"
To mi Umaru Kwom yake nufi da sace Asiya?
Da wannan tambayar ya raya darensa, yayinda wani
angare na zuciyarsa ya ke zargin kansa da sakaci da yai da rayuwar Asiya.
Idan da ya ha
ata da masu tsaro
ila haka ba zai faru ba.
Ahalin gidan Malam Nuhu Gida
o Principal kuwa sun kwana sun tashi ne da juyayin mutuwar Umma da kuma rashin sanin inda Asiya take.
Tun dare aka yiwa Umma sutura ana jiran gari ya waye a kaita makwancinta.
Washegari da safe gidan ya cika sosai, 'yanuwa da abokan arzi
i da ke kusa duk sun zo.
Tun safe aka fitar da labari cewa Allah ya yiwa mahaifiyar Matar Gwamna rasuwa.
Abin mamaki tawagar Alhaji Umaru Kwom ce ta fara isowa kafin ta Gwamna ta iso, minti sha
aya tsakani.
Gwamna rufe idonsa yai da ba
in gilashi saboda kar a ga kumburarrun idanuwansa.
Gwamna yana isowa
arfe tara da minti biyar aka yiwa Umma Sallah sannan aka wuce da ita ma
abarta.
Gwamna Saifuddeen bai yi niyyar wucewa ma
abarta ba amma yana shiga mota Alhaji Sani ya kirashi yace ya wuce ma
abarta saboda Alhaji Umaru Kwom nan zai je.
Innalillahi akan aikin ladan ma sai an saka siyasa a ciki.
Haka dai aka wuce da Gwamna ma
abarta.
Asiya bata kunna TV ba.
Tsoro take ji, gani take idan ta kunna ne abinda aka fa
a zai tabbata, amma idan bata kunna ba Ummanta za ta kasance kwance a Asibiti ba abunda ya sameta.
Sai kusan
arfe goma da rabi saura ta samu
arfin gwiwar kunna TV
Kamar yarinya haka ta zauna a gaban TV ta na
e kafafuwanta ta ri
e fiskanta da hannayenta biyu.
Hill TV ta kunna, ta san suna
arin fitar da labarun gaskiya ba kamar Congo News ba.
arfe goma da rabi suka sako maimaicin labaren safe.
Labarin farko a kanun labaren shine rasuwan mahaifiyar matar Gwamna wato Asiya Kachallah.