Sashe 15
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ka yi amfani da ni ne saboda ka samu mutane"
Ya san tana cikin ra
in rashin uwa, ya san abinda ya faru dole ne ya ta
a tunaninta, amma idan da zata iya duban
wayan idanunsa da zata ga tsananin so a cikinsu.
Da ta san abinda yai saboda ita, da bazata
ara tunanin zai iya cutar da ita ba.
"Ina son ki Asya" Asiya-Shahidah ta yi saurin
ago idanu ta kalleshi.
Shima ita yake kallo hakan ya bashi daman
arisa maganar "Ba zan ta
a cutar da ke ba, ba zan ta
a amfani da ke wajen neman duniya ba.
Ina fatan watarana za ki fahimci hakan"
Bai jira mi zata ce ba, bai yi
arin goge hawayen da ya gangaro mata ba.
Bai yi
arin
ara wasu kalaman ba saboda babu amfanin yin hakan.
Har Gwamna ya fice daga falon Asiya tana tsaye tana rawar jiki yayinda hawaye ya cigaba da zubo mata.
arshe tsayuwar ya gagareta, ta tsugunna a
asa jikinta ya cigaba da rawa.
Kalaman Gwamna sun ratsa kowanni lungu da sa
o na jikinta.
*"ina son ki Asya"* ya fara maimaituwa a kunnenta, hakan yasa ta toshe kunnen da hannu biyu jikinta ya cigaba da rawa...
Lokacin da Gwamna ya isa gida kai tsaye
akinsa ya wuce ya zauna yana tunanin kalaman Asiya.
Wani irin tsana ta masa ne?
A iya saninsa da ita, shi bai ta
a yi mata komai ba.
Daya fito daga ban
aki ya ga Bilkisu zaune a bakin gado tana jiransa.
"Na
auka gida zaka kawota ai?"
"Tana bu
atar kasancewa da 'yanuwanta"
"Hakane, fatan tana lafiya?"
"Ba kya ganin Baba ne ya sa aka
auke Asiya?"
"Baba kuma!" Bilkisu ta fa
a tana kama baki.
"Anya Baba zai iya haka?, ni gaskiya ban yarda ba" ta fa
a ganin Gwamna bai yi magana ba.
"Junior yayi bacci ne?" Ya kauda maganar...
Lokacin da Asiya ta farka a gadon Asibiti ta ganta, kusa da ita Sumayya ce da kuma Bilkisu Kachallah.
Jiya da dare da Abba ya shiga falo ya sameta bata cikin hayyacinta.
Har aka kawota Asibiti bata san inda kanta yake ba.
Da sassafe Gwamna ya zo ya dubata lokacin tana bacci.
"Anty Asiya ya jikin?" Sumayya ta tambaya murya
asa-
asa saboda tsoron Bilkisu Kachallah da take.
Asiya tace "Sumy zan sha ruwa"
Sumy ta mi
e ta wuce wajen
aramin fridge dake
akin.
Sai da Bilkisu Kachallah ta gama waya kafin tace "sannu fa, ya jikin?"
Asiya ta kauda kai gefe.
arling ya zo kina bacci, yace a isar masa da gaisuwa"
Asiya ta mi
e zaune tace "tunda ke da mijinki kun samu abunda kuke so, sai ku barni ai, ku bar ni na ji da damuwata"
Bilkisu tayi murmushi tace " mijinmu dai ko ?
Don't pretend cewa ba kya jin da
in kasancewarki matar Gwamna."
"Allah ya sawwa
Bilkisu ta mi
e tace " zan wuce, Allah ya kawo sau
Daga Asibiti, Bilkisu gidansu ta wuce saboda Hajiyarsu data kira meeting.
Sai da ta isa gidan ta samu meeting
in su uku aka kira.
Ita, Saudah da kuma autarsu Halima.
Hajiya tayi musu bayani akan bata ji da
in yadda aka watse family meeting da suka yi kwanan baya ba, an rabu ranan ba da da
i ba.
Dama tsakanin Bilkisu da Halima babu jituwa to amma bata san miya ha
a Bilkisun da Saudah ba, kasancewa a baya sun fi kusa da junansu.
"Hajiya yanzu har na gayyaci Halima da Saudah wajen Kamfen
ina su
i zuwa"
Bilkisu ta fa
a tana kallon Hajiyar.
"Ni na je Kamfen
inki Bilkisu.
Allah ya tsare" Saudah ta fa
a tana tafa hannu
Hajiyarsu tace " Saudah wani irin magana ne wannan?"
"Hajiya taya zan amsa gayyatarta bayan abinda ta yiwa 'yata"
"Oh!
Saboda shegiyar 'yarki kike fushi.
Chan ta matse miki dan ko yau na ganta a gidana sai na cire mata
afa"
"Hajiya kinji mi take kiran Zunnairah ko?"
"To ba 'yar shegiyar bace.
You are 6 weeks pregnant lokacin da aka
aura miki aure kuma..."
"Bilkisu!
" Hajiya ta daka mata tsawa.
"Oh Lalala!
Aikin ya fara warwarewa kenan" Halima ta fa
a tana mi
afa akan kujera tareda fashewa da dariya.
Saudah ta mi
e a fusace tana fa
in "Bilkisu kar ki manta akwai sirrinki a tafin hannuna.
Zan ga da wani ido zaki kalli Yaya Saifuddeen idan ya san kin je an cire miki mahaifa"
"Subhanallahi!.
Wai lafiyarku kuwa?.
Ke Bilkisu da gaske ne abinda Saudah ta fa
Bilkisu ta mi
e tsaye ta
au jakarta tace " cire mahaifa ba abin kunya bane Hajiya, saboda lafiyata na cire.
Amma ki jawa Saudah kunne idan bata kama kanta ba, ni da kaina zan fa
awa duniya cewa Zunnairah 'yar wani Bamaguje ne a jahar Benue"
"Yau ana drama a gidan nan" Halima ta fa
a tana kwashewa da dariya.
"Halima!" Bilkisu ta fa
a da
arfi
"Allah ya huci ranki excellency" Halima ta fa
a tana ha
a hannu biyu.
Bilkisu ta fice daga falon ranta a
ace.
Bayan fitan Bilkisu Hajiya ta kalli Saudah tana neman
arin bayani gameda abinda Bilkisun ta fa
a, amma Saudah tayi shiru itama nadama ya damaimayeta.
Hajiya ta san da batun cikin shegen da Saudah tayi, kuma
aryar da tayi cewa cikin na Usman ne shiyasa ta bari aka yi auren cikin gaggawa.
uruciya a lokacin da kake ji da ku
i, jin da
i da kuma 'yanci irin na turawa yana iya sakawa ka shagala da biyewa son zuciya.
A wajen party ta ha
u da mutumin da har yau ba za ta iya tuna sunanshi ba.
Sau
aya da suka kasance tare a yanayi na maye ta samu ciki.
An riga an saka bikinta da Usman kuma shima sun ta
a sanin juna shiyasa ta jona masa cikin.
Yanzu shekaru sun ja, amma har yau bata dena nadamar
uruciyar da ta yi ba.
Da safe bayan fitar Bilkisu Kachallah, Hansa'u ta shiga
akinta ta
auko akwatin sirrin Bilkisu, ta saka password da aka aiko mata da shi nan da nan akwatin ya bu
e.
Zaro ido tayi ganin dami damin ku
i na dollars.
Sai data
ebe ku
in ta zuba a kan gado sannan ta ci karo da wasu takardu, takardun duk wani business da take ne.
Takardan
arshe wanda yake
cikin wata jar file shine wanda take nema.
Kwanan wata da saka hannu da duk wani bayanai gameda harkan safarar
wayoyi da suke yi tsakanin
asar Mexico, America da kuma Columbia yana ciki.
Ta zaro wayarta ta fara
aukan takardun a hoto, da ta gama ta maida takardun cikin akwatin tareda jera ku
i a samansu kamar yadda ta samesu.
Ta maida akwatin inda ta
auko shi, kafin ta fice daga
akin.
Ta riga ta samu abinda take so dan haka a yau zata bar gidan.
Kayan aikinta kawai ta
auka ta saka a jaka ta rufe da wasu tsummokara ta fito, ta yiwa masu aiki sallama akan za ta je ta dubo mahaifiyarta a
auye.
Ita
in ta hannun damar Bilkisu ce dan haka ba su zargi komai ba.
Tana fita daga gidan Gwamnati kai tsaye gidanta ta wuce.
Tayi wanka ta chanja kaya sannan ta fito, har zata fita sai kuma ta tuna cewa ya kamata ta gayawa Asiya wacece Bilkisu Kachallah.
Ta ga rahoton da aka yi da safe, inda aka nuna Bilkisu Kachallah tana matse
walla a gefen gadon da aka kwantar da Asiya, tana fa
in ba za su yafewa wanda yai wa Asiya wannan ba.
Idan ka san waye ma
iyin ka zaka iya ya
arsa, amma ma
iyin
oye da wuya ake cin galaba a kansa.
Saboda ba a san fiskarsa ba, ba a san ya yake ba sannan ba a san ta ina zai
ullo ba.
Ta nemi takarda ta yi gajeren rubutu sannan ta na
e ta saka a envelop.
Dogon hijabi ta saka a kan kayanta ta fice daga gidan, ta nemi Keke ya kaita gidan Gwamna.
Tana shiga gidan ta tambayi masu gadi ina Yaya Bello aka ce mata ya tafi Asibiti.
Ba lallai ta sake dawowa gidan ba sannan kuma tana tsoron bawa wani takardar.
Sai kawai ta shige cikin gidan.
Suka gaisa da Uwani tace mata an aikota ne ta
auki abu a sashen Asiya.
Tana shiga
akin Asiya ta fara neman inda zata ajiye mata wasi
ar da wani ba zai gani ba, sannan Asiya zata gani da wuri.
arshe ta saka wasi
ar a tsakiyar
ur'ani data gani a kan wardrobe na gefen gado tana addu'ar Allah ya sa Asiyar da ta ajiyewa ce kawai za ta gani.
Daga gidan Gwamna kai tsaye office
insu ta wuce.
Ofishin Oga ta shiga fiskarta
auke da murmushi, ko da hukumomin Nigeria ba su kama Bilkisu Kachallah ba akwai hukumomi na
asar waje da za su shigo cikin lamarin, kuma za su iya sawa a hukunta Bilkisu Kachallah da Madam Bintu Chadi.
Oga na ganinta hankalinsa ya tashi suna gaisawa zata fara magana yace "Badawiyya ba ki duba wayarki bane?"
Wayarta yana silent a koda yaushe saboda aikinta shiyasa ba ta ji
aran shigowar sa
onsa ba.
auko wayar a jaka ta karanta sa
on da ya turo mata kusan minti goma da suka wuce.
*Badawiy ki bar gidan Gwamna, an aika wasu suje su kama ki.
Ki
uya a inda kika san ba za a sameki ba*
Badawiyya ta
ago kai cikin rashin fahimta.
Oga ya mi
a mata wayarsa yana
aura yatsa
aya akan bakinsa alamar tayi shiru.
Ta kar
i wayar ta karanta abinda ya rubuta.
* ki bar nan, ance a arresting
inki.
Idan kika yi gardama an bada umurnin a halbe ki*
Badawiyya ta
ago ido da sauri cikin ka
uwa.
Mi tayi?
Tana yiwa Gwamnatin Nigeria aiki sama da shekaru takwas kenan.
Oga ya mata nuni data
arisa karantawa.
*ance ke
in 'yar ta'adda ce da kika shiga aikin nan dan ki samu bayanan sirri.
Ance kina shirin tada Bomb a gidan Gwamna.
Na gaya miki dama Bilkisu Kachallah tanada protection daga sama*
Badawiyya ta shiga maimaita Innalillahi... a ranta.
Ta mi
e da sauri ta fice daga office
in Oga.