← Book details Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 38

Sashe 27

Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mahirah ta nuna mata kayan da zasu saka, wai anko Mommy ta musu har da Daddynsu.

Tunda shigar fari za su yi itama zata saka fari, sai kuma ta chanja ra'ayi ta ce ba zata saka pure white ba.

Ta jima tana neman takamaimai kayan da zata saka, daga baya ta fito da wani Bangladeshi Abaya gown.

Fari ne fat amma zanen flowers na jikinsa kalar royal blue ne, ta yi rolling da gyalensa kalar royal blue sannan ta saka wani high heel da ya zo da purse
insa dukka kalar royal blue.

Ta
an kalli fiskarta a madubi ta furta Masha Allah, domin ko bata saka komai ba a yadda take ta yi kyau babu
arya.

Ta
an bi idanunta da kwalli saboda su sake fitowa dan kaman wanda ta sa da farko bai yi ra
au yadda take so ba.

Junior ne ya shigo
akinta da gudu yana fa
in "Anty Asiya, i'm ready"
"Zo nan handsome
ina"
Turare ta fesa masa ka
an duk da akwai turaren a jikinsa.

Ta karanto addu'a ta shafa masa a kai tana nema masa tsari daga duk wani sharri da kuma kanbun baka.
ara kallon kanta a madubi sannan ta fita hannunta ri
e dana Junior.

A bakin
ofa ta tsaya chak tana binsu da kallo zuciyarta na wani tafarfasowa.

"You look handsome my Governor"
Bilkisu ta fa
a bayan ta gyara masa zaman hularsa.

"Daddy, Anty Asiya is here" Junior ya fa
a da
arfi.

Hakan ya sa dukkansu biyu suka juyo suka kalleta.

Lokacin data ha
a ido da Gwamna idonta ne ya ciko da hawaye, tayi saurin komawa da baya tun kafin tayi abin kunya, wato tayi kuka a gaban Bilkisu.

Miyasa ma ta damu da shi? miyasa take jin haushi idan ta ganshi da Bilkisu?

Tambayar data kasa bawa kanta amsa kenan.

Hawayen dai data ke
oyewa sai da suka zubo.

"Asiya kina son Gwamna Saifuddeen" abinda wani
angare na zuciyarta ke fa
i kenan, amma ta shiga
aryata hakan.

Kusan minti hu
u sai ga Gwamna ya shigo
akin.

"Lafiya?" Ya tambaya ganin tana faman goge fiska tareda jan hanci.

Magana take son yi amma kuka ne ya
wace mata.

"Asya minene?

Miya faru?"
yana
arin ri
eta ta wafce jikinta ta koma gefe tana sauke ajiyar zuciya.

"Kina kuka saboda kina ganin zan fa
i za
e ne?"
Wani kallo ta wurga masa.
an rainin hankali kawai, saboda rashin cin za
e za ta yi kuka?

"Ki fito mu tafi, ke ake jira"
"Ba zan je ba"
"Miyasa?" Ya tambaya yana tsareta da idanu.
en shugaban
asa ma ban biku ba, wannan ma na fasa zuwa"
an yi shiru kafin yace " shikenan, ayi zaman gida lafiya"
Ganin da gaske yayi hanyar
ofa sai tayi saurin cewa "shine ko ka bani ha
uri"
Murmushine ya su
uce masa saboda ya riga ya sani kishi takeyi.

Ya ha
a hannu yace "Ranki shi da
e, ayi ha
uri"
Bayan minti uku ta fito idonta sanye da ba
in glass.

Tana ganin Bilkisu tana yiwa Mahirah fa
a wai gyalen data saka yayi girma amma bata ce komai ba ta samu kujera ta zauna, ta
aura
afa
aya akan
aya.

"Kwata-kwata baki da fashion taste Mahirah.

Miye wannan dan Allah?

Inaga zaki dawo zama a nan permanently, ya isa haka zama da tsohuwar nan"
Mahirah ta zum
ura baki tana magana
asa-
Bilkisu ta gama mita ta ha
ura dan Mahirah bata da niyyar chanja mayafin data saka wanda Asiya bata ga wani aibu a jikin gyalen ba.

Zaman minti biyar suka yi a babban falo, har Bilkisu ta mi
e zata je ta dubo Gwamna sai kuma gashi yana saukowa, fiskarsa
auke da murmushi amma deep down yana jin tsoro.

All this while, bai saka damuwar za
e a ransa ba, yau da za ayi za
en sai ya fara jin duk wani
warin gwiwarsa na
arin sacewa.

Shine a gaba iyalinsa na baya har suka kai wajen da motoci ke jiransu.

Gidajen talabijin na jahar duk sun nuna jefa
uri'ar da Gwamna da iyalinsa suka yi, hakanan an nuna na babban abokin adawa ma, wato Alhaji Umaru Kwom.

Daga polling unit Gwamna da iyalinsa suka koma gida dan su saurari abinda Allah zai yi.
e ya fara tafiya lafiya-lafiya sai daga baya kuma a wasu rumfunan za
e aka fara tada tarzoma.

'Yan bangar siyasa suka dinga sace akwatunan za
e.

A wasu wajen kuma jayayya tsakanin mutanen da Bilkisu Kachallah ta baza ne da kuma na Umaru Kwom shi ya tada fitinar.

Duk abinda yai farko dai zai yi
arshe.

Duk wani
ari na ganin an wargaza za
e a mafiya yawancin rumfunan za
e hakan ya faskara, saboda jami'an tsaro sun yi maganin abun da wuri.

A chan
auyuka da ba a samu jami'an tsaro ba ma suma sun yi za
e lafiya, duk wanda yazo da niyyar tada husuma, tuni zaratan sammari ke yin waje da mutum.

Rumfunan da aka tada husuma wanda hukumar za
e ta tabbatar kuma, an kashe za
ukan wajen, sannan yawansu bai kai har ace za a sake za
e ba.
an wannan tsurkuki da ake jiran sakamakon za
e 'yan siyasa da dama kan rasa imaninsu.
angaren Bilkisu Kachallah tayi imanin idan har mijinta bai lashe za
e ba to kuwa babu abinda zai hana a tada ya
i a jahar.

Shima Umaru Kwom yana da shirin kota kwana.

"Mune muke gaba a
aramar hukumar Layyat.

Darling we are winning"
Gwamna yace "Hmmm" ya cigaba da rubutun da yake saboda ya kau da hankalinsa akan sakamakon za
e.

An riga an gama jefa
uri'u, babu abinda ya rage sai dai su zubawa sarautar Allah ido.

Da yaga Bilkisu ta dame shi da maganar wanda ke gaba akan irga
uri'u da ake, sai ya mi
e ya wuce cikin
aki...

Ranan Litinin da
arfe goma na safe Gwamna da iyalinsa suna zaune a falonsa sun
urawa tv ido, a yau
inne za a sanar da wanda ya lashe za
e, duk da kuwa sun san a bisa
uri'u da aka irga Saifuddeen Kachallah ne a gaba.
angaren Umaru Kwom shi
aya ya kulle kansa a
aki yana kallon talabijin duk da kuwa zuciyarsa ta karye saboda
uri'un Saifuddeen sun fi nashi yawa, amma duk da haka he's holding up to last minute miracle.
arfe goma da minti talatin da uku aka sanar da wanda ya lashe kujerar Gwamna a jahar Congo.

Shugaban za
e na jaha yana kiran sunan Saifuddeen Sa'ad Kachallah a matsayin wanda ya lashe za
e Bilkisu Kachallah ta daka tsalle tareda yin ihu ta fa
a jikin Gwamna.

Asiya kam sujudush shukri ta yi ita da Mahirah, shima Junior ganin sun yi sujjada sai ya yi.

Gwamna ya tura Bilkisu gefe dake ta ihun we won, we won, shima ya kai goshinsa
asa yana yiwa Allah godiya...

Umaru Kwom na jin sunan Saifuddeen sai da ya samu temporary shock na wasu sakanni.

Chan ya
au kwalbar giyarsa ya kwankwa
a sai kuma ya
au waya ya kira wata numba yace "a hargitsa gari"
Nan da nan mutanen da aka biya suka shiga ihun "bama yi- bama yi, Umaru Kwom ne ya ci za
e" kafin kace me aka shiga
one-
one a wasu gurare.

Gwamna yana magana da Alhaji Sani Kachallah a waya Asiya ta ta
a shi tana nuna masa wayarta.

Sallama yai da Alhajin sannan ya maida hankalinsa ga Asiya.

"Wasu matasa sun fara riot.

Dan Allah ka sa a
auko Nana daga Rehab.

Hankalina bai kwanta ba"
Kafin ya bata amsa COS ya kira shi.

Ya
auki wayar hannu na rawa.

Asiya tace "zan
aukota"
Ta fita ba tareda ta jira amsarsa ba.

Ikon Allah Asiya da Nana suna barin Rehabilitation centre
in ko minti takwas bai cika ba 'yan banga suka iso wajen suna neman 'yar Gwamna amma babu ita a ciki.

Hakan yasa suka cillawa wajen wuta, marasa lafiya da likitoci kowa ya fara ta kansa.

"Hello, nace a tura fire service Rehab centre dake layin Kura"
Daga
angaren data kira aka ce " babu fire service a
asa, motar
arshe tana Kachallah Mall da aka saka wa wuta"
"Da mall da Asibiti wanne yafi mahimmanci?

Yanzu yanzu a tura mota wajen"
Asiya ta kashe wayar tana fa
in Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji'oun.

Hanya ta uku kenan da Yaya Bello ke chanjawa saboda samun tsira, ana ganin plate number mai
auke da Kachallah to sai ta Allah.

Nana ta
ame Asiya tana kuka.

"Yaya Bello ka tsaida motar nan, gari ya hargitse zamu iya shiga matsala"
"Ina zamu je idan na tsaya?"
"Daga nan babu nisa zuwa gidan Abba, zamu
arisa gidan da
afa"
"Da
afa kuma?"
Asiya tace "Shine mafita"
Tsabar ru
ewa Yaya Bellon kawai ta tiso gaba babu security
inta.

Hijab ne a jikin Asiya dan haka ta ciro
ankwalin atamfar data saka ta rufe baki da hancinta, yai kamar face mask ta saka.

Ta kama hannun Nana suka fita daga motar, bayan sun fita ta gyara mata
aramin gyalenta ya rufe mata rabin fiska.

"Yaya Bello ka cire plate number
in nan Dan Allah"
"Kar ki damu ba abinda zai faru"
"Ban yarda ba, ka cire"
Sai data tabbatar da ya cire numbar kafin ta ja hannun Nana suka fara bin lungu lungu, tafiyar minti shabiyu ta kaisu gidan Abba.

Gwamna tun da aka kira aka ce masa an cinnawa rehabilition centre wuta ya shiga tashin hankali.

Bai san halin da Nana ko Asiya ke ciki ba, gashi numbar Asiyar ta
i shiga.

Itama Bilkisu Kachallah jin an
ona rehab sai hankalinta ya tashi, duk wani murnan lashe za
e da Saifuddeen yai sai ya
ace, ta shiga kiraye kirayen waya dan ta tabbatar da lafiyar 'yarta.

Kusan awa uku akayi ana
one-
one kafin sojoji da aka baza suka ci
arfin abun, dan wannan fa
a yafi
arfin 'yan sanda.

Tuni aka shiga yin kamen samari bayan
ura ta lafa.

Da wanda ya ji da wanda bai ji ba idan hau ta hau ka sai kawai a rafkeka a je a kulle.

Curfew aka saka na
arfe biyar na yamma.
Chapter 27 · 0% Book details