Sashe 5
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gwamna yana duba wasu takardu COS ya shigo ya sanar da shi zaman da aka yi bai yi wani tasiri a case
in da aka yi ba kuma House gobe za su kada
uri'a ko a fara trial ko kar a fara .
Gwamna yai kaman bai ji shi ba ta hanyar sako zancen wani project da yake so ya fara.
A chan gidan Mr Silas ana jimamin rashin ganinsa sa da ba ayi ba tun daren jiya.
angaren mutanen Umaru Kwom ma sun shiga ru
u saboda suna tunanin za su sameshi daren jiya akan za a kira shi shaida a kotu sai suka tarar baya nan, kuma ba a san inda ya shiga ba.
An riga an biya shi Miliyan biyu saboda aikin da zai yi.
Sai gashi kuma ya sa
a al
awari.
Gwamna daga office Rehab center ya wuce inda aka kai Nana.
Ita Zunnairah
asar waje mahaifiyarta ta kaita.
Sai yanzu da Nana ta shiga withdrawal stage ya ganta cikin yanayi na hauka ya ji hankalinsa ya tashi fiye da ma lokacin da ya gano tana shaye-shaye.
Zuciyarsa a cunkushe ya dawo gida bayan ya mata addu'ar samun lafiya.
Yana shiga falonsa ya tarar da Asiya tana zaman jiransa.
"Mi kike nema?"
"Ina so Dan Allah ka bani dama naje Lagos"
"Kin saba yin abinda kike so"
"Ka yi ha
uri" ta fa
a tana kallon
asa saboda ba za ta iya dubansa ba, tana bu
atar zuwa Lagos ko akwai abinda za ta iya samowa akan Lami Ninja.
"Akwai abinci a dining ko na kawo nan?" Ta fa
a lokacin da take shirin shigewa.
Bai amsa ba ya wuce ya barta tsaye.
Bisa mamakinta tana cin abinci da junior ya zo ya zauna ta serving nashi.
Har suka gama ci Bilkisu bata
ullo ba, kamar ma bata gidan.
Lokacin da ta shiga
aki ta fara ha
a kayanta Sumayya ta tambayeta ina kuma za ta je, tace mata Lagos.
"Anty Asiya kinada gajen ha
uri Allah.
Yanzu ana cikin matsala za kiyi tafiya, idan wani abu ya sameki fa"
"Ba ruwanki da ni, ba zan iya zama komai ya lalace ba"
*"Kinada taurin kai Asiya, Ba kya jin shawara a rayuwarki, babban matsalarki kenan"* ta tuno kalaman Ubayd.
Ta zauna bakin gado ri
e da gyale a hannunta.
Sumayya tayi gaskiya, Fou'ad yace zai nemeta idan ya samu evidence, C Y yace mata ta kwantar da hankalinta akwai abinda ya samu amma sai ya tabbatar da komai zai gaya mata.
Miyasa ba za ta iya jira ba?
Wani
yamusasshen mutum ne zaune a kan Buzu yana muimui da baki alamar yana magana da Ruhanai ko Aljanu.
Ya kai kusan minti biyar yana buga
asa, yai rubutu akan
asar da ke kan wani faifai ya share, ya sake wani rubutun nan ma ya share.
Bayan ya gama bincikensa sai ya
ago ya kalli mutumin dake gabansa yace "Akwai wata mace a jikinsa, tana da
arfi sosai, tauraronta yana da haske.
Matu
ar tana tare da shi sai dai bai nemi abu ba amma yana nema, ya samu.
Ita
in irin matan nan ne da aka haliccesu da baiwa, duk wanda suka ra
a sai rayuwarsa ta chanja, irinsu da za su auri fa
iri da bashi da anini, to da sannu sai ya samu wadata"
"Malam wace macece kenan?
Matarsa ce ko 'yarsa, ko kuma wa?
Sannan kana nufin Umaru Kwom ba zai samu nasara ba?"
Mutumin ya
yale da wata irin dariya marar da
in ji, idan ka saurari dariyar da kyau ka
auka tsuntsuwa ce ke kuka.
Bayan ya gama dariyar sai kuma ya ha
e rai kamar bai ta
a dariya ba.
"Kai!
Ubangiji ka
ai ke da sanin Gaibu.
Wacece ita? kamanninta, ina take?
Banida amsar su.
Abunda aka fa
a mini shine, ita
in kariya ce a gareshi kuma zai
aukaka fiye da tsammani matu
ar tana tare da shi.
Kabar batun tsige shi, an hasko mini shi akan kujerar mulki"
Mutumin da aka fa
awa maganar ya shiga ru
u yana neman agaji ko akwai abinda za a iya yi.
Malam Nawaso ya fatattake shi daga wajen, yana fa
in shi aikinsa yana da iyaka, kuma ya riga ya fa
a masa abinda ya zo tambaya.
Tunda ya bar wajen Malam Nawaso, ya shiga jujjuya maganar a ransa, yana neman ta yadda zai fa
i maganar ba tareda ya
atawa Umaru Kwom rai ba.
Lokacin da ya isa gidan Umaru Kwom, kasancewar akwai kusanci tsakaninsu bai tsaya wata-wata ba aka masa iso a falon Alhaji Umaru Kwom.
asan carpet ya zauna yana jiran fitowar Maigidansa.
Minti bakwai sai ga Alhaji Umaru Kwom ya fito sanye da farar riga 'yar shara da wando.
Tun kafin ya zauna mutumin ya shiga yi masa kirari yana fa
in sai ka yi Gwamnan Jahar Congo.
Umaru Kwom ya zauna akan kujera ya
aura
afa
aya akan
aya yace "Bature kai ne da dare haka.
Fatan ka taho min da labari mai da
Bature ya ha
iyi yawu ma
wot sannan ya fara washe baki yana zuba bayanin da ya tsara kafin tahowarsa.
"Ai Excellency, Malam Nawaso ya kai inda mutane suke maganarsa.
Yace akwai nasara a tafiyarka, sai dai kuma..."
"Ka fa
i koma minene, ba yau muka fara jin labarai marasa da
i ba "
Bature ya ka
a baki ya cigaba da bayani " ya fa
amin cewa
aya daga cikin matansa tana da asiri mai
arfi a tattare da ita, ba zata ta
a bari Saifuddeen Kachallah ya fa
i a za
e ba.
Yace ba za a tsige Saifuddeen Kachallah ba, sannan idan lokacin za
e ya zo za ta yi komai wajen ganin mijinta ya
ara hawa kujera"
Jiki na rawa Umaru Kwom yace " akwai mafita? wani mafita ya bayar? sannan waccece a cikin matan nasa?"
Bature ya gyara zamansa, ganin ha
arsa ta soma cimma ruwa.
"Ai wato Malam Nawaso bai bayyana wacece a cikin matan ba, amma inaga ba zai wuce Bilkisu Kachallah ba dan matar nan da ka ganta ka ga hatsabibiya"
Ya karya murya ya cigaba " Malam ya bu
aci wasu abubuwa da za ayi amfani da su wajen ya
ar wannan Asirin.
Yace akwai sadakar da zai sa ayiwa Aljanu kaman miliyan goma, saboda su dinga yi maka addu'a har ranan za
"Nawa yake bu
ata?"
"Ranka shi da
e ya bu
aci ku
i dayawa fa" Bature yai maganar yana sosa kai.
"Na ce nawa ne?"
"Miliyan goma cash"
"Shine ku
i dayawa.
Zan sa a ha
a maka shi gobe da safe sai ka kai masa.
Ka tabbatar yayi duk abinda ya dace"
Bayan tafiyar Bature.
Umaru Kwom ya zauna yana nazarin waccece a cikin matan Saifuddeen.
Wani zuciyar na riya masa cewa Bilkisu Kachallah ce, amma kuma Asiya ma akwai alamar tambaya akanta.
Yana da labarin ita
in jikar wani babban malami ne mai
usumbi.
Malaman zaure kuma akwai su da sirrika,
ila kafin Kakanta ya rasu ya bata wasu la
anin
arfi.
Bai manta yadda take masa magana babu tsoro bare wani
ar ba jiya data kira shi.
Koma minene dai wannan za
en sai ya lashe, ko ta yanene...
"Baba, mi kake yi akan wannan zancen?.
Monday fa House za su voting, kuma kasan saboda wannan abun wa
ansu sun fara maganar kar a bari Saifuddeen ya tsaya takara.
Primary election is this Saturday amma saboda wannan abin an sake kaishi wata sati.
I can't stand this"
Bilkisu ta fa
a cike da damuwa a ranta, abu
aya da zata iya yi ta warware wannan maganar kuma zai iya jawo a banka
o nata sirrukan, shima kuma scandal ne da zai kawo wa Saifuddeen matsala a kujerarsa.
"Kin san dai ba zan zuba ido a tsige Saifu ba ko, dan haka ki kwantar da hankalinki"
"Baba there's no time"
" na yi waya da shugaban
asa, sannan mun zauna da party chairman na
asa, sun tabbatar mini House zata dismissing trial
in.
Matsalar da zamu fiskanta shine, dole kotu ta wanke Saifu kafin za
e idan ba hakaba, zamu bar gi
i mai fa
i da Umaru Kwom zai yi amfani da shi wajen Kamfen"
"Indai aka warware maganar impeachment shikenan, sauran mai sau
i ne"
Da haka ta
au kofin shayi ta kai bakinta ta kur
i ka
an, zafin daya ratsa harshenta ko ka
an bai kai zafin da take ji a zuciyarta ba, saboda fargabar barin kujerar first lady of the state.
Zumar da ke
unshe cikin kujerar Mulki tanada wuyar sha'ani, saboda za
i da da
inta.
Da ka
ana, ko da
an ka
an ne, to sai kayi da gaske kafin ka iya rabuwa da shi.
Alhaji Sani da 'yarsa dukkansu sun
ani zumar Mulki kuma sun san za
inta, ba abinda suka rasa na ku
i da dukiya amma Mulki...suna son wannan Mulki ya kasance na su, har zuwa lokacin da aka
iba.
Yayinda ake cikin wannan kuma, an sako Mr Silas ya dawo gida.
Mr Silas ya sha bugu a hannun Yaya Bello kafin ya fa
i gaskiyar lamarin abinda ya faru shekaru shabiyar da suka wuce.
Lami Ninja ce ta biyashi ku
i akan ya bar mata
ofar ofishin Prof Kachallah a bu
e.
Sannan shine ya tsaya stand by akan idan Saifuddeen ya fito ya saka masa ihu, ya tara masa mutane.
Domin idan ya amince da bu
atarta ita zata fara fitowa daga office
in ba shi ba.
A ranan da Lami ta far wa Saifuddeen, da
yar ya samu ya turata gefe ya bu
ofa ya fita, yana fitowa Mr Silas ya tareshi a bakin
ofa yana fa
in wai ya ji ihun mace a cikin office
insa.
Lami na jin Mr Silas ya iso ta saka ihu tana kuka tana kururuwa, hakan ya sa Mr Silas ya ri
e Saifuddeen yana yekuwa har mutane suka taru.
Da ke Saifuddeen bai iya magana cikin hayaniya ba haka aka fara maida zancen
arya, ya kasa kare kansa.
Lokacin da aka yi case
in ya
aryata abinda ya faru amma duk da haka an rufe case
in ne ba tareda an yi dogon bincike ba saboda akwai masu yiwa Saifuddeen hassada cikin Malaman faculty
insu...