Sashe 1
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
*THE GOVERNOR'S WIFE*
......MATAR GWAMNA........
(Book Two)
HAKKIN MALLAKA
Azizat Hamza
Wannan labari da duk abinda ya
unsa mallakar AZIZAT HAMZA ne.
Banyarda wani ko wata su juya min ko da shafi
aya na labarin ba tareda izini na ba.
Ban yarda a ya
a min shi ta kafafen sada zumunta ba (ko karanta shi a youtube channel ko ha
a audio book ko document na shi) ba tareda izini na ba.
Littafin ba na kyauta ba ne.
Za'a iya tuntu
ar numbana dan
arin bayani 08137311900 ko email
ina azizathamza [email protected] ko wattpad account
ina @ Azi_zat.
Bismillahir Rahmanir Rahim.
*Bama yi...Bama yi....Bama yi.
A tsige Saifuddeen Kachallah, a tsige Gwamna Kachallah*
" 'Yan Daba kenan da suka wargaza taron bu
e Congo Stadium da aka yi a safiyar yau.
Kamar yadda kuka gani jifa kawai suke ta ko'ina amma mun samu labarin cewa Gwamna ya samu ya bar wajen lafiya..."
Bilkisu Kachallah ta yi saurin kashe TV zuciyarta na tiriri.
A karo na ba adadi ta sake kiran numbar wayar Gwamna amma taji ta a kashe.
Hawaye ne ya shiga sauko mata, bata cika yin kuka ba.
Ba za ma ta iya tuna rabon da tayi kuka ba.
"Ba wanda ya isa ya tsige ka a kujerar nan, babu wanda ya isa ya tsigeka.
arya su ke, ba macen da ka ta
a ciwa zarafi, i can bet my life for that.
Saifuddeen ka bu
e wayarka please?"
Za ta yi fa
a da shi, ta yi fushi da shi, amma soyayya
aya ce kuma ta bawa Saifuddeen tun ba ta da wayo.
Ba zata ta
a bari a ci zarafinsa ba matu
ar tana numfashi.
Goge hawayenta tayi ta kira wani number.
"A nemo min wacece Lami Ninja"
Tana fa
in haka ta mi
e ta shige
aki, Kachallah House za ta je
ila chan zai wuce, hankalinta ba zai ta
a kwanciya ba sai ta gan shi...
Tun tuni take tsumayin kiran Gwamna, ya kamata ace ya ga sa
onta.
So take ya kira ya mata fa
a, ya kirata munafuka, macuciya, azzaluma kamar yadda ta dinga kiransa a baya.
Miyasa bai nemi kariya ba?, miyasa ya tsaya har suka zo?
Tana jin ringing wayarta ta
auka ba tare ta ga sunan mai kiranba.
"Hello Excellency"
"Ina fata hankalinki ya kwanta da abinda kika sa aka masa.
Ki ji tsoron Allah Asiya, ki ji tsoron Allah"
Kiit aka kashe wayar.
Ta cire wayar daga kunnenta a hankali ta ce
"Ya Ubayd kayi ha
uri, na yadda na tafka kuskure.
Amma koda Gwamna zai sake ni ba zan tafi ba sai na wanke sunansa.
I promise"
Tukunna wacece Lami Ninja?
Kiran numbar Fou'ad Salisu tayi bugu biyu kafin aka
aga.
"Fou'ad wacece Lami Ninja?"
"Nima
azu da na ga labarin na fara bincike.
So far dai abunda na gano shine, cikakken sunanta Lami Haladu.
Ta yi Jami'ar Congo lokacin da Gwamna yake koyarwa a chan.
Na sa a duba min ina take yanzu da kuma dalilin wannan
aran data shigar amma ban samu feedback ba.
I'll keep you posted idan na samu labari"
"Nagode"
Lokacin da ta fito daga ban
aki Sumayya na zaune tana jiranta.
"Gwamna ya dawo?"
"A'a, yanzu first lady ta fita inaga wajensa za ta je"
ila Kachallah house zai je" Asiya ta furta tareda zama a bakin gado ta kifa fiskarta kan cinyoyinta.
"Anty ke kika sa aka jefi Gwamna ko?"
"Kar ki dameni Sumy, ki barni na ji da abinda ke raina"
Sumayya ta ja baya saboda yadda Asiyar ta hayayya
o kamar zata maketa.
Gwamna gidansa ya wuce bayan ya kashe duka wayoyinsa, ya kuma bada umurnin duk wanda ya zo kar a bashi damar
arisowa wajensa.
Yana shiga
akinsa ya kwanta kan gado ko takalmi bai cire ba.
Bai ta
a tunanin tsanar da ta masa har ya kai haka ba.
Ba damuwarsa tsige shi da za ayi ba, ko kuma jifansa da 'yan daba suka yi.
Damuwarsa yadda ta saka 'yarsa cikin wannan lamari, she's willing to destroy his daughter's life saboda cimma burinta.
*Dan Allah ka yafemin, ka bar wajen taron nan yanzu please, akwai 'yan daba da za su jefeka idan aka tashi*
Yana karanta sa
on komai ya dawo masa.
Ba yadda za ayi ta san za a jefe shi sai idan tanada hannu a ciki.
Dan ya tabbatar da zarginsa sai ya
an rankwafar da kansa gefen COS ya ra
a masa magana a kunne
"Asya ce 'yar jaridar da ke wa Climax rubutu ko?"
"Excellencyyy" COS ya fa
a a hankali, hakan ya tabbatar da zarginsa.
Abinda ya
aure masa kai shine yadda tayi rubutu tana kiransa *Rapist* idan shi
in mai fya
e ne zai
yaleta wata biyu da kwanaki da suka yi tare bai nemeta ta
arfi ba.
Tunani ya shiga yi wacece ma Lami Ninja da ake fa
Ya kai kusan minti biyar kafin ya iya tuno abinda ya faru shekaru shabiyar da suka wuce.
Lokacin da ya ke koyarwa a jami'ar Congo, 'yanmata da dama sun yi ta damunsa, wasu da maganar soyayya wasu kuma da tayin iskanci.
Office
insa kullum ba a rasa wasi
ar mace tana masa tayin soyayya.
Saboda yadda mata ke masa idan sun zo office
insa shiyasa ma ya hana mata zuwa office
insa, duk wani abun da zai ha
ashi da mace
aliba to a cikin aji ne ko a wajen aji amma banda office.
Shi har staff mata bai tsira daga harinsu ba.
Yana
aya daga cikin dalilin dayasa yake son Misturah saboda har ta gama ba ruwanta da shigewa Malamai, shima bata sake da shi sosai ba sai da ta gama makaranta.
Akwai wata
aliba a aji hu
u da take yawan masa kallon karuwai duk lokacin da ya ke koyarwa, da sun ha
a ido da shi sai ta fara cize le
e tana kashe masa ido.
Idan kuwa tambaya za ta yi a aji to sai dai ta tashi tsaye tana magana tana shafa
irjinta.
Ta ta
a zuwa office
insa ya koreta.
Dake 'yar duniya ce ko ya akayi ta sa masu shara suka bu
e mata office
insa oho.
Ya dai shigo office watarana ya zauna kenan ta fito daga bayan labule tsirara.
Da farko tsorata yai dan ya
auka Aljanace ko mahaukaciya.
"Ko sau
aya ne Dr Saifuddeen ka ta
ani, kar kayi komai ma ni kawai ka sa hannunka ka shafa jikina zan ha
ura da haka"
Banda matarsa Bilkisu a lokacin zai iya rantsewa bai ta
a ganin mace tsirara a gabansa ba sai ranan.
"Ki sa kayanki ki fita min daga office" ya daka mata tsawa idonsa a rufe.
"Ko kayi abinda nace ko na maka sharri.
Ihu zan saka sai an shigo an same mu a haka kuma nace ta
arfi ka dannneni"
arin fita daga office
in yai ta tareshi.
Ya sha ji ana cewa akwai
arfan mata, amma bai gamsu ba sai ranan.
Kokawa suka fara da ita, shi yana son ya kai
ofa ita kuma tana son danneshi ta
arfi...
"Baba mi yake faruwa?
Ina Saifuddeen?
Ya ban ganshi a nan ba" Bilkisu ta fa
a tana sheshshe
ar kuka.
"Kwantar da hankalinki, yana lafiya"
"Ina yake?"
"Zauna tukunna"
Bilkisu ta zauna gefen mahaifinta.
"Yana bu
atar hutu, ki bashi kamar awa biyu kafin ki je ki sameshi a chan gidansa"
"A'a Baba, ni yake bu
ata.
Kai baka San halinsa bane, ba zai ta
a magana ba, komai yake damunsa ba zai yi magana ba.
Dole na je wajensa, ba zan iya rayuwa ba idan wani abu ya sameshi"
"Shi ya bu
aci hakan, ya yi min text akan yana bu
atar ka
aici.
Ki barshi ya huta"
Ta goge fiskarta tace "Baba wace karuwar ce Lami Ninja?"
"Lokacin da kika je haihuwa a America akwai wata
aliba da ta yiwa Saifu sharri.
Ta shiga office
insa ta far masa, it was a scandal saboda yarinyar Karuwar Malamai ce, amma an rufe maganar tun lokacin"
"Miyasa ba a gayamin ba, Wallahi dana san da wannan da tuni na sa an
ona shegiya.
Waya gaya mata mijina yana shiga trash can"
"Ba wannan ne matsalarmu ba, Umaru Kwom yana so yai amfani da ita wajen ganin an tsige Saifu.
Dole ne mu bi komai a hankali"
"Baba, Saifuddeen bai mata komai ba.
arya take, i know my husband"
"Na sani, amma lokacin da abin ya faru an gansu tare a office
insa.
Its something..."
"Baba, ba abinda ya shiga tsakaninsu" Bilkisu tayi maganar da yarda na ban mamaki.
Ko shi Alhaji Sani a da yana kokonto ko abin ya faru ko kuma bai faru ba, amma yadda 'yarsa tayi maganar da absolute certainty cewa babu abinda ya faru, sai ya ji ya gastata.
Ita take zaune da Saifuddeen shekaru shabakwai, ita ta san mi zai iya yi, mi ba zai iya ba akan mace.
"Ita kuma karuwar bayan komai ya lafa sai na sa an
ona mata fiska"
Alhaji Sani ya sake baki yana kallon 'yarsa, yadda Bilkisu ta yi maganar nan mai
watan Lami Ninja a hannunta sai Allah.
Lami Ninja a gidan Umaru Kwom aka mata mafaka tun lokacin data shigo jahar.
Umaru Kwom tun kafin Fou'ad Salisu ya gano cewa account
in Sa'ad Kachallah na Alhaji Sani ne shi ya riga ya sani saboda shi ba yaro bane, mutane irin Saifuddeen Kachallah ba za su iya cin dukiyar talakawa ba.
Tarihin Saifuddeen ya shiga dubawa tun sanda aka haifeshi har zuwa yanzu da yake kan kujerar Gwamna.
Bai samu komai ba hakan yasa ya tafi jami'ar Congo neman
waf.
A nan ya samu wanda ya gaya mishi shekaru da da
ewa akwai wani abunda ya faru da wata
aliba, amma an rufe case
in an wanke sunan Saifuddeen saboda matsayin Alhaji Sani.
Yai bincike har ya gano inda Lami Ninja take, ta bu
aton club a Lagos tana kuma sana'ar fitar da 'yanmata waje karuwanci.
Tun kafin ta fa
a masa cewa ita ta nemi Saifuddeen ya riga ya sani amma yace ta fito tace Saifuddeen ya ci zarafinta, sannan saboda haka ne ma ya bata carryover a course