← Book details Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 97

Sashe 83

Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yace "come" makemai kafada itama tayi, suna gidansu ga ko'ina haske, ga bodyguard da direbanshi agabanmota dudda suna harkan gabansu ne amman wlh kunya takeji, lumshe ido yayi yadan turomata baki alamun tamai kiss faduwa gabanta yashigayi da sauri tajuya zata tafi taji an kamota, sata yayi ajikinshi zai rungume tureshi tayi tareda fizge kanta tajuya da saurinta tawuce shikuma yahau dariya sosai, saida yaga tabude kofar flat din Granny ta shige sanan yace "let's go suka tafi" afalo taga Granny zaune, kanta akasa tace "saida safe Granny" "Allah tashemu lpy, dawuri zaki shirya zaizo yakaiki da sassafe tunda 8 kukeda lectures wai test din" gyadama Granny kai tayi tawuce, itakuma Granny tai dariya tareda kama haba tace "wai wanan yaro baida kunya, wanan so dayake ma yarinyar nan haka, hmm saima kin gamashan saitin bita zaizai din dana fara baki, bindi Tajudeen zai zaman miki" tasake murmushi tace "zakazan ka auro yar arewa zakaji gyara mai sunan gyara". Dasafe dakanta ta tashi, tai salla tai karatu takara revising sanan tafito, kitchen ta shiga hakanan kawai taji tanaso tamai something new dabaisanda shiba kaman yanda taga ya yaba tuwon shinkafan Granny jiya, kawai saitahau yin sinari takuma daura pepper soup din goat head a pressure cooker sabida ya nunada wuri, kamshi yasa Granny tashigo kitchen din, dasauri ta gaidata tana murmushi, Granny tace "hope kinsa damijinki a breakfast dinan" gyadama Granny kai tayi sanan ahankali tace "a kula zan zubamai" dasauri Granny tace "eh yayi hakan gaskiya karkiyi latti" tawuce tafita tsaf tagama komi tadauko kuloli dakuma the most beautiful kulan Granny dake kitchen din tadauko ta ijiye dudda sinasir din yayi kyau amman samin kanta tayi da zabomishi the most beautiful ones dasukai karkar suka soyuda kyau suka bada hadaddun shape, ta shimfidasu akulan in a very beautiful manner sanan tarufe sauran tajuye a normal kula na gida, sanan tadau dayan kullanshi tazubamai pepper soup din gangariya, tagama tadau tissue ta goggoge jikin kulan sanan tarufe tadauko wani basket tajerasu ciki, nasu kuma tafitar dasu zuwa Palo tajera a dinning sanan tadawo tashiga tafasamai coffee daya cika gidan da kanshi tadauko flask tacikamai dashi fam sanan tadauki nasu takai dinning tawuce dakinta dagudu tashiga wanka, tana cikin shafamai taji muryanshi afalo yana magana da Granny, murmushi tayi agurguje tadauki kaya tasaka, wani milk color doguwan riga tasaka da gyalenshi sanan tadauki jakan school tasaka new MacBook dinta ciki tana murmushi tana bala'in son MacBook din she can't wait taje school tanunama Maryam, sanan tadauki wayanta tarike a hannu tafesa turare tafito, tana fitowa taganshi ataskiyan falon tsaye yana kallonta ga Granny zauna tana waya, yana ganinta yayi wani irin murmushi yataho zai rungumeta da sauri ta kauce bakinta har rawa yake tace "good morning" sanan tawuce kitchen da sauri tafito da basket din tarike sake binta yayi hakan yasa ta tsaya chak ganin kanta yayo, ahankali yakai hannunshi ya karbe basket din, sanan yasa dayan hannun ya karbe jakanta yace "they're too heavy, kidena daukan abu mai nauyi let's go, is 7:20 already" ahankali takarasa gaban Granny tace "Granny natafi" murmushi tayi tace "Allah yakiyaye, adage dakaratu, Allah bada sa'an test, ki shiga kima babanki da Mum sallama" gyadamata kai tayi ta tashi Tobi ya kalli Granny yace "bye Granny" "Bye Grandson" suka wuce suka fita tai hanyar dakin Mum shikuma yawuce motan. Bata wani dadeba tafito dasauri yabude mata kofa ta shiga sanan shima ya shiga, direba yajasu dagudu sosai dan takusan latti, bude book dinta tayi tafara karatu shima bai hanataba sai kawai yaciro wayarshi ya shiga daddannawa bini bini yana satan kallonta har sukakai makarantan, dago kanshi yayi ya kalleta yace "where is your class?" Nuna musu tashigayi har gaban ajinsu sukaje yay parking, duk student yan ajinsu suka juyo suna kallon hot car din dasukaga yay parking tinted, bodyguard din yafito yabudemai yafito sanan yazagaya ta bangarenta yabude mata ya tsaya jikin kofan, ahankali tasanyo kafanta tafito tanajin kunya sosai koyasan dahaka ne kawai jitayi yayi pecking goshinta yana bata jakanta yace "goodluck, I Love you" kasa dagowa takalleshi tayi ta sandare awajen, gently yakama hannunta yasaka mata handbag dinta awajen dakuma wayanta sanan yace "go to the class, bye" gyadamai kai tayi sanan tawuce ahankali batare data kalloshi ba shikuma yajuya yabita da kallo duk student din dake wajen suka saukarda kansu kasa kaman ba kallonsu sukeba, harta kai kofan aji kallonta yake, zata shiga class din kenan takasa daurewa dago kanta tayi kaman munafuka ta kallai hada ido sukayi saikuma tai murmushi akunyace ta shige ciki, ajiyan zuciya yasauke sanan yashiga mota, direba yatada suka tafi. Karan message yaji da sauri yabude wayan ga mamakinshi the message is from her. "The breakfast in the basket is yours, I made it, cus I know u haven't eating" murmushi yayi sosai yana shirin fita saikuma another message dinta ya shigo again. _and yes I made your coffee cus I know you love it, is inside the stainless flask, can last you for the whole day_ Murmushi yayi sosai saiya shiga typing shima saikuma din ya senda mata da _I love you best wife in the whole entire planet_ Baiwani dade da turawa ba saiga reply dinta. _and I love you too, the best husband in the whole entire continent, my life saver, thank you for everything, I love my phone i love my laptop I love everything you've got for me, thank you_ Murmushi sosai yayi yakasa daina maimaita I love you too data rubutamai, reply yamata yace " _what about the lecturer_?" Chan saigashi tayomai reply _not here yet, classrep said he's stuck on hold-up_ _come online Jewel, lets chat._ _Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_ _Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_ _Be memorable.....in a good way Mumies_ _A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_ _Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_ _The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_ _Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_ _Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_ _Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_ _da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION. Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_ Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp _PRODUCT DINSU_ _SANDAL EXCLUSIVE_ _SANDAL FLAKES_ _SANDAL BANGI_ _KAJIJI_ _DOROT_ _DAMBU_ _DEVINE (PURPLE)_ _REGAL (YELLOW) _LOVELY (MAROON)_ _DAISY <<<<ORANGES)_ _KHUMRA_ _STAR_ _BELOVED_ _Body oils._ SIGN M SHAKUR & 6 THIS BOOK IS 500 PAY INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank THEN CHAT ME UP DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK https://wa.me/+2347012181461 DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA KEDA ALLAH. Murmushi tayi ta aikamai da _ok_ Sanan takunna data ta shiga watsapp, ga mamakinta sai kawai taga message dinshi ya shigo, clicking tayi tabude hotone, hakan yasa tai downloading shine zaune a mota yaciro waina yakai baki yay mata hoton yana murmushi yay kyau sosai, typing tashiga yi, "how was it"? Yana shiga yamata reply da "I love everything about this thing" murmushi tayi sosai tace "is call masa" "oh masa, masa that was made with love, my wife cooked it for me" murmushi tayi sosai harda rufe baki saikuma tasakemai reply tace "how did you know that I cooked it"? Ko sec biyu bai daukaba ya aikomata da "your food the special, my heart tells me you cook it" imoji murmushi ta turamai, saikuma yamata reply da "am almost done eating all the masa" zaro ido tayi tace "stop eating much i don't want you to have a pot belly" "from the look of things that's what's about to happen, when you get married to a great cook" murmushi tasakeyi dan she's really enjoying the chat tace "am I a great cook"? "Oh yes u are Jewel, ur hands are bless" Tabata Maryam tayi ganin lecturer yashigo da sauri tadagokai tana ganin lecturer ta turamai sako. "He's here bye" tana aikamai ta kashe data, tareda maida wayan silent tasaka ajaka suka fara test.... DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA BAN YAFEBA WLH Sai wajajen karfe daya lecturer yabarsu kowa yagaji yau asabar amman baibar mutane sun shana abinsu ba, itada Maryam kejerowa suna tafiya ahankali, Maryam tace "waye yakawoki naji yan aji nata magana"? Kallon Maryam tayi saikuma tai murmushi takasa magana, Maryam takama baki tace "iyye soyayya dadi, wanan murmushi haka, I guess shine" gyadamata kai tayi tace "shine yazo jiya ashe saisa Granny takirani nakoma gida" da sauri Maryam ta kanne mata ido tace "how far awajenshi kika kwana ne? Wanan da shine yakawoki school" zaro ido tayi tace "rufamin asiri, kawai saina kwana awajenshi ana zaune lpy" hararanta Maryam tayi tace "tome aciki keba matarshi bace" da sauri tace "tab ni wlh bazan iya kwana awajenshi ba ba'a riga anyi bikinmu ba" murmushi Maryam tayi tace "saidai in ba'a dauraba yanda aka dauran nan yasan kinzama matarshi halak malak kiyi addu'a ma karya dura miki ciki kafin ayi bikin" kaman zatai kuka astorace tace "dana shiga uku, dawani ido zan kalli su Granny da Mum" hararanta Maryam tayi tace "ke wlh yar kauye ce, ni wlh danine ke munyi aurenmu wlh bazan zauna a hostel ba, duk weekend haka zan kira su Granny ince anmana fixing class nanko zantafi wajenshine musha dadi abinmu" hararan Maryam data karashe maganan da dariya tayi tace "ke wlh bakida kunya Maryam" cikeda dariya tace "trust me kema Yoruba demon dinki yakusan cire miki naki, kinkosan yanda mazan yarbawa keson sex kuwa? I pity you if
Chapter 83 · 0% Book details