Sashe 23
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
i am hungry" karasawa mahaifinshi yayi shima ya zauna a dinning, matanma duk suka taho suka zazzauna, dayake yau mussaman sabida Tobi Mum ta shiga kitchen yasa babu ma'aikata ko daya adakin, shi Mum tafara serving tazubamai white rice da gizzard source sanan tazubama mahaifinshi amala da ewedu da begiri sanan ta zauna kowa ya shiga deban abinda yakeso, plate din Dami ya kalla yaga tazuba moimoi da Gizzard source, dan murmushi yayi sanan ya kalli Mum da Dad ahankali ashagwabe yace "Mum ni plate din Dami nakeso..." bai dire maganan shiba Mum ta kalli Dami dakemai wani mugun kallo tace "Dami give ur junior brother saike ki debi wani" wink yamata da ido itakuma Dami kaman jira take tace "wlh bazan bashiba, ai akwai a warmer yatashi yadeba sai dole nawa dana zuba zan faraci zan bashi" ganin zasu fara hayaniya yasa Dad yay gyaran murya yace "ku natsu" ya kalli dukansu yace "Taye, Kende, Dami and OluwaTobi, I don't like rayuwan dakukeyi, tun ina kallon abin as yarinta ne yanzu kunyi girma but still ahaka kuke rayuwa, this boy" yanuna Tobi yace "kaninku ne and the King to be" yatsine fuska Tobi yayi, Oba yacigaba yace "if anything should happen to me today yaron nan shine care taker dinku wanda zai aurar daku, wanda zai protecting naku sanan yarike family, forget kuna feeling kun girmeshi a Man is a Man and will always be a Man, kudena rainashi, that respect he deserves it kubashi abinshi, dazu duka ina jinku daga mai kiranshi kid saime kiranshi baby is that fair? Kunason yay respecting naku ya girmamaku bayan ku baku girmamashi ba, idan guardsmen na ganin yanda kuke rainashi how do you expect them su girmama Tobi idan yazama Sarki sanan suyi abinda ya bukata haaa"? Yay maganan da fada which is abinda dawuya kaga Babansu namusu, ya kalle Taye, yace "you and Kende are 36, Dami you are 34, Tobi is just 30, just last month ya shiga 30 ma, bazaku bama yaron nan girmanshi ba eh? Allow this small boy to leave his life, you all are my children and I love each and every one of you, but inhar kunason na shirya daku you all have to respect Tobi, wanan rainin nan da yanda kukemai magana anyhow should stop from today's henceforth, be good with your bro yakamata kusoshi sama da kowa kuhada kanku sabida kar any enemy ya shiga tsakanin ku, i need to even talk to Ooluwo (chief priest) he should do something akan rift dinan naku" yatsine fuska Tobi yayi yace "Dad you still believe in juju oh common this is 20s fa not zamaninku" dan hararan shi Baban shi yayi yace "do you think dabadan Ooluwo ba da yanzu an kasheka dan ba'ason na haifi magaji" cigaba dacin abincin shi yayi bai kara kulasu ba shifa sarautan and whatever ma baya gabanshi he don't believe in wanan bokan da kingdom dinsu ke ijiyewa mai musu duba saisa ko gaishe da Ooluwo ma bayayi. _Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_ _Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_ _Be memorable.....in a good way Mumies_ _A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_ _Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_ _The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_ _Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_ _Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_ _Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_ _da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION. Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_ Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp _PRODUCT DINSU_ _SANDAL EXCLUSIVE_ _SANDAL FLAKES_ _SANDAL BANGI_ _KAJIJI_ _DOROT_ _DAMBU_ _DEVINE (PURPLE)_ _REGAL (YELLOW) _LOVELY (MAROON)_ _DAISY (ORANGES)_ _KHUMRA_ _STAR_ _BELOVED_ _Body oils._ SIGN M SHAKUR _DISASTROUS LOVE_ _MASIFAFFIYAR KAUNA_