Sashe 64
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
and food" yay maganan da karfi yana jijjigata sosai, ganin yanajin yanda jikinta ke saki ajikinshi yasa gabanshi yashiga faduwa kaman zai fashe, ahankali tadaga hannunta na dama da kyar tana kallonshi da idanunta dake rufewa tanason ta taba fuskanshi but takasa, hannunta yakama yarike ga saikuma yafashe da kuka sosai yakai hannun kan fuskanshi yace "Zaara is me, your Ya Tobi, please don't die my life will be shattered wlh, wlh I love you morethan life itself, Zaraaaa, you are the first woman that makes my heart beat, that makes my heart skip, that makes my heart to skyrocket, you are the first woman I think of, Zaraaa don't do this to me this wasn't our deal pls, is not fair kitafi ki barni bayan nakamu da sonki, I said is not fairrrr Zara" sosai hawayenshi ke zuba a hannunta daya rike akan fuskanshi itama hawaye yagani yafito daga gefunan idanunta sunbi ahankali sun gangara sharr zuwa kunnenta kafin dip zuciyanta yadena aiki gabaki daya tasaki ajikinshi hanunta dake kan fuskanshi yafadi, chak shima ya tsayar da kukan dayake kaman wanda yatabu, yakai hannunshi kan fuskanta ya bubbuga yace "Zara, Zara, Jewel" saikuma chan yay wani irin ihu kaman zai fasa dungeon din gabaki daya. "Zarah!!!!!, Zara......." yama kasa kiranta sabida yanda kirjinshi yabuga kawai yasaketa yay gefe asume shima warwas, da sauri Otun yace "come out Dr" fitowa Dr Imam yayi dayaji komi dayafaru da kukan Tobi, Otun yace "dauketa kubar kasanmu har abada, direba is ready zai kaiku har airport we can do that for you just do that for you danmu nuna maka masarautannan munada kirki" shiga dakin yayi yana kallon fuskan Tobi dako amafarki bazai mantaba yaron daya taimakeshi, tsawa Otun yadakamai yace "I said carry her and leave this house for good" da sauri ya ciccibeta yadauketa suka fice har lokacin yana waiwayan Tobi akwance a sume, motan da aka ijiye musu yasata shima ya shiga sai airport, yana zuwa all he showed was Id card nashi na Dr, yabiya kudin ticket aka bashi wheelchair yasa Fatima dat was still uncountious, karfe 6 dot jirginsu yatashi sun isa Kano wajajen gab da isha'i yana isa yatare taxi ya shigar da ita yabama wanda yabiyosu mai aiki a airport din wheelchair yatafi dashi. Har gaban gidansu Taxi yay parking lokacin duka duka baifi 10min tafarka ba dan alluran 6hrs ne, yabiya taxi yadauketa ya shiga cikin gidansu da ita, kofar flat dinsu yabude ya shiga da ita ciki da sauri kannenshi duka na falo suna kallo, dawani irin sauri yace "Ray yana get me a stethoscope daga dakina run" dagudu tafita, yace "Rahma get me ice" sanan ya kwantar da ita akasa, ya wurgan dakomi na hannunshi ganin 10min yawuce bata farka ba inbai tadataba zata iya rasa rayuwanta gabaki daya, sanan ya nannade hannun riganshi sama ya kalli Asma yake tsaye yace "fold this hand for me" linke hannun rigan tamai, sanan yadaura hannunshi akan kirjinta ya danne sau uku babu motsi bata farka ba, dasauri yafara no no no Fatima wake up, wake up, yanda yake ihu yasa Ammi dake sama tana hira da Maman mijinta data iso yau daga UK tadan zabura, tace "Granny kaman muryan Imamu nakeji" Matan da aka kirada granny wacce ta manyanta sosai amman kudi yasa bazaka taba ganewa ba, tahadu sosai tana sanye da glasses a idanunta hannunta rikeda supplement na diabetes tace "Imamu kuwa" "Fatima wake up!!" Wanan karan atare sukaji muryanshi hakan yasa itama granny tatashi da sauri itama sukai stairs suka sauka kasa daidai Imam yacire hannunshi dagakan kirjinta yakoma jikin kujera yazauna tareda dafe kanshi ahankali yana innalillahi wa inna ilaihi raji'un, chak Granny ta tsaya a stairs tana kallon Fatima that was lying there dead gabanta nafaduwa sosai saikuma ahankali takai hannunta kan glasses din idanunta tacire ta kalleta sanan tasake maida glasses din ta kalleta tace "Fadimatul Zara'u!!". _Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._ _Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._ _Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kUma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a number ta 07012181461_ M Shakur _DISASTROUS LOVE_ _MASIFAFFIYAR KAUNA_