Sashe 82
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR EPISODE 6 & 6 Abuja central mosque yakaisu suka sauko yana rikeda ita kaman za'a kwacemai ita saida yakaita har hanyar dazatabi tashiga side din mata da direban yanuna musu sanan ya kalli fuskanta itama dan kallonshi tayi saikuma tasauke kai ganin yamata wani kalan fuska dakesa heart dinta na racing, ahankali yace "pray for us" dasauri ta kalleshi tadan turo baki, hakan yasa yace "yes, pray Allah yakara miki sona, kisoni kaman yanda nake sonki, cus nasan inda ace zaki soni kwatankwacin yanda nake sonki danafi kowani namiji sa'a" murgudamai baki tayi aranta tace "bakasan yanda nake jinka araina bane Tobi" murya chan kasa yadan kalle gefensu ganin babu kowa yace "pray bayan our first love making, immediately bayan i sex you you should carry my baby" dawani irin sauri ta fizge hannunta tajuya da gudu tai cikin masallaci shikuma yay dariya yajuyo yana murmushi yakoma side din maza yana mamaki maisa takeda kunya haka ko haka yan arewa suke but mata a lagos basuda kunya, they can even ask you for sex but deep down kuma he loves yanda take kunya is freaking turning him nuts, and he promised to be so naughty to her just for reaction dinta which is a killer. Koda suka fito daga masallacin kasa shiga motan yayi ganin bai ganta ba, ganin anata tafiya bata yasa yay hanyar side din matan, saigata tafito bamata lurada shi ba ta tsugunna tajuyarda takalminta da aka kife sanan tasaka white leg dinta dayabi da kallo, sanan jin kaman ana kallonta yasa tadago kanta hada ido sukayi da sauri ta dauke kai ganin irin wani nayen kallon dayake mata sanan tafara tafiya ahankali harta karaso inda yake, hannu yamika mata ahankali batare dayay magana ba hakan yasa ta kalli hannun saikuma ta kalli fuskanshi kafin ahankali tasaka hannunta ciki sanan sukai wajen motan bodyguard zai budemusu yahanashi yasa hannunshi da kanshi yabude marfin motan ta shiga sanan ya shige. Hannunta nakan nashi cikin wani kalan lazy voice yace "let's go to Mango" sanan yajuya ya kalleta gabaki dayan kanta na glass tana kallon titi tana murmushi, wayanta dake wurinshine yay ringing hakan yasa daga ita harshi suka kalli wayan anyi saving number da Abdul Classrep, daukan wayan yayi yamika mata karba tayi ahankali tai picking takai kan kunenta, classrep din yace "Hello Zara, yau banganki a aji ba lpy" ahankali tace "naje gidane" "to don't miss tomorrow test fa, 2hrs zaiyi using 1hr test 1hr lecture" gyadamai kai tayi tace "tom" yace "to shikenan sai anjima agaida mutanen gida" ahankali tace "zasuji" sanan takatse wayan tajuyo ta kallai ganin ita yake kallo yasa hakanan taji gabanta yafadi ahankali tace "is our classrep, he called to ask mesa banzo school ba and he told me zamuyi test goben" yanda take maganan kawai da bakinta yake kallo shit he can't wait ya kama this lips wlh saiya chanza musu kala, dan kankance idanunshi yayi yace "don't worry I understand" ya matse hannunta dake cikin nashi har sukakai wajen parking akayi da kanshi yafito yazagayo bangarenta yabude mata kofa tareda mikomata hannu suka shiga ciki shagon phones ya shiga yajuyo ya kalleta yace "kinada system"? Girgizamai kai tayi yace "a ina kike typing project dinki"? Ahankali tace "school Cafe" yana rikeda hannunta har lokacin yasaya mata MacBook, IPhone 12, I watch, dakuma earpods duksai kallonshi take yabiya kudin tass, sanan yabada wayanta da babu wani abun kirki ciki banda notes da kayan school yace a maida abubuwan ciki zuwa new phone din, tass akamaida cikin yan mintoci sanan akabasu bodyguard ne ya karbi ledan yawuce yakai mota jayata suka xhiga wani goldstore, ya kalleta yace "pick anything you want wife" da sauri ta kalleshi, kujera yanema yazauna yace "go" wucewa tayi kamam yanda ya umurceta Madam din shagon na nuna mata latest collection, ita batason sarka yacika mata wuya hakan yasa tanemo simple design na set sarka da dankunne, saikuma zobe mai kyau da warwaro sanan tace "ya isa" biya yayi sanan, suka fito, wani shagon undies da lingerie yahango hannunta yarike suka shiga shagon, shagon babu komi na Nigeria a ciki, hadaddun panties da lingerie irin na celebrities ne ashagon, kujera yasa aka bashi ya zauna sanan ya kalleta yace "shop Jewel" kaman zatai kuka tace "inada su fa" wani irin batarai yayi yace "start" wucewa tayi saikawai tawuce wajen normal bra da pants bana yan iska ba according to her. "Jewel" taji yakirata daidai zata fara dauka, sanan yanuna mata bangaren bra na yan iska wanda kusan duka nono awaje yace "pick from this category" bakaramin kunya tajiba ga shagon da mutane shiko ko ajikinshi inda yanuna mata tazo amman takasa taba komi hakan yasa yatashi yazo ya tsaya kusada ita yace "whats your bra size"? Dauke kai tayi da sauri ta kalli wani waje, hakan yasa yay murmushi yace "you better tell me inbahaka ba I will so kiss u here in front of everyone remember you are my wife" dasauri ta kallai tai fuska kaman zatai kuka tana turomai baki, shima turomata bakin yayi yace "tell me or I do it" murya chan kasa tace "42B" dan zaro ido yayi yana kallonta yace "oh my God they must be so bigggg" kunyan dataji yasa tajuya zata tafi da sauri yakamo hannunta yana dariya, yana picking mad bra of that size yana sawa a cart sanan yace "but I didn't lie now, am a lucky Man, My wife is booby" dasawani irin sauri tashige jikinshi takafa fuskanta akirjinshi kaman zata nitse ciki chak ya tsaya da abinda yake sanan yakai bakinshi kan kunnenta yace "i will so suck them idan nakamasu" dawani irin sauri tasakeshi wanan karan tafita da gudu bodyguard dinshi yakalla yamai alamu dayabita, shikuma yacigaba da kwasan mata mad panties da bra, yaje bangaren lingerie ya jidan mata suma, sanan yabiya kudin komi yafito bodyguard yazo yakarba yasa a mota sanan yashiga baya yana kallonta ganin taki kallonshi, hannunshi yamika zai karbe nata tamake mai kafada tace "let's go home kaga is to 5 yanzu banyi karatu ba" tada motan akayi saida suka tsaya awani masallaci sukai sallan la'asar sanan suka fito wani super market sukaje yama gidan siyayya sosai sanna suka wuce gida lokacin around 6, parking sukayi a tsakar gida, saida su Bodyguard suka tafi sanan tajuyo ta kallai shima ita yake kallo dauke kai tayi tace "please those things just keep them with you banso su Granny sugani" fess yagane maganan Bra take, shidama kobata fadi ba gidanshi zai wuce dasu amman saiya fuske yace "which thing?" Kallon fuskarshi tayi ganin baigane ba yasa tasake dauke kanta tace "those uh.....umm....b...r...a" tai maganan awawware, ahankali yace "ina zankaisu ai nakine, I don't have boobs dazan samawa now, even if I have boobs they're not as big as yours so sunmin yawa" runtse idanunta tayi gam, mutumin nan nasata jin kunya, bude kofa tayi tafito da sauri shima yafito, yabude baya yadau ledan bra din yamaida cikin mota sanan yace "su kawo sauran kayan ciki" yawuce side din Granny, Granny kadaice afalo hakan yasa cikeda murna yazauna kusada ita yace "Granny we are back" murmushi sosai Granny tayi tanason yanda Tobi kemata, yamaidata kaman kakanshi itama kaman yasanta da dadadewa nanko yaune yafara ganinta, ahankali tace "welcome nima namaka girki yarona" dasauri yace "what did you cook Granny? Oh God I know it must be so delicious" tashi tayi tai hanyar dinning dinta tace "zokaci" sukuma su Boyfriend suka shiga shigo da kayan, lafiyayyen tuwon shinkafa tamai da miyan agusi dayaji kayan ciki da hanta, Granny tace "we call this tuwon shinkafa da miyan ganye, try it you will like it" tai maganan tana mikamai ruwan wanke hannu ba musu ya wanke sanan ya gyara abincin agabanshi yafara ci and OH Lord!!! Gani Granny tayi yacigaba daci yana santi yanasa Granny dariya, zokaji dariyan Granny kya kya kya kya, har saida Zara tafito tadan lekosu batare data bari sun gantaba, har cikin ranta taji dadi yanda yay wani sabo da Granny, juyawa tayi takoma daki abinta. Tass yacinye abinci yasha juice yace "Granny thank you" cikeda jin dadi Granny tace "thank God, yanzu atashi atafi masallaci to" ahankali ya yunkura zai tashi yadanyi kara yace "wayyo Granny am too full i can't stand" me Granny zatayi inba dariya ba, dariya dariya, ganin haka shima yay murmushi yatashi da kyau yawuce yatafi abinshi itakuma tazauna tana duba kayayyakin da aka shigo dashi, sanan ta kwalama Zara kira, fitowa tayi tana sanye da doguwan rigan atampa, Granny tace "anan zakibar abubuwan ki? Ki adana zinaren nan akashe lpy" kwasan nata tayi sanan tabar nasu Granny, tawuce ciki tace "zanyi karatu Granny" saida akai isha'i suka shigo gidan tareda Dady, suka taho bangaren Granny sukahau hira babu wanda is not enjoying his company, kana ganin yaron kaga dan gayu dabaisan kauyanci ko kunya ba, Dady yafara musu sallama yatafi side dinshi sanan Granny tace "kaimu Tajudeen kafara shirin tafiya dare yayi" kaman zai mata kuka ahankali cikin English which shine abinda ya iya yace "Granny kinga wife natamin wulakanci bata fito tama ganni ba tun bayan mun dawo" dariya Granny tayi sanan tarike haba tace "to tashi kaje mota bari naturota tamaka sallama" dasauri yatashi yace "you are the best Granny, gudnite, sainazo gobe da safe kaita school" yawuce yatafi mota..... Tashi Granny tayi tawuce dakin Zara, kofa tabude taganta kwance kan gado rikeda littafi tana karatu, dan batarai tayi tace "mesa kike nunama mijinki baki damu dashi ba? Kun dawo kota kanshi bakibi ba balle ki bashi abinci, nikika bari da bashi abinci yo nine matar tashi koke? Ki kiyayeni fa Zara, wanan wani irin shashanci ne" saukar da kanta kasa tayi ahankali tace "kiyakuri Granny" hararanta Granny tayi tace "tashi kiwuce kije kimai sallama yana waje" tashi tayi tadauki hijabi tasaka tabi ta gefen Granny tafita. Tunda tafito yake kallonta each step data taka yanajin shi har zuciyanshi, daurewa kawai yake but he feel like yadauketa yatafi da ita gidanshi abinshi, saida takaraso gabanshi dayake yabar kofan abude yasauko da kafafunshi kasa sanan tadan tsaya batare data matso kusadashi sosai ba tace "gud night" Ahankali Granny datadan tsaya tajikin window tayaye labule tana kallonsu. .. Makemata kafada yayi sanan yamika mata hannu