← Book details Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 97

Sashe 76

Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 6 & 6 THIS BOOK NAKUDI NE KIKA KARANTA BAKI BIYABA BAN YAFEBA. CHAT ME UP ANAN 07012181461 IDAN KINASON KISAYA OR PAY 500 INTO 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT ZUWA WATSAPP NUMBER NA DANNAI ADDING NAKI A GROUP DIN DISASTROUS LOVE _ABUJA_ Gidan gabaki daya cike yake Imam ne kawai bayanan shima yace gobe ko jibi zai dawo daga India, tunda su Rahma sukai hutu suka dami Babansu saiya kawosu Abuja hakan yasa kawai ya lodosu a mota harda Maman su tunran Friday suzo, in yaso suma saisu kwana ranan Sunday saisu wuce subar yaran, Zara data kara kyau tagara wayewa, takara kiba, hips dinta sun fito boobs dinta ma haka sun kara cika riga, sosai, itama daidai tayi hutu kenan sun gama exam na first semester year 2, sauranta duka duka baifi 5nonths ba tagama ND dinta and she's really doing good a boko hardama haddan datake zuwa, tana bala'in jin kunyan Ammi da Abban su, amman sauran mutanen Family batajin kunyansu, tana ganin su Rahma suka fara yawo daga dawowanta daga school. Yau Saturday, misalin karfe 11 na safe, daga Ammi sai Abba, Granny da Mum da Dady ne kawai a falon sunashan shayi suna hira, yaran kuma dukansu na side din Kaka, wayan Dad ne yay kara hakan yasa ya yunkura yadauki wayan dagakan centre table ganin wanda yake kiranshi yasada sauri yatashi yatafi sama sabida da hayaniya a falon, yadan jima saikuma ya sauko yana kallon yayanshi Yace "Yaya" dasauri duka yan falon suka kalleshi, karasowa yayi yazauna ya kalli Granny yace "kirana akayi daga Villa, ance agayamin na shirya inada manyan baki gobe cikinsu akwai presidential Aids saikuma Oba of Lagos da Sarkin Kano" jin Oba of Lagos yasa Granny tace "Oba of Lagos kuma kodai bakaji da kyau ba"? "Wlh abinda akacemin kenan, meya faru? Wlh gabana yafadi" girgizamai kai Abba yayi yace "da izinin Allah alkhairi ne, babu abinda yafaru, Fatima da yanzu tama manta da gidansu meto zasuzo suyi sunmasan tana nanne, wani abune dai daban halan na harkokin ku na siyasa, Allah yakaimu goben" ahankali duk sukace Amin saikuma suka cigaba da hiransu har yamma, washegari sanin manyane zasuzo yasa duka yan gidan harda yaran su Zara duk aka shiga kitchen dasu Mum aka fara girke girke wanda yakamata yayi dan ankirashi musamman aka gayamai manyan baki zasuzo daga gidan shugaban kasa 10 suka gama komi yaran suka koma side din Granny bayan an gyara falon tass. Karfe shadaya suka farajin jiniyan motoci dayasa kowa har yaran akadan firgita aka fito, Abba da Dad dasuka saka manyan kaya Gizna ne sukace ku koma ciki bakin mune sanan sukasa gateman yabude gate aka shigo da motoci kusan 15 cars, duk girman compound din saida yacika da manyan motoci, ga yan sanda, sojoji da bindigogi aka bude musu kofa, chief of Staff yafara fitowa, sai Vice president, sai Sarkin yarbawan Lagos, sai Sarkin Kano, saikuma Sarkin Lagos daya fito cikin wata mahaukaciyar kasaitacciyar shiga sai Dami, saikuma chan last motar sukaga Baba yana sanye da yadi mai kyau shida wani Lawyer shima sai ware ido yake dag gani baida information akan any of this, gaishe gaishe aka shigayi cikeda girmamawa irin gaisuwan masu hannu d shanu, sanan Dady yamusu iso zuwa babban falonshi, securities da guards kuma duk suka tsaya a compound suna gadi, zama sukayi akan kujera Mum da Ammi dasuka saka manyan mayafai suka shigo suka gaidasu sanan suka saka yan aiki na kawo kayan kwalama shidai Abba na kallon Baban Zara dashima kallonshi yake yana mamakin haduwan su, shigowa Granny tayi falon cikin shiga ta alfarma itama ganin Malam Muhammadu yasa tasha jinin jikinta tana kallonshi shima haka, gaisawa sukayi tanemi waje ta zauna, su Ammi zasu koma sama Vice yace "dan Allah kudawo ku zauna wata mahimmiyar magana takawo mu" dawowa sukayi duk suka samu waje suka zauna kana ganin falon kaga bunch of educated rich people band Baba da kalanshi yafita daban. Gyaran murya Vice yayi cikin magana irin ta masu kudi kuma manyan masu mulka Nigeria yace "kaman yanda kuka sani am the vice president of Nigeria and awanan zaman shugaban kasa nake representing, duk abinda zaku gani nayi anan ina yinshi ne amatsayin shi" yasake yin shiru sanan yace "nasan zakuyi mamaki kun ganmu saikuma ga Oba of Lagos, gakuma Baban Fatima damuka lawyer yataho dashi bad son ranshi ba daga kano da safen nan" yasake shiru yace "banso nai going into details but I assure you Oba of Lagos ya sanardamu komi tundaga kan yanda Fatima ta shigo gidanshi a matsayin namiji da yanda suka samu suka fitarda ita waje ta hanyar nuna yamutu wanan maganan ana maganan abinda yafaru kusan shekara biyu kenan, Fatima tayi rayuwa agidanshi na kusan wata shidda wata biyar da satittika" yasakeyi shiru sanan yamika hannu, Oba yabashi waya, ahankali ya kunna wayan yay playing video Tobi dayake nan kaman mahaukaci yana kiran sunan Fatima yabama Dady, karba Dady yayi da sauri yabama yayanshi shina dubawa yayi saikuma yacire ido yamikama Granny, itakuma saitahau kuka dan Granny nada tausayi tasan miye ciwo tayi ciwuka dabata taba sanin zata kawo yau dinan araye ba, saisa koyaya mutum ke ciwo take tsananin tausayinshi, Vice yace "sama da shekara daya kenan da aka gayama OluwaTobi Tajudeen cewa Fatima tarasu haryau ahaka yake babu improvement babu kalan likitan dabasu gani ba amman abu daya cewa suke yana going emotional trauma bazai taba samin lafiya ba saiya sami abinda yakeso" yay shiru yace "akwai abu daya a duniyan nan damutane da dama basu gane ba, fara alaka that's beginning of any relationship might not be beautiful, kaman yand shigowan Fatima da rayuwanta a lagos wasn't beautiful rather it was DISASTROUS, amman yanzu wanan disaster ta haifar da strong love dazaiyi yielding to something very beautiful, abubuwan dasuka faru abaya duk mudauke su as kaddara munxo yau wajenku da kokon baranmu munaso kubamu yarku aure dudda munsan cewa likitan danku yace mana shine zai aureta amman ku taimaka ku duba condition din yaron nan, munaso abamu yarinyar adaura auren yau dinan dan Allah" shiru kakejin dakin kaman ruwa ya cinyesu, hakan yasa Oba yadauka shima cikin harshen turenci yace "ada ban yarda da kaddara ba, amman shigowa Fatima gidana yasa na yarda da ita yasa na cire duk wani believe danake dashi na culture nayar, I regret komi, and I am sorry for any wrongful act damuka ma yarku" yay shiru shima Sarkin kano yadauka yashiga bada hakuri, duk shiru sukayi suna kallon yanda manyan mutane kebasu hakuri yau dudda idan ka kalli abun da idanun basira zaka gane basu cutarda Zara ba, wlh, ayanda Zara tai breaking rule na gidansu basu mata komi ba dan they have right suyi kome sukaga dama da ita itace tai laifi ta shiga gidansu as an imposter but basuyi ba, gabaki daya mai laifin da wanda ya cutarda Fatima aduniyan nan kakaf mahaifinta ne, hakan yasa Abba tunda shine Babba ya kalli Baba yace "Kaine mahaifinta mekace" wani mugun kallo Granny tama Abba, yadauke kai, Baba dayagama batarai yace "nifa banmasan menakeyi anan ba, nagaya muku niba y'ata bace, duk wanda kukaga dama ku dauramata wanan ba matsalata bace" daukekai Abba yayi sanan yamaida kanshi ya kalli bakin nashi yace "mu iyayene marasa tauyema yara hakkin su, dan haka kafin nace wani abu zan kira Fatima nan gabanku gaban kowa tafadi wanene takeso, kome takeso shi za'ayi" sanan ya kalli Ammi yace "kira mana Zara Ammi" gyadamai kai tayi ta tashi tana gyara Mayafinta tawuce tafita zuwa dakin Kaka, Zara tasamu dasu Rahma dukansu afalo suna wasada throw pillows, murmushi tamusu tace "banga laifinku ba kunga kakar taku batanan ne dole ku maida mata da daki arena, Zara dauko mayafinki kizo" da sauri ta tashi tana murmushi tana sanyeda wata doguwan riga na atampa mai kyau kanta daure da dan kwali, dakinta tawuce tadauko peace gyale dan kayan da peace tayafa gyalen Ammi tawuce tafita tabi Ammi da sauri tana kallon yanda securities suka cika compound din, ido da ido datayi da head Guard dake kallonta yasa gabanta yay mummunan faduwa, ahankali Ammi tabude kofan tashiga itama tabita ganin yand duka falon aka dagokai ana kallonta yasa dawani irin sauri ta sauke kanta kasa, rawa jikinta yafara ganin Oba, gakuma Babanta dasukai ido biyu dashi, ganin takasa tafiya yasa Abba yace "zonan Zara" ahankali ta taka kafarta tashigo har zuwa inda Baba yake tazauna akasa tareda lankwashe kafa gabanta nafaduwa ahankali cikin siririyan zazzakan muryanta dake rawa sosai tace "gani Abba" wayar ya kunna mata yabata wayan yace "kalli videos dinan" ahankali takarbi wayan ganin Tobi kaman mahaukaci yana kiran sunanta adakin da aka kulleta yasa takai hannunta tadaura kan baki tana hana kanta kukan dataji yataso mata, saiga hawaye sharrr yasauka kan wayan, ganin haka yasa ahankali Baba yakai hannu yadauki wayan ya ijiye gefenshi ya gyara zama yace "Fatima Zarah zan miki tambaya tsakani ga Allah inaso kifadamin gaskiya, karkiji kunyata ko kunyan kowa adakin nan" sanan yay shiru yace "tsakanin Tajudeen dakuma Imam wakikeso?" Shiru tayi ko dago kanta batayi ba saikuka mara sauti hawaye na sauka kaman anbude famfo, akaro nabiyu Abba yace "wakikeso cikinsu Fatima Zara"? Shiru nanma sai kuka, akaro na uku yakara cewa yace "wakike so cikinsu biyun" nanma kasa magana tayi, murmushi Abba yayi yace "tashi kitafi" tashi tayi da sauri tawuce tafita tana kuka Dami ta tashi da sauri tabita. Abba yamaida hankalinshi kansu yace "kasan yaran mu na hausa nada al kunya" sanan yajuya ya kalli Granny asanyaye kaman yana mata magana da idanu, gyadamai kai tayi, yasake juyawa ya kalli kaninshi shima gyadamai kai yayi sanan yajuyo ya kallesu, yace "nazabama Fatima danku a matsayin miji, dan yafi bukatarta kan d'ana, Imam yarone natsasstse mai kuma hakuri da hankali, am sure he will understand kuma koshine ayanda yakeda tausayi zaibarmai, inyazo yaduba cikin dangi yanemo wata" dasauri Oba yatashi hakan yasa Abba yatashi shima yana zuwa kawai suka rungume juna Oba ya kankameshi yace "thank you, thank you I will not forget this gesture" the happiness on his face was everything Granny dasu Mum nata murmushi sun basu tausayi shidai Baba na zaune rashin abace, saida aka gama rungume
Chapter 76 · 0% Book details