← Book details Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 97

Sashe 81

Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

sanan tai lafiyayyen wanka tafito daure da towel, zama tayi ta shafamai sanan ta rambada kwalli a idanunta dake karamata wani mahaukacin kyau, sanan tashafa white man baki daya hasko hadaddun pink lips dinta sanan ta shirya tasaka wani black abaya, kafin takara komawa ta zauna ta tsaga tulin gashin kanta dakenan agyare biyu sanan tai parking dinshi da kyar yawani irin kwanta, tai donut da jelan gashin dayasa tai wani irin kyau tadau gyalen doguwan rigan kenan zata yafa taji Muryan Tobi dasu Granny afalo yana tambaya "Granny where is my wife"? TALK TO ME M SHAKUR DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK https://wa.me/+2347012181461 FOR ALL SHIGA GROUP DINA, KO GROUP DIN MATAN AURE. Baki ta taushe cikeda mugun kunya tana waishe wanan wani irine bazaimace ina Zara ba, turo baki tayi tadau gyalen tayafa akanta ahankali, sanan tadau wani peace lv back, da peach takalmi tasaka combination din yabada kala saman ta feffesa turare tabude kofa tafito kanta akasa ta shigo falon, zaune taganshi kusada Granny yanamata hira kaman yasami kakanshi, yana ganinta yadago kanshi yanabinta da kallo yace "just look at my wife Granny, Mum look at her" hararan shi Granny tayi tace "kaga dauketa kutafi saikun dawo, kudawo dawuri" murmushi yayi yatashi yana kallonta, daure fuska tayi kanta akasa ahankali tace "Granny Mum saimun dawo" "adawo lpy Zara" yana kokarin kama mata hannu taki hakan yasa yabarta suka wuce suka fita sukai wajen motanshi, gani tayi an bude motan anfito wani security agent yana sanye da suit da bakin glasses akan idanunshi hakan yasa tabude idanuwanta, dan dariya Tobi yayi yace "don't mind Dad, yace bansan ko'ina a Abj ba shine yahadani da direba dakuma bodyguard" yay maganan yana nuna mata ta shiga, shiga bayan tayi ahankali ta matsamai shima yashige sanan security yarufe door yazagaya ta dayan bangaren daba nadireba ba direban ya gaidasu cikeda girmamawa suka tafi. TALK TO ME M SHAKUR DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK https://wa.me/+2347012181461 Hannunshi yamika yadauki nata yahada su tare sanan ya kalli direban yace "take us to mosque muyi first jumma'at prayerYo dinmu as a couple" yay maganan yana maida idanunshi kanta aiko ta dauke kai tana gimtse murmushin datakeji. _NAFJAN COLLECTION_ _Nafjan Collection business ne na shahararriyan CEO dinan wato Nafisa, wacce ta kware akan sana'oi kala kala._ _Tana saida kowani kalan kaya dakuka sani, Riga, wando, lace, shadda, atampa, takalma, na maza, na mata, na yara, na manya, sneakers, cambas, sandals, flat shoe duka, handbags, bagpack, akwatuna, dogayen riguna, agoguna, tana shigo da hadaddun kayan daki daga kasan waje, kayanta arahansu zaisa kama rufe baki, dan tuntubarta ko magana da ita directly zaku iya saminta awanan number wayan 08160472711, kowani kalan abu kuke nema kawai ku danna mata kira dan tambayanta kuji kotana dashi kobatada shi_ _Dankuma magana da ita directly a watsapp zaku iya samunta ta hanyar danna wanan link din. https://wa.me/+2348160472711 _danyin sarin kaya awajenta da sallan nan, just chat her up_ https://wa.me/+2348160472711 _DISASTROUS LOVE_
Chapter 81 · 0% Book details