← Book details Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 97

Sashe 69

Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

safen ku" atare suka mata saida safe, sanan tawuce bayi ta tahada ruwa tamata wanka da hadadden shower cream din dake bayin sanan suka fito ta shiryata cikin kayan baccinta ta kwantar da ita akan gado taja bargo tarufa mata ahankali tace "nima bari naje nayi" bayin tawuce tai nata wankan da ruwan zafi sosai tana karajin dadin jikinta sanan tadauro alwala tafito daga bathroom din tana kallon Amna dataga tai bacci, dan murmushi tasaki taje tabude kayan baccin, normal pj ne dogon wando da riga mai kamada t-shirt amman gajeren hannu yanad taushi sosai, hijabin dake kan sallayan tai tahau tai nafila sanan ta tashi ta linke dadduman takarasa takashe wutan saiga hasken wayanta dakuma ringing atare hakan yasa ta kalli screen din wayan dataga an rubuta Imam ajiki. _Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_ _Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_ _Be memorable.....in a good way Mumies_ _A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_ _Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_ _The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_ _Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_ _Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_ _Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_ _da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION. Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp _PRODUCT DINSU_ _SANDAL EXCLUSIVE_ _SANDAL FLAKES_ _SANDAL BANGI_ _KAJIJI_ _DOROT_ _DAMBU_ _DEVINE (PURPLE)_ _REGAL (YELLOW) _LOVELY (MAROON)_ _DAISY (ORANGES)_ _KHuMRA_ _STAR_ _BELOVED_ _Body oils._ SIGN M SHAKUR _DISASTROUS LOVE_
Chapter 69 · 0% Book details