Sashe 57
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
bayanshi tareda rikemai hannu gam ba dan bilhakki tsoro take she has never seen something like this, chak ya tsaya yakasa tafiya sabida yanda tarikeshi har ruwan yakoma back sanan ahankali tasakeshi tawuce tabi Ayoka da sauri dahar ta zauna akan gadon ta ijiye handbag dinta akan table din in-between the beds tasami waje itama ta zauna tana ganin yanda ruwan kezuwa har karkashin gadon dasuke kaman zai gudu da gadon saikuma yatafi. Zama Tobi yayi kaman ance yakai hannunshi kan aljihun shi yaji wayanshi baya taredashi hakan yasa yaja tsaki yatashi da sauri Ayoka tace "baby where are you going again we just got here" batare daya juyo ya kalleta ba yace "I left my phone in the car" yawuce yatafi daidai lokacin waiter ya kawo shisha a hadadden bottle din shisha, bai pipe biyu cikeda girmamawa yagaida Ayoka sanan ya ijiye a table din tsakiya sanan yawuce yafita yana sanar matada sauran abubuwan will be ready in a bit. Ahankali tajayo pipe din ta xuko shisha tana busawa ta hanci tana murmushi tace "wow this flavor is very sweet" kallo daya Fatima tamata tadauke kai ganin taban roba takesha sunanda tasamai kenan, kallonta Ayoka tayi tace "Hi want some"? Girgiza matakai kai Fatima tayi ahankali ganin tana mikomata pipe din irin tasha itama dinan, dan hararanta tayi tace "common karba, mate dinki teenagers anan lagos nashan shisha sonake kiwaye" ahankali ta girgixa mata kai tace "I don't know how to take this" wani mugun kallo Ayoka tamata tace "ke kinsan ni wacece kuwa dakikemin gardama, I said you should take this pipe and have a test" kallon datake mata yasa ahankali har hannunta dahar rawa yake zata amshi pipe din daidai tasaka mata pipe din a hannu daidai sukaji hannun daya tarwatsar da duka hannayen nasu biyu pipe din yafadi akasa, sanan yakalli Fatima tareda bata kudin dake hannunta yanuna mata dayan bangaren da akwai mutane sosai yace "go and get anything you want and come back" karban kudin tayi ta tashi da sauri tabar wajen tawuce dayan bangaren dansu Tobi ya karban musu bangare dayane. Wani irin kallo Tobi yamata yace "Ayoka are you mad? What are you trying to teach that girl"? Tashi Ayoka tayi cikin fushi tace "what? Menayi? Kafin mukaita muna like 16 or so muka farashan shisha, giya nabata? Ko taba? Why are you so protective over this girl that u barely know? Ha Tobi why? Dudda na rufa maka asiri na karbeta, all I was doing was trying to make her feel among sabida banson yanda take shiru shirun nan, whats with you boyfriend, are you loving the girl ne"? Wani irin ewww look yamata, hakan yasa tace "better dan wanan ko sonta kake child abuse zakayi, yarinyar dat is still very young, banda haka your parent will never allow you to marry outside yoruba, am your wife" bai kara kulata ba bawai an tafishi iya fada bane kawai dan baiso yabata matarai ta tonamai asiri amman ranshi ya mugun baci. _DISASTROUS LOVE_ _MASIFAFFIYAR KAUNA_