Sashe 55
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR _Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_ _Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_ _Be memorable.....in a good way Mumies_ _A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_ _Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_ _The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_ _Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_ _Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_ _Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_ _da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION. Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_ Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp _PRODUCT DINSU_ _SANDAL EXCLUSIVE_ _SANDAL FLAKES_ _SANDAL BANGI_ _KAJIJI_ _DOROT_ _DAMBU_ _DEVINE (PURPLE)_ _REGAL (YELLOW) _LOVELY (MAROON)_ _DAISY (ORANGES)_ _KHUMRA_ _STAR_ _BELOVED_ _Body oils._ SIGN M SHAKUR EPISODE 4 & 4 Yanda Ayoka ke ihu itama haka Fatima ke ihu tana kokarin komawa baya dan gabaki daya sun haukata tortoise din yana kokarin neman inda zai buya yanayin kan Fatima dake komawa baya, daidai lokacin Tobi yabude kofan yashigo closet din yabi Ayoka data makele jikin bango tana ihu da kallo zai wuce yashige cikin dakin takama hannunshi da gudu tace "Baby don't go is a witch with her tortoise partner" fizge hannunshi yayi yay ciki yana kallon yanda Zara ke ihu tana komawa baya tortoise din nabinta sanan ahankali ya tsugunna ya dauki tortoise din yana shafa bayanta da sauri dukansu sukai shiru suna binshi da kallo Fatima kuma na sauke tagwayen ijiyan zuciya, daga inda take Ayoka tace "Tobi" juyowa yayi ya kalleta yace "is my tortoise i left it here yesterday" yayi inda ya ijiye tortoise din ya maidata ya ijiye, hakan yasa Ayoka ta kalli Zara datai zuru zuru tace "and who is this girl?" Juyowa yayi ya kalli Fatima, wani irin kallo yamata da saida tai raurau da fauka, strictly yace "what are you doing here"? Kanta tasauke akasa cikeda tsoro tace "I came to clean the house" kaman yarufeta dafada saikuma yadaure yace "stand up and go back to your room" tashi tayi ahankali kanta akasa tazo zata wuce Ayoka tana kallonshi tace "Tobi who is this girl? Which work is she doing for you bayan bama daukan mata yan aiki eh"? Wani mugun kallo yamata yace "allow her to pass" barinta tayi tawuce tafita daga dakin ahankali, shikuma yasami gu yazauna akan couch din dakin ahankali yana sauke ijiyan zuciya ko kadan baiso Ayoka tasan da itaba, zuwa da sauri Ayoka tayi ta tsaya agabanshi tai pointing kofa tace "who is that girl Boyfriend" murya chan kasa yace "she works for me" "wani irin she works for you bayan kasan sharadin gidanmu, did Dad and Mum knows about this"? Girgiza matakai yayi ahankali yace "and I want you to keep it as our secret pls Ayoka" wani dan dariyan rainin wayo tayi tace "you must be joking ko Tobi, kasan irin trouble din dazaka shiga kuwa, yanzun nan zam tafi naje nafadama Dad kafin kasaka kanka a matsala" tajuya zata fita, wani irin fizgota yayi tajuyo tareda fadowa jikinshi harsaida ta tsorata, fuskanta yakama yarike yana wani irin kallonta babu alamun wasa a idanunshi kafin ahankali yadaura bakinshi kan nata yafara kissing nata bawai dan yanaso ba but this is the only way yasan he can keep this stupid girl shot, wani irin ijiyan zuciya ta sauke ta shiga maidamai da martani tana kara shigewa jikinshi kaman zata sume sabida dadi, he kissed her for about 3min sanan yacire bakinshi daga nata yana mata wani irin kallo yace "don't tell anyone about that girl understood" gyadamai kai tayi idanunta sun kankance sosai tana kara shigewa jikinshi tace "okay baby, but who is she" anatse yafadi mata komi akanta har zuwa account number data bashi jiya sanan yace "am just keeping her here for the mean time kafin nasamu yanda zanyi da ita, she's too small to be left in the street alone" gyadamai kai tayi cikeda gamsuwa batare data kawo komi a rantaba, dan a al'adansu yarinya kaman Zara bamata isa fara soyayya ba ballema hartai aure, batai tunanin komiba, murya chan kasa tana sake shigewa kirjinshi tace "but the girl is very cute, how old is she" dan yatsine fuska yayi yace "I don't know but I think your Dad said she's 19" gyadamai kai tayi tace "just think of something before anyone yasan da ita, idan Dami taganta ai mun shiga uku" gyadamata kai yayi kawai batare daya kalli fuskanta ba, sake kai bakinta tayi kan nashi tai kissing sanan ahankali tace "let's have sex Boyfriend" ahankali yace "you know I don't fancy that I can't have pre-marital sex" kaman zatai kuka tace "but ai we will get married eventually, gashinan already we are acting kaman couples din, jibidai yanda I understand you nake rufamaka asiri mu ijiye yarinyar nan, I even went to Dads room and steal account number for you kasan idan aka kamamu irin fushin daza'ayi damu kuwa" tashi yayi yace "that's why I agree to be your boyfriend, lemme shower" dasauri ta tashi tarikeshi tabaya tace "gaskiya we are going out tonight all of us to have fun, including this girl let's show her lagos, let's go to club" wani kallo yamata yace "I can't take a small girl like that to club, excuse me" yawuce yafita daga closet din yashiga bathroom dan showering. Wani irin murmushi tayi takai hannunta kan lips dinta ta taba tana washe baki Tobi actually kissed her for about 3min, wlh thats the best 3min of her life Omg, murmushi tasakeyi tace "indai all he needs support ne dazaisa yasota more, she will support him, together zasu helping this small innocent girl, barima taje taganta. Tana tunani haka ta ijiye jakanta a dakin tafito, bude dakin satai suspecting nanne zai sata, aikuwa tana budewa taga Zara zaune akasan carpet ta makale jikin gado danhar lokacin gabanta faduwa yake ganin wata taganta dabatasan kowaye ba, tanajin anbude kofa ta dagokanta da sauri, ganin yanda tayi yasa Ayoka tai murmushi tace "hey beautiful girl don't be scared, I am Ayoka Tobi's wife to be, ina gama service zamuyi aure, so don't worry okay together we will protect you" gyadamata kai Fatima tayi ahankali ta saukar da kanta kasa, karasowa cikin dakin tayi har lokacin tana sanye da hill dinta tanemi kan gado tazauna kusada Fatima dake kasa takai hannunta takama kitsonta tace "wow is this your hair" gyadamata kai Fatima tayi, Ayoka tace "kinada gashi sosai, what's your name"? Ahankali tace "Zara" dan murmushi Ayoka tayi tace "bantabajin sunan ba, but anyways my name is Mutuma'inna Ayoka Olusuyi, but everyone calls me with my yoruba's name Ayoka, so u can also call me Anty Ayoka, 30yrs old, i read pharmacy a UK Tobi kuma yay accounting a Austria shiya rigani makaranta dudda we are mate har service ma yayi yay master at 27, so am a pharmacist karatuna was slow sabida bana wani karatu sosai so I was having issues saidai yanzu Allah yayi gashi nagama and am serving, my hubby is dancing, bana girki bana wanki, mu yaran family mu basa aiki sanan duk abinda mukaga dama mukeyi iyayen mu na son sonmu sosai, yanzu ma they're so excited about soyayyan mu da Tobi they can't wait to get us marri......" shiru tayi bata karasa maganganun ba jin anbude kofan da sauri tasaga kai ganin Tobi ne yayi wanka yasa kananun kaya 3quater da white t-shirt yasa tace "baby join us, inata fira da yarinyar nan" dauke kai yayi daga kallonta ya kalli Zara da kanta ke kasa yace "go to the kitchen kiyi girki, Ayoka let's go" ahankali ta tashi kaman yanda ya umurceta kanta akasa tazo tabi ta gefenshi ta wuce tasauka kasa ahankali, sanan Ayoka ta taso tace "baby this girl is beautiful wallahi" batare daya kalleta ba yace "let's go downstairs" binshi tayi tana surutu tace "but dakace taje tai girki how can this small girl cook" batare daya kalleta yace "that's our different" zama yayi akan kujera yadauki remote itakuma tazo ta kwanta akan kafarshi batare tace "nagaji wlh" baice mata komiba yashiga kokarin kunna musu kallo, aka danna door bell, saida yafara kallon hanyar kitchen sanan yabada izinin ashigo Mum ce ta aikomusu da breakfast har daki sabida taga Ayoka tazo, murmushi Ayoka tayi tace "wlh Mum na sona" suka cigaba da kallo batare dasunbi takan abincin ba. Bude fridge dinshi tayi ganin babu kayan abincin dabaida shi, yasa kawai ta dauko wake ta wanke tai blending a blender sanan taciro kwai da kifayen datai boilding tashiga hada wani gangariyan alale itafa arayuwanta saidai in bataga ingredients ba saikuma in an hanata girkin amman idan tasami kitchen dakomi tanason ta gwada kome tagani, sanan tashiga yin kidney da gizzard souce nacin alalen dake kan wuta, kafin tabarshi shima tashiga hada fruits juice, pineapple kadai tagani a fridge din da wani katoton paw paw, hakan yasa ta free tanika ta tace tajuye a jug sanan tasaka a fridge sabida yay sanyi, takoma gaban gas din tacigaba da girkin. Ayoka na kwance kan cinyanshi suna kallo sai hadiye yawu take tace "wai abincin yarinyar nanne ke neman kasheni da kamshi haka boyfriend"? Ko kallonta baiyiba yacigaba da kallonshi hakan yasa itama tai shiru tareda tabe maki tace "miskili kawai". Fara zuba nasu tayi awani plate bayan ta ciccire daga leda tasa musu guda five, sanan tazuba musu sos din dayawa a gefe, yay wani irin