Sashe 50
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
M SHAKUR
EPISODE 3
Yasake sata ajikinshi yana bubbuga bayanta ahankali cikeda tausayin yace "cry as much as you can, i got you okay, you will not die and nothing will happen to you okay Za...raaaa" yakira sunata ahankali kaman bayason yakira tana wani irin kuku dake tsumamai zuciya, he could feel yanda hawayenta suka jikamai riga sosai, ta bala'in bashi tausayi
bana wasaba, takasa daina kukan, har wani ihu take irin kukan nan nakaman anmata mutuwa, takusan bata 30min kuka take ajikinshi sosai and baice mata uppan ba banda patting bayanta dayakeyi kawai, sanan yaji dan kanta tai shiru tadena kukan tadan sakeshi daga mugun rikon datamai taciro kanta ahankali daga kirjinshi hakan yasa shima yasake ta gently looking at her face, hannunshi yakai kan fuskanta ahankali ya share mata fuskanta sanan gently yace "stand up let's go inside" tashi tayi ahankali kaman yanda yacemata shima yatashi hannunta yakama yarike yana tafiya ahankali yafitar da ita daga kitchen din sukai stairs juyowa yayi zai dauketa ta girgiza mai kai sanan ahankali tafara hawa kan stairs din, tsayawa yayi batare daya bitaba yana kallonta, tana hawa stairs din ahankali tana rike kukan dataji tanajin zafi sosai amman she just feel like punishing kanta, saida takai tsakiyan benen sanan tarike karfe ta ahankali ta daura kanta akan karfen tasake rushewa da kuka sosai, ahankali yasaki dan gajeren tsaki yahayo, baice mata kalaba kawai ya sunkuceta, yakaita kan gado kwantar da ita yayi ahankali sanan yaja bargo yarufa mata yazauna akan kujeran yace "sleep" gyadamai kai tayi ahankali tareda lumshe ido tanakai hannayenta saman idanunta tagoge hawayen dasuka gama wanke mata fuska. Wayanshi dasuka barine adakin ya dauki ruri mika hannu yayi yadauki wayan yakai kunne, rai abace yace "Dad what" cikin dan fushi Babanshi yace "kasan karfe nawa kuwa yanzu Tobi, 2min pass 12" tashi yayi ahankali yawuce yafita daga dakin abakin kofa ya tsaya yay shiru saikuma yace "ni baxan kwana agida bayau" da sauri Dad yace "mene" danjim yayi saikuma yaki magana, Dad yace "kana ina"? Ahankali yace "a friend yana cikin team player dinmu yazo naija so I went to spend d night with my friend" cikin fada sosai Dad yace "wai bance maka kadena friends ba, Tobi don't you know friends sune makashinka na farko, every fallen heroes dakagani aduniyan nan da friends dinsu akai amfani akai bringing nasu down eh Tobi mesa bakaji" ahankali yace "Dad he's not a Nigerian he's a UEA guy, besides ma baisan waye niba, ni kawai allow me to have fun, kadena kirana in baka ganni ba am fine" shiru Babanshi yayi kanajin yanda yayi kasan baiji dadin abinda dan nashi yayiba kawai dan yaron ua gagareshi ne, kaman bazai sake cewa waji abuba saikuma yace "what about Boy"? Dan faduwa gabanshi yayi saikuma ya dake yace "yana tareda ni anan shima gobe zamu dawo" "shikenan kudawo da wuri" murmushi yayi yace "thank you Dad" sanan ya katse wayan tareda jinginar da jikinshi da bango this is the first time dayake ma mahaifinshi karya, but yazaiyi he can't leave this girl taje ta kashe kanta abanza, bude kofan yayi ahankali yakoma ciki har lokacin tana yanda yabarta idanunta a lumshe, amman kallo daya yamata yagane ba bacci takeyiba, rungume hannunshi yayi yana kallonta aman mai gadi har wuraren 2 alokacinne yaga finally tai bacci, ajiyan zuciya ya sauke yatashi ahankali yabude kofa yafita daga dakin kitchen yawuce duka wukaken kitchen din da fork kwashesu yayi yafito falo yay sama yabude wani separate daki da key sanan yakoma kitchen din coffee yahada yafito yazauna yana sha dan yunwa yakeji sosai tun abincin dayaci a gida, saida yagana sanan ya kashe wuta yataho saman yabude dakin ya shigo sanan yazo yasami gefen gadon ya kwanta ahankali dan wlh bai iya bacci akasaba ko a coach baima sababa, baiwani jimaba bacci yay awon gabada shi.
Karfe 4 daidai tafarka daga baccin, jin kamshin shi duk yacika mata hanci yasa tadan juyarda kanta, ganinshi tayi kwance akan gadon amman da space tsakanin itada shi, ahankali tasake zubamai ido yana kwance da kayan jikinshi ya rufada bargo yana bacci peacefully kana ganin yanda yake baccin kasan baccin ya shigeshi sosai, yayi kyau sosai yana baccin dayake bai kashe wutan dakinba, dauke kanta tayi jin gabanta nafaduwa sanan ta lallaba ahankali without making any sound tasauka, drawer taja tadauki pad daya tawuce bayi tana fadiya ahankali, bude kofan bathroom din tayi ta shiga gyara kanta tayi sanan ta wanko fuskanta daya kumbura sosai tafito, kafin ahankali tawuce tabude kofar dakin ta sauka kasa, kan kujeran falon ta samu ta kwanta ahankali taredajan filon kujeran ta rungume kam kam ajikinta tana tunanin word by word da Baba yafadi mata. Yanzu dama wayau suka mata suka kawota nan sabida Baba bayasonta dashi da Mama tazaman musu annoba? Yanzu dama wanan kukan da Baba yayi duk na karya ne kawai kartaga kaman yana farin cikin barinta gidanne saisa yayi? Saisa daman ko salla tazo saidai yama su Habib dinki tsaf banda ita, saidai yayta bata hakuri baida kudine, da gaske Baba ba mahaifinta bane ita yar wani dabance tsintarta yayi bayan bomb yatada kauyen nasu daya bata labari? Ta tambayi kanta saikuma ta share hawayen dasuka zubomata, tacema kanta "Think Fatima Zara'u, keba yarinya baceba yanzu think, mahaifin daya haifi yarinya bazai taba furta akashe mai y'a ba ko ajikinshi, Baba yace ama kasheni babu abinda ya shares shafeshi ko ayi duk yanda akaga dama dani is non of his business, yace kona gama aikin shekara biyun karma nadawo gidanshi na nemi wani uban, karna kara kiranshi da Baba" ahankali tasake share hawayen daya zubomata tace "maisa nai tunanin daukan raina? Na wahala aduniyan nan sonake naje lahira nasha azaban wuta, duk wanda ya kashe kanshi wuta zai shiga, yanzu abinda zakiyi tunani shine yanda xaki cigaba da aikin harna shekara biyun nan batare da angane ke mace bace ko namiji ba, bayan kin gama aikin saikizo ki nemanma kanki mafita, hawaye takara gogewa ahankali ta furta "Baaaba" itace kadai matar datasan ta sota aduniya, itace mamarta na farko, ita tafara bama Baba aiki idan yafita saita dinga rainon ta matan na mugun sonta, babba ce saidai yaranta dukna kasan waje, bata taba ganin yaranta ba harsukazo sukabar kano lokacin aka tafi da ita wai zasu koma kasan waje tanada ciwon suga, saidai suna waya, tanada number Baba takan kira suyi magana tabata labarin school da position dinta, ko yanzu tana ina oho, da ace tasan inda take da wajenta zata amman tana kasan waje, yanzu dai aduniyan nan ita kadaice, batada kowa, she's all alone, batasan mahaifiyarta ba batasan mahaifinta ba, wanda tasani a mahaifi yae bashi ya haifeta ba, jitayi wani kuka yazo mata takara rushewa da kuka takifa kanta a filo tana kuka tana taushe bakinta gudun karyay kara jikinta har dumi yayi tsabagen kuka.
Ahankali taji saukar hannu akan bayanta hakan yasa tadago kanta Tobi ne dan tunda tabude kofa tafito yaji yatashi ya tsaya a sama ganin akan kujera taje ta zauna ba wani abu zatayiba, yana kallonta taketa maganganun nan ita kadai saikuma kuka tausayinta yakeji sosai, dago rinanun idanunta tayi ta kalleshi, shima ahankali yake kallonta asanyaye, cikin wani irin muryan kuka tace "my mum is late, my Dad said he's not my father, I am all alone in this world I don't have anybody Sir" tasake fashewa da kuka, hannunshi yakai yadaura kan fuskanta yace "shiii listen here, should I make you a promise" ahankali ta gyadamai kai, dan murmushi ya sakan mata sanan yasake sharce hawayen dasuka zubomata yace "I promise to be everything to you, I will take care of you, I will stand by you a ko'ina, zan maye gurbin komi you've lost, sanan i promise to be the family dabaki dashi, don't cry again, come here" yajawota jikinshi takara fashewa da kuka ta kankameshi bata taba sanin kirkin prince dinan yakai hakaba, sundade ahaka tare sanan tasake shi tana goge fuskanta, hannunta yakama yarike yace "promise me you will not cry again, promise me that, you cry too much u want to be admitted in the hospital again ne"? Girgizamai kai tayi hakan yasa yace "then promise me not to cry again Zaa......raaaaa" yakira sunanta ahankali yanadan elongating na sunan, ahankali tana share fuskanta tace "I will not cry again Sir" murmushi yadanyi yace "My name is OluwaTobi Tajudeen Adewale, call me that stop calling me Sir" shiru tayi kaman bazatai magana ba saikuma ahankali tace "I will call you Yaya Tobi or Ya Tobi" murya chan kasa yace "what is Yaya and Ya" ahankali batare data kalleshi ba tace "they all means brother, so will be calling you Brother Tobi" dan yatsine fuska yayi yace "uhmm nice kid sis" dan dagokai tayi ta kalleshi jin yakirata da Kid sis, saikuma ahankali tace "go and pray ana kiran salla Ya Tobi" dan jim yayi yana kallonta saikuma yatashi ahankali ya shiga bayin falon yadauro alwala yafita daga falon binshi tayida kallo hakanan saita sami kanta da murmushi, ahankali tace "thank you Prince".
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body_oils._
SIGN M SHAKUR
_DISASTROUS LOVE_
_MASIFAFFIYAR KAUNA_