Sashe 41
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
baki yana kallonshi Tobi yace "that's a beautiful hit my man" daidai nan yaga wani yaro yataho da wuka zai lumama mutumin dawani irin sauri yasa hannu ya fizgo mutumin bayanshi sanan yay wani irin tsalle ya daki habar yaron da takalmin shi yaron ya zube akasa, cikin minti dabasufi goma ba suka barar da yaran dukansu akasa harda Ogan wanda yawanci Tobi ne yay aikin, sanan Tobi ya kashe komi nashi yakawo mai yabashi inda yake tsaye yana kallon yaran dake ihu akasa, daidai lokacin wasu gang din suka shigo ciki wani kallo Tobi yama mutumin sanan da idanu yamai alamu now is time to run sanan suka arce aguje gang din na binsu, saida sukai zagaye dasu awajen sanan suka fice Tobi yabude mota dagudu shima mutumin ya zagaya ya shige daidai gang din sun fito Tobi yaja motar da gudu suka biyosu suna jifa Tobi yahau dariya sosai dariyan dabaitaba yin irinshi ba yanaganin shima haka mutumin sukahau dariya harda tafi suna waigen yanda Gang din har lokacin ke binsu suna gudu har suka musu nisa sosai sanan suka tsaya, su Tobi na kallonsu ta glass din gefen mota suna dariya, mutumin yace "ohh that was fun" gyadakai Tobi yayi yana murmushi yana tuki yace "I told yhaaa" saikuma ya yatsine fuska tareda cije lips sosai da sauri mutumin ya kalleshi ta gefen cikinshi ne yaga jini ta farin rigan jikinshi hakan yasa da sauri yace "stop the car" dan kallonshi Tobi yayi yana tukin. "stop the car" yafada sounding serious hakan yasa Tobi ya gangara gefen hanya yay parking yakeshe motan yace "what you are not expecting me to drop u a middle of road haka azo wanan karan gabaki dayama adaukeka" riganshi yaga mutumin yadaga hakan yasa ya kalleshi saikuma ya kalli abinda yake kallo, ashe zafin dayaji dazu na yanka ne, an yankeshi agefen ciki yana jini sosai, da sauri mutumin ya daura hannunshi akan wajen ajiyan zuciya yayi yace "thank God is not a deep cut" saikuma yasaka hannunshi a aljihu yaciro wani clean handky mai kyau fari yadaura awajen yace "put your hand on it will stop the bleeding give me the key, lemme drive" kallonshi Tobi yayi hakan yasa ahankali yace "please you helped me so lemme help u too" bashi key yayi sanan yasauko ya xaga shima ya zaga suka shima, mutimin yaja motan, yatsine fuska Tobi yayi dan sai yanzu yafarajin zafi saidai ajiyan zuciya kawai yake yana lumshe ido, hakan yasa mutumin yakara gudu, agaban wani pharmacy ya tsaya ya kashe motan yafito da sauri ya shiga ciki abubuwa ya siyo dayawa sanan yafito yazo ta side din da Tobi yake xaune ya kunna wutar motan yace "I am so sorry" sanan yadaga riganshi yadau auduga da spirit yashiga wanke wajen yatsine fuska Tobi yayi kaman xaiyi kuka hakan yasa mutumin yace "sorry" saida yagama gyaramai sanan yasamai bandeji, saikuma Tobi yaga yana zuko allura a syringe da sauri Tobi yakoma baya yace "you are not putting that in me right" murmushi yayi yace "don't tell me ka iya fada but kana tsoron allura" dan murmushi Tobi yayi yana kokarin ya basar amman yama kasa magana hakan yasa ahankali mutumin yace "please kabari namaka a hannu zanma, na tetanus ne, kaga da wuka aka yankaka we need to do this, please friend" friend daya fadi yasada sauri Tobi ya kalleshi gyadamai kai yayi hakan yasa ahankali yamikamai hannun, alluran yamai ahankali saikuma yaciro ya kalli Tobi daya kulle ido yace "done" bude ido Tobi yayi ya kalleshi ganin da gaske sun gama, sanan yabashi magunguna yace "take this idan kakai gida, muje yanzu kamin kwataccen gidanku" yakoma wajen tuki, ahankali Tobi yace "I can drive u don't have to do this" da sauri yace "oh yes I have too, at least that's the least I can do for the man that saved my life" shiru Tobi yayi yaja motar suka shiga hanya sanan ahankali mutumin yace "I am a Dr, I came for wani exam ne, I am hausa from kano, my name is Imam" dan murmushi Tobi yayi ahankali yace "nice name Dr" saikuma ahankali yace "inada two degrees nayi art, sanan kuma na karanci accounting, i am OluwaTobi Tajudeen, yoruba born and brought up here at lag" murmushi Dr Imam yayi yace "you are really a nice guy Tobi thank u". _MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._ _DISASTROUS LOVE_ _MASIFAFFIYAR KAUNA_