Sashe 48
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
this big standing boobs kike neman kashe kanki bakisan breast is a woman asset ba" da sauri ya idasa ficewa yakiramusu nurse sanan yay zamanshi adaya daga cikin kujerun wajen chan yafarajin ihun ta. "Wayyo Babaaa, Baba zan mutuuu nabani na lalace" kasa jure yanda take kuka take ihu da duka voice dinta yayi ya mike, shi baimasan mesa yakejin kukanta azuciyan shine, but which kind of Baba takeda shi hakane? Ayanda Dad dinshi yake wlh daya wahala any kind of wahala indai akan yaranshi ne gwara shi ya wahalan yaranshi bazasu wahala ba, how can you give your daughter this kind of pain? How? Yanama son yarshi kuwa? Tayaya zau tauyema yarshi rayuwa haka? Kotace zataje tai aikin shiba mai hanata bane? How can you allow yarinya small girls mace ta daure breast dinta haka? Yanzu idan ba'ai melting gudajin nan ba they can result to cancer of the breast fa, baison yarshi ce ko burden ce to him? This small innocent girl that is not even up to 20 dabata gama sanin yanda zata kare kanta bane ya wurata fara rayuwa as a man, what if something happen to her? Mazan datake aiki tareda su su guards su gano mace ce suyi raping nata? Gosh some parent are useless wlh, shidai he will never bar danshi ya wahala wlh gwara yawahala, just look at this girl now what she is going through? He don't even want to imagine su Dad sugano akwai mace agidan nan dan is gon be DISASTROUS wlh. Har aka kira xuhur yana mota, yafita yaje yay salla sanan yadau mota yaje yasayo mata abinci ya shigo yadawo, bude dakin yayi ahankali ya shiga yaga an saka mata drip, tana kwance tai bacci, gashin kanta sun barbaje tsabagen kukan datasha, tana zufa a goshi sosai dudda uban sanyin dakin daga gani bacci bai dade da kwasheta ba, ba'a lullubeta da bargoba fararen smooth legs dinta akan gado ancire mata kiton yana kasa, ahankali ya ijiye abincin kan side drawer sanan yaja kujeran zuwa gaban gadon ya zauna yay folding dinshi dinshi yana kallonta, daidai lokacin tawani sauke ijiyan zuciyan kuka cikin bacci tareda chanza direction na kwanciyanta tai facing nashi riganta yadage sama hakan ya bayyana fararen cinyoyinta dauke idanunshi yayi da sauri saikuma yatashi ahankali yaja bargon saman gadon yarufa mata akafan, ganin hannun da aka mata fixing karun ruwan ta lankwasashi sanan tadan jwanta akai, yasa ahankali yakai hannunshi yaciro hannun nata yaijiye mata ahankali sanan zai daga hannunshi yakoma yazauna yaji ta kama hannun nashi tarike gamgam, da sauri ya kalli fuskanta ganin bacci take sosai yas yasake hannun yaju tarikeshi ga hannunta tai zufa aciki kaman tarikeshi da hannu dake dauke da ruwa, ahankali yadan sake dukawa zai fizge hannunshi da dabara saiyaga cikin bacci zata fasheda kuka da sauri yakai hannunshi saman kanta yashafa murya chan kasa yace "shiiiiiiiiii sleep Jewel, don't cry just sleep, shiiiiii" ahankali yake shafa gashinta dayaji yamai dadin shafawa sabida taushe yana mata shiiiii haryaga tasaki fuskanta cikin baccin tasake sakin ijiyan zuciyan kuka sanan gently yacire hannunshi daga nata, ya kalli hannun yanda yaga ta shafamai zufa, zama yayi kan kujera yay shiru yana tunani Otun zai nemeta sabida bata kawomai report ba, but mesa Otun xai sata irin aikin nan, tabe baki yayi yace Dad of course dan yasan babanshi da Otun bakinsu daya, bama wanan ba, the question is what will he do with her?? Koda ba'a tambayeshi ba within this days za'a zo afara nemanshi yanzu yaya zaiyi da ita?. Sai wajajen Magrib drip dinyau yakare yasami Dr a office yace "yaushe zaki sallamemu" anatse tace "yau dana sallameku gabaki daya, but the thing is dole namata massage gobe na tabbatar komi ya narke saita cigaba dashan magani kawai nan da kwana biyu ko uku zata dena jin zafin, gobe kawai idan ka kawota namata massage din naji babu komi kuma basaina saka mata drip dinba shikenan u can go" gyadamata kai yayi sanan yamata godiya yawucr wajw yasameta dan already nurses sun sata a mota ya shiga ya tada motar suka tafi. Bude motan yayi yafito yabude mata baya batare daya kalleta ba yace "come out" ahankali ta lallaba ta saka kafarta akasa yana tsaye wajen kofan sanan ta sanyo dayar kafan, kafin ahankali ta sauko dan gajeren ihu tayi ta taho zata fadi da sauri yatareta tafadi akirjinshi baice mata komiba ahankali takoma baya kadan sanan yamaida kofan yarufe yay gaba tana biyedashi abaya ahankali suka shiga falon, ganin bata iya tafiya kawai yajuyo daukanta yayi tasake runtse ido yay sama har dakin jiya ya shigar da ita ya zaunar da ita akan gado sanan yaja kujera ya zauna yana kallonta, kasa daga kanta tayi, ahankali yace "do you know your Dad's number"? Gyadamai kai tayi, wayanshi yazaro daga aljihun wandonshi yashiga keypad yabata yace "samin number" hannunta har rawa yake ta karba dudda batasan mezaiyi ba but tasakamai dan shakkanshi takeji, yana kallonta saida tagama yasa hannu ya karbi wayan yay dailing ya kara a kunne. ****** Baya yadawo daga Magriba kenan sunbar yara afalo dagashi sai Mama a uwardaka ke hira yana xubamata labari tana dariya they were looking so happy, daga falo Habib yadauko eayarshi daya makala a chaji ya shigo dakin yace "Baba ana kiranka" karba yayi yace "too waye gashi banda number" Habib shidai yawuce yafita, Mama tace "dauka kasan nakaima shugaban nambanka nace a nemamaka aiki, halan sune dauka muji" karawa yayi akunne yay sallama. "Assalamu Alaykum" jin an dauka muryan dan magidanci yay magana yasa Tobi yamika mata wayan ahankali yace "speak to your Baba" da sauri ta kalleshi, gyadamata kai yayi ahankali for the first time tunda abinan yafaru yaga tasakin mai wani kayataccen murmushi daya nuna asalin farin cikinta da sauri ya dauke kai hakan yasa takara wayan a kunnenta daidai Baba na kara sallama tace "Hello Baba" da duka muryanta kaman ba ita ke kuka ba, ahankali yajuyo da kanshi ya daura akanta, cikeda murna tace "Baba nine, Fatima Zara'un kace Baba" shiru yayi dayasa Mama ta kallai da sauri, awani irin hankali yace "Zara'u" dasauri tace "Baba" saikuma ta rushe da kuka tace "Baba nai kewanka, ya kake, yasu Habib, da Sadiq, ina Abida Baba kana ganin Maryam kawata? Baba ya Maman su Dady"? Duk tajeromai tambayoyin cikin kuka sosai, Mama dataji ya ambato Fatima Zara'u saida gabanta yafadi da sauri ta karbe wayan tasa a speaker. Ahankali Tobi ya mika mata hannu hakan yasa ta kalleshi saikuma ta kalli wayan tace "Hello Baba kanaji za'ai magana dakai" cikin muryan Baba dayadan dishe yace "okay to, waye"? Karban wayan Tobi yayi yakara a kunne anatse yace "goodday to you Sir, hope u and the family are doing great" anatse Baba yace "Fine" dan ajiyan xuciya Tobi yasauke yace "I will just head to the point, that's the reason why I asked your daughter t give me your number to call you" yasake yin shiru, Mama ta gyadamai kai alamun yace "okay" hakan yasa Baba yace "okay am listening" anatse Tobi yace "Sir I want you to send your account number to me now, I want to make transfer of the 3million naira you took for loan, then u called the organization pay them back by tomorrow morning so that your daughter can be sent home before anyone will notice she is a girl, if she's been cut she might get herself killed or she will face severe punishment including you" wani irin faduwa gaban Mama keyi dan zamata iya cewa tafi Baba jin turenci ita datai aikin abinci a tasha babu abinda batajiba, yanda tasamu Baba a hannunta yanzu har abada Fatima bazata dawo mata gidan nanba, da sauri Mama Baba alamu dayace mai yanazuwa, da sauri Baba yace "I will call u back give me a moment" yana fadin haka Mama ta fizge wayan ta katse sanan ta kalleshi rai abace, tace "kanajina" da sauri yagyada mata kai sanan tace "ka saurareni da kyau duka abinda nafada maka shikaza fadama koma uban waye wanan mutumin daya kiraka.........." Tunda yafara wayan ta tsaya chak kaman numfashinta ya dauke tana kallon shi, tunda tafara aikin tasan Prince dabanne cikinsu, amman bata taba sanin yanada kirki hakaba, so zai iya rufamata asiri dahar zaibama Baba 3M yabiya bashin sabida takoma gida tacigaba rayuwa cikin yan uwanta, jin kaman ana kallonshi yasa yadago kanshi ahankali hada ido sukayi wani irin fashewa da kuka tayi kawai tafada kan kirjinshi ta kankameshi tana kuka dazaka iya gane na dadine gwanin ban tausayi cikin kuka sosai tace "thank you so much Sir, May Allah bless you" kasa cemata komi yayi saida wayanshi tai ringing yasa tadago tana kuka har lokacin takoma ta zauna da sauri, katsewa kiran yayi alamun flashing hakan yasa yay dailing number back itakuma tana share hawaye tana murmushi sosai tana kallonshi, ganin yanda take murmushi to even make her more happier yasa yasaka wayan a speaker dan daji maybe nan da jibi tabar gidansu takoma wajen Baba ta abinta. Ringing daya Baba ya dauka yasake sallama, Tobi ya amsa sanan baba yay gyaran murya cikin English dinshi da babu sosai yace "Oga u dey hear me so" cikeda girmamawa irin na yaran yarbawa Tobi yace "yes sir" Baba yace "manage my english is not good, but don't pay anything for that girl, let her rot in that house is non of my business, she is not my child, she is just someone I saved because her mum died a bomb blast din Maiduguri, even if u send me the money I will go bank nace su maido maka ur money and where is the Zara give her the phone" ahankali ya kalli Fatima datai mutuwan zaune yamika mata wayan takara kunne tace "Baba" da sauri yace "kutumar ubanki da Baban, ubanwa yacemiki ni ubanki ne? You are not my daughter am not your father, u are just wacce na tsinta a kauyenmu bayan boko haram sun kashe wuyarki da bomb, you are nothing but a bad luck, ki bayan shekara biyun kin gama aikinki karki sake ki dawo gidana dan ban sankiba, baki bani bani bake, kije kinemi wani uban, ashe kece annobar dake gidana tunda kika fita gashinan arziki