← Book details Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 97

Sashe 66

Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

bukata irinku iyayenta after wahalan rayuwa datasha ayan watannin nan na kimanin watanni shidda dabata gida koba hakaba" tunda tafara magana take kallon Baba ganin yanda ranshi kenan abace yay kini kini darai daga fara ambaton sunan Fatima datayi harta gama, kasa magana yayi Granny tace "kayi shiru" cikeda rage murya trying to suppress his anger yace "Hajiya mun dade muna tare kuma kinsan inajin magananki, amman kinga wanan yarinyar dakike magana nifa ba y'ata bace, kawai nagayamiki y'ata ce sabida nina tsinceta da bomb yatashi agarinmu naganta tana walagigi akan titi, amman nidai ba y'ata bace" da sauri Granny tace "mekake cewa hakane? Idan bakaine ubanta ba waye uban nata Malam Muhammadu? Kamannin dakukayi da itafa"? Cikin dan fushi yace "kama ai ta Allah ce, nataimaka mata nabata abinci nabata sutura tun tana yar tatsitsiya aikam zata iya kamadani, ni Wlh Hajiya ko kadan banson inji kina ambaton sunan yarinyar nan jinake raina yana baci matuka, ni Fatima ba y'ata bace aikoshi wanan yaron" yanuna Dr Imam, "dayazo neman aurenta cemai nayi niba ubanta bane yaje chan yanemo ubanta yabashi aurenta babu ruwana alamarin yarinyarnan bansan komi nataba, bankuma son komi nata" yanda yake hargowa kaman ba salihin mutumin datasani kwanakin bayaba dako magana bayayi mai kunya yasa itama ta tsinke dama Allah yahore mata iya fada, tace "dubanni nan da kyau Muhammadu, kabar ganina da karamin jiki ko d'ana nabiyu kanin wanan....." tanuna Abban su Dr Imam, tace "koshi ya girmeka, ahaihuwa nayi kaman ka, biyu dan bakada wani babba anan dazai tsawatar maka toni na isa, ka saurareni nan dakyau, koda wasa karka sake furta abinda kake fadi, yarka ba yar iska bace, bayar shaye shaye bace ballema ace wani mugun hali takedashi yasa ka tsaneta, a'a, salihar yarinya, baiwan Allah ga dumbin ilimi both na addini da islama ne kakema haka kana cewa ba yarka bace, watakeda shi? Bakuda kowa anan garin, kauyenku gabaki dayama ya bombe kowa yamutu sanan kace zaka wulakanta yarinya, kamaida y'a namiji sabida karufama kanka asiri bayan kasan koyin da Ma'aiki rasulu yahana haramun ne abinda kayi, yanzu kuma an samu an ceto yarinya kuma kace bazaka karbeta ba itaba yarka bace, kaza kaza kaza, wlh kaji tsoron Allah, hakkin marainiyan Allah nan bazai barka bacci ba" tashi Baba yayi idanunshi sunyi jazur yace "hajiya tundadai nabaku girmanki baki bani nawaba kitashi kibarmin gida" dasauri kowa na falon ya kallai, Abba zaiyi magana Granny tadagamai hannu tace "karka sake kasa baki anan barni da fitsararren yaron nan" tajuya ta kalli Baba tace "baza'a fitaba ka daukeni ka fitar dani nace Muhammadu inka isa, kadaukeni kafitar dani inka isa kaji" tai maganan tana kumfan baki itama, baba dayaga tafishi iya hauka saiya koma yazauna tace "kuma anjiman nan zanzo dakaina nadawo maka da yarka, ta zauna akarkashinka" wani kallo yama Mama yace "Hajiya barganin kin taimaki rayuwata, ko Allah ma yasan I appreciate duk abinda kikamin saidai wanan ba huruminki bane, kuma wlh wlh wlh kinda kindaiji rantsuwata sau uku ko, na rantse miki da girman Allah duk randa kokuma ince duk randa yarinyar nan zata taka kafa gidan nan saina koreta saikuma namata illa, Fatima ba y'ata bace, bansonta, bankuma kaunar ganinta har abada, yarinyar nan is nothing but a bad luck, ta lalata rayuwana yanzu da bata rayuwa tamin siga ina aiki, dan haka karki tunanin kawota ma dan wlh ko kafa bazata saka adakin nanba, nafada nakara niba ubanta bane, niba ubanta bane, niba ubanta bane, duk yanda zakuyi da ita kuyi ai bance kowa ya riketa ba, itama yarinyar nafadi mata niba ubanta bane, harnabar duniya banson kara ganin Fatima arayuwata, tajechan duniya tayi duk yanda tagadama da ita, ta tagaiyara, ta kaskance ta wulakance niduk ba damuwata bane yarana biyar maza hudu mace daya wacce take abida su kadai garen" yafada rai abace dayasa jikin Granny sanyi, takai hannu tashare hawayen daya zubomata tasake kallonshi tace "to kasha kuruminka indai inada rai, sanan indai yaran nan nawa na nan, kagansu nan da Muhammad, da Iburahima na Abuja dakuma Aishata ta UK inhar suna raye kodani bana raye wahalan Fatima yazo karshe namaka alkawarin nan, xamu maida Fatima mutum, Fatima zata koma zatai makaranta, zata zama wani abu zakazo zaka cije yatsa sanan zakai dana sani, kadaice Fatima ba yarka bace ko"? Dasauri Baba yace "nafadi nasake, zankuma kara yanzu, Fatima Zara'u ba y'ata bace, karkuma tasake amfani da sunana as surname dinta, niba ubanta bane ehe" murmushi irin mai ciwon nan tayi tace "shikenan, Alhamdulillah natako da kafata nazo naji da kunnena, lawyer na zaizo harnan gidanka yanzun nan yabaka paper kai signing cewa kaiba ubanta bane, dagayau nine uban Fatima, custody dinta yadawo wajena, rayuwace zaka gani Malam Muhammadu" tamike tsaye azuciye ta kalli su Abba da jikinsu yay sanyi tace "kumutashi mutafi" tashi duk sukayi, Granny ta kalli Mama datai dariya tace "ke y'a mace ce, kuma kituna d'a nakowa ne, thank God kinhaifa" dasauri Mama tatashi tace "ahhhh nanfa daya tunda kuka fara abunku kinji nasaka muku baki? Nime ruwana dakike neman yima yarana baki ba gaira ba dalili hajiya haduwan kan titi" dasauri Imam da tuntuni Baba kehanashi magana yace "Granny let's go pls" tabe baki Mama tayi tace "yoo kuyi zancen ku chan ni bani aciki, uba yace ba yarshi bace mekikeso nayi? Yarana ma kadai sun isheni balle nakara da wata daba yar mijina ba" Granny zata kara magana Abba yakamata yawuce yafita da ita Imam yamare musu baya, suka bude bayan mota suka sakata Granny tafashe da kuka sosai, Abba yahsiga baya yana lallashinta, Dr Imam kuma yakoma gaba yaja motar. Cikin kuka Granny tace "what a cruel world we live? How can a father abandon his 19yr old daughter haka da yanzu tana tender age idan ba'a kulada tarbiyanta ba anything can happen eh? Wanan wani irin abune, giyan wake yasha ne komene, wlh xan nunamai waye ne, har abada bayi kara ganin yarinyar nan, Muhammadu kiramin lawyer mu kabashi sako yaje gidan" babu musu Abba yakira lawyer danshima ranshi abace yake yabashi sakon saida yagama tass sanan tashare hawayenta tace "Muhammadu da yarinyar nan zan koma Abuja tai zamanta dani awajen nasaman mata Universi ty tafarayi" faduwa sosai gaban Imam yayi, Granny tacigaba tace "banmaso ta cigaba da zama agarin nan ballema taji tanason zuwa ganin ubanta, zaisha mamaki wlh" gyadamata kai Abba yayi yace "hakan nada kyau, zan kira Ibrahim muyi maganan" babu wanda yakara cewa komi a motan buni buni tana share hawayen datakasa denayi tsabagen tausayin Fatima har sukakai gida. _Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._ _Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._ _Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a nUmber ta 07012181461_ M Shakur _DISASTROUS LOVE_
Chapter 66 · 0% Book details