Sashe 46
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
M SHAKUR
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
EPISODE 3
Yaji fitsarin datayi amman dudda haka bai saketa ba yadaka mata mugun tsawa yace "I said talk before I count 5 inba hakaba I will slaughter you kaman rago, what are you doing in our house leaving in disguise what's your mission"? Wani irin nishi tafara dan ta yarda har cikin ranta zai yankata din da wuka numfashinta da magananta ma baya fita da kyau da kyar tasamu tafurta. "Baba, I came for Baab...." takasa karasa maganan sabida yanda numfashinta ke neman daukewa kafanta yawani lankwashe zata zube asume wani irin turata kan gadon yayi yabi
jikinta da kallo yanda milk color wando yabaci da fitsari and blood yanuna mata bayi yace "go and change a bathroom" ya wurga ledan da pad dinta da panties keciki yawuce yafita, ya sauka falo zama yayi yay shiru yana wani irin long tunani but this girl dakeda kallan wanan tsoron taga wuka tana neman sumewa a hannunshi wani abu za'a iya aikota ta aikata a gidansu? What can this one do da ihu kadai yanasa tasaki fitsari a wando? Who is she? Who is this Baba she kept calling? Why is she in their house bayan ko'ina a Nigeria ansan sharadin gidansu mata basa aiki a ciki, yakai almost 30min sanan yatashi har lokacin wukan na hannunshi yawuce sama bude kofan yayi ya shiga, tana kwance kan gado tacire wandon wani farin towel mai girma ne daure a jikinta ta kwanta ta takure ta kankame kanta tana ganinshi tai yunkurin tashi amman takasa sai wani sabon kukan, kujeran gaban mirror yajawo ya ijiye agaban gadon ya zauna tareda ijiye wukan akan gadon yana kallonta ahankali yakai yatsanshi akan bakinshi yace "shiiiii" gyadamai kai tayi ahankali tana hadiye kukan hawaye sun kasa daina zuba, kallonta yakeyi sosai kafin ahankali yace "what is your name"? Bayan hannunshi takai ta goge hawayen cikin bakinta dake rawa sosai tace "Z......a....ra" wani kallo yamata dayasa ta kulle idanuwanta da sauri tana danne kukan. "Open your eyes" bude idanun tayi ahankali takasa daurasu akanshi, anatse yace "only the truth can set you free, tell me how you came into our house in disguise for about four months now" baki tabude saikuma kuka wani irin tsawa yadaka mata yacd "I said no crying just talk or I kill you" hadiye kukan tayi saita fara magana ahankali tanayi tana sauke ijiyan zuciyan kuka, tanayi tana share hawaye da bayan hannu babu abinda bata fadamai ba hatta yanda Mama ta sayo kayan maza, har zuwa randa suka iso da yanda aka daketa da yanda Otun yace shizatama aiki da yanda tazo gidan, takarashe da. "I am only here to save Baba, I don't even know I will be coming here even Baba don't know, I don't have any agenda I am here to only work and go back home after paying Baba debt, please don't say anything, I don't want to put Baba in trouble dan Allah" yanda take rokonshi akan karya tona mata asiri yabari tagama aiki yasa kawai yay shiru yana kallonta kaman bazaiyi magana ba sai chan yace "is Mama your Mum"? Girgiza mai kai tayi ahankali tace "my Mum is late since when I was 2yrs, I was raised by my father before he later got married to Mama she's them Habibs Mum" shiru yayi yana kallonta bazaka taba iya tantance wani yanayi yake cikiba, itakuma kanta akasa tana share hawaye, yadade awurin sanan yatashi yadau akwatin wukan yawuce yafito lokacin about 11 na dare, sauka kasa yayi yana kallon yanda wayanshi ke ringing koma baa fadamai ba yasan su waye ke kiranshi tsaki yayi yadau wayan yawuce yafita yay gate, da sauri mutumin yafito dan tsohon yana murmushi, yake yamai sanan yabude mota kudi yaciro yabashi mai yawa yace "ga naka" karba yayi zaihau godiya yace "ga wanan, first thing gobe dasafe, get that girl danakawo" da sauri mutumin yace "eh wacce naga kadauka ka shiga cikida ita" ahankali yace "get her kayan sawa a any nearby boutique dan bazanzo dawuri ba, she's just kaman mate din Bisola (yarshi) sanan yanzu kahada mata tea kabata tasha, tomorrow ma kabata breakfast zatasha magunguna, don't speak to her, always lock the gate karta gudu, sanan nobody should know akwai wata agidan nan" da sauri mutumin yace "I will serve u for life Aremo kaima kasani u saved mylife I am loyal to you for ever duka abinda kafadi shi zanyi" dan murmushi yama mutumin sanan yace "thank you sainazo gobe" mutumin yashiga mai addu'a hakan yasa yace "open the gate" budemai yayi yawuce yafita daga gidan ya maida gate din yarufe ya kulle sanan yashiga dakinshi ya adana kudaden kafin yafito yawuce flat din, kitchen ya shiga yasa ruwa a kettle saida yatafasa sanan yahada kakkauran tea yadaura a tray yadauko yatafi sama dakin yabude ahankali ya shiga tana kwance kan gado idanunta sunyi jajir sunyi luxury tabi dan tsohon dabazai wuce sa'an Babanta ba yazo ya ijiye mata tea akan side drawer yana kallonta ganin Bisolan shima tafi wanan kiba sanan yawuce yafita batare dayacemata uppan ba, haka ta kwanta kanta nawani irin banging sai wuraren shabiyu sanan ta tashi ta zauna da kyar tana kuka sabida zafi ahankali tamika hannu tadauki tea takafa abaki ta kwalkwale sanan ta ijiye ta jingina da gado, tama rasa mezatayi tagudune to tayaya zata kai kanta Kano ko biyar babu ajikinta, idanma ta gudu takarama Baba laifi na uku ne har gida kuma za'azo ai gaba da ita, babu kalan tunanin dabatayiba ahaka bacci yay awon gabada ita maranta yarage ciwo sosai.
Koda gari yawaye kasa tashi tayi dawuri sabida yanda baccin yamata dadi abinku da wacce taci kuka jiya, bude kofa da mutumin nan na jiya yayi ya shigo dakinta wuraren 9:30 yasa tabude idanu ahankali ganinshi tayi rikeda wata yar babban leda yazo har kan gado ya ijiye mata yana kallon yarinyan ganin yarinya kaman baturiya daga gani kasan ba yoruba irinsu bace aranshi yana mamakin inda prince yasamo wanan yar yarinyar aranshi yace hala kuma taimakonta yayi, sanan yajuya yafita, da kyar ta tashi ta zauna tanajin ciwon amman ba kaman najiya ba, ledan tajawo da hannunta tabude brush tafara gani mai kyau, saikuma kaya a fararen ledoji da sauri tasa hannu taciro na saman dataga kalanshi baby pink tabude ledan, free gown ne na mata mai bala'in kyau gabaki dayanshi baby pink anyi circle circle na white da aka cika white din da crystals stones aciki, yanada shot hands duka duka tsawonshi bazai wuce guwiwan taba, wani irin murmushi tayi da she couldn't help it for the first time after about 4 month ankawo mata kayan mata, sauran ma bude su tayi duk irin wanan gown dinne suma gajeru iya guwiwa, babu dan kwali kwata kwata saikuma simple dan kunne na crystal guda daya mai barima, shikenan abinda ke ledan, ajiyan zuciya ta sauke ahankali ganin duniyan nan babu komi ciki duk inda kaje da tasu al'adan mutanen nan fa musulmai ne amman batasan mesa suke shiga hakaba, kananun kaya babu ruwansu da hula ko gyale, su saka gashin doki, su kara farce da sauransu.
Ahankali ta sauka daga kan gadon jin she's very soaked, na farkon gown din baby pink tadauka, da brush, saikuma tadauki pad da wani pant, tawuce ta tafi bayi tana taka kasa da kyar, idanunta sunyi suntum sun tashi, fuskanta ma gabaki daya ya kukkumbura irin na nara lafiya tai haske bauuuu, lips dinta sunyi pink sosai sama da baby pink rigan dazata saka ma, bayin tashiga ta lallaba tai brush kadan kadan dan batason any force tanayi har cikin kwanyan nononta takeji.
Da ruwa mai zafi sosai tai wanka, hakan yasa taji tsamin da jikinta yayi yaragu, sanan ta share jikinta da towel tasaka wandon jiya datai fitsari aciki a washing machine din data gani, da bakin rigan shima, sanan ahankali tadau baby pink rigan tasaka yabi jikinta ya sauka har knees dinta sanan tadaga kanta ta kalli madubi she couldn't believe this is she sabida kwanan nan tasaba ganinta as Boy mai kwaikwaido, rigan ya mugun mata kyau yazauna ajikinta sosai dan medium yasayo, boobs dinta da ba bra sun cika gaban rigan sosai kaman kakai hannunka ka latsa sun kara bama rigan shape da kyau ajikinta, gashinta yadan tattashi dudda parking din bai warware ba amman ya mammanne a goshinta da bayan kunenta sabida leman ruwa, tai kyau kaman barbie kaganta zaka dauka irin yaran don dinanne, ahankali ta cire dankunnen daga leda takai kan kunenta tasaka duk tana kallon kanta saitama kanta kaman ba itaba so har yanzu Fatima Zara'u na nan ashe, idanunta sun kumbura kuma kumburin saiya kara kara musu kyau, sunyi mugun haske, hancinta yakara siriri, dauke kanta tayi daga madubin batabi takan gashinta dayadan barbaje ba dan bata iya daga hannunta sama sabida ciwon nonon sanan tabude kofa ahankali tafito daidai mutumin na tattara shara dan ya kawo mata breakfast tea da bread da kwai saiya shiga gyara dakin, dagokai yayi ya kalleta, adan tsorace tadauke kai takai hannunta takama kasan rigan tanaja kasa dan kunya takeji kafin bakinta nadan rawa tace "g....good morning" bai amsata ba yadau Parker da broom yawuce yabude kofa yafita yana mamakin kyanta, wacece wanan beautiful damsel din da Aremo yasamo.
Zama tayi ahankali abakin gado tadauki tea da plate of fried egg din da fork keciki tafaraci ahankali batare data taba bread dinba, tana cikin shan tea ahankali danko tauna abincin bata iyayi da karfi sabida tanaji a nonon aka bude kofar dakin hakan yasa tadago kanta hada ido sukayi da Tobi dayay wani irin kyau cikn wasu navy blue V neck t-shirt mai gajeren hannu da dogon jeans yau sandals din vinc na maxa ne akafanshu, idanunshi sanye da sun shade bakake masu shegeb kyau daya karbi fuskanshi sosai yana wani irin kamshi yacika rigan fam looking huge and super sexy, lips dinshi sunyi pink hannunshi rikeda car key dakuma waya. Tsabagen yanda gabanta yafadi ganinshi batasan lokacin datai wani irin mistake hadiyan kwai da tea dake cikin bakinta ba dasuka hade sukai mugun clocking nata ba ta kware tana wani irin tari tea nabin hancinta tana neman sakin tea akasa, maida kofan yayi yarufe yakaraso ciki ahankali hannunta yakama yarike tana tari sosai ya karbi mug din tea ciki ya ijiye kan drawer da plate din egg din daya rage saura kadan sanan yadauki bottle water dake wurin yabude yabata hannu tamika xata karba amman takasa tsabagen tarin datake idanunta sukai jajir suka cika da hawaye, ahankali yadaura hannunshi saman gashin kanta sanan yakai ruwan bakinta da sauri ta daura hannayenta akan ruwan mistakenly hannunta yataba nashi _dawani irin sauki ya janye nashi yasaki kannata yaja baya ya rungume hannayenshi a kirji yana kallonta.
_DISASTROUS LOVE_
_MASIFAFFIYAR KAUNA_