← Book details Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 97

Sashe 74

Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

iya motsi cikin Maman kam takasa komi sai kuka, ahankali Dami takaraso tabude kofan ahankali idanunta sunyi jajir kusada Tobi tazauna ahankali tadaura hannunta abayanshi ahankali tareda share idanunta dan hawaye na neman zubomata, zame jiki Taye tayi itama tashigo tasami waje gefen Dami itama tazauna ahankali ita takasa rike kukanta kawai saita saki, haka itama Kende tashigo tasami waje tazauna, ahankali Dami tadago jajayen idanunta ta kalli mahaifinta da Otun, dan dama Allah yahore mata ishashen rashin kunya tace "Dad i will tell you dis today, look here Dad I don't give a f*ck about the tradition, culture or this palace, I don't give a f*ck Dad about that old begger daka ijiye a palace maisuna Ooluwo dake gayamaka what to do, all I know and all I care about is my brother, we can't watch our brother living measurably like this, wlh Dad kagayama kowa yarinyar nan tamutu bazamu yardaba kokaje kanemo yarinyar nan kabama kanina abinda yakeso ko dukanmu are going to live here together with him komezai samemu yasamemu, idan kuma you care about culture da tradition sama da mu yaranka daka haifa zaka iya nuna mana" tai maganan babu alamun tsoro akan fuskarta, Mum ce tafashe da kuka tace "Honey I always thought kamafini Son Tobi but bansan cewa al'ada kakeso ba Tobi ba, ka gwammace kadinga kallon danka ahaka da amana dariya kan danmu ya auri bahaushiya, the destiny has changed already and this is it, danka yaso wacce bai kamata yasoba, and I don't care, all I care about shine naga d'ana my only son yafita daga wanan trauma yadawo kaman kowani yaro yadawo hayyacinshi, wlh inhar baka sakko kan bakanka ba nima I will be here da yarana, I will not eat nor drink until kanemo yarinyar nan munje mun nemo ma danmu aurenta let the whole world laugh, kowa yamana dariya, I care about myson nagaya maka" tawuce tashiga ciki cikeda zuciya, wani kallo Dad yamusu dake cikeda tashin hankali sanan yakalli Tobi dabaimasan me akeyiba har lokacin yana sambatun shi sanan yawuce fuuuu yafita Otun da Guards suka bishi, flat dinsu ya shiga Otun yabishi da sauri yana kallonshi yanda yake zagaye falon. Anatse cikeda girmamawa Otun yace "badai ka yarda da barazanan matan nanba Sarki na"? Dasauri Dad ya tsaya chak saikuma yay ihu yace "am running insane Otun all in the name of banson aji kunya" saikuma yay shiru cikin fushi sosai yace "to wani ma kunya yarage? Tobi has already b rought the shame to us tun ranan daya farason yarinyar nan" yasakeyin shiru saikuma yafada kan kujera yazauna yadafe kanshi da hannu biyu kaman yanamai ciwo yace "kullum bana bacci, for one year yaro yaki dawowa daidai sabida son yarinya, Ooluwo yamana alkawari zai daina sonta bayan anyi sacrifice din dayace muyi na jajayen shanu guda dari, but nothing change son yarinyar nan nanan aran Tobi daram, yarona kaman ya haukace kwata kwata baya right state of mind dinshi, am beginning to believe this love is destiny abinda ma yakawo yarinyar kenan, dan yarinyar batada any agenda, ko sata bata tabayiba agidan nan, babu wani abu daya bata, babu wani abu dazamuce gashi takamaimen tayi, I am tired of seeing Tobi like this, all because of inason farantama wasu rai, ina tsoron Destiny to hell with the destiny" tunda yafara maganan gaban Otun kefadi. Shiru kaman bazai sake magana ba saikuma yace "Otun!" Ahankali Otun yace "na'am Sarkina" anatse Sarki yace "nidakai have come a very long way abinda zan fadu yanzu might get to you, but banso harkan yaranmu yakawo matsala atsakanin nidakai dan haka kayakuri" dawani irin sauri Otun yazube akasa yace "tuba nake, ni wayeni Sarki kebani hakuri ni wayeni? Mekakeso ayi"? Anatse Oba yace "Tobi bayason Ayoka so maganan hadasu aure yatashi aiki, bazan bude ido ina kallo nazo narasa dana for life ba, kuma koda Ayoka ta auri Tobi at this point kai kanka kasan bazataji dadin aurenshi ba ko zamada shi, I dont care what mutane zasuce dakuma gulman dazasuyi, am ready to accept whatever Tobi keso, I want my son back, I want my footballer boy back, dan haka na yanke hukunci!" Yafadi da kakkausar murya yace "duk wani aid danake dashi a North, not just the north, a the whole Nigeria am using it today duk inda that girl Fatima take inhar Nigeria ne sai an nemota, am taking my son and my family on a trip! Head Guard" Dad ya kwala ma Guard kira, da sauri yashigo yazube yana kirari, Dad yace "I want CCTV footage na yarinyar nan wanda yay capturing nata as a girl, send the pictures to all my aids wanda kai kadai kasansu kace nabasu 4hrs sunemo inda take a Nigeria in the next 24hrs idan baka dawomin da good news ba kafara kuka tun kafin na ganka" dasauri head Guard yace "angama Sarkina" Dad ya kalli Otun yace "a shirya kayana, ashirya family private jet, ashirya motoci kuma, zaka iya tafiya" fita daga dakin Otun yayi zuciyarshi nasuya sosai, yanajin wani irin bakinciki da tausayin Ayoka aranshi. Zama shima yayi akan kujera sai kawai yarufe fuskanshi da tafukan hannu yay shiru..... Duk su Mum na zaune adakin dashi Mum sai shafa kanshi take tana goge kwalla ta kalli sauran yaranta daduk suka kasa daina kuka tana mamaki daman yaran nan nason Tobi, lallai yanzu takara yarda da wanan karin maganan na Blood is thicker than water. Duk suna zaune awurin sunyi shiru sukaji sahun tafiyan mutum daya hakan yasa duk suka kalli kofa, Dad suka hango shikadai yana tafiya ahankali looking so disturb idanunshi akan Tobi dayaga yay bacci amman har lokacin hannunshi na kasa inda yake sharewa yana sambatu dazu, saiga Mamanshi na zaune tadaura hannayenta akanshi tana shafawa idanunta sunyi jajir sosai, bude kofan yayi yashigo duk suka bishi da kallo ahankali yakaraso yazauna a tsakiyansu kusada matarshi gently yakai hannunshi ya rungumo matarshi hakan yasa tai resting kanta akan shoulder shi, yamikama su Dami dayan hannunshi hakan yasa duk sukazo suka shige jikinshi sukai shiru, ajiyan zuciya yasauke yace "I am sorry, nayi Babban kuskure, kuskurena shine nasaka mulki first before family bayan Family should be first before anything, for morethan a year one nazauna ina kallon yaronmu turning to this kullum ina bacci ina tashi with hope of zai dawo daidai kwana biyu ne zai manta da ita tunda tariga tamutu but I forgot to realize the whole thing was destiny, destiny da tun zamanin kakana aka gani, cewa in mace ta shigo gidan nan dan sarki zai sota, sonta kuma zai chanza destiny ta hanyar aurota itadaba yar kabilanshi ba, I was blind nima nasani, how can I stop destiny? Waye ni? Look what my Son, my strong Tobi, My footballer have turned into, I am sorry to all of you kunji and Fatima bata mutuba, she's alive, namuku alkwari nan da gobe za'a nemota and ko'ina take sainaje na auroma Tobi ita, this is my promise Honey and children, no more Tobi and Ayoka ko Otun nafada mishi, I can't give myson abinda bayaso, let's unite ourselves and work in bringing Tobi back, idan anganota I will be traveling gobe da safe, I want you to take care of Tobi honey, now kutashi mutafi daki zan saka guards suzo su daukeshi afitar dashi tunda yay bacci" gyadamai kai duk sukayi ya lallashesu sanan yasa akazo aka fitarda Tobi aka maidashi side din Mamanshi sanan yawuce fada, anan the most awesome goodnews yasame shi. Head Guard ne yace "aid din Abuja yaganta, itada wasu 3girls and a small girl yabisu har gida, sun shiga gidan Senator Ibrahima Amude" murmushi mai kyau Dad yamai, sanan yace "i need 15 Guards ready for this trip, asami Otun agayamai ya shirya security personnel excort, sanan kacema Otun ya aikamin da baban yarinyar nan Abuja, you can go" fita yayi shikuma Sarki yadauki wayarshi direct yakira President Muhammadu Buhari ta personal line dinshi, ringing daya uku yasauke yace "Oba of Lagos dakanshi, this must be big" dan dariya yayi irin na manya dinan yace "Buhari My friend" dariya sukadan yi suka gaisa sanan yace "something is bringing me to Abuja gobe" dasauri President yace "menene abin dazai shigo da Oba north" dan dariya yayi yace "is My Son, inaso nazo na nemamai aure, auren wata yarinya dake gidan Senator Ibrahima Amude, is a long story My friend zan baka labarin in due time, amman yanzu yaya za'ayi" dasauri Buhari yace "wow! Oh Wow! Danka da bahaushiya this is something new, wow congratulations my friend" "ahankali yace thank you" Buhari yace "zansa Vice da chief of staff subika neman auren, sanan zansa asanar da Senator zuwanmu jibi sabida ya shirya, gobe inka shigo anan villa zaka sauka muyi prep da kyau" gyadamai kai yayi cikeda gamsuwa yace "thanks my friend" Buhari yace "I can't wait ka iso, nasha labari, kuda bakwa auren bare garin yaya, Allah yakamamin kai Oba" dariya sosai sukayi sanan yace "banda time dinka Buhari, gobe we will talk properly bari nakira Sarkin Kano" ya katse wayan direct yay dailing number Sarkin Kano shima yadauka cikeda murna ganin Sarkin Lagos ke kiranshi. "D'ana yaga yar garinku yanaso so I need your presence muje munemomai auren though tana Abuja, but gobe ina villa kaima ka shigo villa sai muyi planning sosai" OMG sarkin kano jiyayi kaman yay achieving wani babban abu sabida dadi take yay alkawarin isowa gobe latest by 10, sanan yakira Sarkin Yarbawan Abuja yagayamai oboy wanan nemen aure babba ne. Washegari karfe goma jirgin Oba of Lagos yasauka a Abuja shida Dami data biyoshi, ga guards dinshi su shabiyar cikin shiga na alfarma sun maremai baya, yana fitowa da kanshi buhari yazo gaban jirgin media ta daddaukesu hoto sanan suka shiga motocin presidential suite aka tafi, koda yaje ya tarar da Sarkin Kano, nan suka zauna suka fara fira be boye musu komiba yazauna yabasu labari daga farko har karshen abinda yafaru, sun tausayama danshi sanan kuma suka shiga prep suna kara kwantar mai da hankali cewa kaman danshi ya auri yarinyar yagama kuma ya kyauta dayace adauko ubanta gobe duk zasu hadu achan. _Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda
Chapter 74 · 0% Book details