← Book details Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 97

Sashe 28

Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

yake today' is the first day daya taba cin abinda dan aiki yadafa koya hada, mummy ma tasani saisa dazaran Tobi yadawo tafara girki kenan, but dayaga fruits din sunmai kyau a ido hakanan he just feel bari ya dandana abinda dan yaron nan yayi dan dayana this boys age baimasan yaya ake boiling ruwa ba, not that sisters dinshi dasuke mata ma can't slice fruits like this. Kneeling tayi a tsakiyan falon kanta akasa tagaji iya gajiya saikuma tafara gyangyadi mai dadi sabida sanyin ac dake dukanta ga dakin kamshi sosai. "Go for break come back by 2pm" firgigit maganan dayayi ya farkan da ita daga dan gyangyadin datake hartana neman faduwa, goge idanunta tayi sanan ta tashi tsaye ahankali tace "thank you Sir" tawuce tafita. "Dad nakosa naga Tobi please kacema direban yakara gudu" yarinyar dake zaune kusada Otun abayan mota taci gayu sosai tama Babanta magana, tana sanye dawani half gown daya tsayamata daidai cinyan ta yakamata sosai, tawuyan rigan net ne ana ganin kirjinta, kanta braids ne masu kyau dogaye bakake da ash, tayi make up mai kyau, hannunta sanye da long nails da aka shafa musu nail polish pink mai kyau, ba fara chan chan bace but tanada haskenta mai kyau shima, gata doguwa tanada dan kiba akalla zatai 29 ko 30, dan she looks younger than su Dami, Hararanta Baban yayi yace "instead of ki zauna a camp abinki Ayoka weekend saiki dawo but kinki, I told you Tobi is not going back anytime soon" turoma Baban nata baki tayi daidai sunkai gidan sarki bude musu gate akayi suka shiga, har main compound Otun yasa aka shiga sabida ita bai sauka afada ba, parking sukayi aka budemata kofan, waving hannu tama babanta dake kallonta dan tayi kyau sosai tace "bye Dady" bye yamata sanan guards suka rufe kofa suka wuce suka fita dan shiga fada itakuma tawuce tahau stairs guards dake gadin wajen suka shiga gaisheta tareda bude mata kofa ko kallansu batayiba ta shiga, Mum ce ita kadai zaune afalo tana waya, tana ganinta takatse wayan tace "wanake gani haka? Dayake abokin ki adawo ai dole kizo yaushe rabon dana ganki Ayoka" akunyace taje tafada jikin Mum tarungume tace "Mum sorry ina camp nefa, sorry don't be angry, Mum where's is My Besty Tobi" tai tambayan tana waige waige kaman tana nemanshi washe baki Mum tayi tace "ai kinsan yana part dinshi, gulma ya shigo dake nan, how is your Mom? Dazunan muka gama waya da ita kota gayamin zakizo" dariya tayi tace "Mum wlh bamatasan zanzo nanba, Dady nabiyo" tasaki Mum da sauri ta tashi tsaye daidai nan Dami tafito sanye da rigan bacci, murmushi yarinyar tayi tace "Anty Dami hw far, ekaro" fine Dami tace ba yabo ba fallasa, Mum ta tabe baki tace "tafi wajen Tobi ki abinki, karki biyema masu bakin hali" itama Tabe baki tayi tawuce tafita daga dakin abinta Mum tabita da kallo tana murmushi, Dami tace "Mum look how she's dress sotake tabata Tobi" wani kallo Mum tamata tace "is Tobi a small boy da Ayoka zata iya batashi? Wai mesa kin cika sa ido ne, this children are just friends tun suna yara waye baisan hakan ba a family nan, can't she dress anyhow to see her friend"? hararan Mum Dami tayi tace "tadaiyi tagama ni banmasan mene mata keso ajikin Tobi ba, that ugly boy" filo Mum ta jefa mata tace "yaronane ugly, but Ayoka is a nice girl wlh tanason Tobi sosai inhar zai sota basai ahadasu suyi aure ba, sau nawa friendship ya haifar da soyayya" da sauri dami tace "haaa Mum but duka duka da shekara nawa ya girmeta age mate nefa, besides ma yaza ayi Tobi yay aure yayyinshi uku basuyi ba, abeg Tobi is still a small boy" shiru Mum tayi bata kara kulata ba tai dailing wani number tacigaba da hira a waya abinta. _MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._ _DISASTROUS LOVE_ _MASIFAFFIYAR KAUNA_
Chapter 28 · 0% Book details