Sashe 59
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
M SHAKUR
EPISODE 4
Har gaban flat dinshi yay parking sanan yafito Ayokama tafito koran guards din wajen yayi sanan yabude mata baya tafito ahankali tana goge hawayenta sua shiga ciki yamaida kofan yarufe zata wuce agaban Ayoka yakamo hannunta tareda komarda ita baya sata yayi jikin kofar falon harsaida gabanta yashiga faduwa sosai takasa daina kukan amman mara sauti, ahankali yace "what is wrong why are you crying again? Menene kemiki ciwo"? Kasa magana tayi saima tasauke kanta kasa takai hannunta tadaura akan fuskanta takara fashewa da kuka ahankali tana reramai kukan dabama tasan mesa take reramai kukan ba, she just feel like crying for me, gently yakai hannunshi yadaura akan forhead dinta trying to check her temperature but yaji jikinta babu zafi, yasake kai hannun kan wuyanta still yaji bazafi, hakan yasa ya kalli fuskanta cikeda damuwa sosai dayakasa boyewa, cikin wani irin kalan murya kaman wanda keson ya lallashi jariri yace "Zaaaaa.....raaaa" saikuma ahankali yakai hannayenshi yadaura kan hannayenta dake kan fuskarta tana kuka tana shesheka jikinta har bari yake yaciresu ya saukar sanan yakama habarta yadago dakanta ta yanda suka hada ido tana kuka sosai, so soft and calm yace "tell me what is it"? Yay maganan har saukar numfashinshi dake kamshi sosai takeji akan fuskarta, kasa daurewa tayi cikin kuka tace "Ba...Baa..." tasake fashemai da kuka dayasa yay jim yana kallonta, saikawai yakamota ahankali yasata a kirjinshi ta kankameshi sosai tana kuka she has no one but him, she needed this hakan yasa ta rushe da kuka sosai, patting bayanta yayi cikin muryanda only shida itane zasu iyaji yace "stop crying Jewel I gotcha" sosai Ayoka tasake baki tai mutuwan tsaye tana kallonsu dan from all indication sunma manta Allah yayota afalo, tadade tana jikinshi tana kuka yana lallashinta sanan tadan tsagaita kukan tareda ciro kanta daga jikinshi hakan yakama hannunta yace "muje ki kwanta" stairs sukayi batare daya waigo inda Ayoka takeba, itakuma tadade tsaye awajen sanan takashe wutan falon tahayo sama yau zata bama Tobi mamaki, batako kalli dakinsu ba tawuce tashiga dakinshi kaya tacire tashiga bayi tai wanka tafito daure da dan karamin towel sanan tashiga closet dinshi ta feffesa turarenshi akan jikinta tasake daura towel din tafito ta kwanta akan gado tana jiranshi.
Yabata kusan 1hr adakin dan saida yasata tai bacci sanan yarufe kofan yafito, yabude dakinshi ya shigo, Ayoka dayagani akan gadonshi tarufa da bargo tana chatting batare data kalleshi ba yasa yadan tsaya tareda kallonta surprisingly, saikuma yamaida kofan yarufe baice mata komiba, bathroom dinshi ya shiga yay wanka yafito daure da towel sanan ya shiga closet dinshi yasaka pj dinshi mai kyau sosai Milk color dakeda laushi yafito yana baza kamshi sake ganinta akan gadon tana chatting abinta harda murmushi yasa yace "aren't you going back home Ayoka? Is getting late" juyowa tayi ta kalleshi a ido sanan tace "am passing the night in my boyfriend place any problem with that"? Dauke kai yayi tareda Tabe baki, baice mata komiba yazo yadauki wayarshi dayaga ta shigomai dashi sanan yawuce yadaura hannu kan kofa zai bude kenan ta tashi zaune cikin dan fushi tace "Tobi" ahankali yajuyo ya kalleta irin what, cikeda masifa tace "wlh idan baka dawo and listen to me ba sainaje har falon Dady ka nafadamai everything this night" dan jim yayi yana kallonta saikuma yace "are you threats me"? Kallon dayamata saida yasa gabanta ya mugun faduwa amman ta daure ta dake danta lura ya girmeta dayawa bayan shekaransu daya duka duka sati uku yabata fa, kallonshi tayi tace "yes" danjim yayi saikuma yazo yazauna abakin gadon, kaman jira take saita matso kusadashi tafara magana. "Tun safe nazo gidan nan nazo wurinka for you, narufa maka asiri i supported you with everything but bakada lokacina, I helped you narufa ma yarinyar chan asiri, but instead of you to give me all your attention you are giving another person, why do you give that small girl attention? Dame tafini? The girl that can't even speak a proper English, what is in her dake burgeka dani bandashi? Tell me, are you falling for that girl ne ko wait ma have you slept with her ne"? Wani irin kallo dayamata dayasa tasake fashewa da kuka tace "laifinane, deep down nasan bazaka iya son someone like her ba talk more of har having sex with the girl? That's child abuse, but you are giving her so much attention that is so ringing different alarm on my head" tasake fashewa da kuka sosai, tace "I am your sister, and I love you so much Tobi but you don't care for me kazaci laifi nane nake sonka, I've tried so hard to make this relationship work but u don't reciprocate" tasake fashewa da kuka, har kasan ranshi yaji tausayinta hakan yasa ahankali yace "sorry" dagokai tayi ta kalleshi kaman yanda yake kallonta so many thoughts going through her mind wato itane take kuka bazai iya jawowa yasata ajikinshi ya rungume ba saidai dayar wanchan low life yarinyar dabata da komi, wlh yau zatama Tobi bura'uba bai santa bane.
Hannu tasa ta share hawayenta tass sanan duk yana kallonta sanan ahankali tasauka daga kan gadon shiyama zaci bayi zata wuce kawai yaga tacire towel din jikinta tayar akasa babu komi acikin jikinta daga ita sai ita, zaiyi magana kenan tahau kan jikinshi tareda tureshi yafada gadon. Da sauri yace "what is this Ayoka"? Kwanciya tayi akan jikinshi tace "let's legalize it atleast if you have sex with me I will know that u are mine, let's make love you keep delaying it when we are lovers eh Tobi, let's make love and start dating abunmu" wani irin kallo yama fuskanta ranshi yabaci sosai yace "who said we are dating? Who said we are lovers? Stand up from my body Ayoka" cikin fushi tace "wlh kokai having sex dani kosaina tona komi wlh" kallonta ya tsaya yi yama kasa magana hakan yasa tai murmushi takama hannunshi takai kan boobs dinta tana gogamai bombom dinta akan joystick dinshi dake cikin soft pajamas din daya saka, fizge hannunshi yayi yawani irin turata kan gadon sanan ya yunkura zai tashi da sauri takamashi tafashe da kuka tace "wlh we must we must have sex, and legalize our dating, you think zanta binka kaman mumu ne kai bazakamin abinda nakeso ba"? Ranshi tafarfasa yake sosai hakan yasa ya kalleta yace "look let me go i don't want to hit you but u are making me loose my temper" ganin dai dagaske yake yasa tasakeshi ahankali yatashi zai fita da sauri ta tsugunna agaban kofan tsirara tahade hannayenta tace "Tobi please help me, I love you so much, dan Allah let's have sex, we can be living together muna dating har nan da mutashi aure, Tobi am horny I need you badly please" wani kallan kallo yamata sanan yace "Ayoka stop showing me your body cus I am not even interested, baki burgeni bana sha'awaan ki, I see you same way I see Dami, Taye, Kende, and Anty Ayobami, so how do you expect me to date you? Am sorry I only accepted am your boyfriend ne because I know that's the only thing dazaisa ki taimake ni, so for the last time am telling you koma menene ajikinki dazaki nunamin bazai tabasa nasoki ba, I don't feel anything towards you, forget me and live your life, your man is out there go find him but trust me Tobi isn't yours ko kadan, so excuse me" yawuce yabita bayanta yabude kofa yasakai yafice daga dakin ranshi amugun bace, instead of yawuce ya kwanta kawai key motar daya ijiye a falo yadauka daga kan centre table yabude kofa ya shiga motar daya barta pake awajen yawuce yafita.
Tayi kuka harsaida idanunta suka kumbura, sanan ta tashi tashiga ta maida kayanta tsaf feeling so embarrassed and Insulted da abinda Tobi yamata mace har mace irintane zaiyi shunning wlh zaisan yayi da ita, saida tagama saka kayanta tsaf, sanan tadauki wayarta data bari akan gado tai dailing number Babanta, da muryanta dahar lokacin ke nuna tasha kuka tace "Hello Dady" da sauri Babanta yace "why is your voice like that baby are you okay? Menene bakince min awurin Tobi zaki kwana yauba kina chan ne ko bakida lafiya ne"? Duk yay maganan arude dan yanaji dayar yarinyar nan nashi, hawayen dayasake zubomata tashare tace "Dady come to them Tobi's house right now" tafashe da kuka tareda katse wayan, sanan ta tashi tafito ko kallon dakin da Fatima keciki batayiba kishi da fushi yacika ko'ina na kanta ta sauko tabude kofa tafito guards din bakin kofar Tobi na gaisheta amman ko kallonsu batayiba tawuce main flat, guards dake wajen na ganinta suka budemata kofa tana shiga taga daga Mum sai Mai Martaba ke zaune a falo suna kallon tashar channels television news dukansu sun saka pajamas irin daya ta kishingida ajikinshi yana shafa matakai kana ganinsu kaga tsofaffin masoya, jin an shigomusu falo ba announcement bakomi kuma sunsan Tobi hardly come to dakinsu around this time yasa duk suka dago kansu suka juyo, ganin Ayoka idanunta sunyi jajir har lokacin tana goge hawayenta yasa da sauri Mum ta tashi zaune tace "Ayoka? What happen to you why are you crying like this"? Sake fashewa tayi da kuka sosai ta taho tafada jikin Mum tafashe dawani irin kuka mai kara sosai dahar yatada su Dami dake sama daga bacci dan suna baccin wuri.
Yanda take kuka yasa Dad anatse yace "is Tobi okay"? Dan kuka take kaman T
obi yamutu, dago kai tayi ta gyadama Oba kai cikin kuka tace "but he is not around, he want out" maida kanshi jikin kujera Dad yayi yay dan murmushi aranshi yana tunani hala dan fadan masoya sukayi, itakuma Ayoka tasake rushewa da kuka Mum tana tambayanta wai menene amman takasa magana tace "bari Dad yazo" da sauri daga Oba har Mum suka kalleta jinhar takira Dad dinta, daidai lokacin kuma su Dami suka fito duk suka tsaya a stairs suna kallonsu ganin yanda Ayoka ke kuka sosai, wani guard daya daga cikin masu tsare kofan ya shigo ya durkusa gaban Sarki yaceyace "Waziri yace amai iso" da idanu Dad yamai alamu yashigo dashi saiga Waziri yashigo, Ayoka na ganinshi ta tashi daga jikin Mum tafada jikin mahaifinta tafashe da kuka sosai tana wani irin shesheka daya fara bama Baban haushi yadan mata ihu ganin duk falon shi ake kallo yace "wai menene? Talk to me Mutuma'inna, what's the matter"? Dago kanta tayi tashare hawayenta tass sanan tadawo cikin falon hakan yasa Babanta yabiyota shima yasami wajen zama itakuma takoma tazauna kusada Mum, tace "Mum kuma kunsan duk duniyan nan babu wanda nakeso irin Tobi and I can actually do anything for him, zan iya rufamai asiri har gobe har jibi, yanzu ma nai deciding nafadi muku ne sabida kar akarkashin ganinku abu yafaru duk bakuda masaniya" tai shiru tana sake share hawaye, kafin ahankali tace "something is wrong with Tobi!" Da sauri kowa nadakin ya kalleta ana jiran tanada explanation, anatse tace "banda laifi dan yau dinan da safe nima nasani dan bantaba sani ba" tana ijiye maganan duk kallonta suke tana ganin yanda gabansu kefaduwa itama kuma gabannata nafaduwa tana kara shakkan Tobi idan tafadi maganan nan. Oba ne yace "we are listening, what's wrong with my Son"? Yamata tambaya babu wasa da batasan lokaciUn datace "he's hiding a girl worker in his flat!!!!" Dum! Dum! Dum!!!.
_DISASTROUS LOVE_
_MASIFAFFIYAR KAUNA_