Sashe 18
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
daba yan kano ba sunyi assembly ma'aikata sai gyarasu suke, kallonta yayi yace "wuce katafi, kuma ka natsu inba hakaba anan ma wani sabon dukan zaka karaci, oya tafi" ahankali tawuce ta tafi har lokacin takasa dena kuka dan bulalan shima yaki dena mata zafi da kaikayi duk uban dukan da Mama kemata da wayan wuta bata tabajin irin wanan bulalan mai zafi da kaikayi duka at the same time ba, tana karasawa wajen wani guard yajata a tsakiyan wani layi yasata daidai ta inda tsayinta yakai sanan yawuce yatafi suna patrol suna zagaye su suna gyara duk wanda yafita daga layi, itakuma sai goge kwalla take tana kuka ahankali yaran kowa na kallonta. Sunkai kusan 30min atasaye Sungaji ga yunwa amman anhanasu tsugunnawa, sanan sukaga an bude glass door dasukai assembly gabanshi suke facing, stairs ne dabazasufi 10 ba, sai space babba dawani katon kujera, sai glass sliding door, ga flowers masu kyau an jera awajen. Sliding glass din akayi, gani tayi wayanan lawyers dinan na jiya da Barrister jiya dukansu sun fito suna sanye da suit bakake sunyi layi akan dakalin saikuma gawani babban mutumi daya sanya wani hadaden embroidered lace akamai, agbada ga sandar girma maikan maciji a hannunshi yana dogarawa kaman baison ya dogara yana tafiya dai dai cikeda isa dakuma iko yafito yakaraso ya zauna kan hakimin kujeran dake wajen, yadaura kafa daya kan daya yana kallonsu, guards din dake wajen ne suka fara zubewa akasa yaranma suka bisu gabaki dayansu suka zube akasa sukai kneeling kan kowa akasa. "Angaishe da Wazirin Sarki"... jin iska na bugunta tako'ina tana kuka kuma taji anyi magana duka atare sanan wajen yay tsit kaman ba'ai hallita ba yasa ta ahankali tacire hannunta dake kan idanunta tana share idanunta dasukai jajir dashi hawaye na zuba, ganin mutumi zaune ga Lawyoyin nan tsaye agefenshi duk ita suke kallo yasa da sauri itama ta tsuggana akasa kaman yanda taga sunyi tawani sake rushewa da kuka sosai da n tasan hala sai ansake mata duka dan laifi takuma yi an tsugunna an gaida sarki ita tana tsaye, ta daura hannayenta akan bakinta tana taushe bakin sabida kar sautin kukan yafito amman ko'ina najikinta rawa yake. Batare da Wazirin ya amsa gaisuwan suba balle yabasu izinin tashi tsaye yakafe Fatima da idanu yanda ta tsugunna kanta akasa jikinta na bari tana kuka sosai ta taushe bakinta, yara 100+ ne awajen amman ita kadai ke kuka gabaki dayama ma atsorace take. "You"! Yakirata cikin cikakkiyar muryanshi da babu alamun wasa aciki ko sanyi, ko kadan batasan ita ake kiraba tadaiji ance you, wani yaro dake kusada itane ahankali gudun kar ajishi yace "Otun is calling you" da sauri ta dagokanta ta daga jajayen idanunta ta kalli inda suke, ganin ita yake kallo har lokacin ya kafeta da ido kur yasa tamike tsaye ahankali tareda share idanunta jikinta ko'ina yadau kakkarwa kaman mazari, da hannu yamata alamu tazo da sauri ta tafi gaban Mansion din hawa about 10stair case din wajen tayi sanan takai gaban kujeranshi kasa jure yanda yacikamata idanu tayi da sauri tai kneeling down ta kulle idanunta gam cikin harshen turenci tace "please i am sorry, I will not repeat my mistake again, dan Allah karkasa adakeni I am so sorry, please, please" saikuma tafashe da kuka ahankali jikinta nabari har lokacin idanunta akulle wani irin tsorone aranta bana wasaba bata taba ganin irin this set of mutane ba kokuma set of life dinan, she is not use to any of this, arayuwanta daga iyayenta sai Maryam su kadaine in her life, wanan set of people dinfa dabama tasan takamaimen menene su ba, Muslim ne ko Christian. Gabaki daya compound din yay tsit babu abinda kakeji sai sautin sheshekan kukanta, sosai Waziri ke kallon kyakkyawan yaron da baisan mesaba amman yaron yay mugun capturing attention dinshi at a glance, dan gyaran murya yayi sanan strictly yace "open your eyes" dasauri tabude idanunta dahar sunsoma kumbura tsabagen kuka amman bata kalleshi ba kanta akasa, anatse yace "what's your name"? Ahankali cikin muryanshi bana namiji ba bakuma nq mace ba mai dadin sauraro da intonation din hausan ta tace "My name is Khalid Muhammad" "how old are you"? Waziri yay maganan har lokacin bai dauke idanunshi daga kanshi ba, ahankali tace "I am 19yrs old" shiru Wazirin yayi kaman mai nazarin abu yace "why are you crying? Bakasan kuka namata bane mazan this kingdom basa kuka, so why are you crying"? Hadiye bushashan yawun dayarage abakinta tayi saita shiga kama wandon ta tawajen cinya tanaja tana rikewa tsabagen yanda gabanta kefaduwa kaman yar karaman yarinya tace "I am scared" for the first time sai Wazirin yay murmushi irin na manya dinan, sanan ahankali yace "stop being scared okay" gyadamai kai tayi ahankali itama, sanan yace "stand up and go back to your place" tashi tayi da sauri tajuya tafara sauka daga dakalin Waziri yace "and stop crying and behave like a man" gyadamai kai tayi takoma wajenta ta tsugunna kaman yanda kowa kenan atsugunne har lokacin. Gyaran murya Wazirin yayi sanan yace "raise" tashi tsaye sukayi, Baban Barrister nanne dan tsohon jiya ya matso gaba rikeda wani book cikin harshen turenci yace "you are all welcome to wanan kingdom din inji Wazirin mu mai albarka, Mai Martaba dakuma tausayi, nasan yawancin ku sunajin yunwa sunkuma gaji amman karku damu abinci mai dadi dakuma makwanci lafiyayye na jiranku a various wajajen aikun ku, idan kunji sunayen ku kufito gaba guards zasu tafi daku wajen aikinku kuci kuyi bacci kuhuta kufara aikatau gobe" akai tsit ana sauraronshi, yafara kiran sunaye, sunayen yara su 20 yakira suka fito akace za'a kaisu poultry house wuce dasu aka sasu a mota, aka sake kiran 20 akace su suna factory house, aka kiran wasu 20 suna water company, aka kira wasu 20 suna farm cikinsu harda Anas yamata bye tana kallo suka kwaso kayansu daga motarsu aka tafidasu awata motar, yarage basufi su hamsin ba a filin, kiran sunayen aka cigaba dayi taji ankirata."Khalid Muhammad" ahankali tafita zuwa gaba, daidai nan taga Waziri yay gyaran murya hakan yasa Barrister yajuyo yaduka yakai kunenshi wajen bakin waje bakin Waziri, yamai whispering abu, gyadamai kai yayi yatashi yajuyo ya kalli Fatima yace "Khalid go back to your place" ahankali tajuya takoma wajen tsayuwanta ta tsaya tana gani aka kira duka yaran tatas aka tafi dasu yarage saura ita daya kacal a filin sanan Waziri yatashi yana tafiyar kasaita ya shiga ciki, Barrister ya kalli daya daga cikin guards din yace "abashi abinci shi Otun zaima aiki" dudda batasan menene Otun ba amman tagane wanan sarkin dayamata magana shine suke kira da Otun. _MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._ _DISASTROUS LOVE_ _MASIFAFFIYAR KAUNA_ _This novel is 500, idan kinaso pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turomin evidence of payment to my watsapp number._