← Book details Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 97

Sashe 5

Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suna saida wani Body and face scrub da idan kakai amfani dashi ko jariri bazai nuna miki taushin jikiba, sanan yana cire dead skin, acne dakuma pimples, black spot da sauransu kiji fatarki washar gata tai wani ubaaan laushi, suna saida wani gangariyan black soap, dakuma glow oil, kikai amfani da products dinan nasu kowa ya ganki saiya yaba, me kike jira Anty na? Kira daya kacal ya isheki kisami kayansu, suna tura kaya kowani gari, zaki iya tuntubarsu ta wanan number wayar 08144513333, zaki iya following nasu a Instagram @G&G_ Taci kuka harta godema Allah sanan tai shiru, babu indabaya mata ciwo ajikinta haka adaddafe ta kada miyan ta kashe wutan tadaura miyan atray tadauka tana tafiya ahankali tawuce daki, har gaban Maman takai tukunyar ta ijiye ahankali murya chan kasa tace "Mama gashinan nagama" ko kallonta Maman batayiba hakan yasa ta dafa kujera tamike tsaye da kyar zata wuce dakinsu Mama tace "ubankine zai dawo daga wajen neman dayaje yakawo miki kwanukan daza'a zuba abincin"? Girgiza kai tayi tawuce takwaso kwanukan da Mama tazuba tuwon already, miya Mama ta zuzzuba ta mikama yaran sanan tadau kwanonta ta zuba miya kafin tadau kwanon ta wurga mata da tuwon da miyan suka bare kan hijabin ta ihu tayi sosai dan yadan tabamata jiki ta tashi tacire hijabin tana kuka sosai, hararan ta Mama tayi tace "bacemin daga gani jaka kawai mai bakin jini" dakinsu tawuce ta shiga ta ijiye hijabin awaje daya ta kwanta akan gadonta jikinta na kyarma har lokacin tana kuka ahankali, Habib najinta amman yakasa cemata komi but bakaramin tausayinta yakeji ba, tayi kuka tayi kuka ahaka bacci yay gaba da ita batai magrib ba balle ma isha'i. _G&G NATURALS wato Glow and Go Skin kenan, wanan kampanin ni nakan kirasu mane da transformation dan suna saida wani Body and face scrub da idan kakai amfani dashi ko jariri bazai nuna miki taushin jikiba, sanan yana cire dead skin, acne dakuma pimples, black spot da sauransu kiji fatarki washar gata tai wani ubaaan laushi, suna saida wani gangariyan black soap, dakuma glow oil, kikai amfani da products dinan nasu kowa ya ganki saiya yaba, me kike jira Anty na? Kira daya kacal ya isheki kisami kayansu, suna tura kaya kowani gari, zaki iya tuntubarsu ta wanan number wayar 08144513333, zaki iya following nasu a Instagram @G&G_ Wuraren goma da rabi baba yashigo lokacin duka yaran sunyi bacci lekasu yayi ganin duk suna bacci yasa yasaki labulen yawuce dakinsu zaune yaga Mama tana kullama Abida datai bacci pampers yace "kowa yaci abinci ko Ruka" fuska adaure tace "jeka tashesu katambaye su mana" murmushi yayi yace yau yan rigiman na nanne, kulanshi yaja yashiga cin abinci batare daya karace mata komiba saida yagama sanan yay yan abubuwa kafin yarage kayan jikinshi ya kashe wuta yazo yahau gadon ya kwanta yay shiru, juyowa tayi ahankali tace "kasamo wani abu?" girgiza mata kai yayi yace "duk wayanda nake tunani zasu iya bani bashin kudi basu baniba, lokaci na gudu Ruka ya zamuyi bakiji yanda kaina keciwo ba wallahi" tabe baki tayi tace "karkaje kajama kanka jininka ya buga abanza duk yanda kaddara tasamu mutum haka yake daukanta" shiru dukansu sukayi basu sake cewa komib*a kowa da abinda yake tunani aranshi...... _DAN MAGANA DANI M SHAKUR KOKUMA KARIN BAYANI KAN ADVERT A TUNTUBENI ANAN 07012181461_ _DISASTROUS LOVE_ _MASIFAFFIYAR KAUNA_ _G&G NATURALS wato Glow and Go Skin kenan, wanan kampanin ni nakan kirasu mane da transformation dan suna saida wani Body and face scrub da idan kakai amfani dashi ko jariri bazai nuna miki taushin jikiba, sanan yana cire dead skin, acne dakuma pimples, black spot da sauransu kiji fatarki washar gata tai wani ubaaan laushi, suna saida wani gangariyan black soap, dakuma glow oil, kikai amfani da products dinan nasu kowa ya ganki saiya yaba, me kike jira Anty na? Kira daya kacal ya isheki kisami kayansu, suna tura kaya kowani gari, zaki iya tuntubarsu ta wanan number wayar 08144513333, zaki iya following nasu a Instagram @G&GNaturals_ M SHAKUR EPISODE 4 _FREE PAGE_ Wuraren karfe uku wani mugun azababben ciwon ciki yatadata, da farko tazaci mafarki take amman sai taga ba mafarki bane, wani irin murda wa da cikinta da maranta sukeyi kaman ana murda hanjinta kanta na shegen sarawa, kokarin tashi tayi daga kwancen datake amman takasa sabida komi najikinta wani irin ciwo yake mata, ahankali tasaki wani wahalallan kuka mara sauti..... cikin bacci kaman daga sama Habib yaji sheshekan kuka tashi yayi yabude idanunshi, dayake yanada wata yar karaman tocula hakan yasa ya kunna ya haska Fatima dake kwance idanunta sun kumbura sunyi jajir sabida kukan datasha jiyada daddare gakuma bacci, karasawa yayi kan katifarta da sauri, murya chan kasa gudun kar Mama tajisu yace "Ya Faty menene kike kuka"? Yay maganan yana kai hannunshi saman goshinta wani irin zafi dayaji yasa da sauri yadauke hannunshi yace "innalillahi Ya Faty bakida lpy in tada Baba"? Girgizamai kai tayi, cikin muryanta da ba'aji sosai tace "dagani na zauna" hannunta datake mikamai yakama yadagata ta zauna da kyar tana share hawaye tana cizan baki, sosai yaji tabashi tausayi, yanason Ya Faty kaman ba gobe dan tamafi kulada su kan uwarda tahaifesu, tun suna yara itane komi nasu, duk in yanajin yunwa saidai in Ya Faty batada kudi amman saita bashi yaje yasai wani abin, idan basuda lpy, Mama nafita kome sukeso saita dafa musu suna gamawa su wanke tukunya ta yanda Mama bazata saniba, ganin yanda hawaye yakasa dena zuba daga idanunta yasa yakoma kusada ita ya zauna kanshi ya daura kan hannunta yafashe da kuka ahankali gudun kar ajisu murya chan kasa yace "Ya Faty kiyakuri kinji Allah na sama yana kallo wata rana sai labari, Mama batada kirki kuma batason ki amman kinga duk ranan dana girma zan daukeki daga gidan nan nasai miki wani gida nasai miki mota nasa police nace musu karsu bari Mama ta shigo balle ta dakeki kota saki kuka, I promise idan na girma ko maganan banza babu wanda ya isa yafada miki kinji, kidena kuka, bari na girma kiga abinda zai faru kidena kuka" yay maganan yana share hawayen dake zubomata, danne kukan tayi takai hannunta ta sharemai hawayen shi shima tana murmushi tace "ninasan kanina soja ne, Habib dina, nasan idan Habib ya girma ko kallon banza babu wanda ya isa yamin, Habib dina sojana toko tubambale mayen abinci" dariya yahauyi kaman bashine ke kukaba, murmushi tamai tace "jeka koma baccin ka kaji" da sauri yace "kinji sauki"? Gyadamai kai tayi alamun eh, tashi yayi yawuce ya kwanta awajen shi yace "dazaran yacigaba ki kirani kinji" Tom ta amsashi ahankali, kwanciya yayi tareda kashe toculan, sai alokacin taji ashema hiranshi rahama ne agareta wani mahaukacin ciwone yakamata dayasa taji kaman zata kurma ihu amman ta daure tarasa inda zata saka kanta taji dadi, har aka kira asubahi idanunta biyu, har aka tashi tanaji Baba yabude kofa yafita yadawo amman takasa koda motsi. _G&G NATURALS wato Glow and Go Skin kenan, wanan kampanin ni nakan kirasu mane da transformation dan suna saida wani Body and face scrub da idan kakai amfani dashi ko jariri bazai nuna miki taushin jikiba, sanan yana cire dead skin, acne dakuma pimples, black spot da sauransu kiji fatarki washar gata tai wani ubaaan laushi, suna saida wani gangariyan black soap, dakuma glow oil, kikai amfani da products dinan nasu kowa ya ganki saiya yaba, me kike jira Anty na? Kira daya kacal ya isheki kisami kayansu, suna tura kaya kowani gari, zaki iya tuntubarsu ta wanan number wayar 08144513333, zaki iya following nasu a Instagram @G&G_ Wuraren shida nasafe Habib yaji wani irin nishi da sauri yabude ido ganin gari yay haske yasa ya kalli katifar ta da sauri ganin Ya Faty kwance tana wani irin nishi kaman wacce ake fizgema numfashi yasa yawani irin kwala ihu. "Ya Faty!!!" yatashi da gudu yay kanta, ganin jini akan gadonta yabaci jikinta yabaci Ya Faty dabaka ganinta babu hijabi amman wanan karin zaninta wuri guda, yar under skirt dinta baki iya cinyan ta ne kadai yarage ga fararen cinyoyinta sun baci da blood yasa Habib ya kwalama Mama kira. "Mama! Mama! Baba! Babaaa!!" dawani irin sauri Abba yadiro daga gado dagashi har Maman suka fito jin yanda Habib ke kwala musu kira, Abba ne yariga shigo dakin Mama biyeda shi, kafinma Abba yay magana ganin Fatima yasa yay kanta da sauri yace "innalillahi wa innailaihi raji'un, maiya sameta Habib? Ke Zara'u, Zara'una Baba"? Gabaki dayama batasan inda kanta yakeba daukanta Baba yayi yasata ajikinshi yana jijjigata yace "ke Zara'u, kallen, nine nine meke damunki"? Cikin kuka Habib yace "tun cikin dare naji kukanta, jikinta yay zafi tahanani tadaku ni bansan meke mata ciwo ba" dagokai da sauri Baba yayi ya kalli Ruka dake tsaye inda take yace "Ruka huramin wuta kisa ruwa tai wanka mutafi asibiti" hararan shi tayi tace "ai hala kasayo itace ne" da sauri yace "to saman mini awajen makota dan Allah" tsaki tayi tace "kaima kasan abinda banyi kenan rokon makota saidai ni suzo suyi maula wajena, Um ni kaga tafiyata ku karata" tawuce tasakin musu labule tai gaba abinta, rasama abinda zaiyi yayi ganin haka yasa Habib yace "bari naje wajen Maman dadi" "yauwa Habib" da sauri Habib yatashi yafita bucket yadauka yay kitchen din gidansu wajen wata mata dake kitchen yaje direct cikeda tashin hankali yace "Maman Dady dan Allah ki tsammana ruwa Ya Faty batada lpy wanka zatayi mutafi asibiti" da sauri Maman Dady tazuba mai aroba tace "ayyah Allah bata lpy" karban ruwan zafin yayi yaje bakin rijiya ya sirka ruwan yadauka yakai bayi sanan yadawo daki, lokacin daya shigo yaga har lokacin tana jikin Baba daidai tabude ido, ahankali Baba yace "meke miki ciwo Zara'u"? Murya chan kasa tace "ciki da kai" Habib daya tsaya kansu yace "Baba nakai ruwan bayi" ahankali Baba yace "zaki iya tashi tsaye ki chanza kaya"? Gyadamai kai tayi tashiga kokarin tashi da taimakon Baba da Habib tamike tsaye, zani Baba yanemo mata yasamata a hannu yace "cire kayan ki daura wanan saiki kirani zomu fita mubata wuri Habib" fita sukayi shida Habib dakin Mama ya shiga yasame ta zaune tana bama Abida nono, cikeda damuwa yace "dan Allah zoki taimakawa yarinyar nan tai wanka kinga suma
Chapter 5 · 0% Book details