Sashe 25
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR _Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_ _Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_ _Be memorable.....in a good way Mumies_ _A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_ _Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_ _The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_ _Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_ _Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_ _Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_ _da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION. Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_ Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp _PRODUCT DINSU_ _SANDAL EXCLUSIVE_ _SANDAL FLAKES_ _SANDAL BANGI_ _KAJIJI_ _DOROT_ _DAMBU_ _DEVINE (PURPLE)_ _REGAL (YELLOW) _LOVELY (MAROON)_ _DAISY (ORANGES)_ _KHUMRA_ _STAR_ _BELOVED_ _Body oils._ SIGN M SHAKUR EPISODE 1 Takai kusan minti 15 tana kneeling akasan nan kanta akasa ita batasan meyake ba ita bata dago kanta ba, kanta akasa taga inuwanshi yajuyo yakoma kan lumtsatsen kujeranshi yazauna yadaura kafa daya kan daya yanada karkada kafan, saikuma yadaga remote din ya shiga operating remote din yakai tashan kwallo sanan ya ijiye remote din agefenshi shi yana kallon tashar batare daya kalleta ba yace "what's your name"? Ahankali tace "My name is Khalid Muhammad" dagajin yanayin maganan yace "from the north I guess" "yes, Kano" tace anatse, yay dan jim har lokacin bai juyo ya kalletaba yace "everyday makesure you are here by 5 na asuba, kafin na farka, you start your work everyday by 5 u are only release a duty idan nai baccin dare, bana rufe kofa so u come down to my bedroom kijirani na farka, cause you will be the one to do every damn thing for me understood" gyadamai kai yayi saikuma tace "yes" ahankali yace "dismiss" tashi tayi kafafuwanta harsun sage tsabagen kneeling datakeyi agidan nan hanyar kofa tayi zata fita, kaman daga sama yace "about your wears" da sauri ta juyota kallai ga mamakinta taga har lokacin idanunshi nakan tv kafanshi daya nakan daya kaman yanda ta barshi yace "anybody that works for me can't dress this way, so call the head Guard" gyadamai kai tayi tace "okay Sir" jikinta har bari yake ganin wanan baida wasa ko kadan baima kallon mutunshi yake magana tsabagen girman kai, koda yake ance shine yariman gidan, hannunta tadaura kan handle harta bude kofa taji yace "did you sustain any injury from the dog bite" sake juyowa tayi ta kalleshi taga har lokacin yana yanda yake yana kallo, ahankali tace "no" sanan tai shiru tanajiran kozaiyi wani magana saitaga baiyiba hakan yasa tafice ahankali ta maidomai da kofan tarufe tai hanyar bangarensu tana waige waige gudun kartaga karnukan dazu, tana zuwa tasami Head Guard tafadi mai abinda Aremo yace da gudu yatafi bangaren Yarima, baidade ba saigashi tareda wani mutumi dake rike da tape dakuma littafi da pen, dakinta suka shigo sukasa ta tsaya measurement dinta suka dauka sanan sukadau keton datake sawa suka duba size dinta 38 take sawa sanan suka fita, wuraren 12 tayi nisa a bacci suka bude kofanta suka shigo direct suka ijiye mata wani katon jaka guda biyu, Head Guard yace "set set ne na suit da cover shoes da bow tie, this is ur uniform inji Aremo, he don't want to be seeing you da wayan nan kayan kana zuwa bangarenshi, daga yanzu sababbin nan zaka dinga sawa" gyadamai kai tayi yawuce yafita, tashi tayi ahankali tasaka sakata a kofa, sanan ta tashi tacire riganta ta warware daurin nonon sabida wani mugun zugi suke mata, har wani ijiyan zuciya ta sauke sai bacci. Karfe hudu daidai na asubahi kaman amafarki taji ana bubbugamata kofa, afirgice ta tashi tadau silkin ta daura da gudu tazura riga da gudu tacire sakata tabude kofan wani wawan mari Head Guard yakawo mata ta kauce tareda fashewa da kuka tace "kayakuri bazan karaba" cikin fada yace "kai wani irin marajin maganan yaro ne kasan wakake ma aiki kuwa? Do you understand the gravity of work naka? Kakosan you are very lucky kama dan sarki aiki, kasan suwaye kemai aiki kuwa professionals, graduate but yay accepting kazamin yaro local dabai wani iya turenci irinka ba, Magajin sarki wanda zai gaji sarautan gidan nan kakema aiki, gather sense dinka together ba'a latti, ba'a cemai no, ba'a tambaya sau biyu, wuce kaje kai wanka be very fast" da sauri tawuce shi ta tafi bayi wanka tayi agurguje tai alwala sanan tadawo jikinta har bari yake ta yafa mayafin data maida na salla tai asubahi sanan ta tashi tana azkar tabude jakan wani set na dogon wando baki, farin t-shirt da black jacket taciro, saka kayan tayi tsaf suka zauna ajikinta sanan tazauna taciro black cover shoe mai tsadan gaske datagani tasaka tadaura agogon dataga shima ansai mata sanan tasaka bow tie din tafito tana tafiya ahankali, Head Guard dake bakin kofa tsaye ne ta kalla tana mamaki toshi baya bacci ne, yana ganinta yay gaba hakan yasa tabi bayanshi har gaban flat din prince yakaita yabude mata kofa tashiga sanan ya mayarda kofan yarufe yatafi abinshi, agogon bangon falon ta kalla taga biyar saura minti goma hakan yasa tai hanyar stairs tana tafiya ahankali yanzu wanan ne rayuwan dazatayi kullum zuwa tada kato, Allah yawadata Baba yabiyasu bashin su yazo yadawo da ita gida, karasa hawa tayi Allah yasa tasan dakin dan jiya sun gyara dakin fess, hannunta tadaura akan handle din kofan gabanta harwani faduwa yake wanan ma shine aiki mafi worst dama an kaita wajen su Anas inda tasan nan wajen zataje tai aikine ba wanan ba da tana mace ita zata dingama namiji komi tana kulada shi tana zuwa aike, wani bangare na zuciyanta ne yace as much as everyone is concern anan bangaren ke kadai ke ganin kanki a mace kowa as namiji ya sanki har Anas din, wani hawayene taji yazo mata da sauri takai yatsanta ta share ahankali tace "sunanki Khalid ba Fatima ba, and this is your life now" addu'a tayi sanan tabude kofar ahankali wani cool sanyin Ac da kamshin sassanyar turare ya bugi hancinta, very dim light ne adakin bai kashe wutan ba but yay switching light din daga normal bright white light zuwa dim, gabanta harwani mugun faduwa yake ta saukar da idanunta kan gadon, tabbas ta hango mutum akan gado but bata ganshiba sabida sakin fararen shara sharan labulen dayayi hakan kuma ba karamin kwantar mata da hankali yayi ba, maida kofan tayi tarufe sanan ta shigo ahankali kaman wacce tazo sata, karan kaman ta taka abu dataji da kafarta yasa ta kalli kasan kafanta da sauri, wata doguwar takarda tagani da rubutu ajiki hakan yasa ta duka ta dauka, wani dogon list tagani heading typing nema ba rubutu ba, heading din na dauke da work routine "I woke up everyday at 7am, the following should be done before natashi....." _1- Get my bedroom slippers ki ijiyesu gaban gadona ta gefen dama cus ta gefen nake sauka daga gado inna tashi bata haggu ba._ _2- enter my bathroom, makesure everything is intact and in good shape, idan bayin is dirty wash it kafin natashi_ _3- I take bubble bath every morning, open my shower cabinet essentials drawer, and pick L'Occitane Relaxing & Foaming Lavender Bubble Bath, kizuba a ruwan dakike tarawa harsai bathtub din ya cika just leave it that way, before natashi zafinshi zai koma daidai yanda I can use it._ _4- pick my brush open the tap rinse it first sanan kisa toothpaste akai ki ijiyemin ta left side, I pick brush da left and open tap with right hand_ _5- pick two towel, a big and small daga towel from towels closet dake cikin bayin and hang them a hanga, leave them their the small is for my hair, while the big is for body._ _6- after all of those, then you are done with bathroom, come out go to my closet room_ _7- pick up a set of work out outfit for me, keep them on the closet couch._ _8- pick up short boxer and keep it their too._ _9- get a matching sneaker and keep with a matching sock._ _10- pick up a cream, and sunscreen and keep it on the couch too._ _11- select 5 perfumes from the perfume gallery and keep on the couch, with a deodorant, and body spray._ _12- take sallaya and chasbaha to the room and spread it for me on the floor_ _13- go to my kitchen pick up my water bottle and filled it with water, keep it there at the dinning._ _14- if I wake up by 7, any place I leave put everthing there back in other._ _15- note all this thing dakakeyi makesure you don't make any sound, a little sound wakes me up from sleep, so watch out._ _16- stop wasting time reading this as time is ticking_ _Sign OluwaTobi Tajudeen Adewale._ Da sauri tai hanyar bathroom dinshi rikeda list din, ahankali tabude kofa gudun karyay kara, kofofin gidan masu kudima dabanne baikoyi karan ba, bayin ta shiga ga bayin nan kal kal kallon list din ta shiga yi tana hadamai abubuwam daya fadi, tass sanan tagama tafito, ta shiga closet dinshi, wajen kayan work out taje tasanmenene work out tun a school, hakanan wasu set mai ruwan toka taga sun mata kyau shita ciro mai ta ijiye sanan taje bangaren boxer, boxers dinma duka sababbi ne, guda daya tadauka gajere taje ta ijiye sanan tadauko cream ta ijiye