Sashe 27
Disastrous Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR _Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_ _Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_ _Be memorable.....in a good way Mumies_ _A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_ _Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_ _The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_ _Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_ _Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_ _Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_ _da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION. Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_ Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp _PRODUCT DINSU_ _SANDAL EXCLUSIVE_ _SANDAL FLAKES_ _SANDAL BANGI_ _KAJIJI_ _DOROT_ _DAMBU_ _DEVINE (PURPLE)_ _REGAL (YELLOW) _LOVELY (MAROON)_ _DAISY (ORANGES)_ _KHUMRA_ _STAR_ _BELOVED_ _Body oils._ SIGN M SHAKUR EPISODE 2 _FREE PAGE_ Harya kusan kaiwa gate binshi tayi abaya da gudunta sabida ta cimmai, cimmishi tayi suka fita tare tana binshi abaya sai haki take kafin sukai asalin main gate din gidan dazai fitar dasu daga gidan sarkin gabaki daya taji tana neman sumewa, nauyin water bottle din hannun nata kadaima ya isheta, tun tana binshi da sauri harta soma rage gudu ganin zata zube, sosai yamata nisa tanachan baya haryakai inda zaikai a jogging din sanan yadawo ya cimmata a inda take tana gudu da kyar hannu yamika mata batare daya kalleta ba hakan yasa ta mikamai ruwan da sauri bayan tabudemai, sha yayi sosai sanan yabata saikuma yacigaba da gudunshi, maida goran tayi tarufe tabishi kaman kirjinta zai fito daga jikinta ahaka sukakai gida, bangaren Maman shi ya shiga tana biyedashi abaya, lokacin 9 da minti biyar na safe, zama yayi gabaki dayanzu suna zaune dinning dukansu basu faracin abinci ba shi suke jira, zubewa Fatima tayi kasa alamun gaskiya shikuma Tobi ya janye headphone daga kunnenshi yacire tareda mikama Fatima batare daya kalleta ba sanan ya mika hannu alamun tabashi towel tabashi ya goge zufan dayakeyi fess sanan yatashi daga kujeran pecking Babanshi yayi yace "morning Dad" yama Mum dinshi dake kallonshi kaman zata cinyeshi yace "Good morning Mum" hararanshi tayi cikeda so tace "tell me ekaro, haba Tobi wai gudun yarenka kakeyi ne" komawa wajen zamanshi yayi batare daya kalli yayyin nashi ba yace "morning sis" ganin Babansu yasa suka amsashi a mutunce, coffee shi Mum tabashi sanan tadau plate daya tasamai two toast bread, fried sausage guda biyu, dakuma bake beans tana mikamai abin namata takaici tace "namiji daya kamata kai breakfast yanzu da strong amala ka wuni da karfi this ne this is your breakfast Tobi ko yayyinka mata basacin wanan" batare daya kallesu ba yace "bakiga yanda suke losing shape ba Mum, katin katin dasu sunmafi samarin su girma, niko aure zanyi bazan auri katuwar mace irinsu ba wlh, nafison mata kananu" narkamai muguyen harara sukayi ya dauke kai dudda iyayensu sunsan bai kyauta ba babu wanda yacemai uppan, Mum dinshi ya kalla yace "Mum put food for that boy" yanuna Fatima dahar lokacin ke kneeling akasa a falon, da sauri Taye tace "kataba ganin munci abinci tareda any worker gidan nan" batare daya kalleta ba yace "he is not just any worker, he is my Boy, Mummy" da sauri Maman shi tashiga zuba abinci kafin ran Tobi yabaci, hadaden fried rice tazuba mata da cikin da salad, dakuma shayi a kofi sanan takira Fatima dake kneeling awajen har lokacin tace "you" da sauri ta tashi tazo dinning din tazagaya ta wajen Mum, kasa kallon Mom tayi hannunta har rawa suke tamika ta karbi abincin sanan ahankali tace "thank you Ma" juyawa tayi takoma inda take Dami taja tsaki tamike tana korafi. "Sai Tobi yadinga cin karenshi babu babbaka akimai magana in mune ba'a kyalemu" "come back here" Mai Martaba yakirata ba wasa dawowa tayi ahankali taja kujeranta ta zauna yace "kin manta abinda nafadi jiya ko, Tobi is the King to be tun yanzu start getting use to anything he says happens, he says his errand boy should eat with us, he will eat with us, infact idan yacema yazo yazauna a dinning din yaci abinci damu zaizo, this is the strong last warning dazan bama dukanku duk randa an atom of disrespect yakara shiga between ku da Tobi saina mummunan bata muku rai" Mai Martaba yafadi babu wasa, Mum tace "thank you Honey, finally kafara gyarama yaranka zama" saida yacinye abincin shi tass sanan ya kalli Mai Martaba yace "Dad my phone i want to call Anty Ayo batazo jiyaba" da sauri Mum tace "kasan mai karamin ciki laulayi yataso mata ya sakan mata zazzabi takasa zuwa" shiru yayi duk yay wani irin hakan yasa Dad yace "common she will be fine" gyadamai kai yayi kawai sanan yatashi yawuce zai fita da sauri tabar abincin datakeci ta tashi tabishi da gudu duk suka bisu da kallo suna murmushi, flat dinshi yayi yabude kofa ya shiga tabishi ciki itama. Zama yay akan daya daga cikin lumtsatsun kujerun falon yadau remote dake kan kujeran yana kokarin kunna TV yana girgixa mata kafa batare daya kalletaba zuwa tayi ahankali ta tsugunna gabanshi kwancemai takalmin tayi tacire mai tareda socks din, kanta nakasa tace "nahada ma ruwan wanka"? Shiru yayi bai amsataba, takai kusan 5min tana jiran abinda xaice amman baice kalaba hakan yasa ta dauki takalman da safan ta wuce sama harta fara hawa stairs cikin wata kwantacciyan murya yace "the water shouldn't be too hot, just mild" juyowa tayi ta kalleshi ganin idanunshi nakan abinda yakeyi yasa tawuce kawai ta tafi sama, maida takalman inda suke tayi bayan ta goge kasan da jikin da rag sanan tafito ta shiga bathroom ruwan wankan tahadamai tana kallon yanda ruwan ke tashi da bubbles gawani irin kamshi saitaji inama ace itane zatai irin wankan nan na yan gayu, wasu towels taciromai tasamai brush kamandai najiya sanan takoma closet dinshi ta tsaya tana kallo dudda bai bata work routine na rana ba but tai shiru ta tsaya tana lissafi, yaje gudun safe, yadawo yay breakfast, yanzu zaisake wanka idan yafito tunda ba fita zaiyiba dan taji Mummy shi na cemai saiyayi sati bai fita ba yahuta sosai agida ya murmure, hakan yasa taciromai wani plain white V neck t shirt talura duk t-shirts dinshi masu V neck ne, yanada white color abubuwa dayawa kaman white fav color nashi ne. Taciromai wani 3 qauter na wando dazaikaimai gwuiwa yanada fadi green common flag kaman na sojoji, da sabon boxer dakuma mayyuka da turare da wani indoors slippers da jikinshi na nan kaman bargo tsabagen laushe sanan tafito falo taje tazube akan rug gaban kujeran dayake kwance yana kallo ahankali tace "all set, you can go in and shower now Sir" baice mata komiba kanta nakasa yakusan bata 15min sanan yamike tsaye, hannunta ta shiga wasa dashi batasan mesa duk inya mike saita dinga jin kanta restless ba, anatse tace "akwai wani abu dakakeso namaka" wucewa yayi abinshi yafara hawa stairs batare dayama kalli inda takeba, kaman bazai amsa ba dan hartama cire rai saikuma taji yace "Anything" shiru tayi tana tunani menene anything to itadai ta shiga uku, gashi Head Guard yace karya sake yay laifi, tabata sama da minti biyar tana tunani saikuma tai tunani ai hala yafito kwallo zaizo ya kalla so basically he needs abu dazaisa aciki yayta ci dazai keeping nashi company hakan yasa tawuce babban kitchen dinshi da babu abinda babu aciki kaman kitchen din mai mata, katoton freezer dake kwance a kitchen din tabude, ganin kayan abinci ne da fruits aciki yasa ta ciro fruits, watermelon, kiwi, green apples da grapes saikuma strawberry data gani shima sai kallonshi take bata tabashan strawberry ba saidai tagani awaya ahoto kaman taci daya amman bazata iyaba, wankesu tayi sanan ta dauki wuka ta shiga yayyanka su kan chopping board yan kananu gwanin ban sha'awa, saida tagama tass sanan tadauko wani farin glass bowl mai shegen kyau ta zubasu aciki tadauki tray mai kyau tadaura bowl na fruits din akai, sanan ta ijye spoon da fork agefe sabida ya zabi wanda yakeso tai jimmm tana kallon tray din, fruits din ba karamin haskaka bowl din da tray sukayi ba kagani ko bakajin sha bazama kasan lokacin dazaka farasha ba dan tamusu yanka mai kyau, sosai gabanta ya shiga fadi tadauki tray din tafito daga kitchen din ahankali tana tafiya, ganinshi tayi kwance kan kujeran ya kashe wutan falon yana kallon wrestling dakin yay duhu sai hasken TV dakuma sanyi da dakin yayi, kallo daya tamai tadauke kai yay kyau sosai kuma kayan data ciromai yasaka hakan yasa taji hankalinta ya kwanta, har gabanshi taje tai kneeling sanan tadauki wani small stool da ke gefunan kujerun dasuka zagaye falon ta ijiye agabanshi ta daura tray din akai bakinta har rawa rawa yake tace "I......uhm....I cut fruits for you Sir" ahankali takoma gefe ta jingina da kujera saikuma ta tuna yay wanka bari taje ta gyara bayin yasa ta mike tsaye ahankali tai hanyar stairs. "Who taught you how to work and even cut fruits"? Wanan karan batajuyo ba dan tasan kota juyo yana abinda yakeyine yake mata tambayan, yasa ahankali tace "My Mum taught me everything" sanan tawuce daki, bayin ta tattare tasake gyarawa sanan ta gyara closet din shima tagaji iya gajiya, sanan tafito tundaga stairs taganshi zaune rikeda bowl din yana shan fruits din ahankali da fork, hakanan taji abin yamata dadi karasawa tayi ta sauka kasa daidai yagama shan fruits din dayamai dadi sosai wanda yake mamaki maisa ma yasha tunda