← Book details Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 49

Sashe 9

Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Page.........8
................Har suka gama kar6ar luctures nasu duka iman bata cikin walwala, zata iya kuma rantsewa yau bata tsinci komaiba a darissan da aka koyar dasu.
Sukansu k'awayennata sun kasa gane kanta.
Tak'i ci tak'i sha bare walwala".
Ahaka suka dawo
aki tanata basarwa, suna kuma zuwa ta kwanta batareda tasake shiga harkar kowaba.
Suma k'awayennata saisuka
aga mata k'afa domin bata hutu na wucin gadi, tasamu damar cu
aya jiyanta da yau.
/^/
To shimadai a 6angaren doctor hakane, sai wajen gab da la'asar numfashinsa ya daidaita, zuwa wani kuma k'ank'anin lokaci yafarka.
Dr Nabeel dake gefensa yafara yimasa sannu.
Ya amsa cikin
aga kai domin bakinsa yay masa nauyin dabazai iya maganaba.
Da hannu yay masa nuni da ruwa alamar abashi.
Dr Nabeel yamik'e da sauri ya
aukko gorar ruwa ya 6alle murfin ya tsiyaya akofi.
Ya taimakama Dr Isma'il yatashi zaune ya jingina da gado, sanan ya kafa masa kofin ruwan abaki.
Saida yasha kusan rabi sanan ya janye bakinsa alamar ya k'oshi.
Dr Nabeel ya ajiye kofin yana k'ara yimasa sananu, ya ha
a masa shayi mai kauri wanda yasan sai sunyi dagama kafin yashashi, dan bayason cin abinci yanzu sosai.
Aii ko dak'yar yasha shayinnan, sanan yasha maganinsa yakoma ya kwanta.
Har tsawon kwana uku Dr Isma'il yana jinyar jiki data zuciya, sosai yay jinya akwana ukunnan.
Hakama gimbiyar tasa iman dukda bata kwanta ta ce, "batada lafiyaba jikinta da ayyukanta suna nuna alamar ciwo, danma tanada k'arfin hali da k'ok'arin 6oye damuwa, shiyyasa bakowane yake saurin gane matsalartaba kai tsaye.
Amma k'awayenta suna kula da ita suna kuma tayata addu'ar samun sauk'i a al'amuranta na jiya dayau, da gobenta.
Dr Nabeel yanason tanbayarsa miya faru amma yanajin tsoron dawo da hannun agogo baya dan haka saiya share kawai.
Bayan kamar minti talatain Dr Isma'il ya ce, "zaiyi sallah.
Abokina kabari zuwa anjima mana lokacin kak'ara samun k'arfin jikinka.
Zan iya Nabeel kaidai kaini bayi kawai.
Da taimakon Dr Nabeel yay alwala tareda rama dukkan sallolin da'ake binsa tundaga azuhur.
Reefat ta kalli xoxo dake zaune iman kuma tana kwance agefenta, ta ce, "kutashi ga abincin.
Xoxo ta ce, "sannunki da k'ok'ari, ALLAH bakiji irin yunwar danakejiba, iman tashi.
Iman ta
ago jajayen idanunta dasuka kumbura saboda kuka, tunda takwanta kuka take awajen tanayine ahankali kawai saboda kar k'awayenta suji hankalinsu yatashi.
Ahankali tafurta nak'oshi".
Daga xoxo har Reefat galala sukai suna kallonta, dan ayak'ininsu babu wadda tafi cancanta da cin abinci kamar iman, tun tee
in safe bata sake cin komaiba sai ruwa.
Xoxo ta karyar da muraya cikin sigar lallashi ta ce, "haba iman, yakamata kiyi hak'uri hakanan, ki maida komai ba komai ba, kada kiyima ALLAH Butulci gameda
unbin alkairai da ni'imomin daya azurtaki dasu.
Kiyarda da k'addara akan abinda yasamu rayuwar aurenki, dukda bamusan abinda yarabaki da Dr Isma'il ba, munada yak'inin K'ADDARACE, duk wani mahaluki yakalli kallon da Dr Isma'il yaki miki aranar yasan akwai tsantsar SO da k'aunarki kwance azuciyar sa.
Wlhy agaban idonmu aka tafi da doctor cikin mawuyacin hali, nasan kuma duk akankine yashiga wanan halin.
Ki daure kitashi ga abinci muci, insha ALLAHU munyi alk'awarin taimaka miki da iliminmu da k'arfinmu.
Ahankali iman ta tashi zaune domin maganganun xoxo sunyi tasiri azuciyarta, saidai kalmar shigar doctor cikin mawuyacin hali yak'ara sakata cikin ru
ani da firgici.
Jitake tamkar tayi tsuntsuwa taje inda yake dan ganin halin dayake ciki, to amma babu dama.
Su sukaita tursasata hartaci abincin ka
an sanan ta lalla6a tayi wanka tayi salloli ta kwanta
Su xoxo suna son acigaba damusu labari amma suna tausayin k'awar tasu da halin datake ciki a kwana kinnan.
Dole sukai mata uzuri kasancewarta 'yar adam azija, suma suka kwanta badan sunajin barciba, saidan taya k'awar tasu jimami da tunanin jiyanta da yau, dan gobenta gaibuce.
Dr Isma'il
Doctor ya tsura ma abokin nasa idanu, cikin karsashi da dadishewar murya ya ce, "Nabeel wai saiyaushe ne iman zata amince BAN SAKETA BA?.
shin haka zata cigaba da kasancewa da nauyin aurena akanta??, haka zata cigaba da barina kullum cikin AZUMI da bagenta?, tanisanta kanta dani, ta nisanta MUSAYEEF dani, alhalin yanzune nafi buk'atarsu akusadani.......
Wasu 'yan kwalla suka mak'ale masa akan gashin idonsa na k'asa.....yacigaba da fa
in, Nabeel inaga lokaci ka
an yaragemin a DUNIYA, domin SON iman
yakusa hana numfashina aiki cikin kwarewa.
Lokaci yayi dazanbarma IMAN duniya gaba
aya k'ila bayan raina ta sanar daku BAN SAKETA BA..........
hanunsa Nabeel ya damk'e cikin sigar lalashi ya ce, "haba abokina kadaina fa
ar wa
annan kalaman, kaifa MUSULMINE kuma mai ilimin addini dana zamani.
Nasan kasan k'addara da wanzuwarta da shu
ewarta, to inaso ka
auki wannan lamarin amatsayin JARABAWAR RAYUWARKU, na tabbata akwai wani k'ulli dabamu saniba.
Nayi imanai IMAN bazatace kasaketaba alhalin BAKA SAKETA BA, bazata nuna takardar nanba abisa k'arya koson rabuwa dakai.
Saidai abinda yake bani mamaki da
aure kai waye yayi irin rubutunka? wajen rubuta sakin iman, indai har yanda kake bani labari hakane tafaru to tabbas akwai ru
i da wanzuwar SABON AL'AMAREE a lamarinku.
Saidai babu abinda yagagari ubangijin al'arshi, dan haka mucigaba da tsananta addu'a insha ALLAHU komai yana daf dazu k'arshe, kuma ko waye asirinsa yana gab da tonuwa wlhy.
Dan haka inaso ka kwantar da hankalinka kodan gudun tashin ciwonka da wanzuwarsa, Nida kai duk munga JIYAN MU, MUNGA YAU, amma bamusan GOBENMU BA domin kasancewarta GAIBUNMU.
Musayeef kuwa kana zuwa ganinsa kana waya dashi aduk lokacin dakaso dan haka ka kwantar da hankalinka insha ALLAHU SAUDAT tana gab da dawowa FADARKA amatsayin SARAUNIYAR KA..
Dr Isma'il yasaki wani sassanyar murmushi tareda sauke ajiyar zuciya ahankali, to ALLAH ya tabbatar Nabeel, amma lamarin yana k'ara bani tsoro, atunanina nisanta kaina da iman zaisa randa tagani ta
okantu.
Amma kash ganina saiya sakata acikin ru
ani da shiga uku, Nabeel inason Saudat wlhy sosai, zan iya cewa babu wani mahaluki daya ta6a son wata kamar ni.
Asanadin iman nakamu da ciwon ZUCIYA da hawan jini, amma kash takasa fahimtata, takasa yimin uzuri, kodayake batada laifi itama tana cikin ru
anine kawai.
Hakane abokina, iman tana cikin ru
ani wlhy.
Saidai kawai mucigaba da barma ''UBANGIJI "komai dominshi yanasane da shiga da fitar kowa, kuma shine masanin gaibu.
Hakane, ALLAH yasa mu dace to.
Haka Nabeel yayta kwantarma Isma'il da hankali harya samu 'yar nutsuwa, yakira yayansa suka gaisa harda Deexerh da marwan, dakuma mama da maman su deexerh, da aunty.

WASHE GARI.
duka 6angarorin biyu sun tashi sukuku, gakuma kowa yatashi da uziri, iman tatashi da uzirin text.
Isma'il yatashi da uzirin aiki, an turasu kwantar dawata tarzoma a RIVERS STATE, dan kawai bashida ikon k'in zuwane amma daba inda zaije, sauk'insama harda Nabeel a tawagar tasu dan haka damuwar tasa tayi sauk'i.

Babu laifi iman ma ta
an saki jikinta dan yau harta iya rubuta wani abu a text
Su Reefat sunji da
in sakin jikinta sosai, harma a fuskarsu sun nuna.
Iman tana k'aunar k'awayen nata, dan duk wanda yadace da k'awaye irin xoxo da Reefat yagama dacewa, bakuma zai ta6a yima k'awa kallon baibaiba.
Dahaka suka rarrafa zuwa
aki agjiye.
Amma wanan bai hanasu sonjin labariba kasancewar yau iman adaidai take sa6anin jiya da shekaran jiya data shiga cikin ru
in zuciya dana jiki.
To itamadai yau harga ALLAH tayi niyyar cigaba dabasu kabarin dan haka suna gama komai suka zauna.
LABAREE.
.......Nakai tsawon minti talatin dashiga
akin banji motsin kowaba, sai zuwa wani
an lokaci naji ana buga k'ofar ahnkali, tuni jikina yahau 6ari da 6aran6arama, cikin rawar murya na ce, "waye......?
Doctor ya ce, "kibu
e kinyi ba k'i.
Da farko ban yardaba, dan azatona wayau zayimin, amma saina rink'ajin maganar mutane sama2, jiki babu k'wari na sakko daga gadon nabu
e k'ofa.
Babu doctor awajen dan haka na k'arfafa jikina dankarsu zargi wani abu.
Nazo na gaidasu, suka amsa cikin fara'a da bina da kallo.
Matane dayawa yara da dattija da 'yammata, da alamadai danginsu doctorne.
Babu da
ewa doctor yafito daga
akinsa, ya zauna kan hannun kujera kusada wata tsohuwa amma ba tukuf ba.
Ya ce, "Saudat 'yan sakoto ne dangin mahaifinmu yanzu zasu tafi shine sukazo miki sallama.
Kaina a k'asa na ce, "sanunuku, suka ce yauwa amaryarmu.
Daganan ban sake furta komaiba kasancewar inajin kunyarsu dashi kansa doctor
Sun
an ta6a hira da doctor sanan suka mik'e, tareda yimin sallama da fatan dawowarsu suna wata shekarar.
Nidai bance komaiba sai doctor daya ce, "ALLAH ya tabbatar.
Bayan tafiyar 'yan sokoto saiga deexerh da Marwan wa
anda dama can nasansu ahoto, saidai yauce rana ta farko damuka ha
Na tarbesu da murna dan deexerh sa'a tace, shikuma marwan nagirmesa, suma sai fariciki suke daganina, saidai bansan daliliba.
Na kawo musu cincin muka zauna muna hira.
Ahaka doctor yashigo yasamemu, cikin farinciki suka tarbosa suna fa
in oyoyo uncle.
Shima yataresu da murna, yarana ina kuka shigane haka??, muna nan uncle, kawaidai gajiyar bikice.
Yay dariya kokuma ganin bak'iba.
Suma dariyar sukayi suna fa
in dama wanan
Nakula doctor yana matuk'ar son deexerh da marwan, sunkuma shak'u sosai dan kusan a 6angarena suka wuni ranar sai nan nan yake dasu kamar wasu yaran goye.
Washe gari 'yan jalingo suka tafi suma bayan sun shigo har 6angarena suma, tundaga randa aka kawoni bansake zuwa 6angaren mamaba bamma gantaba.
Wanan yasa nayima doctor tsogumi, ya ce, "nayi hakuri saboda akwai bak'i a 6angarentane amma insha ALLAHU yau zanje.
''Na ce, "to shikenan..........
Chapter 9 · 0% Book details