Sashe 17
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kammala linkewa na hawo gadon na kwanta acan nesa dashi kamar yanda na saba. Shima saiya gyara filo ya kwanta a k'arshen gadon. Shiru zuwa wani lokaci, ni ina addu'ar barci, shi yana tunanin ta ina zai fara, nagama shafa addu'ata tareda gyara kwanciya ina fa in saida safe doctor, mai makon ya amsa mini kamar yanda yasaba saiya jehomini tambaya. Iman! na tambayeki wani abu?. Na an waigo da fuskata na ce, "eh tambayeni". Ya anja numfashi yana matsowa tsakkiyar gadon, ya ce, "miyasa ni baki shafa min addu'arki??. Nayi shiru ian tunanin amsar dazan bashi. Ya ce, "kinyi barci?." A'a nafa Okey ina saurarenki!. Na ce, "babu komai, amma aii ina tofawa ko ina na kusurwar akinnan, hakane yafa a a sark'e. Tokuma miyasa bakison kwanciya kusada ni?. A wanan karon saida na kalleshi muka ha a ido kasancewar akwai wadatar hasken fitila, na an kauda idona daga kansa, na ce, "saboda kai namijine, nikuma mace. Murmushi yayi, saboda yaga amfara zuwa wajen, ya gyara kwanciya yana fa in amma aini mijinkine ko?. Na ce, "eh." Ya ce, "masha ALLAHU." To zoki shafa min addu'ar. Dukda ina jin kunyarsa hakan bai hanani amsawaba, saboda yauda kullum, sabo da soyayyarsa sun k'ara tasiri acikin zuciyata fiye da tunanin mai karatu. Koda nazo daf dashi sainace to kashe fitilar. 'Yar dariya yayi, saboda mi?, sai ankashe fitila?. Na ce, "inajin kunya. To sarkin kunya nakshe azo amin, yafa a yana kashe fitilar gefen gadon. Na matso kusada shi sosai, dukda yakashe fitilar sai nake gani tamkar yana kallona, dan haka na rintse idanuna sannan nakai hannuna ajikinsa ina shafa masa addu'ar. Wadda shikuma yakejinta tamkar tafiyar tsutsa nake masa, ban ankaraba sainajini kwance a faffa an k'irjinsa..........dan ALLAH basaina fa aba abarshi haka, iman tafa a tana kallon fuskar Reefat da miss xoxo. Tab!!, suka fa a atare, wlhy babu aga k'afa sai an fa a mana komai. Iman tashiga lalla6arsu amma sukace basu yardaba saita fa a, basa son kwange. Babu yanda zatayi dole taci gaba, tunda alk'awari ta auka musu. ........'yar rungumenin daya sabayi yasa banji komai arainaba, bankuma kawo komaiba, saima k'ara nutsa kaina danake cikin k'irjinsa ina shak'ar dadda an k'amshinsa, turarurrukan doctor sun kama jikinsa sosai wanan yasa duk motsin dayayi sai k'amshinsa ya baza waje. Nashagala da shak'ar k'amshin sai naji hannunsa wata tashar daban, na ago da zummar kwace kaina amma ina saiya k'ara matseni gam, cikin muryar mai fara shirin kuka na ce, "doctor pls kasakeni, muryarsa naji cikin kunnina yana fa in nutsu my saudat, zan ansha k'amshinkine. Yanda yake maganar hannunsa kuma nacigaba da shafa inda tunanina baita6a kaiwa doctor zai ta6aminba, sai jikina yakama rawa, na fara kuka, bakina ya laluba ya ha e danasa. Tuni labari ya sauya salon tafiya, doctor yanata k'ok'arin kaiwa inda yake kwa ayin zuwa, nikam tuni kuka yaci k'arfina, amma doctor yakasa control in kansa domin lallashina. Hummm! aranardai doctor bai barniba saida ya maidani cikakkiyar mace, saidai nasha matuk'ar wahala, nayi kuka harna rasa hawaye, har sumar wucin gadi nayi. Shima kansa yasha bak'ar wahala, saidai yau in yanajinta rana tadaban agareshi, har yarasa irin addu'ar dazaiyimin awanan lokacin, yana gefe yana maida numfashi, yayinda nikam naketa kuka mara sauti, saidai hawaye daketa zurara a kumatuna. Bayan kamar minti 15 yaja jiki kusadani, sosai ya ringumeni, nikan atunani zai k'arane dan haka na ru e dabashi hak'u cikin magiya da dashashshiyar muryata. Yanda narikice masa saina bashi tausayi, ya janye jikinsa yana fa in sorry iman babu abinda zan sake miki, nima ina tausayinki. Mik'ewa yayi ya kunna fitilar akin, wata leda yabu e yafiddo da magunguna kala2, wannan ya tabbatarmin da dama yashirya zuwan wanan rana kenan. Dakansa yayimin wanka ya sakani aruwan umi, har sanan ban daina kukakaba, shima yanata aikin lallashina, bayan an kammala wankan yasani nayi wankan tsarki sanan ya na oni kamar wata jinjira yadire saman kujera, kasancewar gadon duk ya6aci da jini, saida ya cire zanin gadon ya juya katifar, yasake shimfi a wani sananan ya maidani saman gado. Madara yabani nasha ka an, dan bana sha'awar komai asanan, bai takuraniba ya bani magani nasha, yamatseni yamin allura. Yasha raki kafin barci ya saceni. Ya tsuramin ido tareda sauke wata nannauyar ajiyar zuciya, fuskarsa cike da murmushi mai k'ayatarwa, acan k'asan zuciyarsa kuwa sai kwararamin addu'oi yake na musamman. Wanda ballagazar mace bata samun irinta. Jiyake kamar shi ka ai ALLAH yayma wanan gatan na samun nutsatstsiyar mace, nagartacciya, kamila, ahankali yake shafa kaina yanata murmushi abinsa, aii dolene yayta godiyar ubangiji shikam daganan har wayewar gari, bargo yaja ya k'ara lullu6eni sosai saboda sanyin fanka, nikam bammasan yanayiba, inata barcina. yamik'e shima zuwa bayi domin gyara jikinsa. Yana fitowa yafara jera nafilfili da mik'a godiyarsa ga sarkin sarakuna, shugaban talikai, har k'arfe uku sanan yahawo gadon tareda rungumeni tamkar za'a kwace masani, cikin nisha i barci yay awon gaba dashi. Da asuba yarigani tashi, dan haka bai tadaniba yay alwala suka tafi masallaci shida yayansa da marwan. Shidai yayansa sai kallonsa yake cikin mamaki, dan ganin yanda gaba a ayyukansa ke nuna kasancewarsa cikin farinciki, saboda marwan kawai yakasa tambayarsa harsuka idar da sallah suka fito. Koda suka shigo gida sai marwan yawuce 6angaren mama, to anan yayansa yasamu damar tambayarsa ko lafiya?. Yayi murmushi yana sosa tsakkiyar kansa, babu komai yayana mikaganine?. Yaya ya an tsura masa ido yana murnushi, ban yardaba auta akwai labari atareda kai gsky, gaba aya ayyukanka suna nuna alamomin farinciki atareda kai. Nanma murmushi yayi yana an duk'ar da kai, yayansa yay dariya shikenan tunda ba'aso nasani, k'iladai k'anwatace tajagoranci farincikin, ALLAH yak'ara baku zaman lafiya. "Amin doctor yafa a yana 'yar dariya cike da kunya. Kafa arsa yayansa ya an buga yana dariya shima, daganan kowa yanufi 6angarensa. Har zuwa sanan ban tashiba inata barcina, doctor yazauna gefen gadon saitin fuskata yana murmushi, ahankali ya janye bargon danake k'udundune aciki, ya rankwafo ya sumbaci kumatuna, saikuma yakoma shafa kaina ahankali. Na bu e idanuna dasuka an kumbura saboda kuka saikuma na maida na lumshe, cikin muryarsa mai da i ya ce, my saudat adaure atashi ko?, yafa a yana anjan hancina. Nakuma bu e jajayen idona na waresu akansa, kallo aya namasa na rufe fuskata da hannayena, yayi murmushi mai sauti tareda yaye bargon gaba aya, har yanzu idanuna arufe suke, dan haka ya aukeni gaba aya zuwa bayi. Da sauri nabu e idanuna danjin ansakani aruwan umi, narik'eshi da sauri da zummar tashi, amma saiya yimini k'yak'yk'yawan rik'o. Ashagwa6e nafara fa in ruwan da zafi doctor!. Cikin sigar lallashi yake ya ce, "sorry my iman, kinga idan baki shiga ruwan zafinnanba sosai gurin zai ringa miki ciwo, kidaure kinji jarumata, hakadai yaytamin kalamai masu da i har ruwan ya huce. Yamin wanka, na auro alwala muka fito. Ya akkomin zanin sallata da hijjab, yashinfi amin sallaya nayi sallah, ina idarwa na kwanta akan sallayar na hau barci, shikuma yana bayi yana auraye zanin gadommu daya jik'a jiya da daddare. Cak ya aukeni yamaida saman gado, yarungumeni muka koma barci. _*9:30 am*_ Sai k'arfe tara muka farka, konace bugun k'ofa ya tadamu, doctor yatashi da k'yar yaje yabu e k'ofar, aunty sadiya ce, bata jira wani abuba tadanno kai cikin falon, yabita da kallo tareda fa in lafiya kuwa?, wani kallo tasakar masa mai tattare da abubuwa masu tarin yawa, ya an kauda kai daga kallonta. Ta ce, "kalli agogo isma'il k'arfe tara da rabi baku tashiba kaida matarka, kunbarmu munata jiranku ayi break. an k'aramin tsaki yaja tareda nufo akina, saida yaje bakin k'ofa sanan ya ce, "kije muna zuwa, baijira amsartaba yashigo akina ya murza key. Jitayi kamar yadaka mata kulki akai, tacije le6e tana ballama akin harara sanan tafice tana k'unk'uni. Shikam yak'araso gaban gadon yatadani, dak'yar na iya tashi ina kare fuska nashige bayi, yakula kamar tafiyata ta an canja, dan haka yabiyoni yana fa in nak'ara shiga ruwan zafi, to na amsa masa akunyace. Shima akinsa yanufa domin yin wanka. Cikin 'yan mintuna muka shirya muduka, ina k'ok'arin fitowa yana k'ok'arin shigowa mukayi karo. Ya rungumoni da sauri yana fa in sorry dan na an bige kaina ajikinsa, na lumshe idanuna saboda k'amshin turarensa dana shak'a. Ya ce, "harkin shirya?, kai kawai na aga masa ina an murmushi, na ce, "ina kwana?, lfy lau tawan, yajikinki??, ahankali nafurta lafiyata k'alau nikam, ya ce, "ko?. Na aga kai batarda nayi maganaba, shima 'yar dariya yayi yakama hannuna muka fice zuwa 6angaren mama. Da sallama muka shiga, kowa ya hallara muka ai ake jira, muka gaida mama da yaya, na gaida aunty, su deexerh ma muka gaisa bayan sun gaida uncle insu, na kalli kujerar danake zama yau Raihan ta zauna. Deexerh tasan wani k'ulline kawai, dan haka tamik'e akan tata takoma kusada aunty inda yakamata Raihan ta zauna, dama kujerarta kusada doctor take, nida ita muke sakashi tsakkiya, koda tatashi sai muka zauna, doctor yazauna inada deexerh ta tashi, nikuma nazauna kujerar dayake zama. Muka fara break, babu abinda kakeji saik'arar cokali da filet, mamadai sai kallona take, dan takula banida walwala ga idanuna sun an kumbura da kuma ja. Nidai akunyace nakecin abincin dan gani nake kamar kowa yasan halin danake ciki, munha a ido da aunty yafi ak'irga tana hararata, nikam ko kallo bata isheniba wlhy, dan inada uzuri mai yawa agabana. Bayan mun kammala mama takasa hakuri ta ce, "iman kobakida lafiyane??. Cikin rawar baki nabu e baki zanyi magana, idanuna kuma akan doctor, shima kallona yake, ganin kamar zan 6aro masa aiki, yay saurin cewa mama kantane yake ciwo tunjiya da daddare. Mama ta ce, "ayya sannu kinji iyata, auta tasha magani dai ko??, da sauri ya ce, "eh mama tasha, yanzuma idan munje zata k'ara sha. Yayansa dai dariya kawai yayi, dan tuni ya harbo jirgin k'anin nasa, amma dukda haka saida yaymin sanu, da kuma nuna tausayinsa akaina, hakama aunty ta gane komai dan haka adak'ile tamin sannu, Raihan ma dai dan dole ta ce, "sannu. Marwan kuwa da deexerh sun nuna tausayinsu sosai, marwan harda fa in aunty bari naje nasamo miki kayan jinya, gasassar kaza kikeso ko mi??, gaba aya akasa dariya afalon amma banda aunty, doctor ya ce, "lalai my son yau momy tazama abokiyar