← Book details Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 49

Sashe 41

Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Marwan yabata d'aya a d'aya kuncin, dukanta zasu farayi Yaya hace karsu daketa, Dr isma'il ya ce, " Yaya wlhy kabarsu su zaneta aii ita tajama kanta, kuma nidai gsky Yaya ayau zan saki jahilar nan, wlhy bazan iya jurewaba, kije na sakeki saki uku!!!!. Wani ihu ta buga tareda rik'e kafafun doctor tana kuka, Dan Girman ALLAH ya isma'il kamin rai narantse da ALLAH bazan sakeba, wlhy aunty CE tasakani. Yaya yay murmushi itama aii bazata tsallakeba, kema kibita na sakeki saki uku kema, saikuma kuje wani gidan. Wlhy kummin daidai 'ya'yana ALLAH yay muku albarka, zama da wad'annan yaran aii masifa CE, mamace mai wanan maganar. Dr isma'il ya ce, "aii wlhy mama banda Abba dakansa yafad'a mana iyayen yarannan 'yan uwansane nikam danace suba jininmu bane, tsinannu gadon tsiya gadon jaraba, wlhy minti talatin nabaku kubar gidanan. Raihan da aunty kuka suke suna rok'on ayi hak'uri wlhy bazasu sakeba sunyi nadama. Deexer da marwan suka kalli juna suka shek'e da dariya suka fice. d'akunan su Raihan sukaje suka ringa Watso musu kayansu waje, duk abinda sukasan na kud'ine sun d'aukeshi Dan iyayensu suka siya, daga aunty har Raihan babu wacce aka kawo dako kofi daga gidansu, duksu yayane sukai musu kayan d'aki. Kafin su fito duk su dee.... Sungama Watson Musu kaya waje, haka suka Shiga tattarawa suna kuka, Yaya yabasu kud'i ga kud'in mota nan sai abi wani sarkin. Har k'ofar gida su dee.... Suka rakosu 'yan unguwar sai fitowa suke kallonsu, wasu sai tsine musu suke wasukam suna shima su Yaya albarka, Dan Ansan mugun halin su auntyn a unguwar. Kowa baya jin tausayinsu bare goyen baya. *_(ni bilyn Abdul na ce, "tsuntsun dayaja ruwa shi ruwa kan doka Raihan da aunty)_*...............
Chapter 41 · 0% Book details