Sashe 10
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Page ......9
.............Yau 6angaren mama mukaje cin abinci sa6anin da damukeci a 6angaren yayansa.
Muka shiga da sallama.
Tana zaune akujera mai zaman mutum biyu, k'yak'yk'yawace itama fara tas, tana matuk'ar kama dasu doctor, idan bama kasaniba saikace itace ta haifesu.
cikin fara'a ta
ago tana amsa mana sallamar, ta
ora dafa
in lale da
iyata, zonan kinji.
Cikin jin kunya nak'arasa wajenta, kusada k'afafunta nazauna, na ce, "ina yini?.
Ta amsa da lafiya lauw
iyata ya bak'unta?".
Nayi murmushi batareda na amsaba, suma sauran suka gaisheta.
Bayan an gama gaishe gaishe muka ci abincin rana anan, sanan muka dawo falon aka sake zama.
Doctor ya ce, "Saudat".
Na ce, "Na'am".
Ya gyara murya to kinga family
ina kamar yanda na sanar dake abaya, kuma kema yanzu kinzama 'yar cikin wannan family
Da farkodai ga mahaifiyarmu wadda muke kiranta mama, ya nunan yayansa wanan kuma shine yayana Mansur, muna kiransa yaya, wanan itace matarsa ina kiranta aunty, yanuna matarnan dabatiminba.
Yacigaba wa
anan kuma sune yaranmu Hadeeza da Marwan.
Dan haka ina rok'onki ki girmama family
ina kamar yanda kike girmama naki, gaba
aya family
ina suna sonki suna farincikin kasancewarki acikinmu.
Kaina yana k'asa na ce, "insha ALLAHU zaka sameni yanda kake buk'ata, kuma nima inason family
ina nabiyu, nayi alk'awarin zan zauna da kowa lafiya, kuma ina matuk'ar farincikin kasancewa daku nima.
Ya ce, "to Alhmdllh".
Nakula dukansu maganata ta burgesu, musamman dasukemin kallon k'aramar yarinya mara wayau, amma sai sukaji zance ra
am kamar wata babar mace.
Mama ta ce, "mungode
iyata ALLAH yay miki albarka kinji, yakuma bamu zaman lafiya da zuri'a
ayyiba.
" Duk suka amsa da amin".
Amma bandani.
Yaya ya ce, "to aini duk abinda zance kunriga kun fa
a, saidai na ce, "ALLAH yabamu zaman lafiya.
Nanma akace amin".
Aunty kam batace komaiba, da doctor ya ce, "auntynafa mizakice??.
Ta ce, "a'a ni banida abin fa
a, wanda kuka fa
a yawadatar.
Nakula kamar maganar bataima kowa da
iba, musamman yaya, deexerh ma baki naga ta ta6e tareda gallama aunty harara.
Daganan hira aka cigaba dayi, wadda suka
ai suke abinsu bandani, itama auntyn saita gadama take saka baki.
Mun
an da
e muna hira daga baya suka tafi sallar la'asar, nima muka tafi 6angarena nida deexerh.
Inason deexerh kasancewarta k'yak'yk'ya nutsatstsiya, gata alamunta suna nuna mai hak'urice da kawauci.
Muna idar da sallah muka dawo falo domin yin kallo, muna nan zaune doctor yadawo, yashigo da sallama muka amsa.
Kusadani ya zauna yana fa
in kundaiyi sallar ko?.
Atare muka amsa da eh munyi.
Ya ce, "masha ALLHU".
Namik'e nakawo masa ruwansha, cikin murmushi yakar6a yana fa
in ALLAH yay miki albarka.
Na ce, "amin ngd".
Deexerh ta shagwa6e fuska, uncle anbamu aikifa tun wancan satin, kuma gobe idan ALLAH yakaimu za'a amsa, nikam nakasa yin nawa.
Dictor ya ce, "haba my daughter ke
in aiba abinda zai gagareki saboda nasan kwakwalwarki akwai jaa.
ALLAH uncle bawasa nakeba.
Okey, tojeki
akko nagani.
Da gudu tafice daga falon, yayinda shikuma yadawo kujerar dana koma, yazauna kusadani tareda rungumoni zuwa jikinsa.
Ina masifar son turaren doctor dan haka nak'ara kwantar da kaina ajikinsa ina shak'a.
Shikuma yasake nutsani sosai a jikinsa, ahankali yafurta my iman ina k'yaunarki dayawa wlhy.
Nima na ce, "ina k'yaunarka doctor.
Da sauri ya
ago fuskata yana kallo, yak'ara k'ank'ance idanunsa yana k'aremin kallo kasa2, da gsky Imaniiii!!!??.
Yanda yaja sunan nawa saida tsigar jikina tatashi.
Na
aga kai ahankali".
Yasaki k'ayataccen murmushi, ashe yau zaki amince mukwana gado
aya kenan?, saboda na nuna miki tsantsar k'aunarki dake kwance acikin jinina da zuciyata.
Ka
an na
ago ina kallonsa, na maida kaina da sauri dan ganin ya kafamamin idanunsa......ahankali ya matso da fuskarsa kusada tawa danufin bani sumba sai deexerh tashigo
akin.
Yay saurin janye fuskarsa yana 'yan kame2 narashin gsky, yabani dariya amma saina gimtse nima nayi saurin tashi daga kujerar na canja wata.
Deexerh tak'araso kusada shi ta zauna ta bashi littafin nata.
Kar6a yayi yana satar kallona, nikam kaina yana k'asa.
Bayan yagama dubawa ya ce, "my dee....bari nagaya miki kiringa rubutawa, babu musu deexerh tayarda dan kwakwalwar tata tanaja yanda yakamata.
Ina zaune ina kallonsu yana fa
a mata tana rubutawa har suka gama, yakar6a yagyara mata inda batayi daidaiba.
Ya ce, "wai ina Marwan?."
Deexerh ta ce, "yana
akin mama uncle barci yakeyi.
Barci da yammarnan haka?.
aga kai alamar eh.
Baice komaiba yamik'e yashige
akinsa, mukuma muka cigaba da kallo.
Haka rayuwar take tafiya, ina gidansu doctor amatsayin amarya amma ta nesa, dan babu wata alak'a dake tsakanina dashi.
Har yanzu bana shiga kicin aunty take mana girkin gidan itada 'yan aiki.
Komai na rayuwar gidan yana tafiya yanda yakamata, saidai matsala
aya nake fuskanta itace auntynsa, nakula ko ka
an bata sona agidan, tana nunamin abubuwa dayawa kawaidai ina sharewane.
Kuma banta6a fa
ama kowaba, dan ba itabace agabana.
Ana cikin haka kiran gaggawa yasamu doctor awajen aikinsa, dan haka yashirya yatafi badan yasoba.
Ranar dazai tafi harda kuka nayi kashir6an mama na lallashina.
Bayanda zanyi dole na hak'ura, deexerh tacigaba da tayani kwana, kodayaushe muna tare, dan haka shak'uwa ta musamman tashiga tsakanina da ita.
Kullum kuma sai munyi hira da dictor ta waya indai yasamu lokaci kunsan soja sai ahankali.
Wani abin mamaki shine tunda nazo gidan banyi al'adaba, dan haka babu zancen ciwon mara.
Hakan yayimin da
i, duk wata kuma sai doctor yatanbayeni, cikin jin kunya nake cemasa banyiba.
Ana haka doctor yadawo a safiyar wata juma'a.
Babu wanda yafa
ama zaizo saidai muka gansa kawai, munyi farinciki sosai da ganinsa dan watansa na uku kenan da tafiya.
A6angaren mama ya ara sauka.
Sai bina da kallo yake cikin mamaki dan ganin nayi k'iba kai harma da k'ara tsawo.
Nikam duk kunya ta dabaibayeni dan ganin irin mayen kallon da yake bina dashi ko kunyar mama bayaji bare aunty..
Bayan angama gaishe2, yaci abinci yak'oshi, sannan yamik'e yana fa
in mama bari naje nayi wanka na huta kafin lokacin masallaci.
Mama ta ce, "to auta afito lafiya.
Aunty ta ce, "nibazakamin sallamaba kenan, ko kallonta baiyiba yafice daga falon mama yana fa
in ke asuwa kuma?.
Dukda ta dake nasan maganarsa ta 6ata mata rai.
Mama ta kalleni iman tashi kije wajen mijinki mana.
Akunyace namik'e nafice, dan dama kunyartace ta hanani bin bayansa.
Kutashi muyi sallah ko sisters.
Xoxo da Reefat suka mik'e kowa baiso aka katse labarinba.
Amma damun idar da sallah zakicigaba ko??, xoxo tafa
a tana bin iman da kallo.
Insha ALLAHU my hafsy zan cigaba damun idar..................
Am busy
Luv u oll my fan's
((S))......2017
Battery low
[8/6, 6:00 PM] mrs bilkisu: *_________________________________*
*BAN SAKETA BA*
*__________________________________*
*NA*
*BILKEESA IBRAHEEM*
*{bilyn Abdul}*
*___________________________________*
https://mrsbilkisa.blogspot.com
_Sadaukarwa_~*ya Abdul {city phone's}*
*MIYA KAMATA NAYI??.*
_amatsayina na *MUSLIMI* baidace daniba nashagala da duniya da abinda kecikinta, a *DUNIYA* ake neman lahira, to tayaya zan nemi tawa_ *LAHIRAR?*.
_mun shagala aduniya, kalon *FILM* karatun *NOVELS* awaya zuwa *biki*.......da sauransu sunsa mata dayawa mantawa da zan *MUTU* na riski *"UBANGIJINA"* ya salam, 'yar uwa ringa tunawa da mutuwa mai zuwa babu
an aike, ringa tunawa da *sallah* ringa nafila, zikiri akowace rana, karkibari nisha
in duniya yasaki dana sani awata rana mai cike da *hargitsi,* tsarama kanki lokaci yanda ke da mijinki da 'ya'yanku zaku amfana, a duniyarku da lahirarku, duk wanda yay asarar *aljanna* amatsyinsa na *musulmi* to dolene atayashi kuka da jaje_.
_muha
u agaba domin jin yanda yakamata ki tsara_ *Duniyarki 'yar uwata*_domin keda *zuri'arki*ku amfana_ *a lahirarku*
*ALLAH yasa mugane*.
~page.......~1
*............*da sallam nashiga falon babu kowa alamun *doctor* yana cikin _bedroom_ kenan.
Dukda inajin kunya wannan bai hanani nufar
akinba, nashiga da _sallama_.
Yana tsaye atsakiyar
akin yana k'ok'arin cire kayansa, yajuyo ahankali yana kallona, nikam nayi k'asa da kai saboda kunyarsa danakeji.
Yasaki _murmushi_ mai k'yatarwa, ahankali ya ce, " *my iman* k'araso mana.
Nak'ara k'asa da kai saboda kunya, na ce, "bari naje falo idan kagama saina dawo, wlhy bammasan kana shirin wanka bane.
Takowa yayi cikin takun k'asaita har inda nake tsaye.
Nikam jinake tamkar na zura da gudu, amma babu dama.......kusantowarsa gareni tasa na
ago da sauri muka ha
a ido.
Nai saurin maida kaina k'asa.
Baice min komaiba sai kama hannuna dayayi muka k'arasa cikin
akin sosai.
Ya zaunar dani abakin gado sanan yacigaba da cire kayansa.
Araina na ce, "waishi doctor baisan inajin kunyarsa bane?.
Ina nan zaune harya gama cire kayansa, ya k'araso yazauna kusa dani dagashi sai gajeren wando.
Ya
an rungumoni jikinsa yana magana ahankali tamkar mai ra
a ko baisan tada yaro mai barci.
_farin cikina abar alfaharina, har yanzu kunyar tawa bata k'arebane?_.
Maimakon nabashi amsar tambayarsa sainace kadawo lafiya?.
Yakama hannuna danake wasa dashi ya
an matsa, na
ago da sauri ina kallonsa dan naji zafi.
*Ya
aga min gira*
Miyasa baki bani amsar tambayataba??, saikika sakko taki tambayar??.
Nayi murmushi wanda yakeso yaga nakasance akoda yaushe inayi, amma ina ni
in _muskilancina_ bazai barniba.
To kayi hak'uri nafa
a atak'aice.
To nahak'ura *saudat* nasameku lafiya?.
Lafiya k'alau.
Ya aiki?.
Aiki *Alhmdllh* saidai kewarki da begenki sunta addabata musamman alokacin barci.
Ban bashi amsabama yanzu.
Ganin haka yasa yasake matseni sosai ajikinsa, saikuma nafara masa rawar jiki, nakan bashi mamaki idan yaga nashiga wani hali alokacin daya ha
ani da jikinsa, amma saiya basar.
Yamik'e tareda mik'ar dani tsaye, zomuje ki ha
amin ruwan wanka.