← Book details Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 49

Sashe 15

Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

..................iman tacigaba da fa
in, koda yazame tawul
in sainayi saurin bu
e idanuna, ganina zir yasa na ranta cikin na kare zan shige bayi, taku
aya ya damk'oni.
Tuni jikina yafara 6ari dan haka nasa masa kuka, sakina yayi yana fa
in sorry my iman jekiyi wankanki.......aii kafin yagama fa
a nakai cikin bayin.
Ya zauna bakin gado yana fidda huci, idanunsa sunyi jajur, yasan iman tabbas yarinyace, amma zata iya
aukar nauyinsa, saidai yakula yarinyar tanada tsoro sosai, baisan yanda za'ayi ta fahimcesaba, gashi bayason binta da k'arfi, yafison komai ya wakana cikin ilimi da fahimtar juna.
Wato da yardarta kenan.
Tuni nagama wanka amma nakasa fitowa saboda kunya, ina bayi da tunanin yanda za'ayi na fito sainaji maganar deexerh tana kwala kiran uncle!.
Ya ce, "baby shigo ganinan, da
an k'arfi yafa
a yanda zataji.
Tashigo da sallama, yatashi zaune yana fa
in harkun dawo?, ta zauna kusadashi tana dariya eh uncle, ashe kadawo daga kasuwar?.
Nadawo tuni, kinsan banason hayaniya.
Tayi dariya akaro nabiyu, wlhy rayuwarka tana burgeni uncle, shiyyasa kullum nake burin nayi koyi dakai, amma bakina baya iya shiru bansan miya saba.

an murmushi yayi yana kallonta, to kizo nakoya miki.
Ta ce, "da gsk uncle."
Kai ya jinjina mata yana lumshe idanunsa.......kafin tabashi amsa Raihan tashigo
akin.
Suduka suka amsa, saidai gogan kamar baiyi maraba da zuwan nataba, gefensa itama ta zauna suka sakashi tsakkiya itada deexerh, sai kawai ya haye gadon sosai ya kwantan.
Raihan tabishi da kallo dan tasan saboda ita yayi haka, suka ha
a ido ya kauda kai, itakuma taja ajiyar zuciya, deexerh ta ta6e baki tana mik'ewa, uncle wai ina my aunty??.
Muryarsa a
arare ya ce, "tana bayi wanka take.
Mik'ewa tayi tanufo k'ofar bayin tana kwankwasawa, da kiran aunty!!.
Nayi gyaran murya dan babu damar magana abayi.
Ta ce, "wai wanka kikeyi??.
Ka
an na bu
e k'ofar nalek'o tunda ta juyawa gadon baya, dan haka bazanga su doctor ba suma bazasu ganniba.
Na ce, "dee.... kun dawo?.
Kai ta
aga mini alamar eh, tabini da kallo wai bazaki fitobane??, zan fito mana amma
akkomin zani da hijjabi a duriwa.
Dariya tayi kai aunty kincika kunya, na ce, "babu komai nidai bani kawai.
Babu da
ewa takawo min zani da hijjab, lokacin doctor da Raihan sun fice, abin ya6atama deexerh rai sosai, dan haka tana bani zanin tarufa musu baya.
Nikam dabansan wainar da ake toyawaba nafito nahau shirina.
Adurkushe deexerh ta tarar da Raihan gaban doctor; da alama rok'onsa takeyi kokuma wani abun daban, shikuma ya
an kauda kai gefe fuskarsa babu yabo babu fallasa.
Tana ganin deexeh tamik'e, tasamu kujera ta zauna,
an siririn tsaki deexerh tayi itama tanemi guri ta zauna.
Koda nagama shiri saina nemi gado na haye, babu da
ewa barci yay gaba dani, ni azatonama sunbar gidan.
Chapter 15 · 0% Book details