Sashe 29
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aii bakuda wata kasuwa, Dan banason miji mai kama da mata, dariya akayi gaba d'aya wadda aunty da Raihan sunyine kawai Dan kar ace basuyiba. Deexerh da marwan suna kula dasu, deexerh ta CE, " munafukai a zuciyarta. Bayan anci ank'oshi Dr Isma'il ya mik'e yana fad'in bari nakai Musayeef aski. Mama ta ce, "o, danna CE mai kama da mata shine za'a kaishi aski?, to aii kun makaro. A'a mama dama can da niyar zuwa askinmu muka fito ko Musayeef?, kai musayeef yad'aga yana kama hannun daddynasa. Mom d'in su deexerh ta ce, " k'anina ka k'yale mama kawai tana kishine. Gskiyarki aunty babba, dariya nanma akayi gaba d'aya. Dr Isma'il ya d'auki musayeef suka fice yana d'aga musu hannu, suma sukace adawo lafiya. Wani bak'incikine ya turnuk'e zuciyar Raihan da aunty, wato ko saiya dawoma bazai cemataba, dolenefa ta d'auki gaggawar saita guy d'innan. Dr Isma'il kam aii yamanta dawata Raihan matarsa, yabud'e mota suka Shiga, yasaka d'ansa Agaba suna tuk'i tare suka fice. Suna tafiya suna hira, saida sukayi tafiya maid'an nisa, harya gotasu yadawo baya. Iman ce da Xoxo tsaye abakin titi da Alama adaidaita suke jira, suduka suna sanye cikin bak'ak'en dogayen riguna irin na larabawa, sun nad'e Kansu da gyale na zozo fari na iman jaa, kowacce rataye da jakar suwaga kalar gyalenta, hirarsu suke sunata murmushi......... *_"kuyi hak'uri dajina shiru jiya, anduba fayil d'inane, amma na warke"_* *luv u oll my fan's* *(((S)))........2017* [8/6, 6:02 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!._* *NA Bilyn Abdul* _sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's)* https://mrsbilkisa.blogspot.com *miya kamata nayi*. _karka yarda kazama abokin shaid'ain, domin duk wanda yamaida sa6on ALLAH k'aramin abu yazama abokin shaid'an._ _karka aikata zina domin zina shaid'ancice, duk Wanda yayi da uwar wani sai anyi da uwarsa, Wanda yayi da matar wani sai anyi da matarsa, Wanda yayi da yayar wani sai anyi da yayarsa, Wanda yayi da k'anwar wani sai anyi da k'anwarsa, Wanda yayi da 'yar wani sai anyi da tasa 'yar._ _nasan babu wani mahaluki dake fatan hakan ta kasance ga wad'annan 'yan uwa NASA mafi kusanci Dana lissfo._ _to *miya kamata nayi?* karna aikata Kawai, domin zina bala'ice, arzik'i da zina BASA zama a waje d'aya, ga d'unbin zunubi awajen ubangiji._ _to karkayi, karkiyi, nima insha ALLAHU bazanyiba, karmuyi gabad'aya domin tserar da kammu, da iyayenmu, matanmu, 'yayanmu, kannenmu, yayyenmu._ *ALLAH yasa Mugane* *{page 25}* Wai Dan ALLAH miye haka _doctor!?_. Idanunsa ya lumshe, danjin takirasa da sunan datake kiransa ada, ya sauke numfashi ahankali sanan yabud'e motar yafito. Baya yabud'e yashiga itakuma tana k'ok'arin fita, yay saurin rik'o hannunta tareda rik'e k'ofar, kinga kwantar da hankalinki magana zamuyi kitafi. Hararsa tayi. Kinga kidaina min wanan Harar Dan tayarmin da hankali take, zakija nadinga miki abinda bak'yaso wlhy. Shiru iman tayi. Saida yakalli musayeef sanan yadawo da kallonsa gunta. Ya janye hannun rigarta yana kallon k'unshin cike da sha'awa, sumbatar hannun yayi, iman tayi saurin janye hannunta tana k'ara d'aure fuska. Murmushi yayi, kai my life mai k'unshinanfa ta iya wlhy, kinganki kuwa, inga k'afar?, yafad'a yana duk'awa zai lek'a k'afarta. Da Sauri tajanye k'afarta ta tura k'ark'ashin kujera. Yad'ago yana kallonta, Indai bazaki bani naganiba tofa zamu kwana a motarnan. Baki ta murgud'a MASA. Bata ankaraba taji bakinsa akan NATA. Fisge2 tafarayi amma takasa kwatar kanta, tsotsar le6enta yake da harshenta tamkar zai ciresu, duk iya k'ok'arinta nata kwace takasa, Dan haka tahak'ura saida yayi mai isarsa sanan yasaketa yana sauke numfashi. Itakuma tafara hawaye. Ya ce, "nunamin konayi abinda yafi haka wlhy...... Kafin yak'arasa ta d'ago k'afarta. Murmushi yayi yajanye rigar yana kallo, yayinda ita kuma tarintse idanu tana hawaye. Shikam sai shafa k'afarta yakeyi, daga bayama saiya d'auki wayarsa yad'au k'afar ta da hannunta photo, tanajinsa tai masa banza. Xoxo kam tanacan sunshiga gidan makwafciyarsu Zara kar6o abu awajenta. Saida yagaji dankansa sanan ya ajiye kafar, fuskantarta yayi sosai. My life magana nakeso muyi. Bana buk'ata tafad'a idonta arufe. Saboda mi bak'ya buk'ata muyi?. Haka kawai. A'a akwai dalili dai. Banida wani dalili nikam. Aii duk abinda kikaga d'an Adam yayi akwai dalili. Toni banidashi, tafad'a cike da k'osawa. Tom shikenan tunda bak'yaso ambar maganar, yanzu yaushene tafiyar taku?. " jibi Idan ALLAH yakaimu". Hummm dabamu had'ubama saidai naji alabari ko?. Bud'e ido tayi tana kallonsa batareda tace uffanba, ita aganinita mizaisa tasanar dashi...... Yakatse mata tunani dafad'in koba hakaba. Tad'an yatsine fuska, ai baizama dole saika saniba danbamuda wata alak'a. 'Yar dariya yayi tareda fad'in "ko?." Kanta tsaye ta gyad'a MASA kai. Yad'an cije le6ensa, Ashe kuwa zan hana tafiyarnan wlhy. Da Sauri ta ware ido tana kallonsa. Ya ta6e baki, ya ce, kallonfa?. Kauda idonta tayi tace mizan kalla anan. K'yau mana yafad'a cike da murmushi. Ta ce, "Ashe";. Asheme?. Shiru tayi babu amsa. Zanbarkine kawai kije Dan ALLAH amma badan halinkiba, kuma kema idan kin dawo kifara shirin komawa naki gidan. Wata 'yar dariya tayi mai Nuna alamun ka ta6u, tamurd'a k'ofar zata fita. Yasake damk'e hannunta, INA zuwa kuma?. Batareda tajuyoba ta ce, " Dan ALLA kabarni inada abubuwa masu muhimmanci agabana. Nima aii hakantake. Batace komaiba. Nifa zan wuce tafad'a kanta yana kallon waje, Nima aii ba kwana zanyiba anan, kaika sani tafad'a azuciyarta. Ya ce, ''gobe idan ALLAH yakaimu zan shigo, kuma Nima inada zuwa d'aurin aure Adamawa nida Nabeel jibi. Dan haka kubari mutafi tare. Nikam bazan hau mortar kowaba. Humm karki hau mana, nidai nagama magana, ki had'oma musayeef wasu kayan Dan dashi zanje. Bata tankaba tabud'e tafice, daidainan xoxo tafito. Shima Dr Isma'il yafito, hannunsa rik'e da ledoji guda biyu babba da k'arama. Xoxo yabama k'aramar sanan yamik'ama iman babbar. Kallo d'aya tayi musu shida ledar ta kauda kai, nifa bana buk'ata, baki ya ta6e tareda ajiyewa kusada k'afarta, idan kingadama ki yarda yafad'a yana nufar mota. Xoxo tak'ara masa godiya, harya tada motar ya ce, "af na manta hafsat!. Xoxo ta ce, " na'am tareda zuwa jikin mortar talek'a kanta. Jibi dayaushe zaku tafi?. Tunda sassafe. Okey kujirani, dannima zanje Adamawa d'aurin Auren wani d'an uwan Nabeel, saimu tafi tare. To shikenen mungode sosai fa, ALLAH yak'ara lfy. Ameen saikunjini. Bayan tafiyarsa Xoxo takali iman datayi gaba tabar ledar a Inda Dr Isma'il ya ajiye. Dauka kawai tayi suka Shiga gidansu Xoxo.. Afalo suka iske umman su Xoxo, fuskarta cike da fara'a ta ce, "kun dawo?. Eh wlhy Umma munyi sauri ko?. A gsky kunyi Sauri. Kunshin suka Shiga Nuna mata, itakuma tana yabawa. Ta ce, " kunsamu adaidaita dawuri kenan d'azu?. Inafa Umma, wlhy sai daddyn Musayeef ne yakaimu, muna tsaye munata jira harmun fara gajiya saigashi shida musayeef zasuje aski, aiko shiya kaimu Yakoma ya d'akkomu. ALLAH sarki bawan ALLAH, ALLAH yasaka MASA da alkairi, amindai Umma, kingama abinda ya saya mana. Xoxo tamik'ama Umma ledanta, Umma tabud'e ledan saiga doguwar Riga mai d'anbanzan k'yau, da takalma, harda turare guda biyu, da kayan kwalliya. Kai amma kin code wlhy, wanan bawa akwai kirki, ALLAH dai yagyara wanan lamari iman ki koma d'akinki ki rungumi d'anki kema. Ameen Xoxo tafad'a tana dariya, iman kuma tayi k'asa da kai tanajin kunyar zancen Umma, amma dukda haka saida ta ce, "ameen azuciyarta, Dan itama tana fatan faruwan hakan, tana bala'in son Dr Isma'il sosai. Xoxo tamik'ama Umma ledan iman, kinga NATA itama wai bataso. Umma ta ce, " kai habadai, itama fad'a take kawai, Umma ta ce, "jeki ajiye mata zata bud'a anjima, murya kasa2 ta ce, " Umma kibud'a kigani mana. Dariya Xoxo takwashe dashi, kai iman akwai gulmar tsiya, anason daddyn musayeef ana kaiwa kasuwa, keda kikace bak'yaso. Hararata IMAN tayi, ita kuma Umma tabud'e ledar. Itama dogayen rigunane guda uku masu azabar k'yau, sai hijjabai Biyar manya, sai takalma biyu da kayan kwalliya. Umma ta ce, "ALLAH yasaka da alkairi, kukai d'aki Ku ajiye ga break d'inku can. To Umma Xoxo tafad'a tana mik'ewa. Anan gidan iman tawuni, Dan saida sukaje suka wanke kai sanan ta tafi gida da ledar kayanta, dakuma wasu turarurruka masu k'amshi da umman Xoxo tabata, *(so kunsandai kanuri sun had'u a wajen turare , Xoxo kuma kanuri ce Shikam Doctor daga nan gida ya wuce dasu, yana faka motarsa a harabar gidansu ya d'auki musayeef dake barci akan kafad'a. Da sallama yashiga 6angarensa, aunty da Raihan dake kuskus suka d'ago da Sauri suna kallonsa. Baice komaiba yak'arasa cikin falon, aunty tamik'e tana MASA sannu da zuwa, Raihan kuma tazo zata kar6i musayeef amma saiyace tabarsa. Baijira amsartaba yawuce d'akinsa, Wanda yanda yabarsa da datti haka yazo ya sameshi. Dan tsaki yayi, ya kwantar da musayeef saman kujera sanan yazo yafita. Yanzu raihan CE kawai afalon aunty ta tafi, baice mata komaiba yasake fita Babu dad'ewa saigashi tareda deexerh, suka wuce Raihan zaune tana kallo. Dakinsa yakira deexerh ta gyara Masa Dan haka yak'ara fita danufin d'akko kaya amota. Da Sauri Raihan tasha gabansa, yaa Isma'il wai Dan ALLAH miye haka? Wani kallo ya watsa mata ya ce, " a ina kenan?. Dukda atsorace take tadaure ta ce, "kashigo muna maka sannu Baka amsaba, sanan Nazo kar6ar musayeef ka hana, yanzu kuma naga kaje ka kira khadija mizata maka?. K'ara had'e fuska yayi, ya ce, " zata gyaramin d'akine ko akwai wata Matsala?. "A'a." Tafad'a a sanyaye. Ra6awa yayi ta gefenta yafice, babu dad'ewa yadawo d'auke da Leda, yanzu Raihan tabar falon tashiga d'akinta, tana Shiga waya ta d'auka takira aunty, aunty ki kwantar da hankalinki ba maganar damukayi yajiba Ashe, abin nasane ya motsa. Ajiyar zuciya aunty ta sauke ta ce, "kai harnaji dad'i wlhy, da nakasa zaune nakasa tsaye sai zagaye d'aki nake. To hankalinki ya kwanta yanzu Raihan tafad'a tana dariya. Babu dad'ewa deexerh tagama gyara d'akin, tamaida musayeef kan gado, tasaka MASA turare d'akin yad'au kamshi sanan tafito tasamesa afalo kwance, uncle nagama. Tashi yayi zaune yauwa deexerh sannu da k'ok'ari, bari naje na watsa ruwa, nazo mu gaisa da mama. To saikazo tafad'a tana fita. Tashi yayi yashiga yay wanka yafito tsaf abinsa sai 6angaren mama. Iman tana zaune ad'aki kayan da Dr yasiya mata take dubawa, kayan sun mata k'yau sosai Dan haka ta shiryasu cikin kayan zuwa adamawa, kad'an2 saitayi murmushi ta shafa le6enta, idan tatuna summbar da Dr yay mata saitaji wani farinciki na ratsata, dahakadai barci ya saceta. *9:39pm* Dr Isma'il zaune abakin