Sashe 5
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Page~4
..........Washe gari nadawo dai2 ina kwance agado gwaggo tana zaune akusa dani, aunty Salma kuma tana tsaye tana waya, Dr Isma'il yaturo 'kofa yashigo da sallama, rissinawa yayi ya gaida gwaggo, gwaggo tami'ke tafita dan tanajin kunyar sirikin nata, itama aunty Salma saitayi waje, Dr Isma'il yajawo kujerar da gwaggo ta tashi ya zauna kusadani ya tsuramin idanu Iman ya jikin naki?.
Cikin jin kunya na ce, "da sau'ki.
yanzun babu inda yake miki ciwo?.
na ce, "babu, ya ce, "Alhmdllh.
Ince dai kinci abinci ko?, na
an kalleshi ta gefen ido na ce, "a'a na koshi, ya ce, "mikikaci da har kika 'koshi?, na ce, "nasha tee
azu.
Yay murmushi kice na shirya nemo maganin cin abinci matata batason cin abinci, da sauri na kalleshi, ya kannemin ido
aya tareda
aga gira, hannu nasa na rufe fuskata saboda kunya, ya ce, "inson mace mai kunya ashe ALLAH zai bani, na kuma cusa kaina cikin cinyoyina.
Yay dariya sanan ya
auki filet, kulan da aunty salma tazo dashi ya bu
e, ya ce, "iman lallai ke 'yar gatace, wannan irin farfesu haka, nidai kaina na tsakiyar cinyoyina nakasa
agowa saboda kunyar maganganunsa.
Ya zuba farfesun yace nazo naci nasha magani.
Na
ago kaina cikin jin kunya na ce, "kawo to, ya ce, "waneni da barin gimbiya cin abinci da kanta, aii da hannuna zan baki, na ce, "A'a ngd zanci da kaina, ya ce, "nikuma ban yardaba, haka dole na hakura yabani da kansa, saidai cikin matu'kar jin kunya nake kar6a, shikam sai dariya yake mini.
Aranar aka sallameni muka koma gida..
Kunaga kutashi muyi sallar la'asar sanan saimu cigaba.
Bayan sun idar da sallar la'asar iman ta
ora labari.
Iman tabi Reefat da Xoxo da kallo tareda jan numfashi, wato 'yan uwa bayan kwana
aya da sallamata Dr Isma'il yazo gidanmu, an masa tarba ta mutunci, dan su gwaggo suna son Dr Isma'il sosai.
Bayan sun gama gaisawa Dr Isma'il ya ce, "Abbah dama nazone nayi muku bayani akan ciwon iman.
Abbah ya ce, "ina saurarenka Isma'il.
Dr Isma'il yay 'kasa da kai sanan ya ce, "wato Abbah na
anyi bincikene akan ciwon iman, saina gano ta hanya
ayane kawai zata iya rabuwa da ciwon, hanyar kuma itace......saikuma yayi shiru, Abba ya ce, "inajinka Isma'il karkaji komai ka sanar dani, Dr Isma'il ya 'kara kasa da kai dan maganar tayi masa nauyi abaki, amma ya daure ya ce, "hanyar itace aii mata aure, ta wanan hanyar kawai nake ganin za'a samu mafita.
Abbah yay murmushi to aii Isma'il inadai hakane banida damuwa tunda lafiyarta muke bu'kata, inaga indai har iyayenka sun amince saisu turo, inyaso saita cigaba da karatun a
akinta, dan haka nabaka dama kaje kayi shawara da nagabatanka, nima zanyi da gwaggonsu dakuma 'yan uwana.
Dr Isma'il ya ce, "to ngd ALLAH ya 'kara girma.
Abbah ya ce, "amin, yami'ke yana fa
in bari na turo maka maman tawa.
Bayan Abbah yashigo ya ce, "naje falon ba'ki ana jirana, na ce, "to, hijjabi nasaka na nufi falon, yana zaune akujera mai zaman mutum
aya, yana cikin farar shadda
inkin boda amma babu hula akansa, yayi min 'kyau sosai, dan Dr Isma'il farine 'kyakykyawa, yanada suma mai 'kyau wadda take shan gyara, bayida saje saidai wani
an gemu na gayu daya ajiye, wanda ya'kawata 'kyawun fuskarsa, dogone sosai yanada 'yar kiba daidai misali, akwaishi da yawan fara'a, dan a yanda nakula kamar ba miskili bane.
Da sallama na shigo 'kamshin turarensa ya bigi hancina, inason kamshin turaren tun sanda aka fara kaini asibitinsa, ya
anja gilas
insa ka
an zuwa 'kasan ido, yakuramin idanunsa matsakaita girma, na zauna saman carpet, yay saurin fa
in a'a ban yardaba tashi ki hau kujera, cikin jin kunya na ce, "nanma ya isa.
To shikenan nima bari na sauka kasan tunda nan kikeson mu zauna, ganin zai zauna kasa nayi saurin hawa saman kujerar, ya tuntsure da dariya to shikenan gimbiya, nidai kaina yana 'kasa na gaisheshi, ya amsa cikin fara'a, sanan ya ce, "ya jikinki??.
Na ce, "aii ni na warke.
Ya ce, "zakidai warke in sha ALLAHU nan gaba ka
Murmushi kawai nayi batareda nayi maganaba.
Ya gyara zamansa sosai, tareda 'kara daidaita nutsuwarsa, yay
an gyaran murya alamar maganar dazaiyi tanada muhimmanci.
Ya ce, "imaniii nasan kin sanni tunba yanzuba, tun sanda aka fara kaiki asibiti a matsayin patient
ina??, na
aga kai alamar hakane, ya jin jina kai, to tun aranar naji kin kwanta min arai, nakamu da sonki na gsky, dalilin dayasa na sanar da majeed abinda ke raina kenan, shine ya shige mini gaba zuwa wajen abbah, banyi kasa aguywa ba wajen sanar da abbah sirrin zuciyata.
Alhmdllh Abbah ya fahimceni yakuma kar6eni amatsayin siriki, tunkuma a wancan lokacin ya mallaka minke, yakuma bani damar neman so awajenki.
Alokacin nayi wani nazari akanki, dan na lura ke yarinyace karama, wanan dalilin yasa na ce, "abarki sainan gaba, dama na sanar dasune kamar yanda addinina ya koyar dani, to saikuma wani uzuri yatasomin alokacin, natafi training
in soja saboda tuni inason zama soja, saidai yayana yafison nazama likita, ina girmama bukatarsa dan haka nacika masa burinsa nazama likita, tonima sai ALLAH yacika min nawa burin nasamu damar zama soja ayanzu.
Ranar dana iso kano saina tarar bakida lafiya, danayi bincike akan ciwonki saina gano nine maganinsa, dan haka nazo yaunayima abbah bayanin komai.
Ya gyara zamansa to yanzudai zancen danake miki abbah yabani izinin turo iyayena su nemamin aurenki, shiyyasa nakeson jin tabakiki dan kar asoya mai amanta da albasa iman kina SONA kuwa???, nayi miki??, karki 6oyemin sirrin zuciyarki kinji..
Gsky naji kunyar zancensa dan haka na 6oye fuskata da tafin hannuna, Dr Isma'il yazare gilas
insa karkimin haka Saudat!!, ki daure kisanar dani kina SONA???.
cikin jin kunya na
aga kaina alamar eh.
Yasaki murmushinsa mai 'kayatarwa ya ce, "Alhmdllh, iman nagode da soyayyarki gareni, ALLAH yabarmu tare har abada, yakuma ka
e duk wata fitina dazata wanzu a tsakaninmu, ala66ana na ce, "amin ya rabbi.
Ya kalli agogon hannunsa idan bazaki damuba zan sanar dake koni wanene dan naga munada sauran lokaci.
Na ce, "babu damuwa.
Lemo ya
auka ya tsiyaya acikin kofi, yasha ka
an sanan ya ajiye, ya
auki gilas
insa yasaka, gilas
in yana matu'kar kara masa 'kyau sosai.