Sashe 12
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*((S))........2017*
*luv u oll my fan's*
*Battery low*
[8/6, 6:00 PM] mrs bilkisu: *________________________________*
*BAN SAKETA BA!!!*
*________________________________*
*NA*
*BILKEESA IBRAHEEM*
*{bilyn Abdul}*
*_________________________________*
https://mrsbilkisa.blogspot.com
_sadaukarwa_ *~ya Abdul (city phone's)*
*MIYAKAMA NAYI???.*
_ba matane kawai suka shagala a *duniyaba* harda abokan jinsinsu wato *maza*_
*maza* _ma sun shagala a *duniya* wlhy, zakaga babban mutum magidanci mai tarin *zuri'a* amma yana wasa da ibada, saboda uzurin office kona kasuwa._
_wani akan kunnensa liman zai kwala kiran sallah, amma saiyace bari yagama sallamar *customers* sannan, wani kuma idan a office ne saiya kawo uzurin k'are takardun dake gabansa_
_Haba
an uwa duk abinda kakenema yana wajenfa wanda aka kiraka domin bauta masa, magidanta sunada matuk'ar sakaci awajen yawan nafilfili na dare da azumin nafila, saboda hujarsu tacewa sunje nema sun gaji_.
_A'a
an uwa gyara sai ALLAH ya gyara maka, gyara kodan iyalinka suyi koyi dakai, amatsayinka na uba, miji, shugaba._
_Abinda mukayi da shi 'ya'yanmu zasuyi koyi, su tsira mu tsira, aranarda aikinmune kawai garkuwarmu!!!!!!!._
*ALLAH yasa muga ne.*
~page........1
................bayan sun idar da sallah suka sake zama.
Iman ta
ora labari."
Bayan nagama tsara kwalliya na ba
e 6angarena dawani sabon k'amshin, dan nasan mijina ma'abocin son k'amshine, gida ya
auki haramin k'amshi tamkar gidan saida turare.
Duk wanan aikin cikin dauriya da jarumta nakeyinshi, ina zama saiga deexerh tashigo da sallama, hannunta
auke da filet.
Na
ago ina amsa mata tareda tsokana,
iyar uncle mi'aka samomanane?.
Kusadani tazauna tana dariya, abinda kike matuk'ar so nasamo, ammafa saidai ayi cinikinsa.
Da sauri na ce, "indai har abinda nakeson ne, to mikikeso nabaki??, ta
an langa6e kai alamar tunani, saikuma ta
ago tana fa
a murmushinta, ba ku
i nakesoba, sonake ki lalla6a min uncle yasa dady yakaimu wajen mom
inmu gobe idan ALLAH yakaimu mu wuni acan.
Tabani tausayi matuk'a, amma gudun karna karya mata zuciya sainayi murmushin k'arfin hali, na ce, "insha ALLAHU dee.....
in uncle zanyi wanan k'ok'arin.
Ta fa
a murmushinta tareda fa
in ngd sosai auntyna k'awata, mamana, kuma ta biyu, shiyyasa akulum nake k'ara sonki, zuwanki gidannan yasa muka k'ara rage maraicin rashin uwa akusa, dukda k'ok'arin mama na son sharemana hawaye itada uncle, ta k'are magana da matso kwalla.
Hannu nasa ina goge mata hawayen, badan karna k'ara tada mata hankaliba dana tambayeta dalilin barin mom nasu gidannan, amma saikawai nacigaba da lallashinta.
Bayan wasu 'yan mintina ta lafa da kuka ta bani filet
in dake rufe, cikin zaro ido na ce, "lah dee.... ina kika samo fara??.
Tayi 'yar dariya, wlhy a school na siyo miki saboda nasan kina sonta sosai.
Rungumeta nayi ina murna damata godiya harda addu'ar fatan alkairi arayuwa..........da sauri muka juyo danjin k'arar bu
e k'ofa da matuk'ar k'arfi.
Cikin sanyin jiki muke kallonta, sa6anin ita datake kallonmu cikin tsana da tsangwama, ta ta6e baki tana yatsina, bazanyi mamakiba domin yanzu mace da macema ha
uwa suke su sa6i ALLAH.
afirgice muke kallonta danjin ficinta mai matuk'ar muni da firgici.
Deexerh ce ta iya daurewa tafurta wani abu, ta mik'e tana kallon matar baban nata cikin tsana, ''k *Sadiya!!!* kishiga hankalinki wlhy, muba shai
anu bane bare ki jinginamu da wanan fasik'ancin, kuma tabbas daga yau munta ha
aki da ALLAH kenan acikin sallolinmu harsai ya saka mana, kuma zakiga fasik'ai insha ALLAHU a zuri'arku, _tsumma mak'ullin cuta kawai_ *ALLAH zaimana maganinki komai daren da
ewa* deexerh nagama fa
a tafice daga falon tanufi 6angaren mama tana kuka.
Nikam aii mutuwar tsaye nayi ga marata ta k'ulle tamau, itama auntyn tana tsaye tamkar gunkin da aka dasa awaje
aya, ta maido da kallonta gareni zuwa sanan nafara shiga mawuyacin hali..... dan 6acin ran maganarta yasa marata tayi wata muguwar wakitawa, kafin tayi wani yunk'uri nafa
o k'asa ina murk'ususu, adai dai kuma wanan lokacin doctor yashigo falon.
Da gudu yak'araso gareni yana kiran _iman! Iman!!_ ina nayi nisa cikin ciwo, arikice ya
agoni jikinsa yana girgizawa saiga su mama da deexerh sun shigo.
Mama tak'araso arikece tana tambayar lafiya??, tanayi tana kallon aunty sadiya dan deexerh taje ta sanar mata abinda aunty taimana.
Aunty ta ce, "wlhy mama bansan miya sametaba, nima naga kawai ta fa
i tana rik'e ciki........doctor yakatse musu zancen da fa
in karku damu mama nasan matsalarta, rik'eta ina zuwa.
Mama ta kar6eni doctor kuma yafice domin nemo allura.
Tunda yatafi nake murkususu ajikin mama dakiran sunan gwaggo, dakuma duk addu'ar datazo bakina.
deexerh sai kuka take azatonta abinda auntyn tayi manane yakawo ciwon, lokacin da soctor yadawo har suma nake dan azaba, tareda yayansa suka shigo.
Mama ta rik'eni yay min allurar, zuwa wani lokaci sainayi sakwat alamar ciwon ya gudu, harma barci yafara
ibata.
Mama ta ce, "isma'il
aukrta kakaita
aki.
Kamar jaririya haka ya
aukeni yakai saman gado yadire, yana mai k'ara jin tausayina da tuhumar kansa akan sakaki, dan yasan shine maganin matsalata amma yakasa min maganin tunda wuri, saboda shagalal dayayi akan wata yawuce banyiba.
Rashin lafiyata ta hana tada maganar da aunty tayi mana.
Har dare ina barcina ba'a tadaniba.
Dak'yar suka lalla6a doctor ya halarci wajen cin abincin, sai asanan mama da deexerh da marwan suka san da zuwan Raihan, basu canja da komaiba suka k'ar6eta kamar yanda suka saba, dan sunsan laifin yayartane, _(laifin wani kuwa aii baya shafar wani)_.
Sai bayan isha'i na farka, lokacin doctor yatafi masallaci shida yayansa da marwan, deexerh ta taimaka min na gyara jikina tsaf kamar komai bai faruba, sanan muka nufi wajen mama.
Tana falo zaune muka shigo, tabini da kallon mamaki 'yar nan wanan ciwo naki tamkar iska?.
Nayi dariya tareda risinawa ina gaisheta, ta ce, "yajikin??.
Da sauk'i mama aii yakuma tafi.
To ALLAH yak'ara sauk'i ya kiyaye gaba, na ce, "amin mama, anan ne mama take bani hak'uri akan abinda yafaru
azu, takuma rok'eni karna gayama mijina.
Babu komai mama insha ALLAHU bazai jiba, kumani wlhy harma na manta.
Yauwa
iyar kwarai ALLAH yayi miku albarka kunji, nida dee....mukace amin.