Sashe 31
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
gari* Tundaga sallar asuba Xoxo da iman basu koma barciba shiri sukayi sosai sanan suka zauna zaman jiran Dr Isma'il. To shimadai bayan yadawo masallaci wanka yayi ya shirya cikin k'ananun kaya, yaje sukayi sallama da Yaya da mama, kamar bazai Shiga d'akin Raihan ba amma ya daure Dan tanada hak'k'i akansa, Dan haka yanufi d'akin. Tana kwance a gado rufda ciki kuka takeyi jin motsinsa yasa tak'ara k'arfin kukanta cike da kissa. Abakin k'ofa yatsaya ya ce, "kenifa zan tafi, banza tayi MASA kamar batajiba, danhaka yajuya yafice. Da gudu tabiyoshi ta rungumeshi ta baya, tsayawa yayi cak itakuma tak'ara fashewa da kuka. Tausayi tabashi Dan haka yajuyo Yakama hannunta suka zauna akan kukera, share mata hawayen yashigayi batareda yayi maganaba, aii saita k'ara mai tamkar yana zugata, ganin tana 6atamasa lokaci ya had'e bakinsa da NATA, humm shiru kakeji wai malam yaci shirwa, bakajin motsin komai saina saukar numfashinsu, bayan kamar Minti Biyar Dr isma'il yazare bakinsa yana maida numfashi, hannunta yaruk'o kinga kiyi hak'uri kimin addu'a kinji, baki ta turo gaba yaa isma'il yanzu ka daina sona ko?. Kallonta kawai yakeyi batareda yayi maganaba, ganin haka yasa tafara hawaye yad'an cije le6ensa, muryarsa da alamun k'osawa ya ce, " waye gayamiki na daina sonki?. Eh mana kadaina sona sai iman. Murmushi yayi tareda rungumeta yana shafa bayanta cikin sigar lallashi, kinga kibar wanan maganar INA sonki kema danhaka kimin addu'a kinji, yafad'a yana d'agota saga jikinsa. Dukda bata yadda da maganarsaba saitayi murmushi, ta ce, "ALLAH ya tsareminkai yasa kaje lfy kadawo lfy. Amin yafad'a yana murmushi tareda shafa kumatunta. Har tsakar gida tarakoshi Inda sauran 'yan gidan suke tsaitsaye, yabud'e mota yashiga Inda Dr Nabeel yake aciki, Dan shima anan gidan ya kwana, suka fice daga gidan ana d'agama juna hannu, Raihan harda yima hannunta kiss ta huro masa, ko kunyarsu Yaya bataji, shikuma yay saurin dafe k'irjinsa alamar sak'onta ya iso. Dr Nabeel yay dariya kai baban soyayya nanma harka afka?. d'an tsaki Dr Isma'il yayi kai wlhy babu wani afkawa, mazurai nayi mata saikuma tadawo tana bani tausayi, shiyyasa kaga INA biye mata Dan kawai hankalinta yakwanta, so ka gane?. Na fahimceka na iman Dr Nabeel yafad'a yana d'aga MASA gira. Fad'i kanka tsaye malam na imam nake baban musayeef. Angon Raihan amarya kuma Cewar Dr Nabeel. Hararsa Dr Isma'il yayi, ALLAH saima kaja afasa tafiyarnan da Hafsat. No Sorry sir karmuyi haka dakai, Kasan kuwa yanda namatsu naganta, jin tafiyar harda ita nak'ara samun kwarin guywar tafiyar wlhy. Dariya Dr Isma'il yayi, Nabeel kaimafa munafukine a 6angaren soyayya, shima ya tuntsure da dariya, to aii kasan zama da mad'aukin kanwa shike kawo farinkai inji masu iya magana, malam INA taredakai ban koyi soyayyaba aina fad'o wlhy, dolene ayimini jaje. Kaifa shugaban masoyane. Dariya kawai Dr Isma'il yayi batareda yace komaiba........... *luv u oll my fan's* *(((S))).........2017* [8/6, 6:02 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!._* *_NA Bilyn Abdul_* _sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's* *_"wannan page d'in nakine my Ikilee amarya, ubangiji ALLAH ya Sanya Alkairi yabaku zaman lfy keda angonki, ALLAH yasa bad'i mudawo sunan baby ."_* *(page 27)*