Sashe 28
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abinda yafaru, sai mutsu2 takeyi, hardai Yaya yalura ya CE, "sadiya wai lafiya kuwa?. " da Sauri ta CE, "lfy lau babu komai, tafad'a tana had'iye yawu da k'yar. Girgiza kai kawai Yaya yayi. Deexerh kan dariya aunty tabata, aranta ta CE, ''ki kwantar da hankalinki aii da sauran lokaci. Marwan dashima yana kula da halin da auty tashiga, yad'auki wayarsa yana latsawa, 'yar dariya yayi yana fad'in *" Mara gaskiya dai ko a ruwa ji6i yakeyi*. Yaya ya CE, "kaikuma waye Mara gskyar?. No daddy awaya nake karanta wani labari fa. Okey Yaya yafad'a. Marwan da deexer suka kalli juna sukayi murmushi. Wajen k'arfe 12:15 su ya Majeed suka mik'e zasu tafi, bayan sun masa addu'ar k'ara samun lfy suka fice, Dr Isma'il jiyake kamar kada Iman ta tafi, amma bashida damar hanata, musayeef yayi barci Dan haka iman taji dad'in Dan bataso ya ce, "zai bisu. Tunda suka tafi Dr isma'il ya lumshe idanu yay shiru kamar mai barci, k'arfe 2:09pm likita yashigo yay MASA tanbayoyi akan jikinsa sanan aka saka MASA k'arin ruwa Wanda yasakashi barci, daga nan kowa yafito Dan abarsa yahuta sosai, duk wanada yazo dubashi saidai sugaisa dasu Yaya awaje, yalek'o ta window yaga Dr Isma'il........... *luv u oll my fan's* *(((S))).......2017* [8/6, 6:02 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!_* *_NA Bilyn Abdul_* _sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's)* https://mrsbilkisa.blogspot.com *wanan page d'in nakine fa'iza amarya, ubangiji ALLAH yasanya alkairi yabaku zaman lafiya, 'yan uwa muna gayyatarku biki a gidana, _bilyn abdul h novels_ Dan za'a kwashi shoki zakuma aci rangam da kulora _sakunzo_ *(page 23)* Yaya da Dr Isma'il zaune afalon mama tana musu nasiha. Mansur Isma'il INA mai k'ara Baku hak'uri da karfafa muku guywa akan godiyar ALLAH, da kar6ar k'addara, mai dad'i ko sa6anin haka, nasan dangin mahaifinku mutanene masu kwad'ayi da hange hange, 'yar uwata tasha wahalar zama dasu har ALLAH ya kar6i kayarsa. Nasan badan ALLAH suke aura muku Aure de 'ya'yansuba, to inason kukuma ku rik'esu Dan ALLAH, aure ibadane to Ku d'auka Ku ibadar kukeyi. Sanan lokaci yayi dazamu bincika Wanda yaraba Isma'il da matarsa, Dan Nima inji ajikina *Baka saketa ba*. Da Sauri Dr Isma'il ya kalleta yana murmushi, ngd mama dakuka fara yarda dani, wlhy *"ban saketa ba!"*. Na yarda Isma'il kuma zamu saka idanu insha ALLAHU har matarka tadawo d'akinta Ku rungume zuriar da ALLAH yafara Baku. Nanma murmushi yayi, Yaya yaji dad'in ganin yau k'aninsa d'aya tillo yana farin ciki abinda suka dad'e basu ganiba daga gareshi. To inaso kaima karik'e raihan da gsky kamar yanda d'an uwanka yarik'e sadiya. Karki damu mama insha ALLAHU bazakiji wani abuba sa6anin farincikinki. To Alhmdllh ngd. YAYA yayi musu addu'a suka mik'e kowa yanufi 6angarensa. Koda Dr Isma'il yashiga 6angarensa saiya zube afalo seman doguwar kujera, sai faman murmushi yakeyi, jiyakeyi tamkar iman tadawo gareshi. Yana nan kwance Raihan tafito daga d'akinta cikin kwalliya ta d'aukar hankali, saiwani juya jiki take adole ita sabuwar amarya. d'an k'aramin tsaki Dr yaja shi wlhy yama manta jiya ankawo masa amarya, Dan ko d'akin da'aka sakata jiya bai kallaba bare yaje Inda take. Amma dayake wawuyace yanzu taciwo kwalliya tazo gabansa tana karairaya. Ya d'auke kai daga kallonta Dan ganin wajensa take dosowa. Zama tayi Kusada shi, yana kwance itakuma tana gefen kujerar tad'an d'ofana d'uwawunta. Fuska Dr yakuma d'aurewa, abin yayma Raihan zafi amma saita basar, tayi far da idanunta, haba my one dama haka ango yakeyi idan ankawo masa sabuwar amarya, jiyafa aka kawoni amma ko Inda nake baka lek'aba. Koda yake nasan kanajin kunyar su babane..... Wani haushine ya turnik'e zuciyar Dr isma'il Dan ALLAH jiba yanda tasaki baki sai wani zuba surutu take _uwa an 6arka zani_, yatsani mutum mai yawan surutun tsiya, shiyyasa akullum yake k'ara tsananin son iman, komai NATA anutse, duk rashin son maganarsa iman tafishi, amma wanan redio d'in da aka kawo masa yaga takansa, dama can haka Raihan take da d'anbanzan surutun tsiya, saidai idan bata samu waje ban e........ Raihan CE takatse masa tunanin dayakeyi, takamo hannunsa ta rimtse anata, ko motsi baiyiba, dukda tsananin sha'awa dake addabarsa basa yaji wani Abu dangane da rik'on data masaba. Aransa yace to yama za'ayi naji wani Abu, shegen hannunta kamar na k'aton gardi, yatuno iman d'insa mai laushin hannu da santsi, kai baiyi zaton aduniya akwai macen dazata kamo iman agurinsaba. Raihan ta shagwa6e fuska tana jijjigashi haba my one, ya inata maka magana kayimini banza tunanin mikakeyi?. Tunanin iman yafad'a muryarsa cike da karsashi, yafad'a mata hakane danta ji haushi ta k'yalesa. Aii ko taji matuk'ar haushi, Dan jitayi tamkar ta mangaresa, tunuwa da maganar aunty yasa tasaki murmushi Wanda a bad'ini yafi kuka ciwo, azahiri kuma na yak'ene, ta langa6e kai gefe, ayya iman Nima wlhy harka saka na tunota, mutuniyar kirki ga hak'uri da son mutane, Dan ALLAH yaushe zaka kaini na gaisheta. Wata ajiyar zuciya Dr yasaki, saikuma yaji yarage jin zafin Raihan d'in, saboda ta yabi Rayuwarsa, d'an murmushi yayi ya ce, "koyanzu kikeso zan kaiki ki gaisheta. Fakar idonsa tayi ta harareshi, suna had'a ido tasaki murmushi basarwa, aii nasan mama bazata bariba, kaga daga kawoni jiya yau mufita bai daceba, amma nan gaba insha ALLAHU zaka kaini, waima INA Musayeef?, naga kamar nagansa jiya agidannan. Muryarsa ad'an sake ya ce, " eh yananan, yana d'aki yana barci bai tashiba. ALLAH sarki yarona, amma dai yaa Isma'il anan zaka barminshi ko?. Sosai yake kallonta yanzu, Dan maganganunta sun fara tasiri akansa, yak'ara rumtse hannunta anasa, bazai yuwuba, kinga tun farko awajen mamansa yake, yanzuma Dan nazo d'an hutunnane na d'akkoshi, amma aii yana zuwa weekend, idan yazo saiya ringa zama a wajenki koda ba nanan. Woow!! My one ammafa ngd sosai da wanan karamci, ALLAH yaraya mana shi. Amin yafad'a yana d'an murmushi. Azuciyarta ta ce, "namijima dai sakaraine, jibi sanda nafito sai wani cika yake yana batsewa, amma INA d'orashi ajirgi harya haye. Kafin su k'ara wata magana aka turo k'ofar. Suduka suka maida kallonsu wajen, aunty CE d'auke da kayan break, tayi sallama tashigo, a Tebir d'in tsakkiyar falon ta ajiye, Raihan ta ce, " sannu da k'ok'ari auntyna. Yauwa auta kuntashi lafiya?, lafiya k'alau wlhy. Dr Isma'il kam yayi sagade yana kallon ikon ALLAH, aunty ta k'atse masa tunanin da fad'in k'anina ya angwaci?. Bai bata amsaba saima tambaya daya jeho mata, aunty mikika kawo mana?. Break mana tafad'a tana murmushi. Hannunsa yazare daga na Raihan yatashi zaune, sabodami zaki ware mana abinci bayan kuma gaba d'aya akeci?. 'Yar dariya tayi, a'a naga yau kana angwanci, bai kamataba aganku a family darning. To saidai idan ita zataci anan, nikam zanje can naci kamar yanda nasaba, yafad'a yana mik'ewa, d'akin Iman yashiga Inda yamaida d'akinsa ayanzu. Galala suka bishi da kallo, Raihan ta sauke ajiyar zuciya, wlhy aunty mutumin nan matsalane, amma zanyi maganinsa daga shi har shegiyar Iman d'in. Hummm aunty tafad'a, auta kenan aii kema kike fad'a anaji, bari nakoma da abinci kije ki lallashesa Ku taho ana jiranku. Yana Shiga d'akin ya tadda Musayeef ya tashi yana k'ok'arin sakkowa daga kan gado, da Sauri yak'arasa yad'agashi sama yana dariya, my boy katashi. Kai musayeef yad'aga masa yana dariya shima. Ya saukeshi saman gadon ya ajiyeshi atsaye yafara cire masa kayan barci, Musayeef ya ce, "daddy INA kwana. Lafiya lau my Darling, Dr isma'il ya lakaci hancin musayeef, fuskarsa cike da murmushi. Raihan dake bakin k'ofa tsaye tana kallonsu taja siririn tasaki Wanda bazai jiba, k'arasawa tayi Inda suke tana d'an murmushi Munafinci, a'a yarona katashi?. Idanu Musayeef ya tsuramata batareda ya amsaba,. Daddy wace wanan, yanuna Raihan?. Dr Isma'il bai juya ya kalletaba ya ce, " basunanta wannanba, sunanta aunty Raihan, musayeef baice komaiba, sai kallonta yake Dan harararsa takeyi. Dr Isma'il yad'agashi zuwa jikinsa, yauwa muje namaka wanna my sweedy na, muje kayi break ko. Da Sauri Raihan ta ce, "kawoshi nayi masa mana, wanan aii aikinane....... Uhm uhmyyyy musayeef yafad'a yana nok'e kafad'a alamar bayaso, ya ce, " bana son naki, na Daddyna nakeso, yaymata gwalo. Dr Isma'il baice komaiba yashige bayi yana dariyar gwalon da Musayeef yayma Raihan. Itakam aii tacika tayi FAM da haushi, Kutt wanan d'an yaronne zaimin rashin kunya, aii ko zan bud'e makarantar cin ubanka agidannan yaro, aii uban naka zai tafi zaka gane shayi ruwane. Dr Isma'il yayma d'ansa wanka fes, yanad'o kayansa a tawul, saman gado suka zube ya shafa masa mai, ya shiryashi cikin blue d'in wando jins da jar riga, ya d'ora masa falmaran d'in riga Mara hannu itama Jins, ta wandonce , yasaka masa Jan takalmi mai k'yau, brosh d'insa yasa ya taje masa kai, musayeef kanka yatara suma da yawa bari muyi break munje aski ko?. Musayeef ya jinjina masa kai. Yauwa to tashi muje ko kanunama mama da aunty deexerh gayunka da Yaya marwan, harzasu fita ya ce, "daddy ba'a turareba. Oh sorry big boy na mantane, komawa yayi cikin d'akin yad'auki turarurrukansa ya faffesa masa sanan ya d'aukesa suka fito. Raihan ta na zaune afalo, cike da haushin gwalon da musaueef yay mata, amma tana ganin sun fito tamik'e tana murmushi, har kun gama?. " eh mungama Dr Isma'il yafad'a. Ta mik'a hannu danta amshi Musayeef amma saiya k'ara mak'al k'ale daddynsa. Ta ce, "miyasa Baka son zuwa wajena Musayeef kodan ni ba mamanka bace?. " a'a bawani danba mamansa bace bai sanki bane kawai, barikiga kuyi kwana biyu tare, zai saki jiki dakene, Dan yanada saurin sabo yaronnan. To ALLAH yasa. 6angaren mama suka nufa, kowa ya hallara su ake jira, Yaya yamik'a hannu yakar6i musayeef, yana fad'in oyoyo yarona, suka gaggaisa, Dr Isma'il ya ce, "INA 'yan biyuna?.. Suna can suna barci basu tashiba, aii nagama k'ok'arin musayeef daya tashi da wuri, yaranan aii sunsha hidima jiya, maman su deexerh CE da wanan maganar. Wlhy kuwa sunsha momy, deexerh tafad'a, shiyyasa aii idan suka kwanta kamar matattu. Marwan ya ce, " musayeef fa harya fara bacci muna game, amma kamar an tsikareshi yatashi wai wajen daddy zashi, babu lalla6ar daban masaba amma yasamin kuka, aii dole saida nakaishi. To dama maigida aii rigima harda ta siyarwa akwai awajensa, mama tafad'a tana Jan k'afar musayeef yana dariya, Yaya kuma yana rik'ewa, a'a mama karki katsa mana k'afa kirage mana kasuwa. Mama ta ce, "yo dama