← Book details Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 49

Sashe 30

Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gado, yajingina Kansa da fuskar gado, k'afarsa d'aya ak'asa d'aya lankwashe akan gado, musayeef yatada kai da ta lankwashen yana barci, hannunsa d'aya yana shafa kan musayeef d'ayan kuwa yana rik'e da waya yana dannawa, sai faman murmushi yakeyi Dan k'unshin iman yake kallo, harda fuskarta wadda batasan ya d'aukaba. Raihan dake tsaye abakin k'ofa tana kallonsa ta ta6e baki. Cikin d'akin ta k'arasa sosai, taje kusadashi tazauna, d'agowa yayi yana kallonta sanye take cikin rigar barci fara tas, wadda ta tsaya iya cinyarta, ta d'ora 'yar saman data kai mata had k'asa, tasaki igiyoyin rigar batareda ta d'aureba wanan yasa ake kallon k'irjinta daya cika rigar FAM danba bra. Kauda Kansa yayi daga kallonta yace lfy?. d'an farin tayi ta ce, "saibabu lafiya ake Shiga turakar miji?. Baice mata komaba yafara gyarama musayeef kwanciya sosai, ta kwanto da kanta ajikinsa muryarta anarke ta ce, " haba my one wai haka ake aure?. Cike da mamaki yake kallonta, ya ce, "to ya akeyi?. Tayi far da idanunta aii kaima kasani, ta turo Baki gaba, jiya na hak'ura na kwana nikad'ai yaukam bazan iyaba gsky. Shidai kallonta kawai yakeyi, yadaure ya ce, " to ya kikeso ayi?. Murmushi tayi tana shafa k'irjinsa Dan rigar baccinsa mai bud'ad'd'en k'irjice, yauwa my one sonake mukwana tare. Ajiyar zuciya ya sauke tareda janye hannunta daga k'irjinsa Dan abinda take MASA yafara tasiri akansa. Gyara kwanciyarta tayi sosai ajikinsa, tana k'ara Zame rigarta ta sama komai NATA na bayyana, kauda idonsa yayi daya fara canja launi zuwa jaa. Ganin haka yasa Raihan tadawo da fuskarsa Inda take, ta marairaice fuska Baka yarda mukwana tareba ko?. Yanda tayi maganar saita bashi tausayi kumashi ba dutse bane yana buk'atar abokiyar hallittarsa, yana daurewane kawai, amma ganin shigar dake jikin Raihan dukta sauya MASA tunani, ga wani fitinannen turare data shafa, Wanda dukya motsa MASA sha'awa. Kallon fuskarta yayi harta fara hawayen kissa, hannu yasa yana share mata hawayen, akasalance ya ce, "naji ZAMU kwana tare bar kuka. Ta turo Baki gaba tana yunk'urin tashi, a'a nikam banaso, aii hak'k'inane akanka, idanka tauyeni ALLAH bazai barkaba tamik'e zata fice. Da sauri yarik'e hannunta Yakuma dawo da ita jikinsa, shikenan naji yihak'uri to. Yanda yake shafa kan ta saitayi luf ajikinsa, ahankali takai hannu itama tana shafa k'irjinsa, ajiyar zuciya ya sauke yalumshe idanunsa tareda jingina kansa da gado. Daga haka ta fara yimasa abubuwa na d'aukar hankali, Wanda duk aunty CE ta koya matasu, Dan acewar aunty saita maida kanta Mara kunya sanan zata samu Dr ahannu, aiiko taga shawarar aunty tayi tasiri sosai, Dan gashi cikin sauk'i ta d'akko hangar samunsa. Baisan sanda yafara maida mata murtaniba, saida sukayi nisa sosai sanan yad'an janye jikinsa da k'yar yana kallon musayeef daketa barci abinsa, itama Inda yake kallo ta kalla, muryarta can k'asa ta ce, "lfy?. Muryarsa a sark'e ya ce, tashi muje d'ankinki kinga nan akwai musayeef. Ta ce, " shida yake barcinsa. Kai ya girgiza mata yana fad'in bazai yuwuba idan ya farkafa?. Tad'an ta6e Baki to idan muka tafi cand'in yafarka yay kukafa?. Mik'ewa yayi yana lilli6e musayeef karki damu aii nan zandawo na kwana. Banza tayi masa, aranta ta ce, "Idan na barkaba, tanayi yana Hararar musayeef dabaisan tanayiba. Bayan ya lullu6esa Yakama hannunta suka fita zuwa d'akinta............. *_"nidai masu karatu bazan bisuba kuyi hak'uri INA taya iman kishi"_* *luv u oll my fan's* *(((S))).........2017* [8/6, 6:02 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!._* *_NA Bilyn Abdul_* _sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's)* https://mrsbilkisa.blongspot.com *miya kamata nayi?.* _karka zama mashayi._ _Shaye shaye na 6ata rayuwar maiyinsa, ga d'unmin Zunibi awajen ALLAH Yana hana sallah akan lokaci, baya barinka kayi k'yak'yk'yawan tunani arayuwarka bare harka banbance fari da bak'i, bazai barka ka karanta alkur'ani mai girmaba balle harkasan yi da hani, bazai bari ka girmama nagaba da kaiba Dan kana ganin kowa daidai tsawonka, zaka iya ganin akuya atiti katsugunna ka gaisheta, zaka iya kashe mutum domin Baka tareda tunaninka, zaka zaka zaka zaka dayawa 'yan uwa._ _Dan ALLAH kubari shaye shaye ba wayewa baceba, abin damuwar yanzu harda mata, haba 'yar uwa keda kike amsa sunan uwa miya kaiki Aikata wanan aiki._ _Wanan duk yana d'aya daga cikin aikin shaid'an shugaban hassada ga aikin alkairi, kullum burinsa yaganka a wutar jahannama._ *ya ALLAH ka kiyashemu shigarta* *ALLAH yasa Mugane* *(Page 26)* Humm lallai yau su Dr Isma'il ansha amarci shida amaryarsa Raihan, saidaifa tabbas ya yarda mata suna suka Tara. Yana kwance akan gadon Raihan idanunsa alumshe tamkar Yana barci, Raihan dake tsaye Kansa ta dasa masa idanu, daga wanka tafito Dan d'aure take da guntun tawul iya cinya, wani irin farincikine yake ratsata wai yau itace ta kwana gadon d'aya da yaa Isma'il, lallai tayarda soyayyama iya wace, yaa Isma'il dabbane afagen iya soyayya. Ahankali yabud'e idanunsa akanta, kallo d'aya yaymata ya kauda kai, imance tafad'o masa arai, yatuna ranar Daren farkonsu ko ido bata iya d'agawa ta kalleshi bare tamasa kallon tsaf, haryay rayuwarsa suka rabu da iman baita6a ganin tazo ta tsaya gabansa da guntun tawul ba, ko wanka tashiga, yashigo d'akinta Indai har tasan Yana ciki to bazata fitoba kuwa, amma jibi ita wanan tawanizo ta tsaya masa getsetse agaba tamkar wata matar k'auye, koma irin 'yar kunyarnan babu........ Jiyay tana shafa bayansa, siririn tsaki Yaja sanan yajuyo. Haba my one katashi mana kallifa lokaci kagani, kar aita jurammu awajen break. Tashi yay zaune batareda tayi maganaba, ya ziro k'afafunsa k'asa ya sakko, hanyar fita yanufa, ta ce, ''my one!. Bai juyoba amma ya tsaya. Ince anan zakayi wankan?. Kai ya girgiza mata, sanan yace zanje nayima musayeef wanka, baijira amsartaba yafice. Itama da harara tarakashi, d'an rainin hankali, da daddare kagama yima mutane sambatu yanzu kuma kazo kana mazurai Mtsoowwww taja wani wawan tsaki. Shikam Yana shiga d'akinsa yaga babu musayeef da sauri yanufi bathroom nanma bata nan, ya ilahi INA yaronnan yanufa be?. Da sauri yasaka jallabiya yafito, 6angaran mama yanufa, saiya Tarar da musayeef suna game awaya shida Marwan, harna anyi masa wanka tsaf. Ajiyar zuciya ya sauke adaidainan deexerh tafito daga d'aki, ta ce, ''lah uncle lfy?. Musayeef yanuna mata, waya kawoshi nan?. Sai asanan Marwan da musayeef sukasan yashigo, musayeef yazo yarungume daddynsa. Deexerh ta ce, "ni na d'akkoshi jiya da daddare, naje na sanar dakai zan koma makaranta yau, Dan ana nemanmu da gaggawa saina Tarar musayeef yanata kuka ad'aki shi kad'ai. Nazata kana bathroom amma nakai awa d'aya ina jiranka shiru, babuma alamar motsin ruwa shine na d'akkoshi kawai muka taho nan. Ayya sorry my Darling, yafad'a Yana shafar fuskar musayeef. Deexerh kam da marwan kallon juna sukayi, deexerh ta harari Dr amma bai ganiba, fita yayi da musayeef ahannu. Marwan ya ce, "kinjifa aii bai bada amsaba saboda bashida gsky. Humm kabari kawai, aii dama dannaji zaice Yana inane?, tunda nagabaci 6angarensufa nakejin kukan musayeef amma babu Wanda yanemeshi acikinsu, sai yanzu zaiwani zoma mutane arikice, nasandai Yana d'akin Raihan. Mtsowwww!! Wlhy Uncle yafara bani haushi.......... Mama takatse musu zancen, kai kunci k'aniyarku, shida matarsa bazaije d'akintaba. Gaba deexerh tayi tana k'unk'unai, marwan kuma yace mama aiiba hanashi mukayiba. Sai bayan kamar Minti talatin suka fito cikin kwalliya, lokacin kowa ya hallara a dani, suma kad'ai ake jira, bayan gaishe gaishe suka zauna aka farayin breakfast, Raihan sai wani yatsine2 takeyi, Dr yana kallonta ya watsar da banza. Bayan sun gama break deexerh ta ce, " uncle nifa yau zan koma makaranta. Tofa wanan tafiya babu shiri, humm toyazamuyi karatun kenan aii. Shikenan babu damuwa, ALLAH yakaimu, Nima gobe zanje Adamawa d'aurin aure, da da musayeef zan tafi amma mama ta hana, wai za'a wahalar dashi, kuma zasu koma school ranar Monday. Eh ranar litinin zasu koma. To kinyoma auntynki sallama??. A'a wlhy amma munyi waya nagaya mata zan koma yau. Okey to shikenan, kud'i masu yasa yabata ya ce, "ALLAH yatsare, waye zai kaiki?. Marwan zai kaini uncle. " to shikenan hakanma tayi aii. ************** Wajen k'arfe 12 Dr Isma'il yaje gidansu iman maida musayeef, Yama Tarar bata nan, saidai sungaisa da gwaggo da Abbah dayay mantuwa yadawo gidan, annan yabar Musayeef Yakoma gidan. *_8:00pm_* Iman zaune agaban abbah, kanta ak'asa tana wasa da yatsun hannunta. Ya ce, "iman dadai inata damuwa da tafiyarnan taku Adamawa Ku kad'ai babu wani babba, amma yanzu hankalina ya kwanta, Dan Isma'il ya cemin tare zakuje, shima zaije wani d'aurin aure acan ko?. Abbah nima ban saniba. Okey to d'azu dayazo kawo Musayeef yake gayamin, Dan haka saiku shirya da wuri Dan gurine ba kusaba. Kanta Yana ak'asa tace to abbah. Tana mamakin yanda iyayenta suke son Dr Isma'il sosai, sun yarda dashi 100%, itakam da batayi niyar tafiya dashiba amma babu yanda zatayi tunda abbah yasaka baki. Bayan sun mata nasiha akan ta tsare mutuncinta takula da kanta ta tafi d'aki. Tana kwance akan gadon sai tunani takeyi, wayarta tashiga ruri, da sauri ta d'auka azaton Xoxo CE amma saitaga *_DM_* kamar bazata d'aukaba amma ta daure ta d'auka. "kodata kara wayar akunne saitayi shiru, shikam Dr yana falone zaune Duk kewar musayeef ta isheshi shiyyasa yakira iman." Assalamu alaiki, yafad'a ahankali. Saida taja lokaci sanan tace wa'alaikassalam. Shiru yabiyo baya babu maiyin magana, saican iman ta ce, "miyasa kazo gidanmu kace tare zamu tafi?. Murmushi yayi sanan ya ce, " saboda na Isa. Le6enta ta cije danjin furcinsa, yacigaba da fad'in ki shirya da wuri, Dan k'arfe 7 munafata mun kama hanyar Adamawa. Saidai kanemi da Wanda zaka tafi amma badaniba tafad'a tana murgud'a baki. Wata sassanyar dariya yayi yay k'asa da muraya ya ce, "ada idan akacemin Saudat ta'iya rashin kunya bazan yardaba, musassamman idan na tuno ranar data bani k'yautar budurcinta.........d'iffff ta Yanke wayar tareda cije le6e, afili tace wai yaushe mutuminnan yakoma Mara kunya hakane?, ALLAH ya shiryaka, haka zan bika kaje ka matseni ahanya. Shikam yanacan yanata dariya abinsa, my life sarkin kunya, har yanzudai ana nan da hali. Raihan dake tsaye kansa taja dogon tsaki Wanda yasa Dr juyowa yana kallonta. Ta k'ank'ance idanu tana fad'in wlhy andai fad'o kuma wanan iskancine tunda ayanzu ba matarka bace, kunzauna kuna aikata *Zinar baki*. To malama Raihan saka lasifika mana, yafad'a a harzuk'e. Shuru tayi Dan taga ya hau sama, shikuma yadoka tsaki yatashi yay shigewarsa d'aki yana had'a kayan tafiya. *Washe
Chapter 30 · 0% Book details