Sashe 4
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
lafiya dan har suma takeyi, aru e Dr Isma'il ya ce, "suma kuma??, deeni ya ce, "eh suma, to yanzun Abbah na nan?, eh yana ciki, jeka ce masa Isma'il ne yazo gunsa. Deeni yazo ya sanar da Abbah, Abbah yanajin Dr Isma'il ne da hanxari yafito, bayan sun gaisa Dr isma'il ya ce, "yanzu wani yaro yake sanar dani Iman babu kafiya?. Eh hakane Isma'il. Sun shigo gidan, sanda suka shigo inata mur'kususu ajikin gwaggo dan har wani shi ewa nake saboda azabar ciwo, gwaggo sai kuka take. Dr Isma'il yakalli Abbah aru e Abbah idan bazaka damuba na auketa muje asibiti mana. Abbah ya ce, "babu wata matsala Isma'il......aibai bari Abbah ya 'karasa fa aba ya sunkuceni yay waje, amota yasakani Abbah yakaraso da hanzari yashige muka tafi asibiti, acanma aukata yayi, aki guda aka waremini nika ai, ya shiga bani kulawa ta musamman, cikin 'yan mintina ya shawo kan matsalata harna samu barci................