Sashe 13
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Muna nan zaune muna 'yar hira saiga marwan yashigo, mukai masa sannu da masallaci ya ce, "yauwa auntys, yajiki aunty??, da sauk'i marwan aina warke........kafin yabani amsa Raihan tashigo falon, muka amsa mata sallamar datayi, nidai sai binta nake da kallon mamaki dan bansantaba, saidai suna kama da aunty kam.
Ta zauna tana min sannu da jiki, cikin sanyin jiki na amsa mata, deexerh ta ce, "k'anwar aunty ce,
azu tazo.
Na ce, "ayya sannu da zuwa".
Ta amsa da yauwa kema sannunki.
Doctor yashigo shima yana fa
in dama kinan nan iman??, eh ina nan babu da
ewa muka shigo nida dee...., okey yafa
a yana zama kusadani, ya ce, "yajikin naki??, Alhmdllh nafa
a kaina ak'asa saboda kunya.
Mama ta ce, "auta kundawo?.
Eh wlhy mama mundawo.
Ta ce, "sannunku."
Yauwa mama.
Sau wajen hu
u ina kama Raihan da doctor suna kallon juna, shi idan ya kalleta yakan janye idonsa amma ita ko gezau bare kunyar mama.
Zuciyata tashiga nazarinsu, dan suna kallon junane cikin rashin gsky da alalomin tambaya??.
abinda na kula bani ka
ai nagane hakanba, harsu mama suna kallonsu, kallo
aya nayima mama kuma nagano alamar 6acin rai afuskarta, da ga k'arshema sainaga kawai ta tashi tabar falon.
Lokacin maga tamkar alamun tsoro sun bayyana afuskar doctor, akasalance yakama hannuna mukabar falon muma, tareda fa
in saida safenku.
Koda muka koma 6angarenmu ban tanbayesa wacece Raihanba?, zama kawai nayi saman kujera, shima yazauna yana shafa kaina my iman sannu kinji, wlhy lokaci k'an k'ani kinsha wahala.
Ban cemasa komai ba, dan wasu abubuwa suna yawo akaina, ganin bazan tanka masaba yasashi mik'ewa yashiga
akinsa.
Babu da
ewa yafito sanye da gajeren wando da bes, yazauna k'asan kafet ya ce, "nakawo masa kayan marmari yasha.
Akasalance namik'e zuwa kicin yayinda shikuma yabini da kallo mai cike da tunani iri2.
Nakawo masa yankakkun kayan itatuwa na ajiye.
ya ce, "sannunki.
na ce, "yauwa.
Harna juya zan koma ya ce, "zo mana, babu musu nadawo, ya nunamin kusadashi, nanma ban musaba na zauna.
Ya
ako abarba zuwa bakina, amma saina girgiza kai na ce, "nak'oshi.
Ya
an rage fara'a, idan na amince kin k'oshin ko??, yafa
a yana 'yar hararata.
ban ta6a ganin fuskarsa a ha
eba sai yau, dan haka na bu
e baki yasaka mini, haka yayta bani shima yana sha har muka k'oshi.
Daganan falon muka zauna saidai yau babu hira, idan na kalli doctor ma sainaga bashida walwala, dahaka har goma tayi mukaije muka kwanta konace na kwanta.
Dan harna fara barci sanan naji motsin shigowar doctor
akina.
Ban motsaba bare yagane na farka, ya hawo gadon ya kwanta saidai amamakina yau bai rungumeniba tamkar yanda yasaba, abin yabani mamaki amma saina danganta hakan da gajiyar tafiya dakuma fash
in sallah danakeyi.
Wasa2 har wajen k'arfe
ayan dare doctor bai runtsaba, nima ko barcin ya
aukeni saina farka saboda yawan motsin da yakeyi, yanzu tunanina yatashi daga zargin farko, yakoma akan Raihan k'anwar aunty.
Tabbas akwai abinda bansaniba, akwai wata alak'a tsakaninta da doctor da Raihan.
_" wai wacece *Raihan* ne???._
Mutum
ayace zata bani amsar tambayata, wato _*deexerh!!!!.*_.
Sai gabannin asuba barci ya
aukemu, wanan yasa muka makara sallar asuba.
Ban koma barciba nafice wajen aunty kamar yanda nafara kwanan nan dan yanzu dani ake girkin gidan.
Shikam doctor barci yakoma.
Haka mukayi aikinnan nida ita bamaima
an uwansa magana dama haka mukeyi dan babu shak'uwa tsakanina da ita.
K'arfe bakwai na safe muka gama ha
a break 'yan aiki suka kwasa zuwa 6angaren mama, mukuma kowa yanufi
akinsa.
Koda naje ban kwantaba saikawai na hau gyaran 6angarena dukda bawani datti bane, tunda nakula doctor baya ra'ayin masu aiki nima saina daina sakasu gyaran wajena, nazage inayi da kaina.
Bayan nagama nayi wanka nashirya tsaf cikin rigar material doguwa, ina fesa turare doctor yatashi.
Yada
e datashi ban saniba, idonsa na kaina duk motsin danayi sai
an murmushi yake yana lumshe idanu, tacikin madubi nagansa tsaye abayana sanye cikin pink
in kayan barci.
Najuyo ina fa
in lah katashi?.
Murmushi yayimin ya ce, "badoleba tunda gimbiyata tatashi bata tadaniba.
Kaina ak'asa ina wasa da zoben hannuna na ce, "kayi hak'uri to dan ALLAH, naga bakayi barci ishashshe bane jiya.
Maimakon yabani amsar tambayata ta k'arshe, saiya
auki ta farko yay sharhi akai.
hannuna yakama yana murzawa karki damu na hak'ura, aike bak'ya laifi awajena my iman, kinrigaya kin mallake zuciyar Isma'il daduk wani aikinsa.
Huumm to shikenan ngd, yakamata kayi wanka ko?.
Nafa
a ina zare hannuna daya rik'e.
Bai iya amsaminba saidai bina da kallo dayayi harna fice, a
akinsa na ha
a masa ruwan wanka, sanan nadawo shikuma yatafi.