← Book details Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 49

Sashe 6

Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Nidai sunan Isma'il Muh'd Basheer, mu biyu iyayenmu suka haifa, yayana Mansur saini auta, mu 'yan asalin garin sakoto ne, aikine yakawo mahaifinmu kano, mamata kuma 'yar tarabace Jalingo kenan, bafulatanace ta asali, dan harta bar duniya hausarta bata fita sosai, tuni mahaifinmu ALLAH yay masa rasuwa saka makon ha
arin mota dayayi daga kano zuwa sokoto, sanan ina wata 6 a duniya, Rasuwarsa ta girgiza maman mu dan haka takamu da ciwon zucuya itama babu da
ewa tabi bayansa, inada wata 10 sanan aduniya, 'kanuwar maman muce tacigaba da ri'konmu, itama tana aure anan kano dawani abokin Abbanmu.
Sun nuna mana gata sosai wanda har muka manta da maraicin dake kanmu, dansu basu ta6a haihuwaba, sun taimaka mana munyi karatu mai zurfi, ina shekarar 'karshe a secondary ALLAH yayma uncle rasuwa, akabar mama da
awauniyarmu, karatunmu tarbiyyarmu, cinmu shanmu, saidai abinda 'yan uwa suka taimaka mata.
Natashi mutum mai yawan laulayi na ciyo, ina yawan yin rashin lafiya akai2, idan ina cikin wanan halin mama takan ru
e itada yayana, hakadai rayuwa tacigaba da garawa har yayana ya kammala digiri
insa, bai tsaya neman aikiba ya tsunduma kasuwanci, nikuma sanan na kammala sacondary, kullum burina bai wuce nazama sojaba, amma awajen yayana da mama ba haka bane, burinsu nazama cikakken likita, dan haka burinsu ya danne nawa, nadage nazama likita domin na faranta musu, yayana yayi aure tuni, yanzu haka yanada yara biyu, Marwan da Hadeeza, (deexerh) saidai sun rabu da maman yaran, yanzu yana auren wata mata mai suna Ramla, agida
aya muke zaune muduka, yayi mana gini kowa da 6angarensa saikuma na mama agefe, wannan shine tarihina a ta'kaice, ALLAH yasa kin gamsu.
Murmushi nayi ina satar kallonsa, na gamsu sosai, kuma tarihinka ya 'kayatar dani, ALLAH yajikansu mama ya yafe musu, yabamu hakurin rashinsu, ameen doctor yafa
a yanamai jin da
in addu'ata.
Ya kalli agogon hannunsa sanan ya mi'ke iman bari na wuce ko, magriba tana gabatowa.
Na ce, "to aii bakaci komaiba sai lemo, yayi murmushinsa mai 'kyawun gani, karki damu kasancewa dake kawai ya wadatar dani, na ce, "to na gode, na
an rakoshi bakin 'kofar falon ina fa
in ka gaidamin dasu deexerh da marwan, saida yajuyo ya kalleni sanan ya ce, "zasuji insha ALLAHU.
bayan fitarsa daga gidan na lumshe idona ina murmushi da maida nannauyan numfashi, babu 'karya nima inason doctor Isma'il, domin kuwa ya cancanci asoshi, mutumne mai kwarjini a ayuka da kuma dangan taka, ga yawan fara'a, uwa uba 'kyawawan halaye, amma baza'a kirasa mutum mai tsananin 'kyauba, saidai tsaka tsaki.
Lalai na more da samun miji nagari, kamshinsa kawai ya wadatar dani burin kasancewa dashi har abada, saidai ina ba'kin cikin katsewar karatuna, dukda nanda wata shekarar zan kammala, amma ina bukatar rabuwa da wananan azababben ciwon dakansani tagumi tunkan kamawar wa
ta, ALLAH dai yaza6a mana abinda yafi alkairi.
Kwala kiran sallar limance tasakani fitowa daga falon nanufi cikin gida..............
Kuyi ha'kuri dani, wlhy ina busy
Luv u oll my fan's
(S)......2017
battery low
[8/6, 5:59 PM] mrs bilkisu: ________________________________
BAN SAKETA BA!!!.
________________________________
NA
BILKEESA IBARAHEEM
{bilyn Abdul}
________________________________
https://mrsbilkisa.blogspot.com
Sadaukarwa ga~Abdul {city phone's}
Page.....5
*invitation*! *invitation*!! *invitation*!!
U ar cordially invited to d wedding events of *Reefat Yahya*
*Walima* on 13th April 2017
Venue -Barr Yahya j Bobboi's residence @ marware ward Jada,
Adamawa state.
Time: 3:30pm
*Arabian night*
On 13th April 2017
Venue Atiku Abubakar science hall Jada.
Time: 9:00pm
*Kamu day* on 14th April 2017
Venue Atiku Abubakar science hall
Time: 3:00pm
*wedding fatiha* on 15th April 2017
Venue Barr.Yahya j Bobboi's resident marware ward Jada, Adamawa state.
Allah ya bada ikon zuwa
Sako daga bilyn Abdul
_________________________________
WANNAN page
in nakune.
KODA YAUSHE INA ALFAHAREE DAKU
Faty axlad maryam 'yar mama
humy luv first lady
hudallah salma Ali wada Sunher classic feedoh
Zeenur Fareedat musa
Ku
in nadabanne agareni, inafata alkairi da tarin basira da kwarin ido agareku, ALLAH yakara baku ikon nisha
antar damu da fa
akar damu, yakuma karemu daga sharin ma'kiya baki
iya.
(Maryam 'yar mama
MAHAUKACI ko BOYAYYAYEN MOSOYI!!!!!!???????.
Page.....5
.......Babu 6ata lokaci aka shiga shirin bikinmu da doctor, domin iyayena basa son wata yacika al'adata tazo ba'a gidan mijinaba.
Aranar wata juma'a aka
aura aurena da doctor Isma'il, mutane dayawa sunsha mamakin aurar dani da'akayi, saidai basuda dama tsogumi tunda gidansu doctor Isma'il ba wasu masu 'kazamin ku
i bane saidai rufin asirin ALLAH, wannan ya hana mutane
afewa aka ku
i abbanah yagani, saidai hakan bai hanasu yawan hasashe da hange2n daliliba, saidai sun rasa tsani ko tubalin hangowa, dan masu iya magana nacewa wani sirri sai hanji kasanshi.
Da yamma akaje walima mai 'kayatarwa da birgewa, dayawa abokan Dr Isma'il sunyi mamakin ganina amatsayin matarsa, suna mamakin yanda akayi ya auri 'karamar yarinya haka, amma tunda basuda mai basu amsa sai sukayi gum, kamar ansakama kofar fada kwa
Waleemar ta 'kayatar sosai, karfe tara na dare aka tashi, gida aka maidani sanan akayi shirin iza 'keyata makarantar samun ladan aljanna, wato gidan miji, nasha kuka sosai na rabuwa da iyayena dakuma
an kanina Deeni.
An kaini gidansu doctor wanda zai zama familyna na biyu ayanzu, 6angaren mama aka kaini, dukda idanuna suna sinkife cikin hijjabi, ina a kwatan kwacin makauniyane, wanan bai hanani
aukar sautin maganganun danginaba masu ambatar sunan wadda zata maye gurbin uwar mijinaba ayanzu, an dan'ka amanata ahannun mama, kuma ta kar6a tayi ammanar ri'keni amatsayin
iya kamarsu doctor, to nimadai tawa zuciyar ta rungumeta amatsayin uwa tunda aure ya nisantani da gwaggota, bayan
an fa
a da nasiha aka kaini 6angarena wanda zai kasance fadata afanin sarautar gidan miji, masu kawoni basu wani
auki dogon lokaciba suka fara kama gabansu dan komawa tasu fadojin domin kula danasu iyalin, kafin na farga gidan yayi tsit tamkar anyi ruwan sama an
auke, aunty salma kawai aka bari tana
an gyaramin inda aka 6ata, itama zuwa wani lokaci tayimin halin ruwa, dankuwa bansan ta su
a ta ficeba saidai na riski shiru wai rai yayi halinsa.
Abu biyu suka giftamin awanan lokacin, wato tausayin kai, da jimamin rabuwa da iyaye gatan 'ya'ya, agefe kuma ga wani tsoro dayake neman titsiyeni sakamakon jin shiru danayi narashinjin rai mai motsi akusadani.
Ina nan cikin halin gajeren numfashi da dogon tunani, naji sallamar angon 'kamshi da gayyar abokansa masu masa rakiyar zuwa
akin amaryar tasa, saidai afalo ya taka musu birki tareda mi'ka godiyar 'ko'karin dasuka nuna na fiddashi kunyar wanan rana, suduka sai suka shanya baki suna masa kallon sama da 'kasa, yayi murmushi yayinda shima yake maida musu murtanin kallon kwaji dashi, Raheem ya ce, "mutumina abin 'yar hakace ko?", doctor ya ka
a kai alamar babu shakku akan furicin abokin nasa da inda yadosa, to suma sun masa uzuri, dan dama daniyyar haka suka iso, tunda al'adarsuce haka, idan sun rako aboki basa fiya zazzarin shiga inda amarya take, daga bakin 'kofa suke tsayawa aja doguwar addu'a kowa yacika rigarsa da iska.
To shima sun masa addu'ar da fatan alkairi harda na dawowa suna awata tara masu zuwa, 'yar dariya kawai yayi yana musu sallama dafa
in ALLAH ya huce gajiya.
Ina zaune akan gado lullu6e cikin gyale jaa sai zabga 'kamshi nake wanda akasan amarya dashi, doctor yashigo da sallama cikin muryarsa mai shiga 6argon jiki da jini, tuni wata sabuwar nutsuwa tazo mini danjin ma'abocin 'kamshi yana kusantoni, acan kasan ma'koshi na amsa, cikin takunsa na burgewa ya 'karaso inda nake, ya ajiye
an madaidaicin jakka mai kyawun gsk akusada gadon.
Gadon ya hawo yana fa
in amarsu ta ango mai da
in suna, ta angonta Isma'il, ya zauna akusadani tareda yaye gyalen dana lullu6a dashi, ahankali yafurta "AMINCIN ALLAH YA TABBATA AGAREKI HASKE MAI HASKAKA ZUCIYA, IMAN MAI FASSARAR IMANIIIII!!!".
kasa nayi da kaina ina
an murmushi, yay 'yar dariya mai 'kayatarwa aikunya ta 'kare, tunda yau kin zama tawa ni ka
ai, hannu nasa na rufe fuskata.
Iman Ta hurema Reefat idanu, ajiyar zuciya Reefat taja mai 'karfi, suka tuntsure da dariya gaba
aya, iman ta ce, "kai Reefat gaba
aya kin zuba min idanu, xoxo ta ce, "kamar tana hangen daren farkonku!."
To 'yammata aini ba haka nake nufiba, dama abinda kuke jira kuji kenan to bazan fa
aba, aiko da kin cucemu dan nan muke jira muji, o, ke xoxo zan fa
ama momy aimiki aure kafin ki ida 'konewa wlhy, garama Reefat ka
an yarage ale'ka turaka
lol, ta fa
a tana shiga bayi domin yin alwala.
Tayo alwala tafito, xoxo ta ce, "oh ke iman ashe kinsan hanyar.........saikuma tayi shiru dan ganin hararar da iman take watsa mata, suka tuntsure da dariya itada Reefat, yayinda iman ta kabbara sallah tana murmushi.
Bayan sun idar da sallah suka sake zama, Reefat ta ce, "dan ALLAH iman kibamu labarin komai karki rage mana, dan nasanki da shegiyar kunya.
Iman ta ri'ke ha6a kai Reefat ALLAH ya shiryaki, zandai fa
i abinda bakina zai iya, amma ba komaiba, xoxo ta ce, "da wanan surutun mudai aci gaba".
Iman taci gaba da fa
in, cikin sanyin murya na ce, "masa ina yini fuskata na rufe da tafin hannuna.
Ya ce, "a'a bazan amsaba saikin bu
e fuskarki, dole na bu
e fuskata sannan na gaisheshi, ya amsa cikin shau'ki ya ce, "ya gajiyar biki?, nai murmushi bance komaiba, ya
anja hancina miyasa kike da yawan kunya iman?, nanma shiru nayi dan gaba
aya atakure nake, kunyarsa duk ta gallebeni.
Mik'ewa yayi yana murmushi yafice, babu da
ewa yadawo da filet ahannunsa da kofuna, saman kafet (carpet )
in dake gaban gadon yazauna, yajuye gasassaun 'yan shila daketa tashin kamshi, yazuba madarar akofuna.
Saudatttt!!! Yakira sunana ahankali, tareda
anjan sunan, na
ago ina kallonsa tareda fa
in na'am, ya ce, "taso kici abinci nasan kinajin yunwa.
Na ce, "na k'oshi".
Ya ce, "k'oshi kuma?, zadai ki k'oshi yanzu, yafa
a yana k'arasowa gareni, cak ya
aukeni ya dire ak'asa sanan shima ya zauna, jikinsa yajawoni bari kiga
ura zan miki yanzu.
Na ce, "dan ALLAH kayi ha'kuri zanci da kaina, haka nayita tura naman nan ina kora madara badan nasoba.
Bayan mun gama ya ce, "yana zuwa, na ce, "masa to", yana fita nasakama k'ofar key.
wai kunsan wani abu??.
Sukace a'a saikin fa
Nifa duk wanan abun dayake faruwa babu tsoronnan da ake fa
a na amarya ga angonta araina, danni wlhy bansan idan anyi aure mi'akeyiba, rufe
aki danayi, nayi hakane dan inajin kunyarsa, amma badan ina tsoron faruwar wani abuba.
Su xoxo sukasa mata dariya, lallai 'yammata kin ha
Iman tayi 'yar dariya, ina gaya muku nacire kayana nasa na barci, na
ane gado na kwanta.
Cikin barci naji ana shafani, abinda baka sababa dan haka natashi afirgice tareda wage baki zanyi ihu.
Doctor yasa lallausan hannunsa ya rufe mini baki yana fa
in iman nine fa, cikin rawar jiki na ce, "dan ALLAH ka dainamin wanan abun, wlhy gwaggo ta ce, "mini iskancine, kullum tanamin garga
i, kokanaso na zubar da mutuncina??.
Doctor ya kunna fitilar dake gefen gadon, yakamo hannuna ya zaunar ya ce, "tokiyi ha'kuri nadaina yimiki zoki kwanta, na ce, "saidai na koma 'kasa, ya ce, "a'a yi kwanciyarki, nibari na kwanta saman kujera.
Haka yakoma saman kujerar dake a
akin ya kwanta, nima na koma nakeanta atsorace, cikin ikon ALLAH babu da
eqa barci yay gaba dani dan akwai gajiyar biki a tattare dani.
Shikam doctor yakasa barci, yana mamakin dama azamaninnan da aka lalace akwai yaran dabasu san minene aureba, lalai shikam yayi babbar sa'a, idan yatuna abokansa dayawa, wa
anda bayan aurensu suke masa tambaya akan suffofin mace mai cikakken burci, saboda kokwanto dasuka shiga akan nasu matan, yagodema ALLAH dabai kasance mazinaciba, bare ALLAH ya jarabceshi da auren mazinaciya, haka yayta tunane tunane har barci ya saceshi.
Kiran sallar farko ya farka, yatashi yaje bayi yay alwala, yayi raka'atainul fijir, saida aka kira sallar farko sanan yatasheni yafice masallaci.
Saida gari yaya sha sanan doctor yadawo, zuwa lokacin harna sake 6ingirewa akan sallayar dan barcin bai isheniba, yabini da kallo yana murmushi, akan la66ansa yafurta 'yarrigima kenan,
aukata yay caj yadire agadon sanan shima ya hawo, ahankali yanutsani da jikinsa gudun karna tashi nayi masa mazurai, nikam nariga nayi nisa abarci bansan bikin dayakeyiba ma...............
Chapter 6 · 0% Book details