← Book details Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 49

Sashe 45

Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

nanzuwa a hanya. Iman ta ce, " wai nikam sai k'ara 6addani kuke. Ruwan data bashi yad'auka yasha yana dariya, karki damu yanzu zakiji komai, amma ina dee.....?. Taje kaisu musayeef islamiyya. Okey. Kiyi hak'uri wlhy narikicene, idan kintuna randa abinnan yafaru nasu Raihan dasafe kafin faruwar haka ai na Fita nace zamuje tad'i. Iman ta ce, "eh. Yauwa to Dama gidansu hafsat mukaje muka gaida Abba, muka kuma nemi izinin turo manya. A take yabamu dama, shinefa yau manya sukaje tambayar auren, ranar nataho dazumud'in fad'a miki, aka dakushe farincikina. Dasauri iman taje ta rungume Xoxo ta na murna. Shidai Dr sai dariya yake musu. Dr yamik'e kunga bari nad'an watsa ruwa, mitumin ma yacemin yana zuwa yanzu. Dr Nabeel kake nufi?, iman ta tambaya. Eh, nagaya masa gimbiyarsa tana nan, shine yace gashi nan zuwa. Xoxo tace nayi gudun gara....... Kinfad'a gidan zagoba Dr yak'arasa mata yana dariya. Cikin 'yan mintina Nabeel ya iso. Xoxo sai 6oye fuska take wai ita kunya. Zama yay d'an nesa da ita yana dariya, gimbiyata yaukuma nine nazama abin jin kunya?. Iman tayi dariya itama, to aii dole aji kunyar Ango, barima nabaku guri. Hhhhh tomun gode, amma ina my boy?. Suna islamiyya shida 'yan biyu. Okey, ALLAH yasa sudawo kafin nawuce nayi missing nashi. Zasu dawo insha ALLAH Iman tafad'a tana shigewa d'aki. Anan suka wuni akasha soyayya Xoxo da Nabeel, harma tsare tsaren yanda auren zai gudana sukayi. Dan Nabeel ya ce, "kusa ya ce, " asaka bikin shima yasha angwanci kafin akoma yajin aiki. Itadai Xoxo tashitai tashige d'akin iman saboda kunya, sukuma suna mata dariya. Sunsha yini bayan magriba su iman sukaje suka maidata hargida, Umma tanata godiya dak'ara sakama wanan k'awance na iman da hafsat albarka. Bayan sun ajiyema Umma alkairi suka dawo gida. Bayan gama cin abincin dare, akadasa hirar family, anan yaya yake Sanar dasu, kawu yakirashi wai su Raihan basuje sokoto ba. Dr ya ta6e baki, to yaya mu miye namu, mudai aii mun Fita hak'insu, tunda tun randa muka sakesu muka kirasu muka shaida musu, Dan haka sunemi yaransu can ba ananba. Mama ta ce, "a'a dukda hakadai kuyi hak'uri Ku nemesu ko dan zumincin dake tsakani. Mama wane nemansu zamuyi su aii ba k'anana yara bane, kinsandai halin wad'an nan 'yan iskan yaran yanzu haka suna gidan zubaida Mara mutuncin k'awarnan tata. Wlhy kuwa yaya suna canma, garama tun wuri su kirasu nidai wlhy babu abinda zanyi, yamik'e afusace yabar falon. Kowa da kallo yabisa, Dan sunsan halin fushin isma'il, idan yasoka yasoka, idan yak'ika kashiga uku........... *_" hummm masoya ina alfahari daku akowace dak'ik'a ta rayuwata, ngd sosai da k'aunarku gareni, kuna k'aramin kwarin guywa gsky, ngd sosai, Nima ina k'yaunarku aduk Inda kuke, duk Inda masoyina yake ina alfahari dashi, kona sanshi ko bansanshiba ALLAH yabarmu tare, inamuku fatan alkairi arayuwa."_* *luv u oll my fan's* *(((S))).....2017 [8/6, 6:03 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!_* *_NA Bilyn Abdul_* _sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's)* https://mrsbilkisa.blogspot.com *_(page 43 & 44)_* Deexerh ta kalli iman atsorace, aunty miyasa uncle yake kirana Dan ALLAH?. ke babu komaifa wlhy, naga duk kin wani rikita kanki. Ba haka bane aunty wlhy tsoron uncle nake tun randa yazane su Raihan, iman takama hannunta suka fice tana fad'in saikuma akace kema dukanki zaiyi. Afalo suka iskeshi kwance kan doguwar kujera, suna shigowa yatashi zaune, deexerh tak'arasa kusada k'afafunsa ta zauna a k'asa, iman kuma tafice dasu had'a break itada mom. Kalon minti d'aya yayma dee.... Ita kuma kanta yana k'asa tana wasa da zoben hannunta Wanda Umar yabata, gabanta sai dukan tara tara yakeyi. Dr yay gyaran murya tareda jingina bayansa da kujera, khadija yakira ainahin sunan deexerh. Muryarta nad'an rawa ta ce, "na'am uncle. Yad'anja numfashi sanan ya ce, " waye Umar farukh??. Gabantane yafad'i, tad'an d'ago atsorace tana kallonsa saitaga shima ita yake kallo, da sauri ta maida kanta ak'asa, muryarta na rawa ta ce, "wanine. Wanine kamar ya?, inason nasan matsayinsa agurinkine. Ido tad'an zaro kanta na kallon k'asa, tayi shiru Dan bazata iya cewa saurayinta bane. Ya ce, "ke nake saurarefa. Iman tashigo falon da sallama zata d'auki Abu akicin d'intane, harta gotasu zata shiga kicin saitaji Dr yana fad'in bakida bakine???. Iman tadawo baya tana kallon Dr, daddy musayeef miya farune?. Babu komai my life, kawai ina tambayarta matsayin Umar agareta tamin shiru. Murmushi iman tayi, tazauna kan hannun kujerar dayake zaune, ta ce, " Dr tanajin kunyane fa, kasan babu yanda za'ayi tabud'e baki tace maka saurayintane. Hummmm to Ashe bata sonsa kenan?, ni inasonjine daga bakinta, Dan muyi magana nida yaya anjima shiyyasa. Iman dai batace komaiba, yajuya kan deexerh ya ce, "khadija kina sonsa?. Da gudu dee.... Ta tashi tafice. Iman ta tuntsure da dariya, Dr kam yasaki baki yanabin hanyarda dee..... Tafita da kallo, juyowa yayi yana kallon iman baki bud'e, my life kigammin yarinyafa, daga tambaya ta gudu. Cikin dariya iman ta ce, " amsar kenan aii, hakan yana nufin tana sonsa. Jin jina kai yayi tareda fad'in to ALLAH ya k'yauta. Iman tamik'e itama tana cewa ameen. +++++++++++++++++++++ Bayan Dr sunyi maganar dee.... Da yaya, yaya ya ce, "shi miye nasa, aii shine babnta duk abinda yadace yayi, su 'yan ALLAH ya Sanya al'kairine. Dr yaji dad'in furucin yayansa sosai, Dan haka yasanarma mama itama, tayi murna sosai da fatan alkairi, mom ma yasanar da ita, itama bakinsu d'aya da yaya Dan cewa tayi ita ina ruwanta shine babanta duk yanda yayi daidaine. *_(ni bilyn Abdul na ce, " su dee.... Ankusa shiga daga ciki .)_*
Chapter 45 · 0% Book details