Sashe 20
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka naci gaba da rainon musayeef nida gwaggo harya shiga shekara aya, asanane kuma ya majeed yabada shawarar nazana s,s,c,e ina nakoma karatu, abbah ya yarda da shawararsa, dan haka nayi Exam, cikin amincin ubangiji nasamu result mai k'yau, dan haka ba'asamu matsalaba wajen nema mini makaranta. ALLAH yacidani samun nan (A B U zariya), samun makarantar yasa na yaye musayeef na maida hankalina akan karatuna. Shima doctor yakoma aikinsa yabarma ubangiji komai, amma lokaci2 yana zuwa duba musayeef, hakama yaya da mama da aunty. To yanzudai ansaka musayeef makaranta kuma yayansa ne da wanan aikin, idan anyi hutu yana zuwa gidansu hakama weekend ana kaisa yayi kwana biyu. Tunda nabaro gidan bansake ha uwa da doctor ba, bamma k'ara zuwa gidanba, idan yazo ganin musayeef kuwa bana yadda muha u, zadai akai masa ansa, kuma susha hirarsu da gwaggo, ammani yagagara ganina, garama lokacin da maman su deexerh zata koma gidan naso zuwa amma ALLAH bai k'addaraba. Xoxo ta ce, "oh maman su deexerh takoma??. Eh yaya ya maidata yanzu hakama tana gab da haihuwa deexerh tace min. ALLAH sarki kai natayata murna wlhy, musamman ma su deexerh dan babu abinda yafi karayu da 'ya'yanka da Wlhy hakane xoxo Reefat tafa Iman ta ce, "to wanan shine sirrin dana da e ina 6oye muku. "To miyasa kike yawan waige2? cewar Reefat. Iman tayi murmushi, wato tunda nazo makarantarnan lokuta da dama nakanji turaren doctor ya yawaita awaje, wanan shine ke sakani yawan kuka da waige2, kuma kunga ranar nagansa, wanan yatabbar mini dashi inne saidai yana 6oyema ganina. Tabbas labarin iman ya girgiza k'awayenta Reefat da miss xoxo, kuma sunyi alk'awarin taimaka mata har agano gsky, dan suma basu yarda cewa doctor ya saketaba, sunaji ajikinsu *bai saketaba*, amma basu sanar da ita zasuyi komaiba. Saidai sun tanmbayeta yanzu ina deexerh?. Deexerh tana nan, tana karatu a jami'ar abuja yanzun. "Kuna waya?". Eh muna waya sosai da ita, kuma aii kunsan haka, saidai sanan bakusan wacece itabane. Hakane suka fa a, xoxo ta ce, "yakamata mukaima deexerh ziyara. Iman tazaro ido ziyara kuma?, tanafa makaranta nece, eh aii makarantar zamuje, amma sai weekend, tunda bawani nisa bane tsakanin zariya da abuja. Shiru iman tayi dan batasan amsar daya kamata tabasuba, Reefat ta ce, "iman kinyi shiru. Ajiyar zuciya iman tayi, bashiru nayiba Reefat kawai ganin abun nake abaibai. Babu wani baibai, deexerh sa'ar muce, kuma tana k'aunarki aii yakamata zumincinku yacigaba karya yanke. Xoxo ai zumincinmu bai yankeba tunda muna gaisawa, kuma idan ina kano tana zuwa aii mugaisa, tana zuwa ta auki musayeef. Eh dukda haka, yakamata mukai mata ziyara. To shikenan saimu duba ranar daya dace saimuje kenan. Okey ALLAH yakaimu. Ammafa iman kinsamu akwali, wlhy da duk zatonmu gwaggo ta haifi musayeef. Dariya iman tayi ta ce, "tokuyi hak'uri. Suma suka dara tareda fa in yayuce, munyimi uzuri................. _*((S)).........2017*_ _*luv u oll my fan's*_ _*battery low*_ [8/6, 6:01 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!_* *_NA Bilyn Abdul_* _sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's)* _*sak'on barka da sallah*_ _dolene nafara isar da sak'on barka da sallah ga masoyana aduk ida suke, kafin na tsunduma alabari_ _Nasan bazan iya jere sunanku dukaba, saboda yawa, wasuma bansansuba, amma dukda haka zan kawo sunayen kad'an daga cikinku insha ALLAHU._ *gaisuwa gareku* *_Aysha Manshat, Reefat yahya, hafsat (miss xoxo), Ayusher muh'd, Abba Gana, Sajna, Maman Shaheed, Maryam 'yar mama, cwtjiddah, feedo, saffiya galadanci, billy galadanci, Lemcy, Maman useey, my Ikilee, deexerh, hudallah, zarah ms, Feedausi, Maman 'yan biyu, Zainab Zanfara, Teema, Maryam Nijar, salma Nijar, sa'adatu sa'ad, hafsy, Aysha umar Abubakar, shamsiyya muh'd, umayma, fa'iza, Xee Salees, Fatee, Xee babe, ummy, Maman aneesat, Maman yasmeen ,muneerat,nanerh, khadeejarh, beauty angel, bby hanan, Aysha umar, d'an mom, ikram saje, kairat safyan, sadiya baby, mimin mom, Luby, Afra'ce, maigadon zinaree, sumayya waziri, Aysha mai'tama, Maman Affan, momyn sultan, momyn Aysha, ummulkairi, Mrs muh'd, Mrs Amman, Asma'u taura, ikileema Zaria, Maman Mubarak, Ruky, Ash-Nur, Mrs uwaisu, matar Safwan, ummy ta kano, Rashida madaki, Mrs isma'il._* _bari nadasa aya an an badan kun k'areba, kubini bashi a page nagaba, Dan bazan gaji da kwarara sunankuba awajen gaisuwar sak'on sallah, INA muku fatan Alkairi, da addu'ar ALLAH yakar6i ibadinmu baki d'aya, ya yafe mana zubanmu, ameeen_ *hak'uree* ```Kafin nacigaba zanba masoyana hak'uri, saboda jinkirin sosai Dana d'auka banyi typing ba, hakan yafaru me sakamakon bikin k'anwata, bayan kuma nadawo aka fara azumi, kuyi hak'uri dani, insha ALLAHU yanzu komai zai tafi yanda kukeso, ngd da k'aunarku gareni, Nina INA k'aunarku aduk inda kuke```. *luv u oll *(Page 16)* Yau cikin damuwa sosai su iman suka tashi sakamakon yajin aiki dasuka wayi gari makarantarsu ta tafi, bak'aramin haushi abin yabasuba, Dan suna ganin aski yazo gaban goshi, nanda 'yan watanni zasubar makarantar Baki d'aya, amma saigashi matsala ta gitta musu. Agefe kuma sunajin kewar rabuwa da juna saboda tsananin tsak'uwar dasukayi, kowa ka kalla fuskarsa babu walwala har suka gama shiri tsaf,. Xoxo datun d'azu hawaye suka cikamata ido saboda harta fara kewar aminannata, ta share hawayen cikin dabara batareda su iman sun luraba. Wayar Reefat tafara wringing kobata dubaba tasan mai kiran, Dan wringing d'insa na musamman ne, ganin wayar naneman tsinkewa yasa iman tayi saurin d'auka tasa akunen Reefat. Jiki a sanyaye tayi masa sallama, ya amsa, bayan sun gaisa ya CE, "yafa iso, tafito sutafi Dan garinsu da nisa. Hawayene suka shiga gangaro mata akumatu, iman da Xoxo suka kalli juna, sanan sukace lfya Reefat?. Kusan atare sukayi furicin. Wani kukane yatawo mata, tafara shashsheka, cikin kukan ta ce, " ya Usman ne wai har yazo d'aukata. Kamar jira suke suma suka fashe da kuka, (nace tofa akwai matsala). Yanda suka had'e kai suna kuka dolene subaka tausayi, sukuma burgeka, sunkai minti sha biyar suna kukan, Dan saida ya Usman yak'ara kira sanan suka mik'e, 'yan kayanta suka ida had'a mata, sanan suka ja hannunta har wajen ya usman. Tundaga nesa ya hangosu, ya lumshe idanu ahankali yana sauke numfashi, jiyayi zuciyarsa tayi sanyi da ganin masoyiyarsa uwar 'ya'yansa nanda wani d'an lokaci, yana matuk'ar k'aunar Shareefat gsky, har suka iso kusadashi bai saniba, saida suka kuma had'a baki wajen yin sallamar sanan yay firgigit alamar dawowa daga tunani. Kusan atare suka gaisheshi harda Reefat, fuskarsa cike da murmushi ya amsa, idonsa akan Reefat, ya ce, "k'awayenmu ya karatu, Alhmdllh suka fad'a atare, sund'an ta6a hira da wasa da dariya, sanan ya ce, " Reefat tashiga sutafi lokaci yana k'ara ja. Rungume su Reefat tayi tasake fashewa da kuka, suma kukan suke, ya Usman ko yatsaya yana kallon ikon ALLAH, tosu wad'anan Randa suka gama makarantar sai Yaya kenan?. Ganin babu mai amsa masa tambayarsa yasa yafara lallashinsu da basu hak'uri, tareda dad'ad'an kalamai. Haka suka hak'ura Reefat tashiga mota suka tafi, su Xoxo suna d'aga musu hannu, har saida motar ta6acewa ganinsu suka hak'ura. Jiki a sanyaye suka koma hostel suka ida had'a kayansu Dan suma su kama hanyar kano, dukda dai babu wani nisa sosai. Bayan kamar minti talatin suma suka fito bakin titi, fira sukeyi kad'an2 kuma duk ta Reefat, iman tad'aga kai tana kallon yanda sararin samaniya ta had'e rai tamau. Ahankali ta sauke numfashi, my sisi garinanfa akwai hadari wlhy, itama Xoxo saman takalla, tamaido dakanta kan iman, tokodai mutafi tashane?. Tasha kuma?, aii mun maida hannun agogo baa kenan, wlhy saimunfi saurin samun mota anan gurin. Shikenan Xoxo tafad'a tana zama. Hadari kuwa sai k'ara d'aurewa yakeyi, garin Yakuma jajaur alamar akwai iska a hadarin. Lokaci lokaci sukan kalli agogon hannunsu, tun d'azur sai tare mota suke amma yawanci duk acike, gashi basu kad'ai bane awajen, akwai tsurarin d'alibai irinsu suna jiran mota, ahankali iska tafara kad'awa, mutane sai kaikawo suke kowa k'ok'arinsa yasamu mafaka. Hankali tashe Xoxo takalli imam, wayyo sweet sis kinga abinda kika jamana ko?. Itama iman hankalinta atashe yake, Dan ba k'aramar iskace tarufe titinba, wasu motocinma sai gangarawa suke k'asan titi suna tsayawa, kobasa ganin gabansune oho. Garifa yafara turnik'ewa fiye da tunaninsu, ahaka sukayi nasarar tare wata bos, amma kuma gurin mutum d'ayane, sukuma su biyune, afusace direban yaja mortar suna mita shida kwandastansa, tuni iman tafara hawaye, Dan batason ruwa yajik'ata hakan yana kawo mata Marsala sosai. Da k'arfi ruwan yafara sauka gakuma iskar na dad'a tasowa, wata jar motace tadawo dabaya Dan harta gotasu, daidai saitinsu tatsaya, deexerh tabud'e tafito, lah ashekuwa da gsk auntyn CE. Ajiyar zuciya iman tasaki itada Xoxo tareda fad'in deexerh kece?, nice aunty kushiga mutafi, cikin hanzari tabud'e but suka zuba kayan itada iman, xoxo kam harta shige baya. Suna gamawa wata iska ta taso wadda da'alama zata iya d'aukar mutum sukutum zuwa sararin samaniya, dasauri deexerh ta tura imam gaban motar, itakuma tashige baya. Iman bama tasan Inda tashigaba saboda k'ura yashigar mata ido, tunda ta zauna kanta yana cikin hijjabi tana k'ok'arin goge k'asar idonta. Dr Isma'il yajuyo yana kallon Xoxo, k'awarmu miya zaunar daku cikin wanan iskan haka?. Tunda Xoxo tashigo motar tagane Dr Isma'il dukda sau d'aya tata6a ganinsa, tayi murmushi wlhy, iman CE, tunda muka fito nace mata muje tasha tadage wai ana samun mota anan wajen. Tunda yafara magana gaban lman yafara fad'uwa danjin muryar Abun k'aunarta Wanda kuma take gani ayanzu babu Wanda ta tsana kamarsa. Deexerh ta ce, "lallai aunty akwai kasada, wlhy harmun wuce uncle ya CE, " wancan kamar aunty imam, na ce, "kai uncle anya kuwa?. Ya ce, " Baradai mutsaya muduba, shinefa muka dawo baya Ashe kuwa kune. "Wlhy mune!". kuwa,ammafa mugode sosai daddyn musayeef, d'an murmuahi Dr Isma'il yayi, ya ce, "yakaratu ?. Alhmdllh Xoxo tafad'a, hankalinta yana kan iman dataga tak'i d'agowa tun d'azu. Iman wai lfy kuwa?. Lfy lau tafad'a batareda ta d'agoba. Xoxo tasauke ajiyar zuciya, Kodai k'asa yashigar miki Idone?. Kai ta girgiza mata, alamar A'a. Dr Isma'il ya ce, " humm k'asane a idonki mana ai INA kallon sanda yashiga, kid'ago na cire miki. Banza tayi dashi kamar bama tasan dazaman saba. Deexerh ta CE, "aunty kibayar aduba miki karya Zame miki Matsala, ido baya son bak'o wlhy. Nifa babu komai a idanuna iman tafad'a ido arufe da hijjabi. Dr Isma'il yad'an girgiza kai, tareda tada motar ya haura saman titi, aransa yana fad'in idan kinga kin kasa gani ai k'ya bada aduba miki. Shiru yabiyo baya nad'an mintuna,