Sashe 27
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gskya fa Isma'il yafad'a bakuda hurumin za6ama hadiza miji, sudai dasuke 'ya'yanku zaku iya amma banda su hadiza jikoki. Ehh lallai maryama aii dama duk wata wuta kece kike kunnata tsakaninmu da yarannan, kece kikasaka basa ganin darajarmu, wanan mugun halin naki yasa Karima ta CE, "bazata biyomuba. 'Mama tayi wata 'yar dariya, Maharazu kenan, aiini duk abinda zakuce dangane da yarannan banida Matsala daku'. Kundai San inada iko dasu, todan haka maganarma ina 6ataku agunsu aii daga baya kenan, Dan tuni sukasan matsayin su agunku. Haka aikata cacar Baki, daga bayadai Yaya yashiga tsakani aka sulhunta. Washe gari su kawu lurwanu suka koma............. _to masu karatu koya Iman zataji wanan labari?,._ _Yaya zaman Raihan da Dr Isma'il zai kasance?._ _shin auren Raihan zai kawo mafita dangane da matsalarsu Dr Isma'il da Iman, kamar yanda Bilyn Abdul tafad'ama su deexerh?._ *humm kubiyoni danjin yanda zata kasance* *luv u oll my fan's* *(((S)).....2017* [8/6, 6:01 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!._* *NA Bilyn Abdul* _sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's)* https://mrsbilkisa.blogspot.com *miya kamata nayi?* _babu nakasashshe sai kasashshe, babu maraya sai rago._ _Karka zauna kadogara dawani, kadage kidake munemi nakammmu, addini yana ingantuwa idan masuyinsa suna cikin natsuwar wadata, ba tarin dukiya bane wadata, wadar zuci itace wada, komin k'ank'antar abinka ka rungumeshi kasaka masa albarka, kahangi na k'asa dakai, kada ka hangin nasama dakai, kagodema ALLAH dakad'an d'in daya Baka, duk Wanda yakasa Gode kad'an koya samu mai yawa bazai godeba._ _Duk Wanda yagaza godema ALLAH to kuwa zai godema azabarsa._ *ALLAH yasa Mugabe* *(Page 21)* Ya Majeed nagaba, hannunsa rik'e da affan, aunty salma tana bayansa, iman CE ak'arshe, tafiya take tamkar wadda kwai ya fashewa aciki. Saida suka shigo cikin asibitin sosai sanan ya Majeed yad'auki wayarsa yayikira, assalamu alaikum. Eh gamu mun iso, okey. Juyowa yayi yace kumuje nama gane d'akin. Ak'ofar wani d'akin suka tsaya ya Majeed ya kwankwasa, sanan yatura da sallama suka Shiga, d'akin cike yake da mutane, aunty salma da iman suka shigo, sannu dazuwa aketa musu, itadai iman kanta yana k'asa bata kalli kowaba. Jitai an rik'e hannunta da Sauri tad'ago danson ganin waye, deexerh tayi dariya my aunty nabaki tsoro ko sorry. Ido iman tazaro sai yanzu ta fahimci Wanda sukazo gani..... Deexerh ta k'atsemata tunani da fad'in kai auntyna naji dad'in zuwanki wlhy, murmushin yak'e tayi suka k'arasa, su aunty sunata gaisawa da mutane datanbayar mai jiki. Iman ma ta daure ta ce, "INA yininku, yamai jiki?. Gabad'aya aka amsa, Dr Isma'il dake a jingine da fillo, 'yan biyu sun sakashi tsakkiya, yasaki wata wawuyar ajiyar zuciya saboda ganin Iman. Gaba d'aya d'akin aka maida kallo gareshi, ganin wadda yake kallo yasa suka dawo da kallonsu kanta, babu Wanda yagane Iman da farko, saboda ta lull6e fuskarta da gyale. Mama ta ce, " hadiza wacece wanan?. Dariya deexerh tayi, lallai mama kindai k'ara tsufa wlhy, to aunty Iman CE, ta janye galen iman. Mama ta mik'e da sauri ta Isa Inda suke, hannun iman takama tana mai jin dad'in ganinta, iman 6oye mana kanki kikeyi?. Cike da kunya iman ta rusina tana gaida mama, mama ta rungumeta haba iman duk kin manta damu, Yaya da mom deexerh sai murmushin sukeyi, amma aunty tuni nasaka mata alamar tambaya, Dan afirgicema take kallon iman d'in. Mama takama hannun iman taje ta zaunar, harga ALLAH tana tsananin k'aunar iman domin yarinyar kirkice, k'addarace kawai tarabasu Dan basuda yanda zasuyi. Iman ta rissina tana gaidasu Yaya, cike da fara'a suka amsa, Yaya ya ce, "iman kin manta damu ko?. A'a Yaya wlhy karatune. Da k'yau, yanzu kina level nawa?. "Ina level 3, iman ta amsa kanta ak'asa. Lallai Iman kun zama manyan 'yan boko, murmushin tayi batareda tace komaiba. Ya Majeed ya ce, "zadai su zama nagaba kad'an, aii sun d'akko hanya Majeed Yaya yafad'a yana dariya. Iman tad'an kalli Dr Isma'il ta ce, " INA yini, ya jiki?. Dr Isma'il dake zaune ya dasa mata idanu ko k'yaftawa bayayi, ya sauke ajiyar zuciya ahankali ya ce, "da sauk'i ykk?. Shiru tayi bata amsaba, deexerh dake gefe sai zabga murmushin take, jitake inama har yanzu Iman tana tareda Uncle d'inta. " gsky lokaci yayi dazata taka rawar gani wajen binciko gskyar Al'amaree, amma zata nemi Xoxo akan shawarar dasukayi ranar na nema *bilyn Abdul*, ance tashahara wajen irin wanan aikin, akwaita da naci wajen nemo rahoto, insha ALLAHU zasu nemeta kuma ko nawa takeso zasu biyata taimusu aiki, itadai Uncle d'inta yasamu farinciki. Marwan da Musayeef suka shigo d'akin da sallama, Dama basanan an aikesune. Yana hango mamansa yasaki hannun marwan ya cilla da gudu ya rungume iman, aunty maa yaushe kikazo?. Kansa ta shafa tana murmushi, yanzu nazo Musayeef. Aunty maa kinzo ganin dadyna bashida lafiya?, kai tad'aga masa kawai, Yakuma fad'in danfa bakizo kin koya masa game bane ranar, yake rashin lafiya ko daddy?. Kai Dr Isma'il ya d'aga masa alamar eh. Yadawo da kallonsa kan iman, ni babu ruwana dake, yafad'a yana ja da baya tareda turo Baki. Mutuwar zaune iman tayi, a zuciyarta ta ce, "kajimin yaro zai d'aureni azaune. Yaya ya ce, " a'a my son aii ba'a 6atawa da uwa, zonaji miya faru?. Wajen daddynsu deexerh yanufa, Iman Addu'a take ALLAH yasa kada yafad'a tasan shegen surutun Musayeef. Wayonsa ya girmi shekarunsa. Yaya ya CE, "miya faru kaida aunty maa d'in kake fushi da ita. Dady ba ita bace, nasa daddyna yakiramin ita na ce, " tazo takoyama daddyna game, ta ce, "zatazo amma tak'i zuwa. To kayi hak'uri ai yanzu gata Tazo zata koya masa Kaje Ku shirya. Musayeef ya kalli iman, aunty maa wai zaki koyama dadyna game d'in?. Ganin yanda Dr Isma'il ya tsareta da idanu yasa ta gyad'a kai alamar eh, tsallen murna yafarayi. Yanufi dadynsa, hannun yasa ya d'auki d'aya daga cikin wayoyinsa dake gefensa yakaima Iman, to gashi zoki koya masa, idan mun koma gida sai muringa yi nida shi. Iman ta ce, ''kaga yanzu bashida Lafiya kabari saiya warke sainazo har gida na koya masa. Ehumm ehumm!, Musayeef yafad'a yana nok'e kafad'a da kya6e fuska Iman tayi banza dashi Dan taga rigimarsa bamai k'arewa bace, yakware Baki zaiyi kuka. Da sauri mom d'in su deexerh ta ce, " kaga ishirunka yarona zata koya masa, jeka bata wayar. Jin anfad'i haka yasashi saurin kallon Iman, ta had'e fuska tana harararsa, yaja da baya yana hawaye. Dr Isma'il dake kallonsu saidai babu magana, sabida baya iyawa sosai, ahankali ya ce, "pls My live ki kar6a.. Dukda ahankali yayi maganar duk sunji abinda yace, aunty tana siririn tsaki Wanda basu jitaba. Hannun iman tamik'ama Musayeef ya d'ora mata wayar daddynsa ahannunta, yana dariya ga hawaye afuska. Aunty Salma ta ce, " hum su Musayeef rigima. Hannun Iman ya hau ja yana fad'in ki tashi to kinji aunty maa, kinji!. Mama ta CE, "ohni maigida kabi ka hanamin d'iya zaman lfya, kabarta ta huta Dan ALLAH. shidai kira yake kitashi kinji aunty maa. Marwan yay dariya, aunty Iman idanfa baki koya game d'innanba yau kinga takanki wlhy, garama kawai ki koya. Murmushi iman tayi ta ce, " Dan ALLAH marwan ka d'aukeshi kufita ALLAH dukya isheni. Harararta Dr Isma'il yayi, yakamo hannun Musayeef, ahakali yake magana, kaga Musayeef zokaji wata magana, deexerh ta d'auki Musayeef tad'ora kangado Kusada Dr Isma'il, akunne yafad'a masa maganar tuni Musayeef ya washe Baki yana Murna, yakalli iman yay mata gwalo ummmeeh bazamu da aunty maa ba kuma. Gaba d'aya d'akin akasaka dariya, banda iman da Dr Isma'il dasuke murmushi. Aunty tamik'e zatafita itama batayi dariyarba, Yaya ya ce, "INA zaki? Zan siyo kati ne tafad'a tana tafiya. Yanzu nan ga Marwan ga Khadija bazaki bama wani yasiyo mikiba sai kinje da kanki?. Na hutar dasu tafad'a tana ida fita girgiza kai Yaya yayi Dan halin sadiya yafara isarsa, kwata2 bayajin dad'in zama da ita, sauk'inma ba ita kad'ai gareshiba aii datuni shima ciwon zuciyar ya kamashi. Deexerh tafaki idon kowa ta fice, Iman CE da Marwan kawai sukaga fitarta. Aunty nazuwa wani d'an lungu taciro wayarta a fos. Kira tayi Takara akunne babu dad'ewa aka d'aga daga can, ko gaisawa basuyiba ta ce, " k wai kinsan tsinanniyarnan yau harda zuwa asibiti ganin isma'il itada danginta. Wlhy kuwa. Tab aii bakiga barikiba, kwalliyafa tayi sosai in gaya miki, Tazo gabansa ta zauna sai wani fari take masa, ga d'anbanzan d'ansu d'innan sai ta6ara yakema mutane, wlhy na tsani yaronnan. Wlhy babban bala'ima kuwa tamabar gidan amma suma shegun 'yan gidan har yanzu Sonta sukeyi, munafukar tsohuwarnan harda rungumeta. Kibari kawai aii idan sunsan wata basu San wataba. Shikenan zamuyi waya anjima, yanzuma fitowa nayi nace zansai kati. Wayar tacire daga kunnenta tana fad'in itama shegiyar deexerh nan zanyi maganinta harda uwarta, gafff sukayi karo da mutum..... Da Sauri tad'ago saitaga deexerh. Aha aha khadija INA zaki haka?, mikike nema..... ?sukta rud'e, Yanda take maganar bakinta na rawa kad'ai ya Isa Kasan batada gsky. Deexerh tai mata kallon rainin hankali tareda fad'in adai juri zuwa rafi 'yammata. Bata jira amsartaba tabar wajen. Aunty tayi mutuwar tsaye amma saita sauke ajiyar zuciya tana fad'in nidai in bakiji wayar danayiba aii da sauk'i. Deexerh kan tana Barin gurin wayar xoxo takira, bayan sun gaisa tace nafara aikina aunty hafsat, kuma INA ganin nafara cikin nasara, lokaci yayi dazaki nemo mana Bilyn Abdul. Wani ihun murna Xoxo tasaki, aikinki na k'yau khadija, karki damu insha ALLAHU ayau zan nemo bilyn Abdul muyi magana. Itama iman zan kirata. Lah aii tana nan Tazo duba uncle, kinsan muna asibiti. Ya salam mikuma yafaru?, wlhy tundai ciwon ranar amma da sauk'i, tanan tareda ya majeed da auty salma nasandai sune suka tasota gaba. Kai amma naji dad'in wlhy, badamuwa Nina anjima zanzo inasha ALLAHU, kiyi masa sannu saina zo. Okey ngd sosai aunty hafsat saina ganki. Tom. Lokacin data Shiga aunty ta koma d'akin, marwan ya kannema deexerh ido tareda mata jinjina, itama jinjina MASA tayi, Dan tasanar dashi komai dangane da shawarar su da Xoxo. Dr Isma'il ya zame ya kwanta sosai, mama ta ce, Isma'il kagaji da zamne?. Eh mama yafad'a ahnkali. To sannu kai ya jinjina yana gyara kwanciya, kowama saida yayi masa sannu. Deexeeh tadawo Kusada iman ta zauna suna hirarasu k'as2, gaba d'aya aunty ta tsargi kanta, azatonta deexerh fad'ama iman take