Sashe 25
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_washe gare_ Dr Isma'il dakansa yayma Musayeef wanka, dayake ana yawan kawoshi gidan sai yakasance akwai kayansa, tawul ya d'aura masa ya ce, "maza kaje wajen mom tasaka maka kaya. Dagudu Musayeef yanufi 6angaren su deexerh, Dr Isma'il yay murmushi yana binsa da kallo harya 6acema ganinsa. Ido yalumshe tareda zama bakin gadon, wayarsa yad'auka yafara sarrafata cike da k'warewa, haka kawai yaji yanason jin muyar Iman, yad'an dad'e yana tunanin idan ta d'auka mizaice mata, can yay wani tunani murmushi yayi tareda dialing d'in Number ta. Alokacin iman na zaune tana maida numfashin gajiya, bayan tagama gyaran gidan duka tahad'a musu abin Karin kumallo. Tabud'e idanu tareda fad'in wake kirana?, ko Reefat CE?, ko xox.......shiru tayi takasa k'arasawa Dan ganin number dake kiranta, tun adaren jiya ta haddace No d'in. Wayar ta Yanke, Dr Isma'il yad'an cije le6e yana fad'in pls my live karkimin haka, yana maganar yana k'ara kiranta, yanzuma saida takusa k'atsewa sanan ta d'aga Dan atunaninta ko Musayeef ne. Assalamu alaikum tafad'a tana zama abakin gadon, shiru na 'yana sakwanni, Dr Isma'il yakasa amsawa, bayaso yaymagana taji muryarsa ta Yanke. Ta ce, " Musayeef Baka jinane?. Muryarsa a sark'e ya ce, ''ba Musayeef bane daddyn sane, amma pls karki Yanke, zamuyi maganane Dan ALLAH. shiru iman tayi tana sauke numfashi ahankali, muryar Dr Isma'il tana ratsata, azuciyarta ta ce, "bama saika rok'eniba Nima bazan iya kashewaba Dan bangaji dajin sautin muryarkaba. Jin tayi shiru yasa yafara magana ad'an d'arare, my live kin bani dama?. Iman ta lumshe idanu, sanan ta ce, " kafid'i maganarka idan ba hakaba zan kashe. No my live pls karki kashe. Batace komaiba sai ma kwanciya datayi visa gadonta. Ya ce, "my live bakifa gaisheniba?. Ajiyar zuciya tayi ta CE, " INA kwana?. Lfy lau Rayuwata!, kin tashi lafiya. "Lau." Tafad'a atak'aice. Ya ce, "baki tanbayeni Musayeef ba, kobakiyi missing nashibane?. Karo nafarko datayi d'an murmushi, muryarta can k'asa ta ce, " idanma nayi yazanyi, tunda ka d'aukeshi. Ya lumshe idanunsa shima yana murmushi, a'a idan kinason ganinsama yanzu saina kawo mikishi. Humm na hutash sheka, kabarsa cikin 'yana uwansa suma suna buk'atarsa sosai. Dr Isma'il yagyara kwanciya danjin yanda Iman ta saki jiki dashi, aikema kina buk'atarsa, saboda kin dad'e baki gansaba. Hakane tafad'a tana k'ara rungume fillo ak'irjinta, nasan nayi missing NASA sosai, amma ai suma suna buk'atar kasancewa dashi, ni nikad'aice sukuma sunada yawa, so kaga sun rinjayeni sosai. Ya saki wani lallausan murmushi Toni Nazo kiganni. "A'a". Miyasa ni ba'a son ganina?, kodanni ba d'anki bane?. 'Yar dariya Iman tayi tana juya kwanciyarta, nidai ban fad'aba. Yanda take dariyar dukta kashe MASA jiki, ya ce, " kenan Nima ana missing d'ina?. Ido tawaro waje tamkar yana gabanta, ta ce, "mizaisa nayi missing NAKA nikam?. Maganarta yad'an ta6a zuciyarsa amma ya danne tunda Neman sulhu yakeyi da ita, ya ce, " amatsayina na daddyn d'anki!, masoyinki na har abada. Shiru Iman tayi hawaye suna bin kumatunta, bata sharesuba bakuma tasake maganaba. Jin tayi shiru Dr Isma'il ya ce, "hello kina jina?. Muryarta dad'an rawa ta ce, " eh!. Yanda ta amsa masa yasa yagane kuka take, Dan yasan Iman da halinta sosai. Shima jiyayi kwalla ta cika MASA idanu, muryarsa a sark'e ya ce, "kema kinajin yanda nakeji ko Saudat, da akusa dani kike dakinji yanda zuciyata take bugawa da k'arfi kamar zata Faso k'irjina tafito, nayi kewarki sosai Iman, kullum sainayi wankan tsarki saboda barci danakeyi mai cike da mafarkinki, pls Saudat kigayamin gsky waya ya rubuta miki takardar sakin nan?, idan kece kifad'amin? zanmiki uzuree kuma zanyi yanda zanyi nagyara komai batareda asirinki ya tonuba, Dan ALLAH kifad'amin gsky, yak'are maganar yana hawaye. Kuka sosai Iman takeyi har yanajin shashshekarta. Suduka sunyi shiru kowa yana kuka, _(Nima masu karatu kukan nake saboda tausayinsu 'Diff iman ta Yanke wayar tanacigaba dakuka, da bak'incin maganar Dr Isma'il, wato duk tsawon lokacinanma ita yake zargi ta rubuta tankard ar sakin?, itakam tashiga uku, tunda take ko alabaran Novel's bata ta6ajin makamancin labarintaba, lallai tana cikin rud'u. Ita tana ganin mijinta yasaketa, to Ashe shikuma kallon ita tarubata takardar sakin yake mata, shin wazata tambaya gskyar lamarin?, kodai da gsk Dr Isma'il *Bai saketa ba!* to waye yarubuta takardai?, Kokuma raina MATA hankali yakesonyi ne?. Ta kuma kecewa dawani matsanancin kuka Wanda itama batasan tanayiba. Da Sauri gwaggo tak'araso d'akin danjin kukan Iman, Innalillahi Iman bakida lafiya?. Batabama gwaggo amsaba sai ma fad'awa datayi jikin gwaggo tafashe da wani Sabon kukan mai tsuma zuciya. Lallashinta gwaggo tashigayi, itakuma tanata raira kuka, saida tayi mai isarta sanan tayi shiru, gwaggo tad'ago fuskarta tanamai share mata hawaye, iman miyasakaki irin wanan kuka haka?, ko wanine yamutu?. "Girgiza kai iman tayi alamar A'a". Tomiye yafaru?, kosaboda Musayeef d'in baya nanne?., nanma kai ta girgiza gwaggo tayi shiru tana kallonta, can ta CE, " to kifad'amin gsky, nasan dai ke bak'ya k'arya, dan haka gayamin mike faruwa?, koda taimakon dazan miki amatsayina na mahaifiyarki. Iman tasake matso hawaye tabbas tasan batada kamar gwaggo, sai kuwa yayarta aunty Salma, saiko su Xoxo da Reefat da ayanzu take Musu kallon 'yan uwa suma. Tagyara kwanciyarta ajikin gwaggo, ta CE, "gwaggo daddyn Musayeef ne, anan takwashe yanda sukayi tafad'ama gwaggo. Shiru gwaggo tayi tana nazari, zuwa can ta CE, " iman wlhy bazan 6oye mikiba koni lamarin nan yana d'auremin kai idan nayi la'akari da halin da yaron nan yashiga bayan kin dawo gida, nidai gani nake kamar akwai wani kulli dabamu saniba, agefe kuma zamanki agida yana cin zuciyata, burin kowace uwa taga 'ya'yanta agidan miji k'ark'ashin inuwar aure, Iman shekararki hud'ufa kenan agida, tun cikin Musayeef yana k'arami gashi yanzu harya Shiga makaranta. Kullum Burina ALLAH ya warware wannan *Sabon Al'amaree* kema ki zauna lfy agidan mijinki, in kobazaki koma can gidanba kiyi wani Auren amma kullum abubuwa sai k'ara nisa sukeyi Abu kamar wasa. Iman ta CE, "gwaggo wlhy nidai dankunk'ine amma dakawai kun yarda nayi aurena, nasan shima idan yaga nayi Auren zai daina fad'in *Bai sakeni ba* d'in. Mama ta sauke ajiyar zuciya iman har yanzu ke yarinyace shiyyasa, bazaki gane had'arin hakanba, dolene mucigaba da Addu'a har komai ya bayyana, idan muka baki dama kikayi aure bazamu sami nutsuwaba, zamu rink'a kokwanto kokinyi *aure akan aurene*, tunda mijinki ya CE, " *bai sakeki ba*, kullum yana kan bakansa na fad'in hakan. Tokinga kuwa akwai Matsala kenan. Nasiha sosai gwaggo tashiga yimata, ta CE, "tadage da yawan addu'oi, suma suna nan suna mata akullum, komai zai zama labari insha ALLAHU. Saida gwaggo taga tad'an kwantar da hankalinta sanan takama hannunta suka tafi dansuyi breakfast. A6angaren Dr Isma'il kuwa kuka yashigayi rirus tamkar mace ko k'aramin yaro, tuni k'irjinsa yayimasa nauyi, tun yana iya kukan har komai yatsaya, numfashinsa yafara fita dak'yar, yasa hannunsa yadafe k'irjinsa. Musayeef kam yana FIta da gudunsa yanufi 6angarensu deexerh, ak'ofar fallo yaci karo da daddyn deexerh, da Sauri yad'aukeshi yad'agashi sama yana fad'in my son yaushe kazo?. Mom d'in deexerh dake bayansa tana musu dariya ta ce, " tun jiya aii yana nan, sunzo shida Isma'il da daddare Baka dawoba. Okey tafad'a yana sumbatar kumatun Musayeef, yarona INA momy?. Da hannu Musayeef yanuna mom d'in su deexerh. Dariya yayi a'a ba wannan nake nufiba mom d'inka..... Mom d'in su deexerh tak'atsemasa zancen dafad'in a'a aii Aunty maa zaka CE masa, in ba hakaba bazai ganeba. Dariya Yaya yayi, ya CE, "nikam sunann yana bani dariya wai aunty maa, nifa nama k'asa fassara ma'anarsa. Dariya itama tasakeyi ta CE, " yaro kenan shi INA ruwansa bayaji deeni yana cemata aunty ba, shikuma bazaice auntynba kad'ai bakuma zaice mamaba shine yahad'a gabad'aya yana fad'a aunty maa ko Musayeef?. Musayeef yay 'yar dariya Dukda ba gane maganganun su yakeba gaba d'aya. Shima dady dariya yayi ya CE, "to INA zaka make gudu?. Da Sauri ya CE, " daddyne ya CE, "nazo mom tasamin kaya, okey yaron mom to jeka, yafad'a yana mik'a matashi, amsarshi tayi tana dariya suka nufi d'akinta. Kowa ya hallara a 6angaren mama za'ayi break amma babu Dr Isma'il, Yaya ya CE, " Marwan tashi kakira mana Uncle d'inku, ko ya mantane ana jiransa. Marwan yamik'e yana fad'in to daddy. Da sallama yashiga ganin babu kowa a falon yasashi shigewa cikin bedroom d'in. Da Sauri yak'arasa bakin gadon danji Dr Isma'il yana sauke wani irin numfashi. Dagudu yakwaso yayi 6angaren mama yana kwala kiranta daddy! Daddy!! Kazo uncle zai mutu.... Aii tukafin ya isoma kowa yamik'e, ahanya suka had'u suka koma 6angaren Dr Isma'il, Yaya baijira komaiba ya cicci6eshi shida mom d'in su deexerh sukayo waje, amota suka sakashi sai asibiti........ *(Kai masu karatu INA tausayin Dr Isma'il wlhy, yana shan wahala)* *luv u oll my fan's* *((S))......2017* [8/6, 6:01 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!_* *NA Bilyn Abdul* _sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's)* https://mrsbilkisa.blogspot.com *miya kamata nayi?* _Duk wanda yace shine tofa bashi bane, idan ALLAH yay maka wata d'aukaka kada kazama mai wulak'anta mutane, kada kazama mai Girman kai, kada kazama mai izgilanci, kada kazama mai fankama da fad'i._ _dum abinda kasamu anan zaka barsa, duk girman d'aukakarka daga randa tauraranka yadishe kazama labari, 'yan kanzaginkama gudunka zasuyi, dama wasu ba k'aunarka sukeba, saboda d'aukakarka suka ra6eka_ _d'aukaka bakomai bace 'yan uwana, ita tamkar rana take, sanda ta haskaka kowa zai ganka, data dishe ka kasance cikin duhu sai kowa ya fara neman wata._ _Kigane nagane Mugane, mugyara kodan tsira awajen ubangijin talikai._ *ALLAH yasa mu gane* *(page 22)* k'arfe 5:00pm Xoxo tashigo asibitin, wayar deexerh takira tafito ta tareta. Cike da farinciki suka rungume juna, hannunta taja suka nufi d'akin da aka kwantar da Dr isma'il, danya farka, su yayama sunje gida, daga deexerh sai marwan aka bari a asibitin kafin Yaya yadawo sukuma su tafi. Lokacin dasuka shigo Dr Isma'il yana zaune akan sallaya ya idar da sallah yana addu'a. Guri suka samu suka zauna, marwan suka gaisa da Xoxo, suna 'yar hirarsu k'asa2 da deexerh, Dr Isma'il ya idar. Tasowa yayi Yakoma kan gadonsa yana murmushi, k'awarmu kece?. "Murmushi Xoxo tayi itama, wlhy kuwa nice daddyn Musayeef, Ashe kuma abinda yafaru kenan?. Wlhy kuwa k'awarmu. To yajikinka?. Jiki alhmdllh. Yagajiyar ranar?. Tayi 'yar dariya aikai za'a tambaya gajiya daddyn Musayeef kaida ka tuk'omu. Baice komaiba sai murmushi dayayi. Wayarsace tafara wringing, da Sauri