Sashe 8
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Washe gari da wuri suka tashi kasancewa sunada lucture
in safe, suduka gayu suka
auka na birgewa, dan 'yan matan akwai kala, kowa ta iya
aukar wanka na birgewa, a tsaitsaye sukasha shayi suka fito.
'Yar tafiya ka
an takaisu aji (class), amma dayake akwai sauran lokaci saisuka samu k'ark'ashin wata bishiya suka zauna suna jiran lokaci yacika.
Kamar wadda aka zirku
awa allura tafara waige2, xoxo da Reefat suka bita da kallon mamaki, ta mik'e zumbur tana fidda numfashi da sauri da sauri tamkar wadda tayi gudun fanfalak'e a sahara.
Inda tadasawa idanu ko k'yaftawa batayi suma su Reefat suke kallo, wani matashine fari atsaye jikin mota, dogone sosai da 'yar k'iba, saidai ba'a kirashi k'yak'yk'yawa sosai ba, amma babu laifi yanada nasadaidai k'yawun.
Hannayensa ahar
e kan k'irjinsa, hakama k'afafunsa suna har
e dajuna, idanunsa k'ur akan iman daketa rawar jiki kamar taga mala'ikan mutuwa.
Murya k'asa2 xoxo ta ce, "da Reefat inagafa wanan iman takema wanan ru
in, ki lura da k'yau yana kama da musayeef.
Reefat ta ce, "gskyar ki xoxo, toko shine Dr Isma'il
in?......
Kafin Reefat ta rufe baki iman tabar wajen cikin sauri da da sassarfa gamida rawar jiki, binta yayi da wani mayen kallo tamkar zai cinyeta, dayawan
alibai kallonsu sukeyi suma.
Saida ta 6acema ganinsa sanan yaja ajiyar zuciya tareda
an matse ido wasu k'ananan hawaye suka zubo ka
an a idonsa , hankacif
in hannunsa yasa ya gige yana
an murmushi k'arfin hali.
Ahankali yafurta My SAUDAT yaushe zaki dawo gareni?, yaushe zaki yarda BAN SAKEKI BA!!.
wlhy BAN SAKEKI BA, ki yarda dani, karki bari ciwon haukan sonki yacigaba damin illah, na tabbata babu wani likita dazai iya shawo kan matsalata saike ka
"Kece cikon farincikina."
"Kice uwar
ana."
Akanki kawai nake tanadin rayuwata, miyasa zakimin haka?, waye yay min wanan kullin?.
waye!?.
Waye!!?.
Waye!!!......?.
dasauri yafa
a motar danjin juwa zata juyeshi ak'asa, ya kwantar da kujerara motar da sauri ya kwanta, sai fidda numfashi yake sama2....
Cikin k'ank'anin lokaci yafara fita hayyacinsa, dauriya da jarumta tabashi damar jawo wayarsa, batareda yasan wayake kiraba ya kara akunne.
Murya a sark'e ya ce, plz waye?.
Cikin rikicewa nacan ya ce, "Isma'il kana cikin k'oshin lafiya kuwa??.
Da k'yar ya iya fa
in Nabil kazo katafi dani.
Arikice Nabil
in ya ce, "kana inane?..
Ina makarantar su Iman!.
Hazbinallahu wani'imal wakil, Nabil yaketa ambata, yayinda tuni Dr Isma'il yasaki wayar k'asa dan numfashinsa yafara gagarar fita yanda yadace.
Su xoxo dai suna tsaye suna shawarar zuwa inda motar doctor Isma'il yake, dan sunga kamar amawuyacin hali yashiga motar.
Har ciki mai mashin yashigo da Nabil, yazaro
ari biyar yamik'ama mai mashin
in, batareda yajira canjinba yay gaba.
Tundaga nesa yashaida motar Dr Isma'il, yak'arasa da sauri yabu
e motar akuma daidai wanan lokacin su Reefat suka iso wajen.
Tuni Dr Isma'il yafita hayyacinsa da alama ma numfashinsa shirin
aukewa yake gaba
aya.
Nabil yay k'ok'arin matsar dashi kujerar gefen direba, ya maye gurbin inda Dr Isma'il yake da.
Xoxo tayi k'arfin halin fa
in lafiya kuwa?.
Nabil ya kalleta arikice dadai sauk'i 'yammata, baijira amsartaba yatada motar yafice daga makarantar aguje.
Kowadai kallon mamaki yabi motar dashi, wasuma har suna fa
in mahaukaci.
Jiki a sanyaye xoxo da Reefat suka k'arasa aji, saikuma suka tarar da iman zaune tanata rusar kuka, kamar zata k'arar da kwallar idonta.
Tsakiya suka sakata suna lallashi, Reefat ta ce, "iman wai waye wannan mutumin??.
Kasa magana iman tayi saima wani sabon kuka daya taho mata.....
Shigowar malamin tahanasu cigaba da neman ba'asi.
Itama iman tashiga hidimar share hawayen idonta dan fiskantar malamin.
Acan kuwa Nabil ya isa da Dr Isma'il asibitine arikice, taimakon gaggawa suka shiga bashi shida abokan aikinsa, dan shima Nabil
in likitane, da taimakon oksajin Dr Isma'il yafara fidda numfashi.
A6angare
aya kuma an manna masa k'arin ruwa da aka juye alurai har biyar aciki.
Bayan lafawar komai Dr Nabil yakira yayansa yasanar masa.
Cikin rikicewa yaya mansur ya ce, "Nabil badai ciwonsa bane ko??, ya akayima haka tafaru?.
Wlhy yaya bansan Isma'il yatafi makarantar su iman ba, na barsa agida dan ya ce min zaiyi barci, nikuma nanufi wani uzuri daya
an tasomin.
Inama awajen yakirani ya ce, "nazo nafi dashi yana makarantar su iman.
Yaya yaja wani gwauron numfashi, to yanzu yajikinsa.?.
Da sauk'ima aii, yana barcine.
To Alhmdllh.
Dr Nabil yafa
i hakane kawai dan kar hankalin yaya yatashi, amma duk wanda yakalli Isma'il yasan yana cikin mawuyacin hali.........
Yaya yakatsema Dr Nabil tunani dafa
i, to yaga iman
in?.
Wlhy yaya ban saniba, dan lokacin danajedai bata wajen, kodayake bawani saninta nayiba sosai.
ALLAH yak'yauta yaya yafa
a cikin sauke numfashi.
Amin dai".
Amma yaya bama saikazoba insha ALLAHU zuwa anjima komai zai dai2ta.
To shikenan Nabil, kaima ALLAH yasaka maka da alkairi kaji, samun aboki irinka sai antona.
Babu komai yaya aii yiwa kaine, nida Isma'il munzama
aya.
To mungode saina kira anjima.
To yaya agaishemin dasu deexerh.
Zasuji insha ALLAHU.
Dr Nabil ya yanke wayar tareda maida kallonsa akan Isma'il.
Cikin lokaci k'ank'ane harya zabge, sai wani haske daya k'ara.
Yana tausayama abokinsa, saboda yanda soyayya take masa juyin waina, ALLAH ka warware mana wanan kulli dake tsakanin abokina da matarsa.
ya ALLAH ka bayyana gskyar lamari, kakuma maidasu amatsayin ma'aurata indai sunada rabon sake zama tare.
(Na ce, "ameen Dr Nabeel).
Itamadai iman zaune kawai take tana sauraren malamin, amma bata fahimtar abinda yake fa
a; gaba
aya tunaninta nakan Dr Isma'il SANYIN IDANIYAR TA.
Yau tsawon shekara hu
u bata gansaba, ashe akwai lokacin dazaizo suga juna, taga yak'ara k'yau da girma, gawata kamala da nutsuwa sun sake riskarsa, uwa uba kwarjinin data hango a fuskarsa da annuri na musamman.
Ta share hawayen dasuka gangaro mata tareda
an jan hancinta, lallai tayi dana sanin zuwan wanan rana.
Yau Doctor yatada mata tsohon ciwon dake cin ZUCIYARTA tsawon shekara hu
Tabbas da amafarki wanana ranar tazo mata da idan tatashi bazata sake komawa barcinba.
Haka tayita sak'e2, har malamin yafice batareda tasaniba, bare tayi ik'irarin fahimtar abinda yakoyar dasu.
Haryanzu hawayenta sun kasa tsayawa, dan haka k'awayenta sukaja hannunta domin fita susha iska, amma saita kakare dan bataso tafita waje tak'ara tozali da mugun mutuminnan mayaudari.
Murya asark'e ta ce, "kubarni anan kawai."
Saboda mi xoxo? tafa
an raunane;.
Iman tayi murmushi k'arfin hali, babu komai banason fitane kawai.
Shikenan muma saimu zauna aii.
Reefat ta ce, "iman wai waye wanan mutumin na
azu?.
Iman ta cije le6enta na k'asa, muryarta da karsashi ta ce, "Isma'il!!.
Xoxo da Reefat suka kalli juna, wai Doctor kike nufi?.
"Kai kawai ta
aga musu batareda ta iya maganaba.
Suma shiru sukayi, kowa yana sak'e2n abin aransa, da mamakin abinda yaraba iman da doctor Isma'il, domin alamomi sun nuna suduka suna matuk'ar son junansu, da begen kasancewa a fada
aya.
Amma saigashi sun kasanance amabanbanta gurare, kuma cikin matuk'ar ru
ani da nuna damuwa.
"Komiye dalili!!!!!!!!???"..........