← Book details Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 49

Sashe 11

Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Bayan gama ha
a masa ruwan wanka na ce, "nagama.
Kafin ya ce, "wani abu nafice.
Rakani yayi da wani shu'umin kallo, ala66ansa yafurta iman kinkusa zuwa hannu aii, kunyar nan tana cutata dayawa.
Bayin yashiga yayi wanka yafito, dashirin kwanciya yafito amma sai yaga lokaci yatafi kasancewar yau _juma'a_ shirin masallaci yayi cikin jar shadda sai maik'o takeyi.
Ya murza bak'ar hula da bak'in agogo, turarensa na kullum ya fesa, tunkafin yafito k'amshinsa yayo gaba.
Na tsurama k'ofar
akinsa idanu, yayinda yafito aisai naga tamkar ba *Dr Isma'il*
inaba, yayi kyau harya gaji.
Sosai na dasa masa idanuna ko k'yaftawa banayi.
Jinai anhuremin ido".
Na sauke nannauyar ajiyar zuciya, tareda cusa kaina cikin cinyoyi saboda kunyar yakamani ina kallonsa.
Kusadani yazauna yana dariya da fa
ago abinki ki kalli _mijinki_ matana, ni
in nakine ke ka
Ina nakasa
agowa saboda ba k'aramar kunya najiba wlhy.
Da kansa ya
agoni yakuma rik'e fuskar tawa tamau atafin hanunsa yanda bazan iya kwacewaba.
Rintse idona nayi dan bazan juri ha
a ido dashiba, shikam yadasamin mayun idanunsa tamkar yau yafara ganina.
Yakai tsawon minti biyar yana kallona.
Ban fargaba naji bakinsa cikin nawa, cikin kwarewa yake sumbatata, ban hanashiba domin nima inajin da
in hakan dayakemin, *kunsandai SO yanda yake, yakansa ka aikata abinda bakayi niyyaba*
_dan so yaha
u da so, sai aha
u asoye tare_
Munkai tsawon minti ashirin ahaka, doctor yana abu
aya, saida yayi mai isarsa sanan yazare bakinsa ahankali yana maida numfashi, fuskarsa cike da *annuri na musamman*.
Yaji da
in yanda yau natayashi abinda yakeso.
Saidai ni kaina nayik'asa ina fidda nawa numfashin ahankali.
Wata sassanyar dariya yasaki akunnena, cikin sigar *Salon so* ya ce, "lallai my iman kin fara haddace karatun aure.........
Bai k'arasaba marwan yashigo shima cikin shirin masallaci, doctor ya hararesa koma kayi sallama.
Marwan ya narke murya *ALLAH* Uncle nayi bakujibane kawai.
Banason k'arya".
*ALLAH* kuwa marwan yaske fa
a kamar zaiyi kuka.
Na ce, "yayi sallamafa.
Ya maido da kallonsa gareni, kinji kenan?.
Kai na
aga batareda nayi maganaba.
Yay k'asa da murya, kece kika rikitani har nakasaji nakasa gani, *INASONKI DAYAWA SAUDAT*.
ajiyar zuciya nasauke ahankali, yayinda shikuma yamik'e yana kama hannun Marwan.
My boy ya akayi?".
Marwan ya ce, "daddy ne yadawo shine na ce, "bari na sanar dakai.
Okey my son muje.
Saida suka kai k'ofa sanan yajuyo ya ce, "idan kinjishiru munwuce masallaci.
Kaina ak'asa na ce, " *ALLAH* yatsare, yadawo daku lafiya.
Amin mungide yafa
a yana fita.
Dr da Marwan suka nufi 6angaren yaya, da sallama suka shiga.
Yayansa yana zaune shima cikin shirin masallaci da alama su yake jirama.
Yamik'e da sauri tareda warema doctor hannu, alamar yazo.
Aiko da sauri yak'arasa yashige, suka rungume juna da fa
in kewar dasukayi na nisantar ruhinsu.
Yaya ya
ago kan doctor suka ha
a ido suna sakarma juna murmushi, autan mama *soja* kuma *likita*, katafi kabarmu da kewarka ko??.
Kuyi hak'uri yaya wlhy nima nayi kewarku, duk son danake nazama *soja* yanzu sainaji yafita kaina.
Yayansa ya nunasa yana dariya anya kuwa zan yarda dakai Isma'il??.
Dr yayi dariya, wlhy gsky nake fa
ama yaya.
Rungumesa yayansa yaskeyi saboda jin da
in maganarsa.
Aunty ta balla musu harara batareda sun ganiba, azuciyarta ta ce, "naga *rai da mutum,* k'arewar 'yan uwantaka.
Amma afili saita ce, "zakuyi missing
in sallaffa Abban deexerh, dan
aya harta kusa.
Da sauri suka saki juna suna kallon agogo.
Tak'araso tana salo ta fesama yaya turare tareda
ora masa hularsa akai.
Ya ce, "ngd gimbiyata.
Murmushi tayi masa, sanan tajuyo ga doctor zata fesa masa turaren, amma saiya kauce da sauri, yana fa
in a'a wanda matata tasamin ya wadatar.
Dariya yaya yamusu ya ce, " *ALLAH* yashiryaka Isma'il, kazama mara kunya dai.
Fita doctor yayi yana dariya.
Gaff sukai karo da mutum abakin k'ofa.
Ya
ago da niyyar masifa amma saiyayi shiru dan ganin wadda sukai karon.
Suduka sun k'urama juna ido cikin wani yanayi wanda bakowane zai iya fassarawaba,
Bawata bace illah *Raihan* k'anwar aunty Sadiya, matar yayansa.
Shine yafara janye nasa idon akasalance, itako Kallonsa take tamkar zata cinyeshi
anye.
Yadaure ya ce, "Raihan kece a kanon mu yau??.
Tasaki dariya cikin salo ta ce, "eh wlhy *yaa Isma'il*.
Ya ce, "sannunki dazuwa to, yafa
a yana k'ok'arin kar6ar k'aton akwatin hannunta, wanda yanuna da shirin dogon zama tazo garin na kano.
Ta
an janye tana fa
in haba yaa Isma'il aiiba girmanka bane.....
Kafin yabata amsa yayansa yafito yana fa
in kaidawa auta.......?
Maganarsa ta kakare dan ganin Raihan tsaye da kaya nik'i2, wata 'yar fara'a yasaki maikama da yak'e, a'a Raihan kece tafe??.
Ta ce, "eh yaya, ina yini.
Bai amsaba ya ce, "shiga ciki mana.
Suka kauce suna bata hanya.
Taja akwatinta da jaka k'eeyyyy zuwa ciki.
Wani ihun murna auntyn tasaki saboda ganin k'anwarta, doctor da yayansa suka fice kowa yana sak'a mai fisheshi azuciya.
Nikam koda yafita saina mik'e nanufi
aki domin fesa wanka, dan inason fara amfani da shawarwarin da deexerh take bani yau da kullum, akan narage kunya wajen kula da mijina, inba hakaba wata zata samu k'ofar dazata shigo rayuwarmu.
Na yarda da batun deexerh musamman data bani na karanta wani *Novel na bilyn Abdul* mai suna *RASHIN SANI* naga yanda *Nazeefa ta ru
a ya Mus'aff* dayake mata kallon 'yar k'auye ada, har yana gudun aurenta, amma da aunty khadija ta gyarata yadawo yaganta saiya haukace akan *RASHIN SANI*.
to barema ni nawa mijin yana sona.
Nikam son danakema doctor aii bana fatan haka koda amafarkine, dan haka daga yau na zage damtsen yimasa abubuwa na ban mamaki.
Karnayi saken da *sopy ta akan Abdul* a littafin *NI DA AMINIYATA* har fareeda ta samu damar kwace matashi, kodayake tasamu *uncle G* wanda yafi Abdul komai.
Saidaifa ina hangen matsala kasancewar tun shekaranjiya marata take ciwo ka
an2, ina daurewane kawai saboda batamin ciwo kamar da.
Haka na daure ina cije baki ina kwalliya tamkar dole.
Na tsara kwalliya tagani da fa
a, nasan kowa yaganni saiya sake kallo kodan k'yawun danayi na musamaman.
Nidai doguwace sosai kamar yanda kuka sani, dan tsawona yasa har 'yar rankwafawa nayi ka
an, banida k'iba gsky dan kamar ahureni haka nake, bazance inada tsananin k'yauba amma *Alhmdllh* muna tsaka tsaki, inada
an haskena iya gwargwado dan ba'a kirani faraba, idan ina kusada masu ra'ayin babu _chocolate colour_ aduniya, to dole akirani bak'a kuwa, _(dan wasu sunce kala biyu suka sani aduniya daga bak'i sai fari)_.
Hancina kam ba dogo bane, saidai nace gajere, ga idanuna atsaka tsaki suba manyaba bakuma k'ananaba,
an gashina daidai wadaida masha ALLAHU.
wanan itace surata ni saudat amusalce, kunga kuwa niba mai mugun k'yau bace tafa
a da nunawa, irinmuma ba'a sakamu gaban mota ace za'a farty.
Wata uwar harara *xoxo* tamata, ta ce, "iman aii dai godema ALLAH, duk wanda ya ce, "bakida k'yau saidai _hasidin iza hasada_ wanda yakali sama ya ce, "akarkace take".
Reefat ta tuntsire da dariya, gskyar kine my xoxo.
Bagashi ta haukata mana *Dr Isma'il* ba.
Gaba
aya suka shek'e da dariya suna tafawa.
*(na ce, "kai 'yammatan nan suna burgeni ni bilyn Abdul)
* ...............
Chapter 11 · 0% Book details