← Book details Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 49

Sashe 18

Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

wasa kenan?. Nandai mukaita dariyarmu, daga baya doctor yajani muka koma 6angarenmu, yakuma bani magani nasha. Tsawon kwana uku doctor yana jinyata da riritani, aranar kuma yake shirin tafiya washe gari, jinake kamar karya tafi, gashi inatajin fa uwar gaba, harma na sanar dashi, ya ce, "nayita addu'a insha ALLAHU babu komai sai alkairi. Shawararsa nabi nayita addu'a azuciyata, da daddare koda muka kwanta yaso raya sunna, amma saiyaji jikina da zazza6i dan haka ya k'yaleni yabani magani nasha muka kwanta. _"sosai iman take kuka, wanda yabama su xoxo mamaki, hardai suka kasa hak'uri suka shiga tambayarta dalili, bata basu amsaba saida tayi kuka sosai, konace saida taga k'awayen nata suma sun fara, (kai jama'a wanan k'awance yana burgeni, dan cike yake daso da k'yaunar juna), ta tasagaita da kuka tareda share hawayenta"._ Ta ce, "abinda yasani kuka, shine tunowa da ranar cin amana, ranar data zamemini barazana arayuwata, har yanzu nakasa mantawa da ita. Bayan doctor yatadani yatafi masallaci hakanan na tashi jiki babu kwari, nayi sallah, kasancewar nasan tafiyar wuri yakeyi yasa ban koma barciba, sainaje na ha a masa shayi, nasoya kwai kawai dan banaso yatafi baici komaiba. Yana dawowa yatadda ina kicin sai kawai yaje akinsa yay wanka, yafito yashirya cikin kakin sojoji, kayan suna masa matuk'ar k'yau, yabaza turarensa na kullum, sanda yafito harna jera masa komai afalon. Cikin tsokana ya zauna yana fa in tawan kinaji dani wlhy, yanzunan har an ha amin breakfast, dariya kawai nayi na ce, "aika isane, ya ce, "ko?". Na jinjina kai ina murmushi, to nagode yafa a shima yana shan shayi, saida yagama tsaf, sanan yashiga yimin nasiha mai ratsa jiki, daga nan yaje 6angaren mama da yayansa, bai da e sosaiba tunda tun dare sukayi sallama, saiya dawo, duk abinda nake buk'ata tun adaren jiya yabani shi, dan haka koda yadawo saiya rungumeni yana fa in dama mama da yaya zasu yarda dasai muyi tafiyarmu musha amarci acan iman. Amma nasan bazasu yardaba, insha ALLHU nanda sati biyu zan dawo kinji. Nashare kwallar data cikamin ido na ce, "to ALLAH ya tsare minkai, yabada sa'a, yaka'ara aukakaka mijini. Amin yafa a yana k'ara matseni ajikinsa, daga nana yaha e bakina danasa, ayaudai nabada gudummawa, dan sosai nataimaka masa yasamu farinciki wajen sumbata, wadda inada tabbacin yasamu in kuma. Saida yayansa yakirashi awaya sanan yazare bakinsa daga nawa akasalace, baiyi maganaba ya auki jakarsa yasa akafa a yana agamin hannu, nikam nai k'asa dakai saboda hawayen dasuka cikamin ido. Banyimasa rakiyaba gudun karnaje gaban mutane ina kuka, saikawai nakoma akina nakwanta ina kukana. _*11:56 am*_ Har k'arfe sha aya dawani abu ban tashiba, nayi kuka harna gaji, nikaina bansan dalilin kukan nawaba, saboda bayau doctor yata6a tafiya yabarniba, amma nafijin zafin tayau da kewarsa, zuwa shabiyu saura na hak'ura natashi domin gyara aki, ina cikin kakka6e gado naga takarda tafa Harna ajeta saman durowar gado dazaton doctor ne ya manta da ita, saikuma zuciyata takasa nutsuwa na auka nabu _"Inna lillahi wa'inna ilaihirra raji'un"_, kawai nake ammbata, jikina sai rawa yake. Adaidai wanan lokacin deexerh tashigo akin............... _*kuyi hak'uri dajina shiru, wlhy abubuwane suka min yawa, amma insha ALLAHU bayan biki zaku cigaba da samun book in yanda yakamata masoyana, ina alfahari daku sosai*._ *luv u oll* _*((S))..........2017*_ _*luv u oll my fan's*_ _*Battery low*_ [8/6, 6:01 PM] mrs bilkisu: *________________________________* *BAN SAKETA BA!* *________________________________* *NA* *BILKEESA IBRAHEEM* _*{bilyn Abdul}*_ *________________________________* https://mrsbilkisa.blogspot.com _sadaukarwa_ *ya Abdul {city phone's}* *MIYAKAMATA NAYI?.* _'yar uwa! an uwa!, yakamata dani dake da kai mutaru mu mutunta juna, k'yautata mu'amularku da jama'a 'yan uwanku, walau musulmai ko ba musulmaiba_ _karku zama masu girman kai, saboda wata aukaka ta duniya, babu wanda yafi wani gurin ALLAH sai wanda ya k'yautata ibadarsa, to ashe nidake da kai duk bamuda tabbas, domin duk k'ok'arin ibadarka wani yafika, ballema yanzu damuka lalace, muka shagala aduniya da kayan cikinta._ _saika samu mutum yaha a shekara aya bai karanta *alkur'ani* ba, baya sallah akan lokaci, baya neman ilimi akan addininsa, baya tunawa da *ubangijinsa* sai masifa ta rikesa sanan ya ce, "ALLAH ne ya ora masa, humm kaji an adam sarkin butulci da izgilanci, duk sanda alkairi yasamesa saiya auka wayonsa da iyawarsace tabasa, wanan kuskurene da jahilci._ _mudaure murunga neman _ilimi akan addini, bawai aboko_ kawaiba, _saikaga mutim yanata_ _fafa shi yanada digiri ko_ _difloma_ _ko yana karatu a jami'a kaza, amma_ _wlhy idan zaka tsaresa bazai iya_ _kawo maka alwala cikakkiyaba,_ _bare azo ga sallar kanta, amma_ _turanci da iya salo abakinsa ko_ _mista k'yarank'yan yashafa_ _masa lafiya, larabcikan sai ace_ _aiba yarena bane._ _to hajiyata alhajina shi turanci yarenkine?, hasalima turancin namak'iyankine, afannin addini al'ada jinsi, dan bature bazai ta6a k'aunar musulmiba kuma bak'in mutum, larabci kam abin al'faharinkine tunda koba komai *Annabinmu* yafito daga wanan tsatsonne._ _Inaga lokaci yayi dazaki gane ka gane na gane cewa da mutunci ake gano mutunci, da ilimi ake gano gyara, to *miya kamata nayi?* na nemi ilimi na addini bawai boko kawaiba._ *ALLAH yasa muga ne.* *~page.......15~*
Chapter 18 · 0% Book details