Sashe 22
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
bazata iya kallonsaba, bata ankaraba taji bakinsa cikin nata, tuni jikinta yafara rawa tacigaba da mutau2n kwacewa, sai faman tsungulinsa takeyi amma ko'a jikinsa, aika mata da sakwanni kawai yake cikin zafin nama. Da alama ya manta acikin mota suke, sunkai tsawon minti goma ahaka dakyar tasamu yasaketa, sai sauke ajiyar zuciya yake kamar d'an daya kwana uku baisha nonan uwarsaba. Itama da sauri takoma d'ayar kujerar tazauna tana maida numfashi, jikinta sai rawa yakeyi, ALLAH yasotama ba'a gabansu deexerh yaymata wanan abunba, aidaba k'aramar kunya tajiba wlhy. Ahankali ya rungume sitiyari yana ajiyar zuciya, bayan kamar minti uku, ya ce, "inasu deexerh d'in?. Kad'an ta kalleshi taga yana rungume da sitiyari, taja ajiyar zuciya, Nima ban saniba. Shiru yayi zuwa wasu 'yan sakwanni, sannan ya d'ago, bud'e motar yayi yafita, can yahango su deexerh zaune acikin runfar suna hira, yad'an d'aga murya yakirasu. Atare suka juyo sanan suka mik'e, sunaji dad'in yanda suka gansa, suka k'araso suna MASA ya jiki, ya CE, " da sauk'i. "Kushiga mutafi ko?, yafad'a yana Shiga motar. Sums Suka Shiga ya tada motar, iman bata kalli kowa acikinsuba, wata iron kunyarsu takeji dukda basuga abinda Dr Isma'il yayi mataba. Motar yayima key yaja suka tafi. Yanzukam gudu yake sosai, motar tayi shiru babu mai magana. Har suka shigo cikin kano bai sake kallo. Ko Inda iman takeba. Juyowa yayi yakalli xoxo, k'awarmu INA muka nufa?. Ta CE, " mije zan rink'a nuna maka. Okey yafad'a yana satar kallon iman, wadda tunda suka taho kanta yana k'asa. Da taimakon Xoxo suka Isa k'ofar gidansu, tayima Dr Isma'il godiya tareda addu'ar k'ara samun lfy. Ya CE, "ngd, kigaida mutanen gida, zasuji tafad'a tana k'ok'arin fita. Iman ma k'ofa takama Zata fice, yay saurin rik'o hannunta batareda yayi maganaba. Tad'an d'aure fuska, nimafa anan zan sauka, sai anjima zan k'arasa gida. Shiru yayi bai amsa mataba, Xoxo talek'o tana fad'in to Imam saimunyi waya, k'ila kuma gobe idan ALLAH yakaimu nashigo ma. Iman ta CE, " to ngd sosai my Hafsy kigaidamin da momy Dan ALLAH. zataji, Nima ki gaidamin da my Musayeef da gwaggo da deeni da Abbah, duk zasuji insha ALLAHU, saikinxo d'in. To sainazo, Ak'aramin godiya wajen daddyn Musayeef. Hararta iman tayi. Xoxo tabar jikin motar tana dariya. Saida yatada motar sanan yasaki hannunta. Daga nan gidansu iman yanufa. Tunda suka tafi gabanta ke fad'uwa tana addu'ar ALLAH yasa kada kiwa yagansu, Dan zataji kunya sosai wlhy. Ak'ofar gidansu yayi fakin, yana tsayawa deexerh tayi cikin gidan da gudu, shikuma yay saurin rik'e hannun iman dake k'ok'arin fita daga motar. Bata juyoba bakuma tacigaba da yink'urin fitarba, muryarsa kasa2 ya CE, "ngd da taimakonki gareni, dabaki a kusa dabansan irin halin dazan tsinci kainaba ayau, ngd sosai. Saidai zan k'ara tuna miki har yanzu akwai aurena akanki, *Ban sakeki ba!* Dan haka kicigaba da kula dakanki har lokacin da ALLAH zai bayyana gsky, Saudat kiguji abinda ALLAH zaikamaki da hak'in aurena, INA mana fatan Alkairi arayuwa, ALLAH ya albarkaci Musayeef da sauran k'annensa masu zuwa nangaba. Kicigaba da sakani cikin Addu'arki Dan INA cikin wani yanayi na ciwon sonki, asanadin sonki nakamu da ciwon zuciya da hawan jini, ga matsananciyar sha'awa na damuna, akullum INA ADDU"AR ALLAH ya gaggauta bayyana gaskiyar halin damuke ciki, dukda kekam naga hankalinki akwance yake. Amma nikam sai addu'a. Tuni hawaye ya wanke fuskar iman, tausayi da tsananin son mijinta suka k'ara mamayeta, ahankali tazare hannunta tafice daga motar, tana k'ok'arin rufewa deexerh tafito itada Musayeef, da Sauri Dr isma'il yabud'e motar, ya d'auki d'ansa ya rungume yana maijin wani matsanancin facinciki da nutsuwa, saiyajima ciwon NASA yak'ara raguwa. Jiki a sanyaye iman tashige gida tana share hawaye. Tashin mortar Dr Isma'il taji, da Sauri tashare hawen idonta ta lek'a,. Karaf idanunsu suka had'u yanuna Kansa da k'irjinsa sanan ya nunata ya had'e hannayensa , yatsu uku yad'aga mata, yaja motar da Sauri yabar wajen musayeef yana mata bey bey. 'Dan murmushi tayj Dan tasan abinda yayi mata yana nufin *"I luv u*. K'ara share hawayenta tayi sanan tashiga gidan da Salama. Gwaggo dake zaune tana gyaran alayayyahu ta amsa da far'arta, da Sauri iman taje ta shige jikin gwaggo tana mai far in cikin ganinta. Itamadai cikin farin cikin ta tarbeta............ *Dan ALLAH idan damai ban saketaba saga farko yad'an turomin nayi missing d'in NAWA*. 09093044460 *luv u oll my fan's* *(((S)))......2017.* [8/6, 6:01 PM] mrs bilkisu: *_BAN SAKETA BA!!._* *_NA Bilyn Abdul_* _sadaukarwa_ *ya Abdul (city phone's)* *BARKA DA SALLAH* *Bilyn Abdul H Novel's* *Zumunta group* *Online Hausa Writer's* *Home of Novel's* *House of Novel's* *Muhad'a kammu mata* *Hausa Novel-Farin ciki* *Asmy fan's club* *Billy Galadanci's Novel* *'Dan/zabuwa 2010 Graduation* *Fashion & Novel's* *Miss Xahras Novel's* *Hausa Novel's* *Mmn Shureim Novel's* *Talented Writers group* *Hausa Novel's* *Maryam G Novel's* *Ciwon 'ya mace* *House of Novel's 3* *Manshat Novel's* *Musan junah o,h,w.* *Ikkiram's Novel's* *Hausa Novel's* *Mmn Useey Novel's* *Feedo online Novel's* *Hawwa H Novel's*. *Faheemta Novel's Mrs jh* *Hama Gee's Novels Chamber* *Fareedat Novels*. *Mmn Shaheed Fan's* *MF&JH Hausa Novel's group* *Feedo online Novel's* *004 Hausa Novel's book's*. _baridai naja birki an an da mik'a sak'on SALLAH, INA muku fatan Al'kairi arayuwa, nagode da k'auna._ Duk Wanda baiga sunansaba yamin Afuwa, badan bana sonsa bane saidan yawa dakuke dashi, duk inda masoyina yake INA Al'faharee dashi, ngd. *luv u oll https://mrsbilkisa.blogspot.com *(page 18)*