Sashe 14
Ban Saketa Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
A falon mama duk mun hallara muna break, yauma tamkar jiya haka doctor da Raihan suke satar kallon juna, zuwa can kuma saina farga da taka k'afar doctor da Raihan takeyi ta k'ark'ashin tebir, shikuma yana janyewa.
Abisa tsautsayi ta taka k'afata saboda nike kusada doctor, na kalleta muka ha
a ido sosai, saitayi k'asa da kai cikin jin kunya.
Dahakadai muka kammala break, yayansa ya ce, "yazo su tafi kasuwa..
Sallama sukai mana suka tafi, muka rakasu da ALLLAH ya kiyaye hanya..
_*miss xoxo da Reefat*_ sukace tofa kaji wata sabu kuma??, iman kin k'ara sakamu atunanifa.
Shin wacece Raihan!!.?
_*iman*_ tasaki murmushin basarwa, karku damu 'yan uwana, zuwa gobe zakusan wacece Raihan, ammafa kar tazame muku matsala, dan ita ba matsala baceba.
To ALLAH yasa hakan, suka fa
a kowa yana kwanciya................
_*luv u oll my fan's*_
_*((S)).........2017*_
_*battery low*_
[8/6, 6:00 PM] mrs bilkisu: *________________________________*
*BAN SAKETA BA!!!.*
*________________________________*
*NA*
*BILKEESA IBRAHEEM*
*{bilyn Abdul}*
*________________________________*
https://mrsbilkisa.blogspot.com
_sadaukarwa_ *~ya Abdul {city phone's}*
*MIYAKAMATA NAYI??,*
_Komai ka rasa zaka iya samun wanda ya fishi, Amma banda kwanakin rayuwarka, idan sun tafi sun tafi kenan, Domin haka karka 6ata rayuwar ka wajen abinda bazai amfane ka ba, yi kokari wajan yin abinda zai amfaneka duniya da lahira...""_
_kyautata ibadarka domin danmu bautama ALLAH ya halicemu, idan baka iyaba ko kanada k'arancin ilimi nemi malami ya koya maka, ba'a ibada da jahilci, "ubangiji baya kar6ar ibadar jahili._
_muguji salwantar da yininmu da kwananmu akan duniya da abinda ke cikinta, domin lokacin
an adam mai tsadane, asarar second
aya ga mumini daidai take da asarar shekara dubu._
_Mizai hana mutsara lokacinmu domin ammafanarsa a ranar data dace_.
```Karka bari duniyarka taringa tafiya tamkar cin abinci, dakaci saikayi kashi, kaga kuwa sara kenan```.
_gyara yau da gobenka domin amfanar jibinka_
*ALLAH yasa mugane.*
_*wannan page
in nakune 'yan group
ina, ina alfahari daku sosai, ina k'aunarku har bansan iya adadiba, ALLAH yabarmu tare, ku
in nadabbane agareni, luv u wujiga wujiga,
~*Page.......12*~
..................Bayan tafiyarsu kowa yakama gabansa, deexerh da Raihan suka fita raka mama wani guri, aunty ma takama gabanta, nikam saina tashi nashiga gyara 6angaren mama wanda ayanzu nice nake gyarwa na hana masu aiki yi.
Bayan na kammala na koma 6angarena, wanka na sakeyi dan 12 ta wuce, yau banajin kwalliya dan haka nashafa fauda kawai da abinda ya sauwak'a, bak'ar doguwar riga nasaka nayi k'yau sosai saboda k'ibar dana
an k'ara, ga fatata ta murje gwanin sha'awa.
Falo nadawo na kwanta saman doguwar kujera tareda lumshe idanunana ina tunanin karatuna, inason na koma makaranta na k'arasa karatuna.
K'amshi yacikamin hancina, na bu
e idanu ahankali, doctor nagani tsaye akaina yana min murmushi.
Na mik'e da sauri ina fa
in sannu dazuwa, ince dai lafiya??, ya ce, "saiba lafiya mai gida yake dawowa gidansa?."
Na ce, "a'a, na kar6i ledar hannunsa dayake mik'omin, ya ce, "rakene nagani ahanya shine nasiyo miki ban saniba kozaki sha?.
Murmushi nayi na ce, "ina sha mana".
Na ajiye ledan saman tebir nanufi kicin, ruwa nakawo masa yasha, ya ajiye kofin yana fa
in ngd sosai _gimbiya_, nikam duk kunya ta isheni dan haganin mayataccen kallon dayake bina dashi.
Kamar daga sama mukaga an banko k'ofa, gaba
aya muka maida kallonmu wajen, aunty sadiya ce, ta ce, "lallai Isma'il dawowa kayi da wuri haka, lafiya kuwa??.
Ya daure ya ce, "lafiya lau aunty nazo ganin k'anwarkine.
Ta ta6e baki yo har yanzu batada lafiyar??.
Ya
an rage fara'a ta warke ina kwa
ayin gani k'yak'yk'yawar fuskartane kawai.....nikam gaba nayi zuwa kicin domin ha
o mada abin motsa baki.
Batace komaiba tanemi guri ta zauna, ta jawo ledan raken gabanta mikuma aka kawo mana ne??, baice mata komaiba dan al'amuranta sun fara bashi haushi, nashigo falon da sallama, shika
ai ya amsa mini, naje gabansa na ajiye filet
in kayan marmari.
Ya ce, "ngd babyna".
Nayi
an murmushi kawai sanan nakoma kujerar nesa dashi na zauna.
Ya kalleni taso kisha mana?, na ce, "a'a duk nakane......kafin yayi magana aunty ta ce, "nida ba'amin tayiba bari nazo nasha, kan kujerar dayake zaune tadawo ta zauna kusadashi daf, ta
auki cokali tahausha.
Ya ce, "a'a aunty mu mun isa muk'i yimiki tayi yafa
a yana matsawa, dayake doguwar kujerace.
Nikam nayi gum dan mamaki take bani idan tana wani 'yan kamancin, ya kalleni iman yadai?,
an murmushin k'arfin hali nayi na ce, "babu komai.
Itakam ko kallo ban ishetaba sai danna abinta take.
Ya mik'e bari naje na watsa ruwa dan duk nagaji, na ce, "afito lafiya.
Ya nufo inda nake ya kama hannuna yana fa
in aikece zakimin wankan, baibi takan auntyba muka nufi
akin yana fa
in aunty muna zuwa.
Wata uwar harara tarakomu da ita wadda nika
ai nagani, taja tsaki tatashi tafita, azuciyata na ce, " *kishin banza*.
Miss xoxo ta ce, " *kishin banza kam* tunda ba miji kuka ha
aba, wai dama ana samun irin haka??.
Reefat ta ce, "sosaima, wannan shi ake kira kishin sauri, wlhy wasu irin wanan kishin yakesa suraba zumincin family
in mazansu, akwai mata dayawa dake kishin banza kamar haka, kiga matar k'ani ta tsani matar wa, matarwa tana kishi da matar k'ani, tamkar mijinsu
aya.
Miss xoxo da iman sukace to ALLAH ya shiryamu
*(ni bilyn Abdul na ce, "wanan asarar lokacine, yakamata mata kugane badan kishi aka haliccemuba bare ki 6ata lokacinki awajen kishin, garama ki nutsu kisan inda yake miki k'aik'ayi ki sosa, baki k'are akan kishin banza mara amfaniba, ALLAH yaganar damu)*
Reefat tamik'e taje tayo fitsari tadawo, drinks ta
akko musu tazubo cincin afilet ta ajiye musu dan labarin sai anayi ana jik'a makoshi.
_(nima bilyn Abdul ina gefe danawa na katsire ina korawa dan inji da
in kwaso muku rahoto *lol*)_
Miss xoxo ta ce, "sis....jamije mana."
Iman ta ha
iye lemon dake bakinta, taci gaba.
Bayan mun shiga
aki ya zaunar dani bakin gado shima ya zauna kusadani, na
an takure jikina dan bako yaushe nakeso yata6aniba.
Hannuna yakamo ya damk'e anasa yamatso kusadani sosai, yana fa
in abinda bak'ya son, dan tuni nakula bakison na ra6u jikinki bansan miyasaba?.
Na duk'ar dakai k'asa, ya ce, "fa
amin kobaki sonane??, na girgiza kai alamar a'a, ya ce, "to minene dalili?.
Ahankali na
ago kai ina kallonsa, ganin ya tsura min idonsa yasa nayi saurin maida kaina k'asa, na ce, "dama umma ta ce, "mana karmu yarda namiji yarik'e hannunmu, inkuwa ba hakaba zamu samu ciki.
Bai san sanda ya tuntsure da dariyaba harda kwanciya akan gado, nikam nasaki baki ina kallonsa, dan ba k'aramin k'yau dariyar taimasaba, inason sa sosai, harma bansan yanda zan musalta ba.
Jinayi an huremin idanu, naja wata ajiyar zuciya mai k'arfi, yay murmushinsa mai k'ayatarwa, sannan yagyara zamansa ya ce, "saudat!....yakira sunan dawata irin murya mai cike da kasala.
Na ce, "na'am".
Ya ce, "aii gwaggo tafa
a miki hakane danki kare mutuncinki ga wanda ba mijinkiba, nikuma mijinkine yafa
a tareda nuna kansa, aii ni yanzu ko rik'e hannun naki nayi kika samu ciki babu matsala, su gwaggoma murna zasuyi da samun jika.
K'asa nak'arayi dakai, shikuma yarungumoni sosai zuwa kikinsa yana fa
in inasonki dayawa iman, ya
ago ya mannamin summba akumatu mai shiga jiki da 6argo.
Nikam sai k'ara sinne kaina nake ajikinsa ina k'ara shak'ar dadda
an k'amshin turarensa.
Jin anturo k'ofa ko sallama babu yasa ya
ago kai da sauri yana kallonta, nima namik'e zaune sosai ina
an janye jikina daga nasa.
Lafiya kuwa?, doctor yafa
a yana kallonta.
Ta juya idanunta dasuke manya sosai nazo kiran iman ne mu
ora abinci.
Ya ce, "to tana zuwa, ta kalleshi yanda yawaniyi kicin2n da rai, tasan halinsa sarai idan ransa ya6aci dan haka tayi waje tana kun kuni.
Na kallesa ya ha
e rai sosai kamar bashine yagama dariyaba yanzu, tsaki yayi sanan yamik'e yana fa
in kwanannan zanyi maganin 'yar isakar matannan wlhy, nidai bance komaiba, yashige bayi.
Nimadai abin mamaki yake bani dukda k'arancin shekaruna, kuma gidanmu bantaso naga kishiyaba, bare nasan yanda ake kishi, saidai nakanji ana fa
ar kishi kishi.
To amma su wa
ancan ai mijinsu
aya, nikuma ba mijinmu
ayaba, to kenan wanan kishin banzane takeyi??.
Maganar mama naji tana fa
in ina iman
in takene?, namik'e da sauri na nufo falon ina fa
in mama ganinan kundawo??.
Ta ce, "eh nadawo su nabarasu acan.
Na ce, "sannu dazuwa."
Ta ce, "yauwa sannunki kema"
Makullin 6angarenta na
auka muka tafi, nabu
e muka shiga, ruwa maisanyi na
ako nabata tasha, ta ce, "ALLAH yayimiki albarka.
Na ce, "amin mama".
Doctor yafito daga bayi yaga bana nan, sai zuciyarsa tak'ara tunzura, wato yarinyarnan tafiya tayi wajen girkin tabarni saboda kiranta yafini ko??, yaja dogon tsaki yafice,
akinsa yanufa yashiga wanka, yafito yay shirinsa cikin k'ananun kaya, yayi k'yau sosai.
Yadawo falon yazauna, yana kallo yana shan raken daya siyo.
Yaji shirun yayi yawa dan haka yamik'e yanufi 6angaren mama yagani idan tadawo.
Da sallama yashigo ganin inama mama matsar k'afa sai yayi turus.
Mama ta kallesa a'a auta kadawo?, ince dai lafiya?.
Ya ce, "lafiya lau mama nadai dawone kawai, zaman kasuwarnan saisu yaya surutun yayi yawa, har kaina yafara juyawa shiyyasa nagudo.
Yazauna yana hararata.
Mama ta ce, "mitayi maka kake harararta ne?.
Da sauri ya ce, "babu komai mama, yana magana yana sosa gefen wuyansa.
Nayi k'asa dakai ina murmushi danya bani dariya sosai.
Mama data fahimci inda muka dosa saitace yauwa
iyata barshi haka ai k'afar tama saki sosai ngd.
Nayi murmushi ta reda fa
in to mama sannu.
Namik'e nafita batareda na kalli doctor ba.
6angaren auntyn nanufa, kai tsaye nanufi kicin dan nasan sunacan da masu aiki.
Koda nashigo saita ha
e girar sama data k'asa, na ce, "sannunku da aiki, masu aiki ka
ai suka amsa amma ita ko kallo ban ishetaba.
Nima banbi takantaba dan indai miskilancine gidan ta taras.
Haka mukayi aikin muka gama batareda mun kula junaba.
6angaren mama muka kai abinda yadace, har yanzu doctor yana can suna hira da mama, muka gama jere komai, sanan muka fita.
Saida mukayi sallar azuhur sanan aka ci abincin, yauma saimu hu
u kawai, tunda muka zauna cin abincin doctor yaketa ha
e rai, nasan saboda aunty yakeyi dan haka abin bai dameniba.
Muna gamawa na nufi 6angarenmu dan naji zufa ta tasomin, gashi arayuwata idan ina cikin al'ada sainatayin k'yan k'yamin kaina, sainayi wanka sau shida arana bai wadaceniba.
Babu da
ewa saiga doctor yabiyoni har yanzu fuskarsa babu walwala sosai.
A bedroom yasameni ina shirin shiga wanka, nayi k'asa da kaina dan ganin ya nufo inda nake, gashi dagani sai guntun tawul, kama tawul
in yayi kamar zai kwance, da sauri narik'e tawil
in da hannunsa ina zaro ido ..........ya
an murmusa ka
an iman kincika tsoro wlhy, ahaka wai zaki haifamin yaran danake mafarki? , hannu nasa narufe fuska yayinda shikuma yasamu damar zame tawul
in daga jikina.......
Kai jama'a mutashi muyi sallah, miss xoxo ta harareta kai iman ALLAH kina jamana rai, wlhy kuwa xoxo Reefat tafa
a tana kwa6e fuska, yakamata ki
an k'ara mana nan.
Dama muna binki bashi akan sanin wacece Raihan?.
Mik'ewa iman tayi tana fa
in 'yan duniya kudai wlhy sai gyaran ALLAH, yara baku tafasaba zaku k'one.
Raihan kuwa kumanta da batunta ita bakomai bace.
Xoxo da Reefat suka tuntsure da dariya suna fa
in keda kika tafasa har kika k'one aii saiki nuna mana hanya.
Dan wlhy duk kawaice2nki saikin bamu bayanin _firstnight_ , saikuma munsan wacece Raihan?.
da sauri iman tashige bayi tana dariya, sumadai aminan nata dariyar suke tuntsurawa sosai...................
*To nima bari na k'yak'yata*
_lol._
_*((S)).........2017*_
_*luv u oll my fan's*_
_*battery low*_
[8/6, 6:01 PM] mrs bilkisu: *_______________________________*
*BAN SAKETA BA!!!*
*________________________________*
*NA*
*BILKEESA IBRAHEEM*
_*{bilyn Abdul}*_
*________________________________*
https://mrsbilkisa.blogspot.com
_sadaukarwa_ *~ya Abdul {city phone's}*
*MIYAKAMATA NAYI!??.*
_ZAKA IYA MUTUWA YANZU_
_SHIN BA ZAKA JI KUNYAR ALLAH BA??, YA KAI 'DAN ADAM!!, Shin ba zaka ji kunyar ALLAH ba?? Kullum SHI yake baka ci da sha da numfashin da kake shk'a, Amma godiyarka ta tafi zuwa ga waninsa, Sa6onka kuma ya tafi zuwa ga ALLAH mahaliccinka._
_Kana nuna ma mutane kamar cewa kai mutumin kirki ne, alhali akwai Miyagun ayyukanka da kakeyi a 6oye, da kuma Miyagun tunanin dake Qunshe a zuciyarka._
_*Ubangiji* Ya san dasu amma bai ta6a tona maka asiri ba, Kullum rufa maka asirinka yakeyi, amma kai kuma kana Qara butulce masa._
_Kullum Qara turo maka_
_Ni'imominsa yakeyi, amma_ _Maimakon ka gode Mai sai kake_ _ganin kamar hikimarka ce ko kuma wayonka ne suke baka,_ _Yanzu idan kana dauke da Olsa_ _*(Ulcer)* ko Hawan jini ko_ _*Diabetes* (Ciwon Sugar) duk_ _abincin da likita ya hanaka ci,_ _Sai kayi shekaru baka cishi ba,_
_saboda mi??, Saboda kana_ _tsoron_ *MUTUWA!!!.*
_Amma Ubangijinka wanda Ya hakicceka Yace maka_
_*- QARYA BABU KYAU.*_
_*- GULMA BABU KYAU.*_
_*- SATA BABU KYAU.*_
_*- SHIRKA BABU KYAU.*_
_*- GIRMAN KAI BABU KAYU.*_
_*- ZINA BABU KYAU.*_
_*- TUNANIN AIKATA FASADI*_ _*KOWANNE IRI MA BABU*_
_*KYAU..*_
```Yace maka duk wad'annan HARAMUN NE, Kuma zasu kai ka Zuwa ga shiga Wuta, Amma duk da
haka gashi nan kana yinsu babu dare babu rana...```
*SHIN GASKATASHI NE BAKAYI BA?? KO KUWA LIKITAN ASIBITI YAFI* *UBANGIJINKA* *FA'DAR GASKIYA NE???*
_Ya Allah mun tuba Ka yafe mana... Idan mu halinmu ne muyi sa6o saboda raunin zukatanmu, To Kai kuma halinka ne yin Gafara da Rahama da Afuwa ga bayinka ba tare da hisabi ba, Ya Allah Ka_
_Tsaftace zukatanmu daga_ _dukkan abinda baka so._
_Ka sanyamu cikin bayinka Masu shiryuwa da kuma_
_shiryarwa zuwa gareka, Ba_ _Batattu ba, kuma ba masu_ _batarwa ba_
*ALLAH yasa mu gane*
*~page.......13~*