Sashe 32
Aaminat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin mintina ƙalilan suka ƙarasa ƙaton hall ɗin parking sukayi, a tafkeken filin wajen, Siyama da Ameera ne suka ƙaraso wajen tare da sauran ƴan matan, gaba ɗayansu sunyi ankon material pink ɗinkin dogayen riguna fitet, sunyi bala'in haɗuwa maza kuma su Bilal da sauran ƙannan ta na layinsu irin su cokaki Jabir Walid Salim Ahmad Amiyo da dai sauran sunyi ankon yadi mai tsada Bulu Black suma fa sun haɗu huluna ma iriɗaya ɗinki iri ɗaya, Sabir ne ya fito ya zagayo ya buɗe murfin motar, tuni masu photo sun zagaye wajen, sai ɗauka suke, a hankali da nutsuwa ta zuro ƙafa ɗaya waje, saida ta ɗan kwashi sakanni kafin ta zuro ɗaya ƙafar sannan ta miƙe, Yarima ma fitowa yayi yana wani ƙasaitaccen taku, ƴan matanne suka shiga gaba, mazan kuma suka tsaya abaya, Yarima da Aaminat kuma a tsakiya, ahankali suka fara tafiya, kamar basa son taka ƙasa, daga ita har Yariman wani jinkai da izza ne ya ziyarci zukatan su hakan yasa suke taku ɗaya bayan ɗaya, suna ƙarasa tafkekiyar ƙofar ɗakin taron suka ƙara sauyw taku, wani ƙasaitaccen taku suke da izza zarra mulki, MC kuwa dan da nan ya saki waƙar shigowa da Amarya da Ango, a tare suke jefa ƙafarsu in suka ajen ta hagu sai sun ɗaki sakan uku kafin su ƙara jefa ɗayar, danda nan kallo ya koma sama inda kowa na wajen yake kallon su, guri ya ƙara kacamewa kowa yana farinciki, tabbasss biki yayi biki biki ya tsaru waje yayi waje kai dagani kasan akwai banbanci tsakanin Fati da Aaminat iya wajen zaman su Aminat ma aljannar duniya ne wasu mugaye kujeru ne na gani na faɗe nasa maƙiya jin haushi, ahankali suka ƙarasa wajen zaman Amarya da Ango, kamar yarda su Umaima suka tsara yadda Amarya zata zauna, haka suka zagaye wajen tamkar Sarki zai zau na, mazan suka baza malin malin ɗin su ta yadda babu wanda zaiga zaman Amaryar da Angon ta, zama sukayi sannan su kuma ƴan shigo da Amarya suka jeru a layi maza da mata suka fara rawa,,
Dangin Ango ma ba abarsu abaya ba haka akaita ɓarin kuɗi Anti Rahina ma tayi liƙi kamar ba gobe haka abokanan ango kowa na wajen farin ciki yake da nishaɗi,
su Kausar ma da sauran ƴan mata na dangin Yarima sun fita da fitar su suma sun zubga ankwan su iri ɗaya material fari ƙal, wajen ya ƙara haduwa, abin burgewa,
misalin ƙarfe 12:00 na dare kowa da ya halarci taron ya koma gida Amarya ma tako ma,
gidan su Yarima kwanan aiki kenan wani ƙaton fili ne na cikin gidan wanda ake ta girke-girke an ɗora kangama kangaman tukwane sai hada hada ake,
Gidan Baba Usman ma ba daga nan ba aiki ake tuƙuru ana kaiwa ana komowa, Aaminat kuwa tuni tayi wanka tabi lafiyar gado, su Ameera Iman Siyama Umaima Hasana da Usaina sai fama surutai suke suna shewa da kagansu kasan suna tsaka da farinciki,
Æan garen su Fati ma aiki aketayi,
🤕🤕🤕🤕🤕🤕🤕 wai da gaske dai Yarima ne zai Auri Aaminat ba Abdulkareem ba,ðŸ˜ðŸ«£
Indo &&& Auta
[8/9, 1:33 PM] INDO: *AAMEENAT*
(Bazawara)
Littafin HaÉ—aka ne💪ðŸ¾
Ayeesha Abdulkareem
*INDO*
Daga MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION
Tare da
Salma Abdulkareem
*AUTAR JARUMAI*
Daga JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION
Shafi 27
Washe gari misalin ƙarfe 10:30 ƙofar gidan su Aaminat ya cika da ƴan ɗaurin Aure sai hada-hada suke, ɓangaren mijin Fati ma sun taru ba laifi.
Yarima ya shirya cikin bugaggiyar shadda ruwan toka mai haske, kai maza fa sun ɗau harama yayi wani fitinennen kyau in kuka ga Yarima sai kun girgiza sabida tsabar haɗuwar da yayi, a hankali yake tafiya tamkar baya tafiyar kansa a ƙasa kamar munafuki sai fici-fici yake da ido, ɓangaren Abba ya nufa, Ammi Anti Zainab suna tsaye da alama wani abun suke tattaunawa, sallama ya ɗanyi murya ciki-ciki. Anti Zainab ta dube shi ta ce "Allah ya sanya alkairi ya baku zaman lafiya," baice komai ba sabi da kunyarsu da ya keji, Ammi ma addu'a tayi masa tare da nasihohi, daga haka sukayi sallama.
*Ga wata Muhimmiyar Sanarwa, Ku daure ku tsaya ku karanta*
*Assalamu-alaikum Masoyana kowa da kowa Barka da Warhaka. *Na zo muku da Kyakkyawan Albishir Me Matuƙar Muhimmanci. Shahararren Business Center Ɗinnan da ku ka sani me Suna HALYJASHERU Sun yi muku gwaggwaɓan Tanadi na Kyawawan Kaya Masu Kyau ga Rahusa, ina Farin cikin Sanar da ku Cewa Ku Garzaya HALYJASHERU Ku Ƙulla Kasuwanci da su Za ku yi Matuƙar Farin ciki.*
*HALY-JASHERU venture's*
*munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba Algus da ha'inchi kayanmu daga Ethiopian ne.*
*prdct dinmu, muna Ethiopian MAGIC HAIR OIL, ANTI DANDRUFF SHAMPOO, SERUM BODY CREAM, HAND CREAM.* *Da Magungunan chututtuka Kala Daban-Daban, Da Magunguna Na SIRRIN MATA Masu Matuƙar Kyau da Iganci Gami da Kara Lafiya ajikin Ɗan Adam.* *HALY-JASHERU CENTER Ba mu tsaya iya haka ba, Muna Da Distributor a Ko Ina a Fadin Ƙasarnan Har ma da ta Ƙetare Domin Kuwa abin ba na Wasa Bane, Domin Tallafawa Ƴan Uwanmu Muka Ware Aji na Koyar da Harkokin Kasuwncinmu ga Masu Buƙata, a kan Naira 3000 kawai Muke Koyar da Wannan Sana'o'i Domin Temakon Al'uma, Da Fatan kun yi farin ciki da hakan domin Mu Farin Cikin Costomers Shine Namu. Ku Tuntuɓi C.E.O Ta Wannan Lamba 07046665338 ko 07061664264 INA GAISUWA GAMI DA GODIYA MASOYANA*
Harabar gidan ya fita, inda su Sabir suke suna jiran fitowar sa, Sabir ya maka masa harara, cike da zaulaya ya ce "kaje ka nemi waje kayi zaman ka sai an ɗaura Auren da wani ko" "cakwakiya ai ko da me suke yawo saiya sake ta an ɗaurawa yayan mu" Sulaiman ya faɗa yana harɗe ƙafa, Yarima kuwa ko kallon su baiyi ba ya wuce ya shige mota abin sa, suma binsa sukayi, suka shiga, Sulaiman ya zauna a mazaunin Direba, cikin nutsuwa ya fara jan motar har suka ɗauki hanyar Unguwar gadon ƙaya,
Basu ɓata lokaci mai tsawo ba suka isa, layin ya cika taf da mutane sai kayam-kayam suke bayan mintina ƙalilan aka shaida Ɗaurin Auren, ABUBAKAR SAADIQ YAHAYA, tate da AAMINAT HABIBU SALEH,
sai
AHMAD ZAKARIYYA, tare da FATIMA HABIBU SALEH.
ma sha Allah Aure ya É—auru, nan aka shiga gaggaisawa da mutane ana rabon goro da alawa na É—aurin Aure,
Fati da yayyan ta mata su uku Hajara Faiza Alawiyya, suna ɗaki suna jin an ɗaura Aure suka sa shewa tare da ta fawa, Haja ta kalli Fati ta ce "yarinya kin Auri mai kuɗi ki taka duk wanda ranki yakeso," ko dangin sa bance kiraga musu ba, karki ragawa kowa ko da uwarsa ce in ba haka ba rainaki zasuyi" Faiza ta faɗa tana zazzaro wa Fati ido, Fati ta yi wani shu'umin murmushi gami da cewa "karku wani walar da kanku wannan Mama ta daɗe tana faɗamin," "dama nasan zata faɗamiki amma ki kula da wannan maganin gobe da safe kiyi amfani dashi wajen girki," "to" ta ce Nafisa ce ta shigo ɗakin tana cewa "uwar gida a gidan Ahmad," Fati ta saki murmushi tare da cije gefen laɓɓanta, dariya suka sa hada shewa, Nafisa ta ce "ki tashi muje waje za'ayi photo da Angwaye" zaram Fati ta miƙe tare da gyara mayafinta, tabi Nafisa suka fita,
Æangaren su Yarima kuwa ba'ajima da É—aura Aure ba sukayi ta fiyar su,
Aaminat tana zaune a ɗaki Siyama ta shigo da sallama, murya a sarƙe ta amsa, zama Siyama ta yi, gami da cewa "Aaminat wai bakya son Yarima ne," wani yarrrr taji ta kanta yayi, tunanin amsar da zata bawa Siyama ta shigayi, jin Aaminat bata ce komai ba, yasa Siyama cewa "bakya son sa ko?" ƙasa ta ɗanyi da kai, cikin sassanyar muryar ta mai daɗin sauraro ta ce, Siyama in nace miki banason Yarima nayi ƙarya, abu ɗaya ne yake hanani sakewa da shi tunanin Abdul ina ganin kamar munci amanar sa," dai-dai lokacin ya Omar ya kutso ɗaki da alama yaji maganar da suke, ƙarasowa yayi, sannan ya zauna akan wata kujera madaidaiciya, Aaminat kuwa tuni jikinta ya hau rawa ta sani ya Omar ba wasa, Siyama ma ta kasa ɗaga ido ta kalle shi, gyaran murya yayi gami da cewa "Aaminat dama baki da hankali, yanzu fa kina da haƙƙin wani akanki, mai yasa kike tunanin wani wanda ba muharramin ki ba????,"... ya ƙarasa maganar yana tsira mata ido, jin batace komai ba yasa ya ƙara cewa "Aaminat karki kuskura in ƙaraji kince kunci amanar sa, ba haka cin amana yake ba, hassali ma shi da kansa Abdul ɗin ya roƙe ki da ki Auri Amininsa, to kinga ai sam hakan baiyi kama da cin amana ba".
karyar da murya yayi kamar mai shirin kuka ya ce "Aaminat dan Allah kiriƙe Auren ki da daraja ki riƙi mijinki, kiyiwa mijinki biyayya dan Allah karki bari duniya ta ruɗeki," cikin kuka ta ce "na gode yaya, Allah ya saka da alkairi, kuma zanyi duk abinda kace, zanyi biyayya agidan Aure na, har na tsahon rayuwata," murmusawa yayi gami da cewa "Allah ya baku zaman lafiya, Allah ya kaɗe duk wata fitina," suka amsa da Amin, tashi yayi ya fita,, Siyama ta maida kallonta kan Aaminat ta ce "na tayaki murna Allah ya baku zaman lafiya, Allah yasa gidan zaman ki ne," "Amin" ta ce suka shiga fira da Siyama, duk da Aaminat ba wani magana take ba sai murmushi ko eh da ummm,
Misalin ƙarfe uku na rana
Ko wana ɓan gare sun sanya anko ko ta ina biki ake ana nishaɗi
Ammi da Anti Zainab sunyi wankan dakakken leshi ruwan kwai sunyi bala'in kyau, Kausar ce ta zo wucewa ta taga su Amma sai faman kici-kici suke a ɗakin Abinci, tsayawa tayi cike da zaulayar kakannin na ta ta ce "su Anti fa an zage wai adole ana Aurar da ɗa" dariya sukayi, Anti ta ce "Kausar baki ƙyale kowa ba," dariyar itama tayi, sannan ta wuce ɗakin Ammi, ta sauya kaya,